Chapter 115
Chapter 115
tata min rashin mutunci, Ziyada harda Suma". Abdulmajeed hankali tashe yace "to wai duk saboda me? Me muka mishi Mummy? Ko be yarda damu bane? Ko zaton makwadaita yake mana shiyasa yake son ya rabamu da ita? Wallahi ba ruwanmu da abunda ya tara, in gani yake Auren kudi mukayi mata wallahi yayi kuskure, Mummy ni fa ban ma gane ba" Mairo tace "da ba gabana akayi ba da nace karya ne, ni bansan meyasa yake haka ba, bansan me muka mishi ba, wai randa aka kaita Porthacourt ya tafi, Ziyada kadai ta kwana cikin wanann wakeken Gidan" Daddy ya jinjina kai cikin tausaya ma diyarshi yace "ga Ziyada da tsoro baiwar Allah". Mummy tace "wai be taba sonta ba, wai be aureta don so ba, ya aureta ne don ya mata wulakanci" Daddy yace "Maganar banza da wofi, in ya san be sonta meyasa ya Azazzala sai ya aureta cikin kwana biyu? Meyasa ya tado manya masu fada a ji a Nigeria suzo neman mishi Aurenta? Kuma na san in ba da dagaske yake ba Alhaji Ado ba zai bata lokacinshi ya dauko Aminanshi suzo neman aurenshi ba, ba kuma za su kashe kudinsu a banza ba, har dai bashi suka biya mana na Miliyan25 muka rabu da Alhaji Nakowa for what? Ba don shi sukayi ba? Nidai banda komai balle ace wani abu suke nema a guna shiyasa suka zo neman Diya wurina, in Kudi ne ai su ne Kudi, to maganar be aureta don So ba be tashi ba, in laifi aka mai ai sai ya fada ayi sulhu, in kuma misunderstanding ne sai a zauna a tattauna har a gano inda matsalar take, amma Koma dai menene harda Yarinta". Abdulmajeed yace "nidai bari inje Gidan inga halin da Ziyada take ciki" Mairo tace "wallahi wahalar banza zaka sha, tunda kaga na dawo ba tare da Ziyada ba kasan cewa abun yafi karfina, Ihun nan da kuka ga ina yi, na takaici ne, na takaicin diyar mu na cikin wani hali bamu da yanda zamu fito da ita, bamu da abun da zamu iya yi, sai dai mu nemi sauki daga gareshi". Nan sukayi jugunjugum, har dai Abdulmajeed ya mike yace "hankali na ba zai kwanta ba har sai na san halin da take ciki" Daddy yace "Muje mu ga" Mairo tace "sai kun dawo" tana rungume zinatu da duk suke ta hawaye ita da Zaineema da Hajjo. Tausayin Ziyada ya kama Najwa da ke rungume da Muhsin tunda Mummy ta shigo tana ihu shima ya fara kuka, itama Najwar kwalla take, Muhsin ya tashi yaje gun Mummynsa ita kuma Najwa ta shige daki don ta basu gu don jajanta ma juna, Daki ta koma tana tausaya ma Ziyada, mamakin Mijin Ziyada take, wai dama shi ya siya Gidan, don rashin kirki ya kai diyar chan? Kuma yana son rabata da danginta, kuma ya wulakanta Mummy? Ziyada harda Suma kuma har yace be taba sonta ba yanda Ziyada take mutuwar sonshi? "How can someone be So Heartless?" ina ma zata iya fitar da ita daga kangin da take ciki, saboda Ziyada ta taimaka mata a wurare da dama, ita haka take bata son taga wanda take tare dashi ya shiga damuwa, haka kurum ta fashe da kuka sanin yarinyar da take sonta kuma kanwa ga Jaan dinta na cikin wani hali kuma ba abunda zata iya yi game da hakan, sosai take kuka kamar laifinta ne, a wannan hali Maaman ta ta kirata. I N D I A Maama ta bude murya tace "Papi, kayi sauri ka fito, lokacin waya da Najwa yayi" jim kadan sai ga Paapa ya fito tare da shagwabe fuska yace "haka