Chapter 89
Chapter 89
tace "ki dawo India Please,聽 in dai don Bhaiya dinki ne,聽 wallahi na hakura,聽 na rungumi Kaddara,聽 i cant afford to lose you too,聽 ba zan iya daukan wani rashin ba" saida Najwa ta kwantar mata da hankali kafin sukayi sallama. 聽聽 Yazo fita ya ci karo da Abdulmajeed,聽 guntun tsaki yayi, Majeed ya dago da murmushi yace "Mallam Nura,聽 ina zaka?" ya kamo hannunshi kamar karamin yaro ya jashi zuwa ciki,聽 cikin zafin nama Zaid ya kwace hannunshi,聽 Majeed ya dube shi da mamaki kafin ya dan danne,聽 ya sake kamo hannunshi yace "yi hakuri Abokina,聽 kar ka fita,聽 baka san kowa ba,聽 ka kara hakuri har Naeelah ta dawo" a karo na biyu Zaid ya finkice hannunshi,聽 Majeed da mamaki ya lulubeshi, Nura kurma be taba mai haka ba,聽 amana kanwarshi ta bashi, gashi kuma Nuran so yake ya fita ya zaiyi?聽 Bari ya mishi dan dabara. Majeed聽 be hakura ba ya sake sakar mai Sansanyan Murmushi,聽 yace "Kayi Hakuri,聽 muje muci abinci" ya karashe da riko hannunshi da k'arfi,聽 Zaid cikin zafin nama yace "stay the f**k away" a razane Majeed yayi baya,聽 in kunnenshi ya jiye mai daidai to Nura Kurma Magana yayi,聽 gabanshi ya fara dukan tara tara,聽 Zaid ya buga tsaki ya fuce daga Gudan,聽 shi ko Majeed ko yatsa ya kasa dagawa. Da kyar ya tattara nutsuwanshi ya bi bayan Zaid,聽 sai dai kafin ya isa gate, ya ga Nura ya shige wata mota sun wuce,聽 kan Majeed ya daure,聽 ya rasa meke faruwa,聽 muryan Najwa yaji "Jaan" ya juyo gareta,聽 kallo daya ta mishi ta karanci rashin fahimta a tare dashi,聽 yana son bayani, ta sake fadin "Jaan" cikin sanyin jiki ya amsa mata da "pureheart" ta murmusa tace "Ka shigo ciki,聽 ina so na gaya maka wani abu" ba musu yayi hanyar cikin Parlo,聽 suka samu wuri suka zauna,聽 wayarta ta latso recording din maganganunsu da Nura,聽 inda take ce mishi "ta san shi ba kurma bane" da lokacin da Nura yayi barazanar kashe Najwa in ta sake shiga sabgarshi" jikin Majeed ya fara rawa,聽 meyasa?聽 Meyasa Nura da Naeela suka mishi karya?聽 Me suke so a tare dasu?聽 Me suka mudu da suka zabi cutar dasu? Ganin haka yasa Najwa fara magana,聽 nan ta bashi labarin duk abubuwan da ta sani game da Nura,聽 kafin ta dora da cewa; 聽 "Nura ba abunda yace bane shi,聽 Makaryaci ne,聽 saboda ya maka k'arya, be chanchan tausayinka ba,聽 i think ya zo gidan nan ne don ya cimma wani buri nashi, sai mu gode ma Allah da yasa basu kaiga cutar da ku ba,聽 Allah ya fisu,聽 Allah shi zai cigaba da kareku" Majeed ya furzar da naunauyar ajiyar zuciya yace "Pure Heart, ina so na san dalilinsa na yi mana haka?聽 Ko yana da wani unfinished bussiness ne da mu? I want to know why?聽 I only wanted聽 to help,聽 amma meyasa?" Najwa tace "Nasan taimakonsu kayi,聽 amma ya kamata ka zama me kula,聽 duniyar mu a yau,聽 daga taimako kake kawo wanda zi cutar da kai, mugode ma Allah da Allah be daura su kanku na,聽 sai ma ya daura ku kansu,聽 asirinsi ya tonu,聽 Allah ya sa karshen kenan" ya kura mata ido,聽 kaunarta na fuzgar shi,聽 yace "hakan ba zai kasance ba,聽 ba tare da taimakonki ba, Pure Heart,聽 Ke Alheri Ce a rayuwata,聽 nagode kwarai Allah ya bar mu tare" ta rufe fuskarta tana daria tana amsa adduar shi. Da su Mummy suka dawo Majeed ya basu labarin聽 Nura Kurma,聽 da duk abunda Najwa ta gaya mai,聽 Mairo ta rafka uban salati ta hau karkada kafa kamar wata zautatta,聽 dama ace tana