Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 109

Chapter 109

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,295 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da sauri zuciyarta tace "ko dai yana da aljanu? Don sharetan da yakeyi ta tabbata ba yin kansa bane,聽聽 Ko moodswing ne? Ai ana haka,聽 wani lokacin kaji baka son yi ma kowa magana,聽 to kila hakan ne,聽 bari ta bashi space,聽 ko anjima zai dawo daidai. Mikewa tayi zata bar dakin ta tsinkayi muryansa a sama "Ina Wayarki?" da sauri tace "Yana daki" muryarsa cike da umurni yace "dauko" da sauri ta fita Daki ta shiga dakinta ta bude jakkarta ta dauko wayar, komawa tayi dakin da ta bar Zaid ta mika mishi wayan, amsa yayi da karfi kamar fizge, ta kalloshi da sauri, a gaban idonta ya kashe wayar ya jefa cikin aljihunsa ya cigaba da latsar wayarsa da laptop, gabanta ya fadi, me hakan ke nufi? Me Zaid ke nufi? Me yakeyi haka? For how long zata cigaba da mishi uzuri? Bakinta na rawa tace "Meyasa ka kashe min waya? Meyasa ka kawoni Gidan nan? Shin baka san Gidanmu bane nan?" Zaid ya fashe da wani irin dariyan da daga ji kasan cewa bana lafiya bane,聽 kafin yace "thats what you dont know,聽 This is my house,聽 it has always been My house(shine abinda baki sani ba,聽 wannan Gida聽 na ne,聽 dama chan Gida na ne" ta ja baya tana kallonshi, a iya sanninta,聽 ta san wannan gidansu ne,聽 shiyasa suka saida gidansu na Abuja suka dawo Kano,聽 yana nufin da ya siya gidan ne ya zama nashi. Ita yanzu ba ma wannana ba, Maaurata ne su, burinta ya cika,聽 ta auri Masoyinta abun sonta, be kamata su fara da haka ba, ta sautar da murya tace "My Forever, me ya faru ne?聽 Kana jin yunwa? In dafa maka abinci?" Zaid ya zaro ido yace "Abinci? Abincin diyar Hajiya Mairo? Allah ya tsareni da cin Abincin Mahainta,聽 nasan ko an baki maganin da zaki saka mun inci in mutu聽 ku gaji Dukiyana, No thanks?".聽 Yanzu abun kuma ya fara ba Ziyada tsoro,聽 tsoro fal ranta,聽 ta zaro ido,聽 kanta na juya magananunshi,聽 jikinta yayi sanyi, tace "haba My Forever,聽 wani irin magana kake haka? Ta ya zan samaka magani ka mutu?聽 Ya zaayi in kashe Mijina? DanAllah ka bar irin wannan tunanin" ta karashe cikin sanyin jiki tare da kamo hannunsa,聽 kamar wuta ya tabe shi da sauri ya janye hannunsa tare da mikewa,聽 kar ki sake tunkaro ni,聽 kar ki sake gigin tabani,聽 jinin Hajiya Mairo Najasa ne,聽 ke najasa ce, in kuma shaawar da kika kwaso kike son a rage miki ina da Yara Christians sai in hadaku su zo su biya miki bukkatarki" be karashe maganarshi ba ta sa hannu ta kwashe shi da Mari, Murmushi聽 Zaid yayi tare da shafar fuskarshi,聽 abunda tayi yanzu ya harbi tunaninta,聽 Marinshi tayi, Marin Mijinta ta tayi,聽 kawai聽 sai聽 ta fashe da kuka, "donAllah kayi hakuri, ban san nayi ba" be tanka ta ba ya hau kan gado,聽 da murmushi dauke kan fuskarshi,聽 duk sai ta sha jinin jikinta,聽 rarrafawa tayi kan Gadon tace "ka min magana,聽 ka yafe聽 min, in ba zaka iya ba ka rama,聽 ga fuskata nan,聽 ka rama" banza yayi da ita ya dauko wayarshi da mukuli ya sa a aljihu,聽 fita yayi daga dakin ta bishi saurisauri gudugudu, a tsakar gida ya kwalawa Sule kira,聽 daga dakin Maigadi wani ya fito sanye da kayan uniform,聽 yace "Kar wanda ya sake ya shigo min gida,聽 kar kuma wanda ya sake ya fitar min daga gida,聽 kana jina?" jiki na rawa yace " Eh Oga,聽 nagane" Zaid ya kalleshi sama da kasa yace "Wannan聽 in Mairo tazo ai bugeka zatayi ta shigo,聽 ya latso idi a waya ringing daya ya dauka "Idi,聽 kaje Police Headquater kace nace ina son tsaro a Gida" da fita zaiyi amma ya fasa,聽 ya koma cikin gidan,聽 itama ta bishi,聽 wannan wani irin masifa ne?