Chapter 145
Chapter 145
in cigaba da ganinta tana kuka ba, na ma kaina alkawarin nemanka, ba tare da saninsu ba i fled to Nigeria, don kawai na nemoka, na hadaka da su, i'm sorry i couldnt find you in time, i'm so sorry Bhaiyy". Kuka yakeyi sosai ya jawota ya rungumeta yana lallashinta, Sonta na shiga duk wani lungu da sak'on jikinshi, da sauri ya kuma saketa kamar zararre, hannunshi ya kalla, ya tuna ranar da ya Mareta randa ya gano cewa ita ke ruguza mishi plan, ya tuna just now yayi kokarin aikata lahira, hannunshi ya kalla, ya dunkule ya kai bango ya buga da k'arfi har sai da hannun ya fashe, da sauri ta karasa gunshi ta riko hannunshi tace "Bhaiyyy.." ya fizge da karfi kamar zai bugeta yace "Da wannan hannun na mareki a randa na gane cewa duk wasu plans dina ke ke ruguza min, da hannun nan na sake marinki a karo na biyu da kika gane cewa Ni ba kurma bane da bakina, da wannan hannun na kama wuyanki kamar zan kasheki a matsayinki na wanda kika gano Mugu Azzalumin da nake, ki barni na karya hannuna ko zan ji sauki, tunda har zan iya daukan hannuna nayi hurting sister din da nake ta burin samu, since i can use my hand to hurt you, hannun be da wani amfani, gwara na karya shi" komawa yayi yana dukkan bangon. Kuka Najwa keyi sosai, Ziyada ma kukan takeyi ta kasa daga ko hannunta daya, Najwa dai tayi karfin halin karasawa gunshi tace "Bhaiy, easy, abubuwan da ya faru ya wuce, ba laifinka bane, Rashin sani ne, you wouldnt hurt me if you knew i'm your sister"yace "Laifin Muguwar matar nan ce, da bata rabani da ku ba, da ta bari nadawo daga school, School kawai zata bari na dawo, if shes that desperate, da taje da kanta School dinmu ta daukoni, ta hadani da su ta koramu a tare, da ban kasance ni kadai ba, da ina tare dasu, da a gabana zaa haifeki, da a gabana zaki tashi, da zan kasance nagari, da ban tagaiyara ba, da ban haukace ba, wallahi na tsaneta, kuma i dont regret whatever i ever did to her" Najwa na kokarin kamoshi yana ja da baya, so take ta kwantar mai da hankali don kamar ya fara ta6uwa, tace "Bhaiyy, nasan you are a good person, stop blaming yourself, amma ba laifinka bane " dariya yayi kamar mahaukaci? Yace "i'm a good person? Hahah, You just dont have any idea what i am, i am a monster, she made me this(Baki da masaniya a kan ni waye, ita ta maidani haka) , all i ever wanted to do is to kill her. And i thought Mutuwa hutu ce a gareta, sai na zaba su k'untata mata ta hanya mafi muni, duk wani abunda na san zai nakasata shi nayi, sha, wannan Kenan". Zaro wayarshi yayi daga Aljihu, kamar wani tababbe, ita ko Najwa ta kasa cewa komai sai kallonshi takeyi, ta tausaya mai. "Yeah Idi, kira Francesca, tell her to book me a Flight now to Ind--" be karasa ba Najwa ta karasa gunshi ta zare wayan da ke kunennshi ta girgiza kai, da Murmushi a fuskarta tace "Ba sai kaje India ba" da mamaki da tsoro yace "Meyasa?" Murmushin ta kara sakar mai tace "Because they are all ready here in Kano" wani irin Ajiyar zuciya ya sake me karfi baki na rawa yace "Baby, shine muke ta 6ata lokaci?" Daria tayi da ya ja hannunta da k'arfi, ganin Ziyada tsaye fuskarta tayi Ja da alama kuka taci kuma taji komai ya sa Najwa turus, wani