Chapter 10
Chapter 10
yayi a gidanshi yana ma gidan danuwanshi, da Mahaifiyarshi. AbdulMajid kuwa kawai zaa ce Mairo ta haifeshi amma shi dan Yesmeen ne, don ko da yaushe yana gunta, Mairo ta bugeshi ta yi fadan ya bar zuwa amma ina, Alhaji Abba kance "ki rabu dashi kowa ya san AbdulMajid dan Yesmeen ne" zuciyarta sai tayi bak'i. Da doki Alhaji Abba ya shiga gidan shi yana k'walawa ma Hajia Mairo kira, da sauri ta fito da tulelen cikinta, tace "Abba Lafiya?" cikin Zumudi yace "daga Sharadda muke, baki ga gini ba, ba kiga Gidan Sada ba, yanda kika san gidan kansila, gida ya hadu wallahi" ya karashe cikin d'oki, "tsuut" ta buga tsaki, da mamaki ya kalleta yace "ya akayi?" tamau ta daure fuska tace "Ya fa? Kai yanzu baka jin kunya? Ace k'aninka na da gidan kanshi kai baka dashi?" shima fuskan ya daure yace "Wannan gidan naki ne?" tace "aa naka ne, amma waya siyan maka?" yace "Sada, kuma lokacin da ya siyan min ya zama mallakina ko shi bai da iko akanshi" "hmm, haka dai kace, amma abun kunya ne ace k'aninka shine Ja Gaba a kan komai, Sada ya maka Fintink'au, kai kana nan zaune gida kamar hoto sai an dauko an baka, kaine fa babba ya kamata ace kai ne Gaba yana bin ka baya, amma ya maida ka sakarai, sai abunda ya dauko ya baka, gashi da Manyan Shaguna har da na saida gwal, gashi da shagin kafintoci, ga Aikin gwamnati yanayi, kai ka k'are a teaching" ran Alhaji Abba yayi matuk'a gun baci, yace "Ke Mairam, ki fita ido na, ai Arzikki na Allah ne, kuma da ni da Sada duk daya ne, tunda Allah ya bashi, kamar ni yaba, ba wani abu kuma zan cigaba da gode mai, ai naga da Arzikkin Sadan ne muke takama ko? Naga har Makka ya kaiki, kuma yake kula da danki kamar nashi, to kinga bansan Sakarcin banza da na wofi, ina sane da duk abubuwan da kikeyi cikin gidan nan, ki kiyayeni, So kike ki samin bak'ar Hassadanku ta Mata, to Allah ya tsareni da yin hassadan danuwana" yana kaiwa nan ya wuce fuuuu ya barta ranta na k'una, kawai dai ta fashe da kuka bakin ciki, jin Zafi da kishin Yesmin ya turniketa, yanzu ya zatayi??.. Wattpad:biebeeisa Toh wannan pagen sai aslow, ban samu nayi editting ba, nevertheless Dont forget to Vote, Comment and Recommend. #1love #ADAY #anatare #Bibiliciousfreakingfans #nagode Biebee Isa [11:32, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Pg6鈨� 聽 聽 聽 Alhaji Sada ya dauki AbdulMajid da Zaid ya kai su wani IMAN Nursery and Primary School nan k'asan Sharrada phase 2, Makarantar mai hade da Islamiyya ne, a wurin interview "Whats your name?" Headmaster ya tambayesu, AbdulMajid yayi wuf yace "My name is AbdulMajid Sada Abu" Zaid ko yace "My name is Zaid Sada Abu" Headmaster yace "Wow ashe twins ne" shidai Alhaji Sada bece komai ba, don ba yau ya fara jin Abdul na amfani da Abdulmajid Sada ba, burgeshi yakeyi shiyasa yake sonshi kamar Zaid.聽 Makarantar mai hade da Islamiyya ne hazak'ar su da basirar su ya sa aka basu Aji biyu(Nursery 2), nan take Ya biya kudin makarantan duka, ya kwashe su ya zube su a Mota suka wuce gidan Baba Abba. Tijara sosai Mairo tayi, wai don me AbdulMajid zaiyi using sunan Sada bayan Ubanshi na da rai, ita sai taje ta chanza mai suna, Wulakanci Sosai Alhaji Abba ya mata, k'ila da ba don cikin da ke jikinta ba da ya maketa. Wannan Kenan. 