Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 63

Chapter 63

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,194 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya kamata ki mishi, zaiji sauk'i da yardan Allah" kamar jira take yi ta sake fashewa da Kuka. Ziyada ta ga Najwan ma tafita shiga damuwa, ba zata yi mamaki ba, don Yayanta akwai shiga rai, balle ita da ya taimaka, ya fiddo ta daga rana ya sata inuwa, kamo hannunta tayi, tace "Najwa, kar ki karya min Zuciya donAllah, ba abunda zai sameshi, he'll be fine, kar ki damu" Najwa ta rik'e hannun Ziyada gam, tace "Mu bisu" Ziyada ta zaro ido tace "what?" Najwa tace "Mu bisu Asibitin, muje muga halin da ya ke ciki, hankalina ba zai kwanta ba, please Ziyada" Ziyada tace "Daddy yace mu zauna a gida har su dawo" Hajjo da take sauraronsu ta hadiye yawun da ya k'afe a bakinta, ta karanci soyayya da shak'uwa tattare da Najwa, chan sai tace "tashi kuje Ziyadatu, nasan kema kina son zuwa, tashi kuje in kin san Asibitin". Ziyada tace " Na sani" tuni Najwa ta saka Hijab, Ziyada kuma ta yafa mayafi, suka fita daga dakin, Ziyada na karantar Najwa, duk ta fita hayyacinta, ta rasa sukuni, sai da Ziyada ta rik'e mata hannu don ta k'arfafa mata guiwa, A daidaita sahu suka samu, suka fada mishi Asibitin da zasu, suka shiga, ba me magana, kowa da abunda zuciyarsa ke sak'a masa. Asibitin fa?. * Suna Isa Asibitin akayi da Majeed Emergency, nan da nan Maaikatan Asibitin suka karbe shi a ka dukufa aiki, Mummy, Daddy da Nana sai safa da marwa suke, Mummy ta kalli Nana rai bace tace "meya same shi, me kika mishi?" Nana jiki ya hau rawa, bata taba ganij Mummy ta mata magana a irin yanayin nan ba, cike da bacin rai da fada, to me zata ce mata ya faru? Tsoro duk ya kamata, tace "nima ban sani ba" Mummy ta dan kura mata ido tana san karantar abu daga ciki, tace "in wani abu ya same Yarona, I will kill you Nana, na san duk kece, bari ya tashi, dama ba sonki yake ba, wallahi in ya gaji da zama dake sai ya sake ki, ni ban kashe Yarona ba, kema ba zaki kashe minshi ba " Nana ta tsorata matuk'a ta rasa abun yi, ta tsura a guje kamar Mahaukaciya. Daddy ya dafa kafadun Mummy yace "Easy Maryam, ba abunda zai sameshi, bari muga fitowar Likitocin". Haka suka dinga sunturi, daga reception zuwa gaban dakin Emwrgency, kusan Minti 15, sai ga Ziyada da Najwa kamar an jefosu, Fallalu Direba suka gani waje ya nuna musu inda su Nana suke. Mummy na ganin su bata yi magana ba, don bata da energy din magana, ita hankalinta kachokam yana gurin Yaronta, bata san halin da yake ciki ba, ya zatayi?. Daddy ne yace "Yadai Ziyadatu? Ba nace ku tsaya gida ba?" Ziyada tace "Sorry Daddy, hankalin mu ya kasa kwanciya ne". Daddy yace "ba abunda zai sameshi da yardan Allah, ina su Zinatu?" a hankali Ziyada tace "suna gida" Daddy ya jinjina kai, idonshi ya sauka kan Najwa da ko magana ba ta iya yi, kallo daya yayi mata ya san cewa taci kuka sosai, fuskarta yayi Ja Sosai, idanunta sunyi luhuluhu, haka kurum yaji tausayin Najwa, Daddy yace "Its Okay Najwa, he will be fine" kai kawai ta iya daga mai, Mairo bata da lokacin kallonsu balle ta tanka musu. Suna hakan ne Dr's din suka fito, gabaki daya sukayi kansu, Dr Hisham yace "ku muje Office" da sauri suka yi hanyar Office din, saida Mairo ta rigasu duka, sai da Dr Hisham ya zauna ya kalli Daddy yace "Alhaji Abba, Meke sa AbdulMajeed Damuwa? Ya Salam, how Old is he?" charaf Mairo tace "He'll be 29 nextweek" Dr ya jinjina kai, yace "29 years amma yana fama da * High Blood Pressure?