Chapter 125
Chapter 125
mata iska a fuskarta "Don't, karki boyemun" warewa idanuwanta sukai batare data shirya ba. Sun jima a hakan tana jin yanda kalamanshi da shirun shi suka hadar mata,suka wargaza duk wani katanga da ta gina a tsakanin su "I will kill you if you betray me again,聽 bansan yanda zanyi ba, I will google and watch how to do it on YouTube but I will, I will kill you (Zan kasheka in ka sake yaudarata) " wannan karon dariya yake daya manta yanda ake irinta. Dariya yake da dukkan zuciyarshi. Ziyada ce ke threatening dinshi wai. Yarinyar dako fada bata iya ba kamun haduwar su. Yarinyar da ko muryarta saika saurara sosai zaka ji tashin ta. Dukkan su sun canza, rayuwa ta canza su. Soyayyarta yake ji a duk wani abu na聽 jikinshi. Itama abin dariya ya bata kuma, musamman data kalli kirar Zaid聽 da tata, ta kalli yanda ko naushin shi tayi tsaf zata iya targada yatsunta, "Ka canza ni" ta fadi tana kallonshi "Mun canza juna" ya fadi yana kallon cikin idanuwan ta. "Kin yarda mu zauna lafiya? Kin yarda dani? Kin yarda bazan sake hurting dinki ba?" ba sai ya tambaya ba. Amman ba zata mika wuya da sauri haka ba "Bari a kawo mun wayata tukunna" girgiza kai yayi, ta yamutsa fuska "Ka daina yi kaman ba daga wajenka na koyi komai ba" murmushi kawai yayi, tasa shi surutu mai yawa yau din nan. Hannunta kawai ya kamo yana kwantar da ita a jikinshi, bata musa ba, dan su duka suna bukatar comfort din. A yanda suke ta amince dashi,聽 Zuciya ce qanda bata da k'ashi,聽 Allah ne shaidarta tana son Zaid sosai,聽 ta kalleshi da idonshi ke a lumshe,聽 bata yi kokarin raba jikinsu ba tace "ina so na san dalilin da ya sa ka ma Mummy abunda ka mata,聽 shin ka santa a wani gu ne?聽 Shin ta taba maka wani abunne? Akwai wani unfinshed bussines ne tsakninku?聽 Meyasa ka gaya mana bak'aken Maganganu, meyasa ka Azabtar da zuciyata?" ta lura yanayinshi ya chanza,聽 kanta na k'irjinsa ta rantse ta ji bugun zuciyarsa ya chanza, Yana Son Ziya,聽 a yanzu faranta mata shine Wajibinshi, baya son ranta ya baci,聽 baya son ta shiga damuwa,聽 ba ya so ta tsani kanta saboda kuskuren Mahaifiyarta, sabida Farincikinta da kwanciyar hankalinta ba zai gaya mata Alakarahi da Mahaifiyarta ba,聽 kamar ba zai tanka ta ba yace "Ziyaaa,聽 there are certain things that are better left unsaid (Akwai wasu abubuwa da rashin fadansu shine Alheri) saboda ke zan manta da komai ya faru, ki san na baki matsayi babba,聽 zan sadaukar da kuddirin da na girma dashi tun ina da shekara 11 saboda ke,聽 Son ki ya girmi komai da nake da, so kema ki manta da komai ya faru" taji seriousness a muryanshi,聽 tana tsoron jin wani abun da zai ruguje mata farinciki ko nashi,聽 ta sake gyara kanta a jikinshi cike da shagwaba tace ""Mu koma Gida" a hankali ya bude idanuwanshi,聽 yace "i like it here daga ni sai ke,聽 no body else,聽 just us" gyada kai tayi kafin ta zauna da sauri tana dukkan kirjin irin shima ya tashi zaune,聽 haka ya zauna yana kallonta ta nuna shi da yatsa tace "Kar ka sake karya min zuciya,聽 kar ka yaudareni,聽 na baka daukkan so,聽 na baka dukkan kaunata, daga yau har zuwa ranar da zan ja numfashin karshena" kallonta ya tsaya yi kamar hoto,聽 tana jiran amsa daga bakinshi,聽 be san me zai ce mata ba,聽 dama duk wasu kalaman da yake gaya mata da Armstrong ke rubuta mai ko ya karanto mai,聽 be san ta yanda zai maida mata