Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 1

Chapter 1

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,216 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

COMPLIED BY ESHAAAT SMILER HOM OF HAUSA NOVLS DOCUMNTS WATSAPP 08066360176 FOR MORE ?A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 Bismillahir Rahmanir Rahim 1鈨� Sarita Vihar, New Delhi, India 12:08pm School bus din St Paul's High School ya tsaya daidai bus stop din Sarita Vihar, Yanmata biyu suka sauko daga bus din, kallo daya zaki musu ki san cewa 'Yan Makaranta ne, sanye suke da Uniform doguwar riga wanda da kadan ya wuce guiwa, ko waccen su rik'e take da Jakkar makarantar ta (School bag) da kwandon Abincinta (Lunchbox) wasu daga cikin 'yan Bus din suka lek'o ta Window suka ce da yanmatan da aka sauke "Alvida Kaveri, Alvida Najwa" (Goodbye Kaveri Goodbye Najwa), Kaveri da Najwa su ka daga musu hannu suna Murmushi har Bus din ta k'ule da ganinsu, da6i'ar su kenan, duk wacce aka sauke sai an mata wak'ar bankwana. Najwa da Kaveri 'yan unguwa daya ne, tun suna Kg suke zuwa Makaranta tare har yanzu da suke High School 11th class. Shekarunsu ba zasu wuce Sha bakwai zuwa sha takwas ba. Sun gangaro cikin unguwansu daidai gidansu Kaveri suka tsaya, suka rungume Juna Kaveri tace "NAJWA Kala milathe hai'n (Najwa sai mun hadu gobe)" Najwa ta kalli k'awarta Kaveri da murmushi har kumatunta na lobawa tace "Sighra Milate hai'n Kaveri (sai mun sake haduwa Kaveri)" suka dagawa juna hannu ko wannen su yayi hanyar Gidansu. Ba tayi taku 15 ba ta isa gidansu, kamar kullum maimakon ta shiga gidansu sai ta tsaya a shagon dake daidai gidan, daga waje take k'walawa mai shagon kira "Vijay Bhaiya main bapaas aa gaya hoon(Brother Vijay, i'm back)" bata tsaya jin me zaice ba ta shigewarta gida, Lek'owa Mai shagon yayi ta windown Shagon har ta kusa shiga gida ya bude murya yace "ghar me svaagat haai Najwa(Welcome Home Najwa)". Ta k'arasa ciki daidai k'ofar Tag ne mai dauke da sunan Babanta a jiki SADA ABU, hannun k'ofar ta murda ta shiga da Sallama, ba amsa,kutsa kai tayi inda ta san zata ga Mahaifiyarta, kamar yadda take zato hakan ne, tana dakin Yayanta gaban tamfatsetsen Hoton Yaron da ba zai wuce shekaru goma zuwa sha daya ba, ajiyar zuciya ta sauke, ta k'arasa gun mahaifiyarta tare da dafa kafadunta, firgigit ta juyo a lokaci daya ta goge hawayen da ke sintiri a idaniyarta gami da k'ak'ulo murmushi. "Maa, kukan kikeyi kuma?" Najwa ta fada cike da damuwa, da Sauri Mahaifiyarta ta girgiza kai tana murmushi tace "Aa Najwa ba kuka nikeyi ba wani abu ya fada min a ido". Najwa tayi murmushi bata son jan zancen ta ja hannun Maa suka bar dakin, ranta ba dadi, duniya in akwai abun da ta tsana be wuce hawayen Mahaifiyarta ba, kuma tun da taso da wayonta take ganin Hawayen Mahaifiyarta sakamakon wannan hoton da ke mak'ale a dakin Yayanta. Bayan Najwa tayi wanka ta shirya cikin kaya Riga da Wando na Indiyawa ta yana gyalen a kanta ta fito k'ofar gida wurin Vijay Bhaiya,yana zaune a cikin shagon yana ganinta ya fadada murmushinsa, ganin fuskarta yayi ba walwala, cike da damuwa yace "Kya huwa Najwa?(Meya faru Najwa?)" ta rausayar da kai tace "Meri Maa abhee bhee phir se ro rahee hai(Mamata na chan na kuka kuma)" cike da tausayawa yace "ki mein chitr abhee bhee use rona bana?