Chapter 95
Chapter 95
"to kin gani聽 Maryam,聽 kina ta kyarar yarinyar nan,聽 gashi ta taimaka mana" Mummy聽 ta tabe baki tace "tunda tazo Gidan,聽 ta taba biyan kudin abinci ko kudin dakin da take kwana ko kudin聽 wani abu? Ai in akayi calculating daga randa tazo zuwa yau in a hotel take zai fi 35000 din,聽 dama duka dollars din aka karba" duk suka bita da kallon how can someone聽 be like this?聽 Daya bayan daya suke sabewa suna shiga daki聽 Mairo ta bisu da ido ta watsa hannayenta sama tace "to me nace?". Washegari. Abdulmajeed be koma bacci ba bayan Asuba,聽 ya hau firdo tarkacen Hajjo na kitchen,聽 ya share kitchen din tas,聽 ya jawo ruwa a rijiya,聽 duk da gabanshi na faduwa,聽 da fargaba da ya leka zurfin rijiyar,聽 be taba jan ruwa a rijiya ba tun da Mumnynsa ta haifeshi, sai da ya cika drum kafin ya wanke kitchen聽 din tas. Najwa ta fito zata聽 shiga toilet taga Abdulmajeed na ta cin aiki,聽 batace mai komai ba ta shiga toilet ta yi fitsarinta ta fito ta je ta mai tsaye,聽 yaji alamun mutum a tsaye kanshi,聽 ya dago聽 kai be san saada Murmushi聽 ya subuce mai ba,聽 ya ajiye tsintsiyar hannunshi ya mike tsaye yana kallonta,聽 bakinta ta turo ta juya dayan gefen wai ita fushi take dashi,聽 Murmushi聽 yayi sosai,聽 Allah聽 ya san yana son Najwa, har cikin ranshi yake jinta,聽 a hankali ya tako har gabanta,聽 ba tare da yace mata komai ba ya daura hanayenshi biyu kan kunnuwanshi, cikin murya me kama da rada yace mata "i'm sorry pureHearty na,聽 kuma kar kiyi fushi dani" idanuwanta cikin nashi,聽 a ranta tace "how can he be so cute?" a fili kuwa ta k'ara daure fuska tare da juyawa dayan bangaren,聽 be saduda ba ya sake juyowa inda take ya shagwabe fuska kamar dan yaro,聽 sai taga ya mata kama da Muhsin yace "kuma in baki daina fushi dani ba,聽 zanje in hau saman transformer ayi ruwan sama kuma in makale,聽 haka" ya mata alama da hannu,聽 bata san lokacin da ta fashe da dariya ba,聽 shima dariyan yayi yace "there, the smile is all i want purehearty" bata san lokacin聽 da ta sake mai Murmushin da yake matukar so ba,聽 sun dan jima suna exchanging looks,聽 kafin suka ji muryan Ziyada聽 da Zaineema nacewa "Excuse us" firgigit sukayi suna kallon kofan kitchen din,聽 Ziyada tace "YaMaji are we interrupting something?" Kasa magana sukayi sai blushing da suke, Zaineema聽 tace "Ziyada wai are these two inlove?" Ziyada zatayi聽 magana Abdulmajeed聽 yace "Shuttup Zuzu, ni tsaranku ne? " suka fashe da daria,聽 Najwa ina zata sa kanta don kunya,聽 Zaineema tace "zo nan Najwa" Najwa kanta a k'asa zata聽 karasa gun Zaineema聽 Abdulmajeed聽 ya sha gabanta yace "ba inda zaki PureHeart,聽 ku kuma wallahi聽 zanci聽 mutuncinku" sukayi daria duka,聽 Ziyada tace "wai aiki kakeyi?" yace "No ku koma daki" Zaineema tace "wallahi aiki kakeyi,聽 ya kamata a gyara gidan ma" Abdulmajeed聽 yace "ku wuce daki zan gyara" Ziyada tace "Sam sai dai muyi a tare" da kyar ya yarda ya raba musu aiki. Sanitation sukayi na Gidan gabaki daya duk wasu yana na saman ceiling sai da suka cire, wurin 10 sun聽 gama komai,聽 Zuwa yayi wanka,聽 ya fita yayi changing dollar din,聽 dubu 35,900 ne,聽 ya shiga kasuwa ya musu siyayya,聽 kama da聽 richo,聽 kanazir,聽 kayan shayi, kwalin indomie,聽 bobo da biscuit na yan makaranta,聽 sabulun wanka da na wanki,聽 da dai kayan amfani daidai kudinsu,聽 ya biya ya siyo lantern, ya biya ya bada kudin nepa dubu sha daya,聽 ya siyo bulb na wuta,聽 kudin da ya