Chapter 22
Chapter 22
a cikin asibitin, bayan 'yan gwaje gwaje, Likita ya shaida mata tana dauke da juna biyu wata daya, Allahu Akbar, hawaye Yesmin ta fara na farinciki, for the first time in a very long time, shekaru 11 rabonta da haihuwa,nan tayi excusing kanta ta hau keke napep ta tafi gida, kasa hakuri tayi Sada ya dawo daga aiki, ta kirashi a waya ta shaida mai tana dauke da cikin wata 1,Shima dai sai da yayi hawaye, don da ya tsammaci haihuwar sai yanzu Allah yayi, ya godewa Allah yace "gashin nana dawowa" bayan shudewan lokutta sai gashi ya dawo, nan ya tarar da ita tana kuka, da sauri ya k'arasa gunta, "Yesmeenah, Me ya sa kike kuka? Wannan ya wuce kukan farinciki don i can see sadness in your eyes" tsagaita kukan tayi tace "Papi,na tuna Zaid,na damu naga Zaid" yace "Yesmeenah, kiyi hakuri,zamu koma ga Zaid, i promise you, for now lets take care of Zaid's sibling" rungumeta yayi yana shafa cikin Jikinta wani dadi na sake ratsar shi. Rivers PH Gida ya siyan musu madaidaici 3bedroom a G.R.A Phase 3 Porthacourt, nan k'asan Unguwan akwai wata Private School Norwegian International School, nan yayi enrolling Zaid duk a suna 2nd term, haka suka dauka Zaid JS2 don ya ci interview din da suka mishi, ba nisa daga Gidansu zuwa School din, tsaf za a tafi a k'afa amma Baba sai da ya samo ma Zaid Drivern da zai dinga kaishi Makaranta yana dauko shi, akwai mai kula da komai na Zaid, ana ce mata Iya, tun daga Kaduna Baba ya taho da ita,sun dade suna aiki tare da Baba, a gidan Marayu take itace kamar matron din Marayun,ganin Zaid ya saba da ita ne kuma tana da kyaun halaye shiyasa ya dauko ta ya kawota nan PH don ta kula mishi da tillon danshi, chan kuma wata tsohuwa tayi replacing dinta. Duk da dakinshi na nan be kai dakinshi na Kaduna hadewa ba, Zaid be nema wani abu ya rasa ba, kome yake so ana mishi, Iya zata zauna ta ta mishi hira amma ba ya kulata, ya daura ma ranshi wani abu da shi kadai ya san ko meye. Saboda so da kaunar da Baba ke mishi, haka ya dawo PH da zama, ya kanje Abuja ko Kaduna Aiki amma be wuce kwana 7 yake dawowa PH, yafi zaman PH yanzu, da yake babban mutum ne, haka ya fara bugabuganshi a nan garin PH duk don ya kasance tare da Zaid. Bayan Wasu Watanni Wani Ikon Allah a rana daya Allah ya sauke Yesmeen da Mairo lafiya, Dukkansu Mata suka Haifa, murna gun Mahaifansu ba magana. A bangaren Mutan India, shagali Sosai mak'ota suka musu don suna shiri sosai, duk wata bidi'ar sai da sukayi duk da Yesmeen da Sada na dojewa,ba wanda ya kai Vijhay murna, don yana san Sada da Matarshi, tunda suka zo Kasar, kullum yana da abinci a gidan, shiyasa son ya shafi Babyn su, Maman wata Kaveri 'yar wata 8 tafi kowa zak'ewa, haka sukayi Shagali suka tambayi Sada ya sunan baby, yace "su bari sai bayan kwana 7 zai sanar dasu". Ranar Suna Sada ya yanka k'aramin dabanshi, ya rada ma diyyarshi Suna Najwanatu, NAJWA SADA ABU, anan ne sukayi wani Shagalin, abokan Aikin Yesmin da Sada sunzo da iyalansu,Yesmeen ta samu Gifts me tarin yawa, ta kuma ga mutane, ko a Nigeria ta haihu iyakan mutanen da zata gani kenan, hakan ya faru ne sabida zaman lafiyan da sukeyi da kowa,sun iya zama da mutane, shisa indiawan ke sonsu. A Kano kuwa, banda goggagun mata Yan bariki, ba macen arzikkin da tazo Suna, Suna akayi na yan k'arya, don yanzu burin mairo ya