Chapter 148
Chapter 148
abu na ne, so da kuka dawo Kano, well wannan ma Gida na ne, da kaje Dubai neman aiki A Hilal Construction Company, ni na hana a daukeka aiki, da na ga ka dukufa wurin neman aiki sai na sa Nana ta dauko min Credentials dinka duka" AbdulMajeed ya dauko rinannun idanuwanshi ya kalli Zaid, yanzu abunshi ya bar bashi mamaki, tsoro ya fara bashi. Zaid ya taka har gaban Daddy yace "Baba Abba, kar kaga laifina, makancewa nayi da son daukan fansa, Furnishing Company dinka, ni na sa aka rushe, aka saida filin, wanda nine na siya, Bayan kun sayar da Gidan da muke zaune a ciki, wanda shima nine na siya ga hanyar turo muku Alhaji Labaran, kuma na sa aka tare ku a hanya da kuka karbo kudi a banki kai da AbdulMajeed a ka karben kudin, kumaburina na mallaki Gidan da na yi yarintana a ciki, kuma don na tada hankalin Hajia Mairo na kawo diyarta cikin Gidan da take ikirarin nata ne". Daddy kasa magana yayi kafin Zaid ya karasa gun Ziyada, wanda kwatakwata ta kasa nago ido ta kalleshi, ranta tafasa yakeyi, wanda take so kamar ranta ya yi duk wadannan abubuwan laifukan don daukar fansa, sanyin murya yace "Ziyaada, kamar yanda kika sani, da so nayi in chusa miki sona, in wulakantaki in sakeki, ko kuma in sa Yara na su miki fyade, kiyi ciki in koraki Gida, wannan zai sa hawan jini ya kama Mummynku, shine dalilin da Amjad ya fara nemanki da aure na tarwatsa maganar, amma along the way, komai ya chanza, ke kin sani". Kamar yanda be jiran amsar kowa ya taka ya isa gaban Zaineema, sai binshi ake da ido daga gun wannan zuwa gun wannan. "Zaineema, ke kadai zance nafi jin zafin abunda na miki, na miki sharri mafi muni, wanda zaiyi wahalar kankaruwa"Jikin Zaineema ya fara rawa, kamar ta ma san me ya mata, ta san sharrin me ya mata, kafin yayi magana ta juya ta kalli Mummy da Imani ya gama shiganta tace "Mummy kin gani ko? Kin ga abunda san zuciyanki ya ja ko? Mummy, abunda kikayi ya dawo garemu, mu da bamu san lokacin da kikayi abun ba, Mummy ina zaman lafiya da khalid, kinja Zaid ya rabamu" Kuka sosai ta fashe dashi Zaid ya dora da cewa "Ni na san lokacin da Khalid ya shigo Kaduna, a lokacin na tura Armstrong da yaje ya dasa zargi a cikin Zuciyar Mijinki, Ni--" be karashe maganar da yake shirin yi ba yaji lafiyayyun tagwayen mari a fuskarshi, dagowa yayi ya kalli me marin. ** Zuciyarta ke barazanar fasa k'irjinta ya fito, labarin da takeji kamar almara, bata taba tunanin duk girman laifukanshi zasu kai ga wannan Girma ba, hankalinta ya fi tashi data ji shine sanadiyar raba auren Zaineema, bata san me kuma yayi bayan wannan ba, ba ta san ko zata iya dauka ba, ba ta san me kunnenta zasu cigaba da jiye mata ba, da sauri ta fada gabanshi, ta katseshi ta hanyar bashi kyawawan Mari a fuska, dagowa yayi ya kalleta, idanunshi sun k'ek'eshe saboda ya gaji da kukan, juyowa yayi ya maida hankalinshi kanta yace "Maa, kiyi hakuri, Kiyi hakuri na ban zama dan da kike burin na zama ba, kiyi hakuri kin haifi Dan da ya saki kuka, ki yi hakuri kin haifi yaron da am you are disappointed in him, ki yi hakuri kan Yaron da shi burinshi ya dau fansar abunda aka Mahaifanshi, Maa, ki yafe min donAllah" da sauri ta gyada kai tace "Yafiya? ha, ai ban tunanin akwai wanda zai iya yafe ma, wani Mutum ne me tsoron Allah