Chapter 13
Chapter 13
just the begining. Hello Bibilicious Freaking Fans, show me love Please Vote and comment. #1love #ADAY #Bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode Biebee Isa 聽 [11:32, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Pg7鈨� Komai ya Chanza a ranar nan, Rayuwar su ta chanza a ranar nan. Mairo na daga daki ta lura da chanjin Abba, da ba ta isa ta sa shi yin komai ba, duk magiyarta in beyi niyya ba bayayi,da ta lura da alamun da Mallam danlami yace mata zata gani, sai tace bari muga in aiki ya fara ci ta bude baki tace "nagaji wallahi, barin huta In miki wanka Zainee" da sauri Alhaji Abba yace "barin mata" tace "to ba dai ruwan zafi, barin tashi in daura" da sauri ya tashi yace "bari na dafa, huta". Yana fita ta daka tsalle tana murna, ah bari ta ga yanda komai zai tafi cikin kwana biyu kafin ta fara aiwatar da aikinta. * Duk yanda take zaton aikin Mallam ya kai to ya wuce nan, sai ga Baba Abba da wanke wanke da shara daki, a cikin kwanaki biyun nan, yanda ka san rak'umi da Akala haka yake binta da duk abunda takeso,sannan taje gidan Hajjo, tace da hajjo " tanaso ta ci danwake" rannan Hajjo bata dan jin dadi amma haka ta tashi ta jefa ma Mairo danwake tana zaune tana karkada k'afa. A nan ne dai ta tabbatar da aikin Mallam yayi sosai, don haka zata aiwatar da Ayyukanta, Burinta ya kusa cika. Kamar ko yaushe,in Alhaji Sada na gari sai yazo gidan Alhaji Abba bayan Sallahn Asuba, haka yau ma ta kasance, suna k'ofar gida suna fira Mairo ta fito, Abba ta kalla tace "koma ciki" ba musu ya tashi ya shige ciki, Sada da mamakin abun da ya faru, ya dai wayance da cewa "Barka da Safiyya Maman Zaineema" fuskarta daure ta kalleshi ido cikin ido tace "ina important documents dinka? Ina ownership documents dinka na Sada's furnitures, ina Makullan Shagunan ka da ka ta6a mallaka? Ina duk wani takaddu masu amfanin da ke gareka? Ina suke Sada?" samun kanshi yayi da cewa "wasu na gida, wasu na office, wasu na company" murmushi tayi tace na baka lokaci nan bayan Azahar, ka tattaro min duk wani abu da kasan ka mallaka, duk wani abunda zaka iya dauka, ka dauko ka kawo min,sauran kuma kar ka damu yanzu dai kayi yanda nace". Yana isa gida ya fara tatare tattare, Yesmin ta farka tace "Papi me kake tattarawa?" da sauri yace "ina zuwa, sauri nake" haka ya kwashe takardun Mallakar supermarkets 3, da Makullansu,har mukullin Motoci 3 duk da na Yesmin, ya wuce Kasuwa,daga nan ya wuce Office kafin ya je Company. Kafin Azahar tas ya kwashe komai, ji yake ba zai iya jira ba har bayan Azahar, ji yake umurnin da Mairo ta bashi idan ya wuce minti daya ba zai iya rayuwa ba, so sai ya wuce gidan Abba kawai. Zaineema na ganinshi ta rugo da gudu ta rungume shi, "Baba Sada ka kaini Zaid" dariya yayi yace "karki damu kinji yarinyata, Zaid ya kusa dawowa" Mairo ta murmusa tace "Zainee, je ki kira Baban ku a daki, kice mai Baba Sada yazo" da gudu yarinyar ta shige daki, ta kalli Sada, tace "har ka dawo da wuri haka?" yace "ai ba wuya na gama kwaso su duka" tace yauwa, ta mik'a mai Biro, yace gashi, ina so ka maida sunan duk Takaddun nan daga Sunanka zuwa sunan Abba, a hankali ya amsa biron, ya dinga chanza Sunanshi zuwa sunan Yayanshi jiki a sanyaye,yace "nagama" Abba da sai yanzu ya samu bakin magana yace "Meyasa? Don me zaiyi haka?" ta kalleshi tace shuttup, baka son ka mallaka Dukiyoyin Sada?" yace "ai yana bani dukkan abun da na buk'k'ata, hakan yayi" ta girgiza kai tace "aa, beyi ba, kana son dukiyan Sada" a hankali Abba ya furta " beyi ba, ina son dukiyan Sada" murmushi tayi ta kallo Sada tace "good, yanzu ka bar komai nan zuwa gobe ka dawo da Yesmin, da kuma Aminnan ka wanda ka yarda dasu su 10, zaka gaya musu ka mallaka ma Abba, dukiyoyinka, zaka gaya musu cewa Abba shi ya gajeka, zaka gaya musu baku san mai zai faru gobe ba, amma kasan ko bayan ranka Abba mai kula da duk wani abun da ka tara ne, yafi ka adani, ya fika kula, ya fika bukkata shiyasa ka mallaka mai komai, Abba zai kula da ku da Al'umma, kana so duk su ba Abba irin goyon bayan da suka baka, and duk wanda ya maka tambaya game da hakan, zakace its your decision,and its final do you understand Sada." a hankali ya gyada kai yace "na fahinta Maman Zaineema" tace "and kar ka ce ma kowa komai" yace "ba wanda zaiji" ya juya ya tafi tsalle ta daka da ta ga komai ya dawo karkashin Mijinta bari dai gobe tayi ayita ta k'are, har Party zata hada na Celebration, ta kashe ma Abba Ido tace "kayi Celebrating mana" Murmushi kawai yayi. Zaune gabaki daya a parlorn Alhaji Abba, Aminnan Alhaji Sada suna Zaune suna mamakin dalilin tarasu da yayi, don kiransu yayi yace "su hadu gidan Alhaji Abba akwai muhimiyyar maganan da yake son sanar da su". Bayan sun nitsa duka Alhaji Sada ya fara da Bismillah, yace "nasan kuna Mamakin taraku da nayi anan, ba wani abu bane, na tara ku ne don na gaya muku cewa, Duk Dukiyar da Allah ya Mallaka min, komai da na tara, kasancewar Abba ne 'Next of Kin' dina, na mallaka mai komai, na maida komai k'ark'ashinsa"nan ya fara lissafo musu abubuwan da ya Mallaka wanda ya chanza izuwa Sunan Abba, da mamaki suke dubanshi, har Yesmin da ta gama rudewa, bawai don ya mallaka mai take jin Zafi ba, amma ta yanda yace "komai da komai, to saboda me?" ji tayi Alhaji Ashiru yace "Alhaji Sada, komai fa kace, to saboda me?" Murmushi yayi yace "ko bayan ba raina Abba shine Magaji na, shi zai Gaje ni a komai,Wa ya san Gobe? Wa ya san mai zai faru gobe? Nasan ko bayan raina Abba mai kula da duk wani abun da na tara,zai kula da komai, yafi ni adani, ya fini kula, ya fini bukkata, ya kuma fini chanchanta, shiyasa na mallaka mai komai, Abba zai kula da ni da Al'umma gabaki daya, sabida haka ina so duk ku ba Abba irin goyon bayan da kuka bani" Alhaji Sani yace "Amma Alhaji Sada" ds sauri ya dakatar da shi, yace "its my descision, and its Final" duk sukayi gum da bakinsu suna juya maganan a ransu, Yesmin da bata san hawaye na zuba daga idaniyarta ba, ta san this isnt right, something is wrong somewhere, tana kallo Alhaji Sada ya dauki kwallin da ke dauke da da komai nashi ya Mik'a ma Abba, Mairo ta hau tafi raf raf tana cewa "Allah ya tayaka rik'o" Abba yace "Sada, ba zan baka kunya ba, yanda ka yarda dani ka mallaka min komai, inshaAllah zan baka Mamaki, i wont let you down,Allah ya saka da Alheri ya bar zumunci" Sada yayi murmushi yace "bakomai Sada, abu na naka ne, komai yanzu kuma naka ne"
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169