cika, wanda a da be wuce ta zama a bar nuni ba, inda duniya zata san da zamanta, aiko gashi ta zama Matar Baban Mutum, matar Abba Abu guda, Suna akayi sosai kamar Biki, inda Yarinya taci suna ZIYADATU, Ziyadatu Abba Abu. * A halin yanzu, Hajjo ta zama abar tausayi, ba dama taje Gidan Abba, sai Mairo ta ci mata mutunci kamar ba Uwar Mijinta ba, Abba kam ba yanda zaiyi, ya kan ba Hajjo hakuri kan cewa ta hakura da zuwa gidanshi shi zai dinga zuwa,tun yana zuwa har ya daina zuwa, ya rasa gane me ke controlling dinshi. Daga k'arshe dai Mairo ta sa suka koma Abuja da zama kwatakwata. 6years later Ba abunda ya chanza na daga Halayen Mairo, bata son kowa rabeta, komai ta samu tafi so taci daga ita sai 'ya'yanta, son 'ya'ya kamar me. Bayan Ziyadatu Mairo ta haifi Zinatu. Zaineema na primary 6, wata irin shagwababiyar yarinya ce, duk halin uwarta ta shanye kaf,tun tana k'ank'anuwarta take rashin kunya. Ziyada kam na da shekara 4, Allah yayi ta mai hakuri, ko Zaineema ta daketa sai dai ta 6oye tayi ta kuka don ta san da Ya Majid ya ganta tana kuka, sai ya duke Zaineema, ita kuma kwatakwata bata san hayaniya. 锟� AbdulMajid ya zama dan saurayi, dan kimanin shekaru 17 ya gama karatun Secodary dinshi a HIG kano,AbdulMajid be da matsala ko kadan,yaro ne mai kirki,ga taimako da tausayi, Abdulmajid yayi a rayuwa, Abdulmajid is the total opposite of his Mother. Preparation din tafiya Oxford University yakeyi. R I V E R S PH ZAID 锟� Zaid Sadam Audu,graduate of Norwegian Secondary School,the most handsome of his set, Zaid Sadam bai da damuwa da kowa da komai, abunda ya sa gaba shi yakeyi, a rana befi yayi magana kadan ba, tun Zaid na da SS1 yake shan kayan maye, irin su maganin tari don kore damuwa, Zaid bai manta burinshi ba, illa son cimma burinshi. Kowa na gudun Kadaici, banda Zaid, Zaid na son Kadaici,shiyasa da Yamma yayi zai dauka mota yayi waje, tafiya yake na kusan Kilometer dari, ya samu wuri a bakin ruwa ya zauna kawai yayi ta kallon ruwa, yana shan maganin tari. Alhaji Sadam ya shigo Gida da misalin karfe 5:49pm, ya iske Iya zaune tana kallo, da murmushi yace "Iya" tace "Sannu da zuwa Alhaji, ashe kana tafe?" yayi daria yace "ina missing jikanki ne, ko yana gida" tace "kaima ka san zancen,tun karfe 4 baya gida" waya ya ciro daga Aljihunsa, ya latso numbern 'Son' sai da ya kusa daina ringing kafin ya dauka, murya cikin kasan mak'oshi yace "Babana" lumshe idanuwa Alhaji Sadam yayi ya bude, yace "Son,i'm home" "Ok" kawai ya iya cewa ya latse wayar. Iya ta gabatar mai da Abinci, yace sai yayi wanka, ya shiga cikin dakinshi yayi wanka, yana cin abinci Zaid ya shigo da Sallama, farinciki ya ziyarci zuciyan Alhaji Sadam, zuwa yayi ya rungume babanshi "Sannu da zuwa Babana" muryan Baban na rawa yace "Zaid Sadam Audu, have you been drinking?" Zaid ya danyi dan guntun tsaki yace "Babana, bacci zanyi" ya shige daki ya barshi zaune da abinci a gabanshi,duk yaji abincin ya fita kanshi, dafe kai yayi yana tunani, yana so ya ma Zaid magana, amma tunda yace "bacci zaiyi to ya na nufin kar a tadashi daga bacci, zai bari har goben. * "Son, ina ta planning kaika Oxford University" cewar Baba, kai tsaye yace "Babana,banaso"da damuwa Baba yace "Saboda me Son?" yace "Babana,i want to be here" duk zatonshi Zaid ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169