martanin kalamanta ba,聽 ya kuma san kalamanta na bukatar amsa,聽 ido ta bude tare da dan bugunshi a kirji tace "Ehem Ina jinka" gyada kai ya hau yi kamar k'adangare yace "Nima haka" Dak'una fuska tayi tace "kaima mene?" yace "abunda kika fada" turo baki tayi tace "ni gaskia ban yarda ba" be san me zai ce mata ba,聽 be san ya zaiyi ba,聽 kar ta gano be iya komai ba,聽 kar yayi hurting dinta inta san cewa duk abubuwan da yake gaya mata ba yin kanshi bane,聽 da sauri ya hade bakinshi da nata don kar ta gano gazawarshi, sun dade a wannan yanayin kafin ya saketa dukkansu idanunsu a lumshe,聽 bakon feeling na shigansu,聽 jikinsu dukka na rawa,聽 ba su saba ba,聽 ba su taba ba,聽 this is their first,聽 kalma daya ya san zai iya fada mata kuma yayi meaning dinshi, cikin wata irin murya yace "You are My Always and Forever" cikin sanyin Murya tace聽 "Always and Forever?" ya tallabo fuskarta da hannu bibbiyu yana gyada mata kai kamar lizard yace "Always and Forever,聽 i promise" da sauri ta rungumeshi tace "Allah ya dauwamar damu cikin farinciki da zaman lafiya,聽 Allah ya kwabe fitina tsakaninmu,聽 Allah ya bamu zaman lafiya da zuria dayyiba" shima rungumeta yayi yana dariya yace "Amin My Forever". Sun dau tsawan lokaci a haka kafin yace "Hello Madam,聽 a dagani ko?" kunya ya lullubeta sosai ina kasa ta shige don kunya,聽 ta boye fuskarta cikin kirjinshi,聽 yayi daria yana kara matseta a jikinshi,聽 Wayarshi yayi k'ara,聽 ko motsawa beyi ba, Ziyada ce ta zame jikinta daga gareshi,聽 ya samu ya dauka wayan "Idi ya? Alright" ya kashe wayan ya sa takalma ya bude kofar dakin,聽 ya amsa sakon sa Idi ya bashi,聽 "Yauwa" kadai Zaid yace ya maida kofa ya rufe, ya dawo kan Gado ya mika mata Wayar yace "Ga Akwalar wayarki" kallon wayar tayi ta sa hannu ta rufe bakinta saboda murna kafin ta rungume shi tace nagode sosai, I love you so muc,聽 ya akayi aka dauko?聽 Naga anyi sauri" a takaice yace "Jirgi ya hau" Awwn,聽 thanks my forever" ya manna mata peck a goshi, ya mike ba zai iya sauraranta tayi waya da yan gidansu ba yace "bari inyi wanka mu fita ganin gari tunda baki fita ba tunda kika zo" ta gyada mai kai ta na kunna wayar,聽 toilet ya shiga don yin wanka,聽 ita聽 kuwa ta latso Mummynta. K A N O Zaune聽 suke a Parlo gabaki dayansu suna shan Tea and Bread da kwai, Wayar Mummy tayi k'ara,聽 ganin Ziyada ta sa ta saurin ce musu Ziyada ce,聽 duk suka tsaida kalacin gabansu na dukkan ukuuku suna rokon Allah ya sa lafia,聽聽 dauka tayi tare da sa Handsfree,聽 muryan Ziyada ya karade Parlorn "Hello Mummy ina kwana" bakin Mairo har rawa yake,聽 tace "Ziyada,聽 ya kike?聽 Kina lafiya?聽 Ince mijinki be miki wani abu ba?聽 Yana muzguna miki?" Majeed聽 a chafe da "Zuzu kina jina?聽 Are you Alright?" Zaineema ma tace "Sis kiyi magana, kina lafiya?" Zinatu ma tace "Ya Ziyada" dariya sosai Ziyada keyi tace "Relax Guys,聽 i'm fine, who is missing me?聽 me ya faru ne,聽 naga you sound worried kamar an ce muku ban lafia"Mummy tace "yo ba dole ba,聽 sanin wnada na barki dashi ai hankalin mu dole ya tashi,聽 ki gaya min if hes hurting you,聽 Daddynki da Yamajinki sunzo gidanki an hana su shiga" Ziyada tace "ku saurareni,聽 Mummy,聽 abunda ya faru聽 rannan was a complete misunderstanding,聽 amma komai yazo karshe yanzu, yanzu munyi tafiya munzo bauchi,聽 yazo wani aiki ne,聽 amma
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169