Chapter 70
Chapter 70
Indomie Najwa" duk da sunyi mamakin sudden change din Mummy amma ba su ce komai ba" Najwa tace "No Mummy, sai anjima, yanzu i lost taste" ta tashi ta wuce daki duk suka bita da ido, Majeed ji yake kamar ya bita, duk yabi ya damu, wannan shi ake kira da reshi ya juya da majuyi, tayi don kuntata ma Najwa, gashi ta k'are da k'untata ma yaranta don har fuskar Zainee ta karanci Damuwa. * Hajjo tayi ja ta k'ara kyau abunta, tana samun kula yanda ya kamata, duk da Mummy bata gama sakewa da ita ba, amma jikokinta na sonta, don har Zaineema na zuwa dakin ta zauna ta dinga jin firarsu da Ziyada in kadaici ya isheta, Zinatu ce dai ba ruwanta da Hajjo da Najwa, Jiya ma Aunty Ainarh ta kawo ma Hajjo Garan Abinci, tuwon shinkafa miyan Kubewa danye sai Farfesun Ganda, Hajjo tayi ta shi ma Aynarh Albarka, abunda ya kashe Mairo ganin duka yaran Gidan sunci Abincin Hajia Aynau, bakinciki kamar ya kasheta. Wasan buyan da suke da Najwa ya fara damun Majeed, aika Muhsin yayi dakin Hajjo yace "ka karbo min Wayan Ya Najwa" da ya isar mata da sakon ta tashi ta dauko wayar ta bashi, Wayar da tunda aka siyota bayan tayi charging ta saka a drawer, ba kwanciyar hankali lokacin Majeed na Asibiti balle ta kira Maama, ta so kiransu yau amma tasan ba kudi, kuma ba zata iya rokon kowa ya sa mata Kudi a waya ba. Majeed ya duba wayan ya ga batayi komai dashi ba, waje ya fita ya mata activating Sim din ya mata recharging da katin 1500, ya mata saving Numbers din yan gidan, harta Whatsapp sai da ya mata logging. *MONDAY* Yara sun tafi Makaranta, Daddy ya fita 'yan bugabuganshi, Mummy ma ta fita wurin Lawyer dinta, har yau bata sanar dasu Majeed kan cewa ta kai su Nana kotu ba, ta bari sai ana gobe zaa shiga Kotu sai ta gaya musu don kar yanda zasu sa ta janye k'arar. Zaineema kamar kullum tana daki tana kwance, Hajjo itama na daki tana jan chasbi, Ziyada ko Majeed ya tafi kaita School kasancewar yau zata fara karatu a NorthWest University. Najwa ta dauki wayarta, ta zagaya boysquaters, ta ja dogon numfashi kafin ta furzar, dialing numbern Paapa tayi, ringing uku ya dauka. I N D I A K'afar shi da sauk'i, suna dai Asibiti ba a sallamesu ba, duk abubuwan duniya ya damesu ya ishesu, ko wannensu karfin hali kawai yakeyi don karfaffa ma danuwanshi guiwa, suna zaune a dakin Gadon Asibitin jugum Wayar Paapa tayi k'ara, jone yake a Chaji, Maama ta tashi ta cire wayar daga charge, tana ganin numbern +234 location ya nuna Nigeria ne tayi saurin dauka ba tare da mik'a ma Paapa wayanshi ba. "Hello, Najwa beta" zumbur Paapa ya tashi, shima yana kiran "Najwa" Maama na jin hucin numfashinta a kunnenta, tayi amanna Murmushi Najwa keyi, cikin sanyin murya tace "Maama" a tare suka fashe da kuka, nan aka shiga labarin yaushe gamo. K A N O Maama ta dauki wayar, "Hello Najwa Beta" hawaye suka fara suntiri a idon Najwa, yanda Maama tayi maganan kamar dama tuntuni wayarta kadai suke jira, ba su san ko waye ba amma tana dauka ta kira sunanta, cike da doki tace "Maama, i'm so sorry, na san na saku cikin damuwa, ku yi hakuri, wallahi abubuwa da dama ne suka faru, shiyasa kuka jini shiru, please Maama kuyi hakuri" Kuka Mama ta fashe dashi, tana jin kukan har ranta, Maama tace "Najwa, are you Alright? Ina