Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 155

Chapter 155

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

duka, suak tuntsire da daria, Zaid yace "Ha'an, mutum ba zai iya kallon matarshi ba?" Abdulmajeed yace "kaidai ka sani" daria Zaid yayi ya maida hankalinshi kan Zeenatu, yace "Baby Zeenah, kin yafe min abubuwan da na miki?" duk hankulansu ya dawo kansu, tace "ai ba ka min komai ba" yace "aa na miki, nidai ki yafe min" ta zaro ido tace "me ka min, ka gaya min?" Abdulmajeed yace "Zinatu, Wala tajassasu" ta kalleshi tace "banda tsananta bincike" ta maida kallonta gun Zaid taxe "Na Yafe maka har duniya ta nade" Murmushin jin dadi yayi yace "nagode, Ziya, kuje a musu wanka, suna warin rana" Najwa ta daga Muhsin, ita kuma zinatu ta bude baki ta na cewa "Ina warin a nan? Ya Majeed wai ina warin rana? Nifa ban ma shiga ranan ba" Ziyada tace "Mu shiga nikam na miki wanka" Zinatu ta dan bata fuska tace "nifa na iya, da kaina zanyi" Ziyada ta kalli Zaid, Zaid yace "No, kije a chudaki sai a barki ki k'arasa ko?" ba musu ta shige dakin Najwa a guje. Ziyada ta bi bayanta. Zaid kuma ya koma kusa da AbdulMajeed yana mai chakulkuli. Abdulmajeed na tureshi yana "kai wai ba zaka girma ba? Goaway" Zaid kam Dariya yake tayi. ** 2PM A Tsakiyar Parlorn a ka sauke duka kayyan da Idi ya kawo, Coolers 6 ne, Tuwon Semovita da Miyan agushi, sai Fried rice, sai fried spaghetto da taji kanyan lambu, sai couscous da Miyan kayan lambu, sai Salad da Coslow, sai Pepper Meat na chicken da beef, sai kuma So6on da su Zaid sukayi yayi sanyi sosai. Zaineema sun dawo daga yawon ganin garin da sukaje, duk ta gaji. A lokacin su Daddy suka shigo, duk yaran suka musu sannu da zuwa, Daddy yace "Shagali zaayi banda mu?" Najwa tace "wa ya isa yaci Iyaye na ba sa nan?" Zaid yace "ganta fa, ci fa za tayi kafin shigowanku" 6oye kanta tayi a cikin hannuwanta, Papaa yace "Yesmeenah ina muka samo coolers? da baki ta nuna Zaid Paapa yace "Au, ashe daga wurin His Grace Gatan Marayu ne" Zaid ya turo baki yace "Nifa kuna addresing dina formaly, nifa a cikin Gida Zaid nake, Da, K'ani, Yaya a wurinku, Daddy ka gaya musu" Daddy yace "wai baka san halin babanka ba? Aifa ba zai bar tsokananka ba, tsokana kamar dan shekara 6" duk akayi daria. Maama tace "Oya azo a ci Abinci duk kowa ya tankwashe k'afarshi, Yaya kai kuje Kan Table, a kawo muku naku chan" Daddy ya zauna a k'asa wurin Muhsin yace "saboda mu bare ne ko bak'i, to nima anan zanci, baki san cin Abinci a tare na k'ara donk'on Soyayyah da zumunci ba". Paapa ya dawo kusa da Maama shima ya zauna, yace ina na "Umma?" Zaid yace "Idi ya aika mata da nata" Daddy yace "Yauwa, nidai a zubo min Tuwo" Najwa ce ta bude coolern tuwon ta ciro mulmula biyu ta zuba mai, yace "aa daya ya isa". Maama tace "Zaineema ki zuba khaleed abunda yake so" ta dan gefen ido ta kalleshi, ta mike ta ciro plate ta zuba mai Couscous, Abdulmajeed yace "haan, ba zaki tambayeshi me zai ci ba?" Khaleed yace "Kai ina ruwanka? Mutum da mijinta? Ita tasan cimar shi?" Daria sukayi Abdulmajeed yace "Ahh, Allah ya baka hakuri" da kanshi ya zaro plate ya zuba ma kanshi Fried Rice, Mama ta zuba ma kanta da Paapa tuwo a plate daya, Zaineema ta zuba fried rice, Ziyada ta sa ma Muhsin da Zinatu Taliya, kafin ta zuba ma kanta Friedrice da coslow, Najwa kam Salad