聽 聽 聽 聽 聽 聽 聽 聽 Bayan wasu shekaru 聽 聽 聽聽 Kwanci tashi ba wuya gun Allah, yara suna ta zuwa Makaranta har sun kai Primary 5,idan Abdulmajid yazo na daya, Zaid zai zo na biyu, next term Zaid zai zo na daya AbdulMajid yazo an biyu, haka sukeyi. Hazak'arsu na ba mutane Mamaki,聽akwai wani rana da Zaid na kwance kan cinyar Mamanshi, kamar an tsunguleshi ya mike yace "Maa, wani abu kamar Y din da ke kasan wuyana ciwo ne?" tayi murmushi tace "aa Zaid ba ciwo bane, Y ne ni, na maka shi da razor" ya zaro ido, yace "Maa, kin kusa yankani?" tace "aa Zaiduna, akwai dalilin da ya sa na maka, kuma idan na haifa maka k'anne suma zan musu" da alamun tambaya yace "saboda mene?" tace "saboda duk inda aka ganku an san ku 'yanuwan juna ne" ya dan yi nazari yace "kamar in kanina ya bace,idan mun kai girman Baba da Baba Abba da mun hadu zamu gane juna ko?" mamaki ya bata sosai, kawai tayi murmushi ta gyada kai, yace "to Maa, bazai goge ba?" tace ba zai goge ba har tsufa, baka san ana zane a fuska ba? Ko a ma mutum bille ko a mai fashin goshi, har tsufa ba zai taba gogewa ba, kaima naka kamar haka ne, amma naka a gefen wuya ne na zana maka 'Y' a bayan hannunka kuma na zana ma 'S',da sauri ya juya bayan hannunshi,yace "ina 'S' din?bangani ba" tayi dariya ta cire mai riga ta nuna mai zanen 'S' dinshi a wurin da ake Allurar rigakafi, yace "lahh, ya akayi ban taba gani ba?" tace "ya akayi ka ga na wuyanka?" yace "rannan ina duba mudubi nagani" tace "wannan kuma saboda kana sa riga, kuma hankalinka be kawo akwai wani abu a gun ba shiyasa baka taba gani ba" yace "Eh Mami,idan kin haifa min k'anenna, i will take care of them" tayi daria ta saba jin haka daga bakin Zaid, tace "to Zaid kayi ta Addua, Allah ya kawo masu Albarka" Zaid yace "Ameen, Maa 'Y'&'S'na nufin ke da Baba ko?" tace eh Zaid, kana da kaifin basira, "Allah ya sa har girmanka" yace "Ameen" haka ya cigaba daa mata tambayoyi ita kuma tayi ta bashi amsa.聽聽 * A kullum burin Zaid be wuce yazo gidan Baba Abba ba,yana son Baba Abba, yana son聽 AbdulMajid,ba don komai yake son zuwa ba sai don k'anwar Abdul Zaineema da ke da shekaru 4, tun tana jaririyarta yake son ta, yana son yara, da yazo yake daukarta, in gaban Hajia Mairo ne sai ta daka mai tsawa, "Donubanka ka ajiyeta, kai yaushe aka gama daukan ka da kai zaka dauki wani? Salan ka kada min ita" dariya kawai zaiyi yace "Mama ai na iya daukanta, zainee bata da nauyi dagaske ba zan kada ta ba" Rankwashi take sake mai a kai, da sauri yake ajiyeta yana yak'e me kama da kuka, gobe hakan bazai hana shi daukan ta ba, baida zuciya ko kadan, so da yawa sai Abdulmajid yace "Zaid, donAllah聽 kar ka k'ara daukan Zaineema, bana so Mama na rankwashin ka akai, ka kyaleta, nima bana daukanta" Kamar Sakarai dariya kawai zaiyi bawai don yaji ba, abubuwan da Mairo ke mai, in wani ne ba zai sake marmarin zuwa Gidan ba, gabanshi zata kira AbdulMajid ta bashi wani abun marmari, ta hana Zaid, sai dai AbdulMajid ya bashi a bayan idonta, ko kadan abubuwan da take mai bai damun Zaid, ko don yarinta ne be san kanshi bane oho. 聽 聽聽 Watarana sun dawo Makaranta, Zaineema na tashi daga bacci ta gansu suna
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169