nan,聽 da sai ta lakada ma Nura na jaki,聽 da sai ta zaune mai ruwan hanji taji dalilin yi musu haka,聽 ta kalli Majeed tace "to dan agaji,聽 me taimakon gaggawa,聽 gobe聽 ma ka sake kawo mana mutanen da baka sani ba,聽 duk suzo a halaka mu a banza,聽 in banda Allah ya takaita mana wahala,聽 ya tona asirinshi,聽 da har yanzu muna gwagwarmaya a Kotu ace an ganni da Cocaine cikin gida,聽聽 amma Nuran nan Allah ya tsine mai,聽 Allah ka mishi abunda yaso ya mana" Daddy yace "Tunda be ci nasara ba,聽 ai ina ganin gode ma Allah zamuyi da ya daura mu kanshi ko?聽 Sai mu sake kula,聽 mu iya takun mu,聽 Abdulmajeed聽 na tabbata Allah ya ga zuciyarka,聽 da niyyarka,聽 shiyasa ya karemu,聽 Allah ya cigaba da karemu,聽 Allah ya maka Albarka" suka amsa da "Ameen" kamar an tsunguleta tace "ba kwa tunanin Alhaji Nakowa ya turo wannan Nuran ya zama spy dinshi? " Daddy ya mike tare da fadin "zato zunubi ko da ya zama gaskia,聽 koma dai menene muna da Allah,聽 Alhaji Nakowa kuwa kafin karshen watan nan zamu sallameshi" Mummy聽 ta dan muskuta tace "ta yaya?" a takaice Daddy yace "an samu mai siyan Gidan" Mummy ta zaro Ido聽 "Wai dagaske Gidan聽 zaa saida?" ba tare da ya juyo ba yace "InshaAllahu" ya wuce daki,聽 Majeed na ganin haka shima ya shige nashi dakin ya bar Mummy da cizar yatsa. **聽 聽 聽 聽 聽 聽 Dadi kashe Ziyada yau Zaid zaizo Gidan Aunty Ayanarh,聽 a zahirance zak san tana cikin nishadi mara misaltuwa, biye mata Aunty Aynarh tayi suka hau mai shirin kayan Abinci kalakala,聽 bayan Maghrib ta mai kwatancen gidan Aunty Aynarh(bata san ya san Gidan ba) ,聽 ta shiga toilet ta tsantsara kwalliya,聽 gab da Isha'i sai ga Zaid,聽 Waiyo Allahn Ziyada,聽 ji take kamar ta mutu聽 don聽 dadi,聽 Allah ne ya dora mata聽 son gatan Marayu,聽 shi kadai ya san yanda take sonshi,聽 bakinta ya ki rufuwa ba,聽 kamar ba Ziyada Miskila ba,聽 ta mai jagora har tsakiyan Parlorn,聽 Muhsin da Zeenatu suna zaune suna kallon Cartoon Network,聽 Zaid ya dinga faking Murmushi,聽 yana musu magana shi a dole kanneneshi, Zeenah tuni ta sake jikinta dashi don ta na son dan gayu,聽 Aunty Aynarh suka sauko da Zaineema da Hajjo,聽 a yanzu Zaineema聽 ta sake da Aunty Aynarh,聽 suka gaisa da Zaid,聽 Zaid ya gaishesuyana kwakulo murmushi, Hajjo take kallonshi kuri a ido,聽 ba tantama yana kama da Abba,聽 kuma suna聽 yanayi da Majeed, Zaid ya dauke kai ganin irin kallon da Hajjo ke binshi d shi,聽 Aunty Aynarh ta kada kansu Zeenah suka hau sama suna yaba Zaid. 聽 聽 Abinci ta shiga zuba mai,聽 ya dan yatsina fuska shi ba zai ci ba, bata san Zaid be da yarda ba,聽 baya cin abincin Gidan Mutane, ta marairaice fuska "da hannuna fa na dafa" ya kwakulo Murmushin da be kai fatar bakinshi ba yace "sai da naci abinci na fito" "please kaci ko yaya ne" ranshi ya baci,聽 be son yawan magana,聽 da yaga zata takura mai,聽 sai ya sake kwakulo Murmushin聽 da ita a ganinta ba murmushin wani mahaluki da ya kai nashi inganci yace "kar ki damu babe,聽 da shi zan tafi inci zuwa聽 anjima, wanda ya rage da safe inyi warming inci" dadi kashe Ziyada, yayi saurin cewa zai turo magabatanshi ran friday,聽 ta sanar da Iyayenta, kamar ta mutu don dadi,聽 ta karanto mai numbern Majeed聽 tace "ka kirashi kuyi magana" nan gabata聽 ya kira Majeed cike da kwantar da kai Zaid ya mashi bayanin ko shi聽 waye da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169