(Hoton nan na sata kuka har yau?)" tace "vah hamesha ke lie jab tak vah us tasveer ko dekhata hai rona hoga(Har abada zata cigaba da kuka in dai tana ganin hoton nan)" da sauri yace"ise door le jao(to a dauke mana) tace "yah aasaan nahin hai(ba abu mai sauk'i bane)" yace "prayatn(ki k'okarta)" ta sauke ajiyar zuciya mai k'arfi ta mik'e sannan tace "theek hai, main koshish karoonga(Okay zan k'okarta)". "Waalaikum Salam" Maama ta amsa Sallamar Paapa tare da mik'ewa ta k'arasa gareshi,ya tarbeta da murmushi a fuskokinsu, jim kadan fuskarshi ta koma na damuwa, cikin sanyi muryar sa yace "Yesmeenah! Kuka kikayi ko?" da sauri ta girgiza kai ta kasa magana. Najwa ta fito daga daki tace "Sannu da zuwa Paapa, Maama kuka tayi, ta sake shiga dakin Yaya" Ran Daddy ya b'aci yace "haba Yesmeenah, na zata mun wuce gurin nan,ba kin min Alk'awarin ba zaki sake shiga dakin kiyi kuka ba? Ashe ban isa in rok'eki ki bar abu ba? To shikenan, Vijay zansa ya fiddo komai na dakin ya k'onasu tunda ba zaki bar zubar da hawayenki ba". Da sauri ta goge idonta tace "kayi hakuri na bari" be ce komai ba ya wuce dakin yaron su, duk suka bi bayanshi, Kinkimo Enlargement din yayi ya fita dashi, da sauri Maama ta bi bayanshi ta kamo rigarshi, tana ja yana ja, kawai sai ta fashe da kuka tana fadin "Sada! Ina zaka kaimin yarona? Ina zaka kaimin shi, ka dawo min dashi, ba zan yarda a sake rabani dashi ba" cikin zafin nama Paapa ya fizge rigar ya cigaba da tafiya, ta durk'ushe k'asa tace Wallahi ka fita da hoton nan i will never forgive you, kuma i will leave you". Chak ya tsaya, Najwa ta fashe da kuka bata taba ganin Mahaifanta haka ba, Maama ta tashi ta isa inda Paapa ke tsaye, ta rungumeshi ta baya tace "DonAllah Papi kar ka rabani da hoton nan, kar ka rabani da shi, i'm only linked to him throught this picture" Paapa ya rungume ta yana hawaye yace "i'm Sorry Yesmeenah, bana son kina tada hankalinki, nafiso ki mik'a Alamuranki ga Allah, yana sane damu, shi zai bayyana mana Zaid idan yana raye, zai kawo shi har inda muke, idan kuma ya riga mu gidan gaskia sai mu rok'i Allah ya gafarta mai" Maama ta saki wani kuka mai sauti, Najwa ta tako har gaban Mahaifanta ta rungume su duka suna kukan tare ba me lallashin wani. Can cikin Study room ta iske Paapa zaune ya rafka uban tagumi, da yana da halin maido dansu gida da yabi ya maidoshi ko don kwanciyar hankalin matarshi, kusa dashi Najwa ta zauna, tana me tausayin Mahaifanta tace "Paapa?" firgigit ya zabura ganinta ya sa shi k'akulo murmushi yace " Najwa, are you okay? menene?" ta hadiye miyau tace "Paapa,bana son Kukan Maama,kukan ta na daga min hankali, ganinta a hali irin na yau ya sa na tsorata Sosai, hankali na ya mummunar tashi" cikin damuwa Paapa yac e " Najwa Maaman ki na da rik'o, as long as tana ganin hoton Zaid, ba zata ta6a daina kuka ba. Najwa da damuwa tace "Paapa, bamu san ko yana mace ko raye ba, to meyasa ba zamu koma Nigeria ba? Meyasa ba zamuje mu nemo shi ba? Only then Maama will have peace" ya girgiza kai, idonshi ya kawo ruwa yayi saurin maidasu yace "Saboda ba zamu iya ba, we cannot go back" da mamaki tace " maganar kenan kai da Maama, sai kuce ba za mu iya zuwa Nigeria ba, to wai Saboda meyasa?" yace "We are not allowed to go back there" tace "Waya hanaku zuwa Fatherland dinku? Saboda me?" Murmushi yayi yace "We cannot say, amma all we know is that we cant ever go to Nigeria". Najwa kanta yayi zafi, Hakan na nufi zata cigaba da ganin kukan Mahiafiyar ta kenan? Da gudu ta tashi ta nufa dakinta sakamakkon kukan da ya zo

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});