Chapter 45
Chapter 45
ko shi wannan ba Dan Nigeria bane? Ta ganshi da kirki, muryan Aisha ta tuna inda take mata warning kan Yarda da mutane, har tana cewa; Add Vote "Wasu zaki gansu da kirki, but they are only trying to get advantage of you, wasu chance kalilan suke nema, kar ki bari Kirkin da wasun su zasu nuna miki ya sa kiyi sake ki yarda dasu, they are very manipulative, so Najwa, dont trust anyone". Kai ta gyada a ranta tace ba zata bari kirkinshi yaci galaba a kanta ba. Da Yamma suka Iso Lagos Nigeria, bayan sun fito daga jirgin, kowa kama gabanshi yayi,Najwa ta dauka akwatinta da School Bag dinta ta fara tafiya,daga gefe taga inda ake Changing Kudi, ko wani irin kudi zuwa Naira, ta k'arasa ta gaidasu, ta ciro kudi 200usd(dollar 200)aka chanza mata. Daga dan gefe taga masu saida registered sim cards, dama Aisha tace ta siya MTN, haka ko akayi, ta siya, wuri ta samu daga gefe ta zauna, bayan ta bude simpack din sai ta ga sim din ba zai shiga wayarta ba. Waigewaige ta farayi, daga nesa ta hango wasu matasa guda biyu zaune suna zaman banza, da sauri ta k'arasa garesu. Da turanci ta gaishe su, suka amsa mata da pidgin English, tace donAllah su taimaka mata da Sim Card dinnan, dayan ya ansa sim din yana kallonta, dayan yace wani irin waya ne? Ciro wayarta tayi k'irar Iphone6 ta mika musu, wani murmushi yayi kafin yace "guy make i go cut the sim to nano, i dey come"dayan yace "Oya now i dey your backa" cikin turancin shi mara k'arko yace "mata zaije chan baya ya yanka mata sim din sai ya sa mata a wayan yanzu zai dawo" Najwa me tsarkaken zuciya tayi murmushi tace Ok, ya juya yayi baya. Mintuna 15 suka shude be dawo ba, Najwa ta dan matsu da rashin dawowanshi, ta kalli abokin tace "Where is your friend?" shima ya dan daga kafada yace "I no know, ma go check on him, wait here" Najwa ta daga kai, shima abokin ya samfe. Shiru shiru dai, basu ba alamun su, tayi tunanin zuwa siyan Ticket din Kano kar ya k'are kafin su dawo mata da waya, tana tafiya tana waigen su, to ina zata siya ticket din? Wani tagani tsaye kamar Mutumin da suke tare a cikin Jirgi dazun ta karasa gunshi tace "DonAllah ina ake saida Tickets din Kano?" ya murmusa yace "wani Jirgi?" ta ta6e baki tace "ko wanne" yace "kina son Arik?" ta gyada kai tace "eh" yace "muje in rakaki to" tace "donAllah bawai aiken ka nakeyi ba ko, amma donAllah ko in baka kudin ka siyo min Ticket din, ban so inyi nisa da nan, na ba wasu Wayata su karya min sim su saka mu tun 30mins back, har yanzu ba su dawo ba, kar in bar wurin nan su dawo suyi ta nema na" daga Maganganunta ya gane k'uruciya tattare da ita, amma a zamanin nan wake yarda da wani har ya bashi Waya wai zaije ya dawo, ya dan yi murmushi yace "kawo kudin" tace "Nawa ne?" ya gaya mata ta irga mai yan dubu dubu ta bashi tare da godia, yace ta bashi wasu takardun tafiyar ta ta dauko ta bashi. Har mutumin ya siyo Ticket din ya kawo mata tana nan tsaye inda ya barta, yace "gashi, Jirgin mu zai tashi 7pm" ta amsa ta k'wakulo murmushi don a yanzu ta fara tsorata da rashin dawowansu, yace "basu dawo ba?" ta gyada kai, yace "kingane?ba zasu dawo ba, halin yan Nigeria suka miki, sun gudu" ta tsura