聽 A ce ko kwana ba tayi a gidanta ba amma ta fara haduwa da bacin rai?". Kan Kujera ya zauna ya kira Gidan Marayu na Kaduna yana waya,聽 tana zaune dan nesa dashi tana karantar halaiyarshi,聽 komai nashi yayi聽 ne,聽 ji yanda yake magana cike da isa,聽 ta kasa gane me yake nufi da ita,聽 amma ai ta ji labarin yanda angwaye ke rawan jiki a kan Amarensu,聽 ita meyasa nata ya sha bambam? Suna zaune Idi ya kira Zaid ya ce mishi ga Police聽 nan da Civil defense, kamar ta sani ta bi bayanshi聽 da ta ga ya mike ya fita tsakar gida,聽 nan ta ga garada sun kai sha biyu da uniform din tsaro,聽 duk suka shiga kwasan gaisuwa be karba musu ba ya shiga basu umurni kamar haka; "Ban yarda a shigo min Gida ba,聽 ban yarda na ciki su fita ba,聽 i mean ko waye kar a barshi ya shiga,聽 i want tight security here".聽 A tare suka ansa da "Yes Sir". Nan take ya kira Armstrong, ringing daya ya dauka "book our tickets,聽 we are leaving for Porthacourt聽 now" Zaid ya wuce ta ya shige ciki,聽 da gudu ta bi bayanshi, ta bishi har daki inda yake hada Naurarshi cikin jakka, baki na rawa tace "Porthacourt? Chan zamu?" banza yayi ya kyaleta,聽 tace "kayi wa darajan manzonAllah ka min magana" ya dago ya kalleta, zaiyi magana kuma ya fasa,聽 tace "please, You are not leaving me here are you?" nan ma shiru ya mata,聽 tace "ka ban wayata ina so nayi magana da Yayana" nan ma shiru,聽 da sauri tace "Don girman Allah ka kaini Gida wurin Mummy na,聽 ka kaini wurin iyayena" tsaki yayi a k'arshe ma ya finciki jakarshi me kama da school bag ya rataya ya fita ya bar mata daki. A guje ta kwasa ta bishi,聽 a tsakiyar farlo ta cimma shi,聽 ta rungumoshi tare da fashewa da kuka,聽 jimmm yayi yana tsintar kanshi cikin kunan rai,聽 be san聽 dalili ba,聽 kukanta ne ya sashi kuka?聽 Ko haushin ta taba shi?聽 Sosai ta rungumeshi,聽 ta matse shi ta baya, tana kuka har hawayenta na zuba akan farar rigar bodyhug dinshi,聽 cikin kuka take cewa聽 "me ya faru damu?聽 Me ya samu soyayar mu?聽 Me na maka? Meyasa kake min haka? A iya sanina banyi maka wani abu ba, all i did was to love you,聽 i didnt do anything wrong,聽 Sonka kawai nakeyi,聽 shin So dama laifi ne? Ina Alkawarin Soyayyar da ka min?" zaiyi karya in yace Jikinshi be mutu ba,聽 zaiyi karya in yace be jin duk wani kalamanta, murya dishidishi yace "ki sakeni" kara matseshi tayi tana girgiza kanta a jikinshi tana cewa "ba zan sake ka ba, sai ka gaya min聽 what change,聽 sai ka gaya min what happened聽 to us" da kyar ya tattaro wani courage ya daka mata tsawa yace "Ziyaaaaaa,聽 Let Go" lumshe idanunta tayi,聽 daidai da saukowan hawaye masu dumi,聽 duk聽 da tana cikin tashin hankali,聽 wallahi taji聽 kiran nan da yayi mata da wani suna da ba wani mahalukin da ya taba kiranta dashi "Ziyaaaa" sake kwantawa tayi a bayanshi ta girgiza kai tace "No,聽 i wont let go,聽 Never (ba zan barka ba,聽 ba zan taba barinka ba)". Shikenan ta gama kashe jiki,聽 be so be so ya yarda,聽 amma tausayinta yaji,聽 karo na farko聽 da tausayin wani abu ya darshe shi. "Your Plans,聽 dont

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});