Chapter 2
Chapter 2
mata. Kan Gadonta ta zube tana kuka, bata San Yayanta ba, iyakar sanin da ta mai shine wannan hoton da Maama ke ma kuka, hoton ma Zanensa ne, bayan nan bata san komai game dashi ba, ta ya zata tsaida ZUBAR HAWAYEN Mahaifanta? Ta ci kukanta ta gaji, a bayyane tace "aap kahaan hain Bhaiiy? (Where are you Brother?). Rivers Port Hacourt, Nigeria. Murmushin nan da ke kashe 'Yanmata yayi wato Murmushin gefen baki, a ganin 'Yanmata don su yake yin wannan murmushin don ya rikita su, amma shi a wajenshi duk sanda yayi wannan Murmushin to ya ga Nasara ne ko alamun cin Nasara, Wayarshi ya ciro yayi dialing wani number ya kara a kunne, muryar shi cike da nuna isa yace "AbdulMajeed's on his way to Abuja from Kano, Stop him in Zuba, I want all the Documents, Money,Assets, inshort i want the Clothes he's wearing, Hell i want Everything" Daga chan 6angaren aka ce "Okay Boss" har zai yanke wayan yayi saurin cewa "Armstrong, Beat the hell out of him but dont kill him" Armstrong daga dayan 6angaren yace "Consider it done" kafin Wayar ta yanke. Sake latse wayar yayi ya kara a kunne cike da iko yace "Kidigo, kanaji ba, kaje Gidan Abba Abu wurin 12, ka bi Motar da zata fito daukar Yara a Funtaj School Asokoro, Idan an dauko yaran ina so ka min Abducting Macen ka bar Namijin, Call me as soon as you do as i said and i'll tell you what to do next". Sai da ya kwankwadi gwangwanin Gulder, kafin Ya zube kan Gado ya lumshe ido tare da sakin murmushin shi, ta fara gaya mai k'arya, yana jin dadin yanayin da yake ciki, kusan minti uku yayi a haka kafin ya ji ana shafa mai kai, nan da nan fuskarshi ta chanza kala, fuskar daure tamau ba annuri, a hankali ya bude ido ya zube su fes kan Dame. Murmushi tayi tace "Zed, are you Alright? i didnt see you the whole of Yesterday, i decided to come check on you" wani mugun kallo ya mata, bata damu ba don ta saba ganin haka, tace "Zed talk to me please" a tak'aice yace "Go out" ba tare da ta mai gardama ba ta juya da sauri ta fita, yayi tsaki yace "Stupid i'm ZAID not Zed" ya maida idanunshi ya rufe, be son komai ya bata mai jin dadin shirin shi na fara daukan fansan, wannan Shu'umin Murmushin yayi a hankali yace "Baba Abba, Payback is a b*tch (Ramuwar Gayya tafi ta gayya Zafi)". Toufa! Wasa farin Girki Tambayoyi da yawa a kanku ko? Sannu a hankali zaku amsa tambayarku da kanku. To Jamaa ga Babi na Daya, ya kuka ganshi? Yayi kuwa?. A Cigaba?. To gani nan da k'ok'on barata, ina baran k'urioinku ta hanya danna tauraron nan na k'asa, sannan ku bada naku gudummuwa ta hanyar fadan ra'ayoinku game da wannan Babi , Lol i'm simply saying Please do Vote, NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Pg2鈨� 聽 聽 聽 聽 聽 11:17am 聽 聽 聽 A daidai hanyar Zuba wanda ya baro Kaduna wanda zai Sadaka da Abuja,Cikin wata Mota k'irar Mercedez Benz, mai dauke da number Kano, Matashin Saurayi ne wanda ya hada komai a zahirance ke tuk'insa cikin kwanciyar Hankali da k'warewa,ba zai wuce shekaru 28 ba, kasancewar ranar Ranar Aiki ne, jefi jefi kake ganin motoci na wucewa. Bai san ya akayi ba, ya dai ga motoci biyu sun sha gabanshi,ba tara da tsammamni ba ya taka birki k'ii gami da yin Salati ganin ya kusa kai ma Motar farko karo, be gama tunanin me ke faruwa ba ya ji ana k'wank'wasa windown Moatarshi da