Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 20

Chapter 20

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ma kaji?" kai kawai Zaid ya gyad. Mutumin ya fita ya bar Zaid da tunani kalakala. * BAYANI; Alhaji Sadam Abdulbasit wanda aka fi sani bda (Alhaji Sadam Audu)dan asalin k'asar Sudan ne mai shekaru 58, Alhaji Sadam mutum ne mai tarin dukiya, Attajiri ne, tun yana da Shekaru 30 yayi Hijira zuwa Nigeria saboda wasu dalilai nashi, ba ya zama da Mata, a shekarun shi na 58 yayi Aure kusan 20 amma ba wacce ke yin聽 sati daya a gidan ta ke neman Saki a gunshi, wacce ta dade itace wacce tayi kwana 5, Alhaji Sadam na da wani larura, Maza-Mata ne(hermophrodite) yana da hallitun Maza da Mata. Dalilin da ya sa ya baro Mahaifanshi kenan don Aurenshi biyu suna rabuwa da matan, ba dama ya wuce sai a nuna shi ana yada mai maganganu kamar shi yayi kanshi, kasancewar baida kowa聽 yasa ya tattaro inashi inashi yazo Nigeria. Haka ma a Nigeria ya yi aure na farko, a ranar ta nemi saki, so da yawa yana biyan mata kudi don su aureshi su haifa mai Yara, wasu saidai su amsa kudi su gudu, wasu kuma da anyi auren su kwashi rabonsu su gudu, Yana matukar son Yara, ya tara Azziki bai da wani burin da ya wuce ace yanzu yana da dan cikinsa, yanason Magaji amma ba alamun zai taba haihuwa. Wasu na ikirarin Kudinshi na tsafi ne, shi yasa da yawa mutane na hana Yaransu rabarshi, duk yanda yake kyautata musu, a cewarsu yana son yara ne don yayi garkuwan kudi dasu. So da yawa in ya ga yaro a waje zai ce "zo ka amsa yaro" yaro sai yace "aa babana yace indaina zuwa gurinka, kai dan yankan kai ne shiyasa kake son Yara" Alhaji Sadam kanyi kuka yana kai ma Allah kukanshi, ya dukufa da zuwa Gidan Marayu yana kula dasu, cinsu da shansu da suturunsu, haka kuma ya hakura da Aure, ya cigaba da kyautata ma mutanen da ke tare dashi, ya kuma maida hankali ga Siyasa don ana damawa da shi a k'asar. * 聽 聽 Zaid be nemi komai ya rasa ba, amma yini kuka kwana kuka, jiya Alhaji Sadam ya mai Sallam ya tafi Abuja aiki, zai dawo ranar Laraba InshaAllah. Zaid yayi bak'i ya rame, damuwa ta mai yawa, har yanzu yana kukan rashin Mahaifa, kadaici kamar ya kasheshi, ga TV, ga TV game amma ba su ta6a burgeshi ba, rayuwar shi duk ta zama wani kala, Abinci sai cookcook ya matsa mai yaci, kuma be fi yayi cokali biyu ba, wani irin Zuciya Allah ya dora mai Allah shi kyauta. 聽聽 KANO 聽聽 Har sun hak'ura dai da neman Zaid, don yau kwana 4 kenan da bacewarshi, damuwar Mairo daya, yanda Abdulmajid ke damuwa sosai, duk yayi bak'i ya rame. 聽 聽聽 * Daga Abuja Kano ya wuce, Unguwar da aka mai kwatance ya nufa, yana zuwa ya ga wasu buzaye na shan shayi kasancewar bayan Maghrib ne, Sallama ya musu, kamshin turarenshi ya tabbatar musu da babban mutum ne, da wuri suka bashi wurin zama. Cikin gurbatacciyar hausarsu suke cewa "Alhaji tambaya kakeyi?" yayi murmushi "ba ku min tayin shayin ku ba" da sauri suka tura mai gabanshi, ba kyama ya kurba yace "wai ni shin me zakuce da mutuwar Mak'ocinku Sada Abu?" dayan buzu yace "ai yanzu daka ganmu haka firan Marigayin mukeyi, munji mutuwan bayin Allahn nan, al'umma gabaki daya, munyi rashi babba" Alhaji Sadam yace "haka ne" amma ya kuka ga mutuwar? Dama tafiya sukayi?" wani daga cikin buzun yace "ai ga Maigadinsu nan" Alhaji Sadam ya maida dubanshi ga Maigadin yace "Allah sarki, Allah ya