din kawai ta zuba a plate, Ziyada ta dan kallo Zaid kowa shagalinshi yake banda shi, "Oga ba zaici abinci bane?" turo baki yayi yace "an damu inci ne? Maama ta sa ma Mijinta, matata kuma kanta kadai ta sani, kanwata ma Mijinta ta serving, shi kuma danuwana da kanshi ya zuba, ita kuma wannan babanta ta sama mawa, ni da baa sona ba, wanda ya sa min, abincin ma ba zanci ba" Daria sukayi, Najwa tace "Laah, Bhaiy, sorry me zakaci?" Turo baki yayi yace "baa ci" tace "Haba mana Bhaiy, kayi hakuri, in zuba ma tiwo?" yace "ni ban cin tuwo" Abdulmajeed yace "sai rice" Zaid yace "eh din, amma yanzu kizo muci Salad din" karo musu salad din tayi, da plate din pepper meat, tazo ta dire gabanshi, suna ci tare a kwano daya, daga inda yake yana wurga ma Ziyada kallon soyyaya, ita kuwa duk nauyinsu Maama take, ta kawar da kanta tana cin fried rice dinta, Ziyada ta tsiyaya Sobo ta dan kurba, Zaid yace "Ziyaaa, Sobon yayi dadi? Ni na yi fa" tace "kaii, amma yayi dadi, ban taba shan Sobo me dadinshi ba, saboda maama na tayi" Zaid ya marairaice yace "Nifa nayi, ku tambayi Maama kuji" Abdulmajeed yace "You Spoilt Brat, bana tunanin ko ruwan zafi ka iya dafawa" Zaineema da Khaleed suka sa daria, Najwa ma darian take, turo baki yayi yace"Maama kice musu ni nayi" Maama bata tanka ba ta cigaba da cin tuwonta, Zaid kamar yaro sce "Maama kice musu ni nayi donAllah" ganin gardaman ba k'arewa zai ba Daddy yace "Mallamai ku mana shiru, in ana cin abinci ba a magana". Nan suka natsu, Abdulmajeed ya faki idon Daddy ya ma Zaid Gwalo, Zaid ya balla mai harara. Haka aka gama cin Abinci, yan matan suka kwashe plates aka kai kitchen, suka wanke, dawo Parlo aka hau fira Iyaye da Yara, maganan Waliman bikin bude Sabon Company din Daddy ake, Daddy yace a bari sai randa aka daura auren Abdulmajeed sai aje chan ayi Walimar" Paapa yace "yauwa hakan ma yayi?" Zaid yace "Yaushe ne?" Paapa yace "sai munje neman auren Aunty Aynarh, randa sukayi fixing date din, rannan zaa daura, sai ayi abun once and for all" Zaid yace "dama Gobe Khaleed zai koma America, akwai Exams din da zai yi a week dinnan, shine yake so a daura musu Aure da Zaineema ya tafi da ita, so by 1am zasu tashi yau" Paapa yace "to sai a daura auren In khalid din ya shirya ko Bayan Laasar ne a masallaci, amma in zaa jira nashi waliyan ne ba matsala, duk yanda yafi mai dai" Khalid ya sadda kai, Abdulmajeed ya zunguro shi yace "kayi magana mana" Khaleed yace "Dama nagaya musu zaa maida auren, sunce tunda ba auren farko bane a daura kawai, kuma goben nake so komawa sabida Exams din" Paapa yace "hakan ma yayi, bayan Laasar sai a maida auren, ke kuma sai ki fara shiri, gobe sai ki bishi ku tafi" raurau Zaineema tayi da ido, bata so tayi missing bikin Yayanta, Maama tace "Yadai Zaineema?" kamar zatayi kuka tace "Banso na barku, yaje dai ya dawo" Maama tace "dont be silly yarinya, ki bi Mijinki, Exams fa kawai zaiyi ku dawo, ki hakuri kinji?" a hankali ta gyada kai. Bayan Laasar aka daura Auren Khaleed Ishaka Maikudi da Zaineema Abba Abu, bisa sadaki naira 40k wanda Zaid ya bada, Khaleed baki har wuya, a k'afa suka dawo Gida kasancewar masallacin ba nisa. Zaineema ta kulle a dakin Maama kamar auren fari sai kuka take tayi, Ziyada ta shigo tace "ta fito su Daddy na kiranta"

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});