Bindiga daidai saitin kanshi, k'ululu cikinsa ya kada,hanjinsa ya duri Ruwa, nuni suka mishi da ya fito, hannu na rawa ya fito bakishi be daina ambaton Allah ba. Maza sunfi Goma suka yayi6eshi, dukkaninsu sanye da facial Mask. Umurnin da aka bashi ne ya sa shi tunanin wannan wasu irin yan fashi ne? Inda Armstrong ke ce mai "Take off your clothes" da sauri yace "What?" saukar wani abu me k'arfi yaji a gefen fuskarshi, da sauri yayi k'ara tare da dafe gefen kanshi yaji danshi danshi Alamun jini, cikin daga murya yace "take off your clothes,i wont ask again" da sauri dan saurayin yayi yanda sukace, ya rage daga shi sai gajeren wando da guntun singileti, harta Takalmanshi Zobe da Agogo, sai da ya cire,聽 wani ya durk'usa ya kwashe kayan ya zube su a bayan motar. Armstrong yace "Nelly take the Car go through the bush and start working" da saurin dan saurayin yace "Please dont, i'll give you anything you want, name your price but Please just dont take the car". Marinshi akayi ta gefen hannu" beyi shiru ba yace "if you want the car, just let me take somethings in it and i promise you all you want" Bindiga yaji a kanshi,fitsari ya zo mai saboda firgici Armstrong yace "You are not supposed to talk, talk again and i wont hesitate to pull the trigger" da sauri ya hadiye maganganunshi. Armstrong ya ma Nelly alamu da ido. Dan saurayin na gani Nelly ya shiga motar dan saurayin ya juya Akalar Motar ya shiga cikin dajin gurin,wani ya bishi da wata motar, Armstrong ya tasa k'eyar Dan Saurayin su ka shiga Motarsu, sauran guys din suka ware. Chan cikin dajin Nelly suka shiga, gindin wata bishiya suka tsaya, suka fito da kayan Aiki, suka tada Injin Penti(painting) nan da nan suka chanza Kalar Motar nan daga Ruwan Madara zuwa Bak'i, sannan suka chanza Lambar Motar daga ta Kano State zuwa ta Rivers State, ba su tsaya Motar ta bushe ba Nelly ya sa Handgloves dinsa ya bude Motar ya shige bayan sunyi waya da Boss yace "Ya kawo Motar da abunda ke cikinta Porthacourt" sukayi sallama da sauran guys din, sai bayan minti Ashirin yayi kiran Armstrong don yace mishi ya wuce PH. Bayan sunyi tafiyar minti ashirin Wayar Amstrong tayi k'ara ya kara a kunne "Okay" kadai yace, kafin yayi umurni da direban ya tsaya, suka fito da dan Saurayin, suka mishi Mugun duka da hannu da k'afa, suka mishi dukan yan 'yanwanki, sai da suka ma dan saurayinnan Jina jina kafin suka yasar dashi a gefen titi. ABUJA NIGERIA 12:15pm聽聽 聽 聽 聽 聽 聽聽 FUNTAJ SCHOOLS "Mtsww" tsaki Zinatu ta saki a karo na 3, sam bata son jira, Muhsin yace "Sorry Zeenah, yanzu Falalu zaizo" haushi ya hanata tanka ma k'aninta da ke rik'e da Foodflask da Folder dinshi a hannu, yanda take cika tana batsewa sai kayi zaton wata uwar mata ce, amma shekarunta dudu ba su rufe 10 ba, ajinta 5, daga chan sai ga Falalu Direba da saurin shi ya k'araso inda take,Yana zuwa ya zube k'asa don sarauniyar fa cika tayi fam, "donAllah kuyi hakuri Zinatu, wallahi holdup ne ya rik'eni tun wurin 11 saboda yau Friday" harara ta buga mai tace "Muje gida Mommy sai ta koreka" ba ta tsaya jin magiyarshi ba ta yi gaba, k'aninta Muhsin ya bi bayanta don shi sam bai da damuwa, Jikin Falalu sai rawa yakeyi har suka shiga Mota ya ja Motar suja bar Haraban Makarantar. Kamar daga
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169