jiya kika kirata bana nan, sai dai daga baya na kirata kuma har ta fara bacci" tayi daria tace "sorry Papi, gani nayi ba zan iya jiranka ka dawo daga Aiki ba, amma daga yau ba zamuyi waya baka nan ba" yace "yauwa Yesmeenah, oya kirata" ta danna kiran wayan Najwa gami da sa handsfree. Haka suke a daidai wannan lokacin suke kiranta su ji ya take, in tana da bukatar wani abu, sun fi so su kirata don ita ba zata juri kiran India ba don charges din akwai yawa, ringing biyu ta dauka da Sallama, Jin muryarta a disashe yasa Maama tambayarta meke samunta? Ko bata lafiya ne? A takaice ta ba Maama labarin halin da Ziyada da Family dinta ke ciki, sosai Maama ta jinjina labarin, tana me tausayawa ma Ziyada kuma tana me kyamatar Mijin Ziyadar ta kuma lallashi Najwa tace ta bar damuwa, ta tayata da addua shi ta fi bukata. Najwa ta gyada kai kamar Maaman na gabanta ta share hawayenta tace "Maama kiyi Hakuri, kuyi hakuri Please, i am so sorry, i'm useless wallahi, its like kamar nazo hutu ne Nigeria, har yau na kasa cika promise din da na miki, bansan ta inda zan fara ba, abubuwa da yawa sun faru, i'm lost, duk sanda nayi niyyan fita fara neman Bhaiyya na, sai wani abu ya faru da su Abdulmajeed, shine dama zai taimaka min, and its not right suna cikin wani hali kuma in fito mai da bukatana, ina so komai yayi settling ne, ku kars hakuri". Maama tace "Najwa Diyata, Allah ya miki Albarka, Allah ya saka miki da Aljanna Firdausi, amma ina so ki dawo Gida, na hakura, hawayena kike so su tsaya? To wallahi sun tsaya, in ba so kike hawaye na ya cigaba da flowing ba to ki dawo Gida, hankalina zai kwanta in kina tare dani, hankalina be taba kwanciya ba tunda na san cewa kina Nigeria cikin mutane irin su Mijin Ziyada, na yafe please, come back home" ta karashe tana shesheka, itama Najwan Kuka takeyi tace "Maama, Please hang on a little longer, zan dawo Gida Safe InshaAllah, i'm in safe hands, zuwa Karshen Month dinnan in ban ganshi ba zan Dawo Gida, I promise". Paapa yace "Najwa, Nigeria na da 36states, and atleast 774 localgovernment area, ta ina kike son fara neman shi? Da me zaki fara nemanshi? Hoto? Wannan hoton fa Zane ne, wa zai ganeshi? Ki ji Maamanki Najwa ki dawo Gida, ana ta wuceki a School, ki dawo Please" Najwa cike da tausayi da son Mahaifanta tace "Paapa, support dinka nakeso, ka kwantar ma Maama hankali, i know he is still out there lonely and alone, ku dan karamin time din da nace, karshen Month din nan, in ban ganshi ba, i am coming home, i promise, Kaji Paapa na? " Paapa ya suake Ajiyar zuciya tare da kallon matarshi ta gyada mai kai alamun ta amince, yace "You have till end of this Month" da dan dariyarta tace "Thank You Paapa, I love you Both". * N I G E R I A Tunda ta shiga daki take ta cizgar kuka kamar zata fitar da idanunta saboda Kuka, wannan wani irin Rayuwa ce? Wannan wani irin abu ne? Bata taba zaton akwai Mutane Irin Zaid ba, tana jinshi ya shigo, tayi banza dashi, duk da Zuciyarta na mata kuna, bata so tana shareshi, da tana da yanda zatayi ta cizge son shi daga ranta da tayi hakan, "tashi ki zauna" ta ju muryarshi cike da umurni, burus tayi dashi, "in
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169