* tun yanzu ya fara fama da BP? Ko 40 fa be kai ba, meye damuwanshi?" duk sukayi shiru, Dr ya shiga fada yace "He's too young da zai fara shan Wahalan Hawan Jini, sam Hawam Jini ba ciwon Samari ba, Imagine BP dinshi ya haura 200, wannan in ya cigaba da yanke Jiki yana fadi yana suma, Zuciyarshi bugawa zatayi ba tare da bata lokaci ba, and you'll lost him for good" . STORY CO Mairo tace "God Forbid, Dr, bari, gaya min how's my baby now? Ina fatan ya dawo daidai?" Dr ya kalleta yace "hmm, mun samu jinin ya sauka, but he's stressed out, na bashi bedrest for one week, kar ku dameshi da abunda zai saka shi cikin damuwa, and abar bashi Abinci mai gishiri, in ya farfado nurse zata bashi magani, he's very weak, ku barshi ya huta please, in ya tashi komai zai zama normal, amma zan rikeshi anan for a week". Mummy taja numfashi, sai yanzu ta dan samu natsuwa tace " ai Dr, gwara ka barshi a Asibitin, wallahi shike stressing kanshi, Yaro baya nan baya chan, InshaAllah zamu kiyaye" Dr ya kalli Najwa ya murmusa yace "You must be his Wife, Alhaji ya gaya mun AbdulMajeed yayi aure" Najwa baki ya mak'ale takasa cewa komai, Mummy ta balla mata harara, tace "Noo, ba ita bace, she's--" ba ta karashe ba, Ziyada ta k'arasa da fadin "Family, Shes Family" Mummy ta bude baki, Daddy ya murmusa, Dr ma ya Murmusa yace "Mallama Ziyada ina su Zinatu?" ta amsa mai, Dr ya mike yace "bari ya tafi rounds, suka mai godia ya fita daga Office din. PH Ng "Whoa! Wait is he Alright?" tambayar da Zaid yayi ma Amstrong kenan da ya sanar dashi an kwantar AbdulMajeed a Asibiti, Amstrong ya tsura mai ido, yana son ya san wani yanayi Zaid yake ciki, idan beyi k'arya ba, zaice ya ga damuwa a idon Zaid, amma bari ya tabbatar da hakan, gyaran Murya yayi yace "Why are you worried?" Zaid ya dan yi Jim, chan kuma da sauri yace "Ofcourse Not, i careless what happens to the Abba Abu's, serves them right" yayi sauri ya tashi ya shige daki don gudun ma tambayoyin Amstrong, sai dai me? Yana shiga daki ya rasa sukuni, ya rasa meke damun shi, baya son zuciyar shi ta tabbatar mai da damuwa ya shiga, Shisa ya kunna amma sam ya k'asa zuk'a, hankalinshi ya gaza sukuni, ba wannan yake sonyi ba, chan k'asar Zuciyar shi, akwai abunda zuciyar ke son sani, tsaki ya buga da k'arfi ya ciro Wayan yayi dialing wani Number, chan k'asan Mak'oshi ya fara magana; "Mallam Musa, je Softie Hospital din Dr Hisham, ka binciko min, meya samu AbdulMajeed, make it Quick" dif ya latse wayan, ya dafe kanshi da hannu biyu, ya buga tsaki karo na ba adadi, a fili yace "bawai na damu da halin da kake ciki bane, ya ma zaayi na damu? I pray Condition dinka yayi tsanani" sai dai a cikin zuciyanshi be fatan hakan. KANO Cike da Maye ta wuce Tourist lounge, kallo daya zaka mata kasan cewa ta k'wallu, sai da ta biya Gida ta kwashi Kwayoyinta masu gusar mata da Hankali, k'wayoyin da ta bar sha duk saboda Majeed, yau hadin da tayi yafi k'arfin ta, yau Mummy ita ke ma barazanar rabuwa da Majeed? Mummy ta bar sonta. So take ta huce takaici, duk da yanzu jin kanta take a sama, ba

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});