Chapter 126
Chapter 126
zamu dawo nan ba da dadewa ba,聽 ku kwantar da hankalinku,聽 everything is alright kunji?" Ajiyar zuciya suka sake a tare,聽 Mummy ta kara da cewa "haba nidai ince,聽 na san Alhaji Zaid ba haka yake ba,聽 akasi aka samu,聽 kice mai ba wani abu,聽 komai ya wuce,聽 ki tabbata kin samo ma Gatan Marayu takwara kafin ki dawo Kano" kai Ziyada ta dafe saboda kunya duk sunji kunya,聽 Ziyada ta shaew maganan ta hanyar cewa "YaMaji ina Daddy?" Daddy yace"Ina jinki yar gidan Ya Maji" tayi daria bayan sun gaisa tace "Daddy kuyi hakuri kunzo an hanaku shiga" Daddy yace "bakomai Allah ya muku Albarka" sai da Ziyada ta gaisa da Hajjo kafin tace ina Najwa,聽 tace kinsanta da kadaicwa tana daki" Ziyada tayi daria tace zan kirata,聽 sun dade suna waya kafin sukayi sallama. B A U C H I Sai da ya tabbatar ta gama waya kafin ya fito daga shi sai towel,聽 rintse ido tayi gam,聽 shi ko ya mata daria ya bude jakkarshi ya shirya hankali kwance jikin nan sai kamshi yake,聽 yace "Oya Muje ko?" tace "wai ina?" ya kashe mata ido yace "sightseeing" ta turo baki tace "bayan baka dauko mun kaya masu kyau ba" yace "to wa ya ja?聽 Ba sai da nace miki ki shirya kayanki聽 ba?" ta murguda mai baki,聽 yace " bari a kawo miki kaya,聽 wasu iri kike so?" tace "Doguwar riga Jallabiya" waya ya dauko ya latsa yayi waya,聽 ta bishi da kallo tace "wai kai komai sai dai kayi waya?" be tanka ta ba ya sakar mata murmushin gefen fuska. Ba a dau lokaci ba aka kawo dogayen riguna a paper bag kala kala,聽 designs designs, sai jakka da takalmi, duk sun mata kyau,聽 wata Ja da ta dauke mata ido ta dauka ta shiga toilet tasa, chan sai ga ta tafito,聽 yatsunshi na karshe guda uku ya daga mata alamun tayi kyau tayi murmushi, suka fito daga hotel room din suka shiga lift suka sauka k'asa. Convoy dinsu har sun taru suna jiran sakowanshi,聽 Faisal na daga gefe,聽 ya kalleshi yace "Yanzu duk motocin nan ni suke jira, DonAllah ba sai kun bimu ba,聽 Yankari Game reserve kadai zamu" Faisal yace "Okay Mota Uku kawai za su bi" Zaid ya marairaice yace "Daya donAllah" Faisal ya karasa gun Motar tsakiya ya bude baya ya na me kallon Ziyada yace "Biyu,聽 Madam Bismillah" Ziyada ta shiga tana Daria,聽 Zaid ya buga mai harara,聽 aka bude聽 mai shima ya shiga baya wurin Ziyada,聽 Faisal聽 ya kalli sauran drivers din ya sallamesu,聽 yace motar Steve kadai zata biyosu,聽 shima ya buda gaba ya zauna ya kalli Driver yace "YGR zamu" Driver ya ja motar聽 sai Yankari Game Reserve. Daga Zaid sai Ziyada,聽 Bangaren Dabbobi suka nufa, nan Ziyada ta dinga tsalle taga wild Animals su Lion, Tiger,聽 Chimpanzee da sauransu,聽 abun ya kayatar da ita matuka, waya aka bugo ma Zaid daga Kaduna, dauka yayi yace "Hello Babangida" bayan gaisuwa Zaid ya buga Salati, da sauri yace "ba wanda ya k'one ko? Is everyone safe?,聽 Alhamdulilah i'll make the call" Faisal ya matso kusa dashi yace "Oga,聽 is everything Alright" Zaid cikin wani yanayi yace "Gobara akayi a Gidan Marayu,聽 amma ba wanda ya kone suna lafia" ka kira Julius Berger,聽 suje su chanza Ginin Gidan a rushe inda ya k'one" suna wannan Ziyada na chan bata san me ake ba,聽 hankalina na kan kallon dabbobi,聽 ji tayi an mata sallama,聽 dagowa tayi ta kalleshi. "laa,聽 Ya Amjad ina wuni" Amjad yace "ashe ke din ne,聽 ya kike ya gida ya su Mummy?" tayi murmushi聽 ta amsa da lafiya lau muke" yace "ke