kallo ya watsa mata da ya sa Cikin Ziyada murdawa, kamar tsanarta ta hango a idonshi. Najwa zata ma Ziyada magana taji muryan Zaid "Muje Baby" ya jata da k'arfi bata da wani choice da ya wuce binshi a baya, suka bar Ziyada tsaye, tun daga nesa ya ke kwalawa Driver kira, da sauri ya karaso "ban key" Zaid ya umurta, Drivern ya dan nok'e, ganin Oganshi a rude fuskarshi kamar yayi Ja ya san cewa ba lafiya, yace "Oga, muje na kaika duk inda zaka" ganin zai bata mai lokaci yayi sa hannunshi a aljihun Drivern ya ciro remote, dannawa yayi yaga ta Benz ce, har yanzu be sake hannun Najwa ba janta ya cigaba dayi, driver ya bi bayanshi yana cewa "Oga DonAllah ka rufa min Asiri, Oga Idi yace kar na barka kayi driving" Zaid be tanka shi ba har ya dangana da mota ya bude dayan side din Najwa ta shiga, da sauri driver ya zagaya ya bude mai, yana magiyan kar yayi tuki, Zaid be bi ta kanshi ba shima ya shiga. Ya danna horn da karfi Mai Gadi ya wangala gate yana mamakin yau Oga ne da kanshi, hannunshi ya sa ya lallubo hannun Najwa ya damke kamar zaa kwace mai ita, Murmushi ta sakar mai na komai ya zo karshe. Nan ya samu karfin guiwa ya tada key, ya danna kan Motar Wajen Gidan. Daga Waje masu tsaro da lafiyan Zaid suka ganshi da kanshi yana tuki, suma suka tada Motar suka bi bayanshi, don orders ne kar a bar Zaid on his own. Driver daga ciki ya yi sauri ya shiga dayan Motan zai bisu, Ziyada ta rugo da gudu tace "jirani" ciki ta fada don dauko mayafi. Jim kadan ta dawo sanye da Zumbulelen Hijab Odile ya bude mata ta zauna baya, suka bi bayan Zaid a guje. A parlo ta iske Hajia Aynarh na rubutu a wasu tarkadun files, zama tayi kujerar da ke kusa da ita, tace "Hajia Aynarh, donAllah Address din Gidan Sada nike so" Hajia Aynarh tayi banza da ita kamar bata ji ta ba, sake maimaita mata tayi, kafin ta aje biron hannunta ta kalleta, a takaice tace "bansani ba" Hajia Mairo ta sanyaya murya tace "Hajia Aynarh, ki taimaka ki bani adireshin Sada, donAllah akwai alfarman da nake so ya min" Hajia Aynarh ta kalleta galala tace "wallahi baki da kunya Hajia Mairo, bayan abunda kika musu, har kina da idon zuwa gunshi ki rokeshi wata alfarma? Lallai kam"donAllah ni dai ki bani, banda wani zabi da ya wuce zuwa gunshi, shi kadai zai magance min matsalata, ki taimaka, kina yi kamar kin tsane ni, amma wallahi na dan baki tsane ni ba, da kin tsaneni da baki taimakeni ba, da bakiyi dawainiya da ni da su Zeenatu na, nidai ki taimaka min" Hajia Aynarh tayi jimm, kafin ta dauki paper da biro tayi rubutu ta mika mata a wulakance tace "Na sha gaya miki, ba don ke nake miki abubuwa ba da ana abu don ke, da baayi ba wallahi" ta wuce ta barta zaune. Da sauri Mairo ta mike ta shiga dakin da take kwana ta dauko dubu biyun da Abdulmajeed ya bata da yazo, ta zura Hijabinta ta fita tare da ce ma Maigadi "In su Zinatu sun dawo daga makaranta kace na je na dawo" Adaidaita Sahu ta tsaida tace a kaita _Tarauni_. "Hello Najwaty" muryan Najwa ya karade kunnuwan Paapa "Paapa kana ina? Gida?" yace "ga mu nan daidai kwanar Gida ni da Daddynku, da AbdulMajeed, yanzu zamu isa Gida, Kuna Gidan Hajjo ko?" hakan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169