gafarta musu" "Amin, kaga ranar Wata Asabar da safe, bayan Alhaji Abba da Matarshi sun zo, jim kadan naji hajiya na daga murya, abunda ba halinta ba, nayi mamaki sosai--" Alhaji Sadam ya katseshi yace "wace hajiyar kenan?" yace "Hajia Marigayiya, matar marigayi Alhaji Sada" Alhaji Sadam ya gyada kai yace ina jinka yace "saura kiris in shiga inji ko lafia, sai kuma dai na share don ba hurumina bane, bayan wasu lokkutta sai ga Alhaji da Matarshi dauke da kaya, sun fito zasu bar gidan, Fuskar Hajia yayi Ja alamun tayi kuka, hankalina be ba ni ba, na bude musu k'ofa na musu fatan dawowa lafiya, kuma abun da ya ban mamaki basu dauka Mota ba, a k'asa suka fita" Alhaji Sadam yace "toufa, to sai akayi Yaya?" sai yace "wai sai washegari Hajia Mairo tace sunyi hadari sun k'one kurmus, haka dai aka rufesu, sai kuma wannan Asabar din aka nemi Zaid ko sama ko k'asa ya bace bat, abun ban mamaki kamar almara" Alhaji Sadam ya nisa cikin tunani yace "ina sauran 'yanuwan Zaid?" "shikadai suka haifa ba shi da k'anne" "yanzu Gadon Alhaji Sada fa?" wani Gado? Ai tun kan Alhaji ya mutu ya maida duk wata kaddarar shi kan sunan Yayanshi, komai ya mallaka ma Yayanshi, gidan nan ne kadai nashi, dashi kadai ya tsira, shima tun ran da suka bar gidan Alhaji Abba da Matarshi sukayi parking suka dawo nan, Alhaji Sada be bar ma Zaid komai ba, komai ya Mallaka ma Yayanshi, nidai nace ban yarda da hakan ba, akwai wata mak'arkashiya" "kamar me fa?" inji Alhaji Sadam, Maigadi yace "nidai bansani ba, amma waye zai sadakas da dukiyar sa gabaki daya? Nifa ko mutuwar nan tsakani ga Allah bana tunanin ta Allah da Annabi ce, nace maka a kafa suka fita, sai cewa akayi sun mutu cikin Mota kuma shi ke tuk'i?" Alhaji Sadam yayi shiru yana tunani yace "Matar Alhaji Abba fa?" maigadi yace "hmm, wannan sai a hankali, tun marigayiya na da rai take kuntata mata, Marigayiya akwai hakuri wallahi, ina sane da komai, bandai chusa kai ne cikin lamarinsu, kuma har ga Allah ina zargin harda sa hannunta a bacewar Zaid, don inaji sunayi da ita, har yana ce mata ita ta kashe Mahaifanshi shima sai ya kasheta, Wallahi duk inaji, abun ban tausayi wai kuma sai ga Alhaji Abba yazo tambaya na ko naga fitar Zaid, nikuma tsakani ga Allah banga fitar shi ba, nan har aka ci nemanshi aka gaji, in kaga Hajia Mairo ba zakace tana da wata damuwar ba, kuma dududu bacewar be kai Sati daya ba, Allah ya sa Zaid na hannun nagari, in zanga wanda ya tsince shi wallahi shawara zan bashi da ya tafi da Zaid ya nesantar dashi daga Hajia". Nan maigadin ya ta zubo zance, yana basu labarin zargin da yakeyi. Alhaji Sadam ya jinjina kai, ya fahimci komai, ya gano bakin zaren. Nan ya musu Alheri sukayi Sallama washegari ya koma Kaduna. KADUNA Gabaki daya Ma'aikatan Gidan ya tara a Parlon k'asa, kama daga Mai shara, mai wankewanke, mai dafa abinci, direba, Maigadi, mai ba fulawa ruwa, d.s,hawa sama yayi dakin Zaid, yana zaune kan Window yana kallon lambun dake bayan Gidan, ya cire baki yace "Zaid, kazo muje k'asa akwai Sanarwan da zanyi" ba tare da cewa komai ba Zaid ya sauki ya bi bayanshi suk sauk'a kasa, bayan an nutsu Alhaji Sadam ya fara magana kamar haka ; "Na san kuna da tambayoyin da kuke son yi min game da yaron nan" ya fada tare da nuna Zaid da yatsa yace "a tak'aice Wannan yaron Yaro

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});