dawa kuka zo?" ta murmusa tace "ni da Mijina"聽 da mamaki ya zaro ido yace "ashe kinyi aure" tace aikuwa,聽 bata ankara ba sai ganin Zaid tayi saman kansu yana haki kamar tsohon zaki,聽 shi be san da wa ma take tsaye ba,聽 yana waya ya hangota聽 tana fara da wani Namiji ba shi ba,聽 ranshi bace,聽 bata lura da yanayin da yake ciki ba tace "Ga Mijina na nan" Amjad ya zaro Ido yace "ZSA" Zaid ya juyo ya kalleshi, ba yabo ba fallasa yace "Amjad" Amjad yace "Dont tell me kaine Mijin Ziyada" Zaid ya tsuke fuska be amsa shi ba,聽 sai Ziyada tace "Eh Shine Mijina" Amjad yayi wani irin dariya yace "Seriously Zaid Sadam Audu? Seriously kai ka auri Ziyada? Ohh now i see why you call me telling me to leave her,聽 ashe so kake kai ka aureta,聽 i was so stupid to believe聽 all you said" Ziyada tace "Whoa!聽 What are you talking about?" Zaid ya riko hannun Ziyada yace "mu tafi" Ziyada ta聽 tirje聽 tace "Me yake cewa My Forever?" Amjad yace "tsaya kiji, kin tuna randa na fara zuwa gidanku,聽 randa na fara ganinki?聽 From my looks kin san ina sonki da duk wani abunda nake dashi,聽 kin san na mutunmiki,聽 ki tambaya Mummynki yanda na fara sonki da ta nuna min pictures dinki,聽 bansan ya akayi ba,聽 ban san ya akayi聽 ZSA ya san cewa ina sonki ba,聽 bansan ya akayi ya san nazo gidanku ba,聽 bansan yana da numberna ba,聽 sai kirana yayi yace min in rabu dake,聽 ke yar iska ce,聽 ciki ki kayi shiyasa aka cireki daga Baze University,聽 and kuma ana tunanin kina da HIV,聽 ganin ki kamila ya sa zuciyana kokonto,聽 but ganin shi he's always a serious man,聽 ban taba zatan zaiyi making dinshi up ba,聽 ban yi zaton yana da wani dalilin da zai min karya ba,聽 shiyasa kika ba tare da na ce miki komai ba na fita a lokacin,聽 but yanzu na gane ya shiga tsakaninmu ne don ya sameki kuma ya ci nasara tunda gashi ya aureki" tuni Hawaye ya soma kwaranyowa daga fuskarta,聽 kirjinta kamar zai fashe saboda bakinciki,聽 tafiya ta farayi bata san ina take jefa kafarta ba,聽 bata damu da sauran mutanen da ke kallon ta ba,聽 buguzum buguzum take tafiya,聽 a guje Zaid ya bita,聽 ya riko hannunta,聽 tana juyowa ta sauke mishi hadadden Mari a a fuskar shi,聽 ta juyata cigaba da tafiyarta,聽 bata da masaniyar inda zata,聽 binta ya cigaba da yi,聽 yana mata magana,聽 da karfi a juyo tace "me zakace min?聽 wani karya zaka min Zaid?聽 Daukar Karuwa ma kake min ashe bansani ba?聽 Dagaske Zaid?聽 Ni Zaid?" zai yi magana tayi saurin dakatar dashi tace聽 "Baka da abinda zakace聽 min,聽 Zaman mu Ya k'are,聽 Zargi a shigo tsakani,聽 dole ka sakeni Zaid,聽 dolenka"... Whatsup Lovers? Late night post huh?聽 Bear with me gab muke da landing,聽 I heart Y'lls to pieces. Vote and Comment #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode. Biebee Isa. 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA Wattpad:@biebeeisa Pg3鈨�7鈨� Zaid ya kai hannunshi kan fuskarshi ya shafa sajensa kamar yana goge zufa a jiki, ranshi ya 6aci, ya k'ara isa gurinta yace "Ziyaada, listen" ta waigo ta kalleshi rai a 6ace tace "Me zaka ce min? Kalaman Yaudara zaka sake watso min?" ranshi ya 6aci, inda ta san girman Laifin da tayi, inda ta san girman laifin daukar hannu ta mareshi cikin baiyanar Jamaa, da bata fara ba, ya rantse inda Armstrong na nan, ya ga Marin nan, ba zai damu in Ziyada matarshi bace zai mata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169