Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 28

Chapter 28

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,219 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ba Companyn Sadam Audu da zaa Saida, Joint Companies dinshi kuma a raba, theres no close down of the Orphanage house,idan an kulle ina zasuje? Idan an kulle ribar me akaci? Ba zai bari handwork din Baba ya tafi a banzaba, yayi imani Baba ba zai ji dadi ba idan aka kulle gidan Marayun nan, Baba ya sha gaya mai cewa yana son Marayun nan,ko da zai tashi baida ko sisi ba zai wofintar da su ba, to shi don me zai sa ya watsar da lamarin su? Shima ai marayan ne, in ya koresu ina zasu?. "I will continue where Babana stopped, zamu cigaba daga inda ya tsaya, GM's da Maaikatan ko wani Company su cigaba daga inda suka tsaya, zaa cigana da Gina Masallatai, zaa inganta Mak'abartu, zaa cigaba da aurar da Marayu, zaa cigaba da kula dasu, ba abunda zai tsaya, zaa dasa daga inda ya tsaya,nothing is going to change, komai na Alheri ya isa gareshi, duk ayyukan Alherin da zaayi akan abunda ya fara, Allah ya kaimai ladar ya sa silar shiganshi Aljanna kenan, hanyar da zan nuna mishi nawa kaunar kenan. Hawaye ya gangaro fuskar Alhaji Dauda, Zaid yayi tunani, Zaid yayi wayau, nan ya sa mai Albarka, suka rok'a ma Baban Zaid gafarar Allah. Zaid yace da Alhaji Dauda zai danyi tafiya ya dan huta, Alhaji Dauda yace "Bakomai, amma ya bar tafian sai bayan anyi General Meeting da ko wani Member of Sadam Audu's Worker. 聽 聽 聽 聽 3 M O N T H S L A T E R 聽聽 Gidajen talabijin, Gidajen Radio, Social networks, Magazines, Jaridu, ko ina Maganan Young Billionaire akeyi wato Z Sadam Audu,sunanshi ya zagaye Globe, Girma ya kamashi, yana aikin shi ba tare da wata damuwa ba physically but mentally, Rasuwar Baba tayi breaking dinshi, ba Faraa ko kadan. Har gida katsina Zaid ya kai Iyah gun yaranta da jikoki,a cewarahi ta tsufa, gwara tayi retire hakan nan, ya shaida mata zai dinga zuwa gaidata don yana sonta sosai yayi Sallama da katsina bayan ya mata wani kyauta ta ban mamaki har da biya mata Makka,kafin duk ya dauke yaranta da jikokinta Aiki a Companies dinshi dabandaban, dama da yawa cikinsu sun kammala degree dinsu, aikin ne dai babu. Maakaitan Gidanshi na Kaduna, kuma ya maidasu Company maigadi kadai ya bari da mai shara. 聽 Allah yayi ma Zaid kwarjini, Mata sun mai Chaaa, ba sa gabanshi ko kadan,kudi Zaid ya sake Sosai akayi Masallatai da Islamiyu da Asibitoci da Rijiyoyi a kauyuka daban daban da sunan Sadam Audu, duk inda ake neman taimako a Asibiti na tallafi, da yawa cikin mates dinshi ya sama musu Aiki based on their fields, matasan da yayi employing a Maaikatanshi da yawa suke, da magana tazo gun Zaid zaa magance ma ita,har aka ma Zaid lak'abi da 'Dan Baba mai raba Alheri'. Bayan komai yayi daidai ne ya bar k'asar ya tafi France. * * 聽聽 For Good 7 Months Zaid na France, in ka ganshi bazakace Yaron nan wani billionaire ne, just like his Baba, he's living a simple life ba wata k'arya ba wani showoff, to yaron da ya gaji azziki ba wanda yayi ma Azziki haye ba. 