fatan lafiyar ki lau, ki gaya min diyata" "I'm fine Maama, ina Paapa?" He's fine saidai- ji tayi an karbe Wayan, "Hello Najwa" a hankali tace "Paapa, are you OK? Are you taking care of my Maama? Kuyi hakuri na barku without a word, i know you are sick worried about me, a Airport ne nayi loosing Everything" nan ta labarta musu abunda ya faru, suka jajanta mata, abu beyi dadi ba, Maama tace "Najwa, kina ina yanzu?" Najwa tace "Ina Kano" ba wai don sun tuna ina ne Kanon ba tace "Kano a ina, gidan Wa?" "Erhhmm Gidansu Majeed da Ziyada, shi Majeed din ne ya taimakeni" Paapa tace "you need to be very careful, zamuyi processing yanda za mu turo miki kudin jirgi ki dawo India, you've been away for long, we cant handle it". Baki na rawa Najwa tace "Paapa Ya Zaid din fa? Ban ma fara fita nemanshi ba fa, Paapa ku dan karamin lokaci, i need to find my brother, haba nasha wahalan da ba zan bari wahalan ya tafi a banza ba ba tare da na hadu da Brother dina ba" Maama tayi karaf tace "wahala Najwa? Wace iri? Me ya faru dake? Are you Alright?" ta katseta da sauri "Maama stop overreacting, bansha wahala ba fa, kawai i mean i cant stop now after all that has happened, ina ji a raina na kusa ganin Yayana, in nace zan dawo yanzu ai komai ya tashi for Nothing, afterall thats why i'm in Nigeria, to find my brother, i cant stop, atleast not now, Maama kuyi hak'uri ku k'ara hakuri,ku tayani da addua ba zan dawo India ba sai da Yayana, i dont know how, but a raina ina ji i'll see him soon, this my Number, zamu dinga magana time to time, and yes I need that money, ku tura mun kunji, I love you so very much, Maama Paapa, i miss you" ba ta bari sunyi magana ba ta katse wayar. Dadi ya rufeta, sai taji kamar an sauke mata nauyin shekara da shekaru, tayi magana da Mahaifanta, farincikinta suna lafiya, ba abunda ya samesu, yanzu zata jira su tura mata kudi, ta fara binciko Yayanta, ta koma k'asarsu, su zauna as one big happy Family, ta share hawayenta, tana juyawa wa zata gani? Majeed ne tsaye da hanayenshi biyu rungume a k'irjinshi, da alamu duk maganar da ta gamayi a waya da da mahaifanta akan kunnuwanshi, a ranshi yace "ta min k'arya, tazo Nigeria neman Yayanta ne, meyasa zata min k'arya? Bata yarda dani bane?" Iyakar rudu Najwa ta shiga tuni jikinta ya fara rawa, bude baki tayi zata mai magana ya daga mata hannu alamun ta dakata, jiki ba walwala yace;.. 掳掳掳掳掳 Bibilicious freaking fans, ya kuke, ya jirana? Lol, i've missed you sosai, hakurin zan cigaba dai da baku, wannan page din bezo muku kamar yanda kuke tsamanni ba, amma kar ku manta sannusannu bata hana zuwa, next page abunda kuke tsammani zai faru,kun sani ai? ko sai na fada? Ok Haduwan Zaid da Abba Abu's family. Ya zaa kare a Kotu tsakanin Mairo the Dragon (lol) and Family din Nakowa? Wa zaici nasara a tsakaninsu? Guess Wai shin Me Zaid ke Planning? Makeup artiste? Seriously? Me zaiyi da makeup artiste? Any guesses? Ehen meyace Na'eelah ta mai? And Majeed? Ya fara son Najwa, amma ya gano Makaryaciya ce, shin zai sake yarda da ita kuwa? Zata kare kanta? Ko kuma wani karyan zata shirga mai? Heheheh Nextpage will come soonest, i promise, just bear with me please Vote, Comment and Share. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169