zaiyi abunda kayi Zaid? Wani mutum me mai Tauhidi da Ikhlas zai yi abunda kayi? To Meye Bambancinka da Mairon? You are even worse than her, Zaid kana Sallah ma kuwa? Wallahi ka ban kunya, ka bude baki sai fadin maganganu kake kamar wanda yayi abun arziki, mtss am disappointed in you, bansan me dukiya ya maidaka ba, bansan kalar tarbiyan da kasamu bayan rabuwar mu ba, abu daya na sani, i didnt born you to be a Monster, da na san haka zaka girma ka zama, wallahi da na barar da cikinka tun kan ka zama gudan Jini da na-- " cike da tashin hankali yace "Maa" katseshi tayi ta hanyar gwabe mai baki, tace "kar ka kuskura ka kirani da wannan sunan, tun lokacin da ka makance ka fara kauce hanya daga danan na daina zama Maamanka, tun daga lokacin, Zaid anya kuwa zaka samu rahamar Allah" a kausashe Daddy yace "Yesmin ki bari, kiyi shiru, kar ki ki mishi baki DonAllah" tsohuwa Hajjo da karfin hali ta tako don lallashin Yesmin, Paapa ko kasa magana yayi, jikinshi yayi matukar sanyi, Yaronsu yayi laifi babba, dole a hukuntashi, be taba ganin Yesmin dinshi haka ba, shiyasa ba zai shiga tsakanin hukuncin da ta tanadar ma Yaronta ba. Yesmin ta share hawayenta tace "Yaya ku rabu dashi Mutumin banza ne, meyasa zaiyi hakan? Ku me kuka mishi? Kanshi farau rabu da iyaye? Shi hukuma ne da zai dau hukunci a hannunshi? Meyasa be yi amfani da kudinshi yayi Sharia da Mairo ba? Meyasa ya hada da yaran da basu san komai ba? Meyasa?" kamar an tsunkuleta ta matsa kusa dashi "Anya Da na ne kai kuwa? Anya Zaidu na ne kai? Ta sa hannu ta yaga rigar da ke jikinshi, ya rage mai Ves, habarshi ta rike ta juya yanda zata ga gefen wuyanshi, tambarin da ta mishi na nan, ta sake ta kamo hannunshi ta duba, ta dai tabbatar shine, hankalin ta ya kara tashi ta tureshi, tace "tafi, you must never show yourself to my face again, in ka k'ara, zan Tsine maka, sai ka shiga Garin Porthacourt fa kyau" zubewa kasa yayi ya rik'o kafarta yana rokonta gafara, yana mata magiyan kar ta mishi haka, kafa ta sa ta hankadeshi, har sai da ya k'ume da bango. Najwa da take cikin tashin hankali ta rugo da gudu ta rungume yayanta da yakr durkushe k'asa, tace "Maama, dont do this, donAllah kar ki koreshi, Maama ki tausaya mana duka, muyi rayuwarmu mu kadai for once" Maama cikin bacin rai tace "Najwa, ki tashi ki shige ciki kafin ranki ya baci" taurin kai tayi, ganin Maama na shirin dukan Najwa ya sa Abdulmajeed yazo ya durkusa kusa da Zaid yace "DonAllah Maama ki yafe mai, kiyi hakuri, wallahi i reason with him, amma ta kan abunda Mummynmu ta muku duka, be kamata ace kina mishi mugun alkaba'i, kinsan bakin uwa, Maama shi me laifi ne, amma cikin rashin sani ne, nidai wallahi na yafe mishi, donAllah kiyi hakuri" Jikin Maama yayi sanyi tace "AbdulMajeed kar ya baka tausayi, tuban muzuru yayi, kuma ai ba kai kadai ya ma laifi ba" da sauri Ziyada ta durkusa tace "Maama wallahi nima na yafe mishi, kar ki manta duk abubuwan da Mummynmu ta muku kun yafe mata, mu su waye da ba zamu yafe mishi ba" Maama tace "Saboda kina son shi ko? Bayan wahalarshi da kika ci" kasa magana tayi sai girgiza kai da ta hau yi, Zaineema kam kasa motsi tayi, an fama mata mikin dake zuciyarta, Daddy yace "Duk abunda ya faru ba laifin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169