聽聽 Yayi shirin komawa Naija, yayi shirin kula da Companies dinshi, yayi shirin komawa daukar fansa, yayi shirin cimma burinshi no matter what, wadannan abubuwa biyu su kadai ne burinshi, baida wani buri da ya wuce ganin tabewar Abba Abu, da kuma Cigaba a Companies dinshi. * Ko kadan besan Zaman Kaduna, a inda yafi wayau yake son cigabawa da rayuwanshi a Nigeria, PH, Idi ya dauko shi a Airport, Gidanshi ya saukeshi, rayuwa da Baba ya dinga mai yawo a kai, baya bukkatan masu Aiki, rayuwanshi yake sonyi shi kadai a cikin Gidannan da ke da tarin tarihi, dominshi Baba ya siya gidan nan,dominshi Baba ya dawo PH da zama duk irin yanda Musulmai ke gudun zama a garin,dominshi Baba ya jure komai, me zaiyi ma ya saka ma Baba? Tsakanin shi da Baba sai Addua. Mata kuma na ta kawo mai hari, akwai wacce alamuranta suka fi dore mai Kai, Nadiya,a France suka hadu, Nadiya yar Abuja ce, Babanta dan kwangila ne, yarinya ce 'yar shekara 20, amma son da take mai yasa ta dawo PH da zama don sabida shi, don ta dinga ganinshi kullum, duk da bata gabanshi amma bata zuciya ba, sai ta mallakeshi duk daren dadewa. 聽 聽 Karfinshi da hanyoyinshi ya sa yake da full Information din gidan Abba Abu, komai a tafin hannunshi yake na wanda suke hulda dasu, maaikata gareshi a ko ina wanda suke kawo mai wani moves din kowa,it appears Mutumin da Zaineema ke Aure a Kaduna shine GM din wani Company a Zaria, Babanshi kuwa Abokin Baba ne, yana sane da Kwangilar da Gwamnati ke ba AbdulMajid na Tituna da Ginene, kasacewar shi yana da degree Architecture da Msc a Quantity Survey,yana sane da Nana Nakowa na mutuwar sanshi har ana so a hadasu Aure,聽 yana sane da Ziyada ta gama Secondary School ta fara karatu a Baze University inda take karantar International Relation,yana sane da dan Gidan Senator Ali Aminu na Sonta, yana sane da Irin Manyan Matan da Mairo take hulda dasu, itama bata yarda ba itama matar wani ne a Nigeria, yana sane da kowanne Moves din da suke, ko ina bin diddiginsu yake, hankali kwance ya fara gudanar da daukar Fansarshi ta hanyoyinshi. Wannan Kenan.. 聽 聽聽 C I G A B A N聽聽 L A B A R I N 锟� 锟� 锟� 锟� Hello lovers, finally zamu dawo main labari, it wasnt easy to crack my brain for the tuna baya, how was the tuna baya? Sha, this is is the begining of an end. Vote, Comment, Recommend. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode聽 Biebee Isa [12:04, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Bibilicious freaking Fans? How you doing? kwanakin baya, a wani page nace Abdulmajeed na karantar Medicine a Oxford University, sai kuma na dawo nace yana da degree a Architecture and Msc a Quantity Survey, so Afwan, mu dauki Architecture din, zaifi hawa da labarin. Nagode. Pg1鈨�3鈨� I N D I A Najwa taje Nigerian Embassy, inda aka mata interview, Wani k'arfin guiwa takeji yana zuwa mata, ba ta damu da zuwa k'asar da bata ta6a zuwa ba, bata damu da karatun ta da zata datse ba, ba ta damu da komai ba, burinta kawai taje Nigeria, burinta ta tsaida hawayen Mahaifiyarta, bayan sun dau lokaci suna tattaunawa da Vijhay bhaiya, ta tashi ta wuce gidansu Kaveri don yau yawo takeji, Kaveri na kwance ta shiga, bayan ta gaida Maa din Kaveri ta shige cikin dakinta, duka ta dada mata a baya, da sauri kaveri ta tashi ta daure fuska, "Najwa Sada Abu whats this for?" Najwa ta juya idanuwanta tace "Get up, we are going out" "jahaan ham karane ja rahe hain(Ina zamuje ne)?" Najwa ta murmusa tace "agar yah pichhalee baar jab main ek yaatra par jaana hai main ise aap ke saath rahana chaahata hoon (If this the last time i hang out in India, i want it to be with you) Kaveri da

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});