mai ido tana son gasgata abun da yake gaya mata, "No, basu gudu ba zasu dawo" zasu dawo? Ta ya kika san zasu dawo? Sun gudu fa, in ba ke ba waye zaice zai ba wani wayarshi yaje ko nan da chan ne?" Najwa tayi shiru idonta ya kawo ruwa, ta so tsaida su amma ina hawayenta ba zasu tsaidu ba, ta fara kuka mara sauti a hankali tace "i cant lose that phone, Paapa na ya siya min" daria ta dan bashi amma be dara ba, yace "kiyi hakuri Paapa zai sake siya miki wani kinji ko?, yi shiru ki bar kukan nan" duk yanda ta so yin shiru ta kasa, haka ya dinga lallashinta da ya samu tayi shiru yace "take care Jirginmu zai tashi by 7" cikin sanyin murya tace "whats the time now?" ya gaya mata tayi saitin agogonta, ya wuce Masallaci don sauke farali. 7;19pm suka shiga Jirgin da zai kaisu Kano, ba ta sake ganin mutumin nan ba, wurin to 9 suka iso Filin Jirgin Mallam Aminu Kano, kamar yanda taga sauran mutane sunyi, suna yin hanyar Waje, itama Wajen ta nufa, wasu ta ga sun amshi Akwatin nan matafiyan sun sa a cikin Mota sauran kuma sun shiga Motoci sun wuce, a zaton ta Taxi ne, tafiya dai take tayi, ga dare yayi, mostly ba taxi, ko don bata ga alamunsu bane oho, kuma duk tagaji, kafadanta ya sage, a gajiye take tafia. "Yanmata taxi kike nema?" wani mutumi tagani da zasu yi tsara da Vijhay bhai tace "Eh, taxi nake nema" yace "bari a nemo miki to" tace "donAllah akwai dan hotel nan kusa?" mutumin ya juyo ya kalleta yana nazarinta, yarinya ce, tsaf zai mata wayau, yace "Eh akwai nan baya, kawo kayanki na taya ki rikewa naga kin gaji, ba gardama ta bashi, har School bag din, yace ki tsaya nan barin karasa chan din in kira mai taxi din, sai in rakaki har masaukin, daman aikina kenan" don tabewar basira Najwa harda murmushi tace "Ok". (Welcome to Naija Najwa Sada Abu.. Add Vote Gabanta ya yanke ya fadi, this cant happen again, agogon hannunta ta duba, k'arfe 10 saura, in har hasasshen ta ya zama gaskia ai ta mutu, All her life is in that luggage, hannu ta sa ta zame gyalen da ta yana kanta dashi, ta chusa hannunta cikin gashinta ta baza shi, hannunta ya fara rawa, idonta ya fara zuban ruwa, why is this happening to her? Mesa hakan ke faruwa da ita, saboda meye? Don tazo Nigeria? Zama tayi dirshen a k'asa ta rafka uban tagumi, tana kallo masu fita daga Airport din. Kamar a sama taji wata Murya tace "Najwa" Allah ya sa Mutumin nan ne ya dawo mata da Akwatinta da sauri ta mik'e, murnan ta ya koma ciki da taga akasin haka, Mutumin nan ne na cikin Jirgi,tana ganinshi sai ta fashe da wani kuka kamar dama jiranshi take. "Ya Salam, Najwa me ya sameki? What happened to you?" bata amsa shi ba sai Kukan da ta cigaba da yi, ya dan matso kusa da ita yace "Najwa fada min damuwanki, i might help you" cikin muryan Kuka ta sanar dashi Wani ya gudun mata da kayanta. Dafe kai yayi cike da takacici "Ya Illahi! How can you be so careless Najwa? Ki fada min, daga wani world kika zo, because from what i'm seeing, you are no Nigerian, meyasa kike haka ne? You trust easily, Haka dazun a lagos ki ka ba wasu wayarki da hannunki, nima kika ciro kudi kika bani, nima da irin su ne da na gudu miki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169