rage dai dubu bakwai,聽 ya dawo gida a kan adaidaita sahu da kaya nikiniki, kamar wanda ya dawo daga Dubai haka suka tareshi,聽 suka ta yashe baki abun zattausayi,聽 haka suka jera komai inda ya kamata,聽 nan suka ga kyan Gidan,聽 Mumny ta dage ta zira lagwani a jikin risho,聽 aka dura kanazir a risho din,聽 aka daura Abincin Rana. ****聽 聽 Be san meyasa ba ya shiga damuwa,聽 kiran wayarta yayi a karo na kusan ba adadi,聽 wayarta kashe,聽 rabon da yayi waya da ita聽 tun randa tace mishi zasu koma Gidansu, ba wai ya damu bane,聽 yace ma zuciyarshi,聽 kawai ina so in ga ta yanda zan k'untata mata, ban damu da ita ba,聽 ban damu da komanta ba,聽 all i want is revenge, ya buga tsaki,聽 ya dauki keys din motarshi ya fita daga dakin,聽 Guest house din Baba Ado ya nufa, straight ahead Gidan ya shiga, kasancewar an sanshi ba wanda ya tambayeshi ko an san da zuwanshi ,聽 da Sallama ya shiga Parlorn,聽 Baba Ado na zaune kan wat kujera ta alfarma yana karanta wata Jarida,聽 Zaid ya taka cikin takun kasaita har gabanshi ya durkusa ya shafi k'afanshi,聽 shi kuma baba Ado ya dafa kanshi (haka ne gaisuwan yan Mali yake) Jaridar hannunshi ya ajiye,聽 ya mikar da Zaid suna kallon juna,聽 kafin nan ya rungumeshi.聽 Kafin kace komai tuni an cika ma Zaid gaba da kayan motsa baki, sai da ya bata lokaci kafin ya dauka grapes daya ya fara tauna a kasaitance,聽 kasancewar聽 Baba Ado ya san Zaid ciki da bai,聽 ya san halinshi,聽 ya san yanda zai tafiyar dashi, yace mai "Ka sanar dasu zamu zo yau din?" kamar ba zai amsa ba chan yace "Wayarta a kashe yake" Baba Ado ya dago ya kalleshi,聽 yace "kenan basu san zamuzo ba?" dan gajeren tsaki yayi yace "Wayarta kashe yake" Baba Ado yayi jim, kafin yace "to ya zaayi kenan? Na kira abokan babanka biyu sunce mu hadu karfe hudu,聽 Alhaji聽 Hamisu ma musamman ya hau jirgi daga Porthacourt yazo Kano" Zaid yace "Zakuje ai" "ba su san da zuwanmu ba din?" Zaid yace "ai ba wani abu bane,聽 suna Gida" Baba Ado yace聽 "amma dai be kamata聽 ba Zaid" da sauri Zaid yace "Please Baba Ado,聽 banson a samu matsala, banson Auren ya wuce Friday din nan, ka taimakeni" Baba Ado ya murmusa,聽 a zatonshi Zaid na kaunar yarinyar nr da har ba zai iya kara daukan wasu lokuttan ba tare da ya aureta ba, kuma dai abun farincikimsu ne tunda Zaid da bakinsa yace yana son auren,聽 gwara su mishi kafin ya chanza raayi.聽 Baba Ado ya ja numfashi yace "Zamuje Gidan Bayan Laasar". Bayan Laasar. 聽 聽 Abdulmajeed聽 da Daddy suna hanyan dawowa Gida daga Masallaci,聽 daga nesa suka ga Motoci kusan聽 guda Biyar a daidai kofar Gidan Hajjo,聽 Daddy ya kalli Abdulmajeed, yace "baki mukayi?" Abdulmajeed yace "da Alama" daga nesa Daddy ya hango Baba Ado,聽 kasancewar Babban mutum Sananne yace "Abdulmajeed聽 kamar Alhaji Ado Mali na GG" Abdulmajeed da mamaki yace "shine Daddy,聽 ko Lafia?" Daddy聽 yace "kace me neman Ziyada dan Marigayi Gatan Marayu ne ko?" Abdulmajeed聽 yace "Eh,聽 Zaid sadam sunanshi" Daddy yace "to ba abun mamaki bane, kowa yasan Alhaji Sadam da Alhaji Ado Aminanna juna ne,聽 kila neman auren Ziyada sukazo" Abdulmajeed ya jinjina kai suka karasa gunsu,聽聽 da Sallama, ta cikin Mota Zaid ke kallonsu cike da tsana,聽 ji yake kamar ya fita ya makure su,聽 a karo na biyu tun bayan da sukazo mai taaziyar Babanshi zasu hadu gaba da gaba,聽 yana jin Daddy da daya daga cikin Abokin Baba Ado suna
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169