Chapter 86
Chapter 86
bugabuganshi yaje, Mummy neman mafita take, Majeed kuwa yaje bada ciguyar me sayen Gida ne, Zaid najin kanshi a sama, shi kadai a Gida, wani tunani yazo mai, zai samu dama cin uban Mairo hankali kwance, waya ya dauko ya latso Armstrong. Ringing daya ya dauka, be tsaya amsa gaisuwan Amstrong ba yace "Bring me Cocaine" Amstrong ya san iyakacin Zaid Giya, ko sigari be sha, yau shine da cewa a kawo mai Cocaine? Me zaiyi dashi? Amstrong yace "what for if i may ask?"a fusace yace "stop asking questions and do as i say, Now" ya kashe wayan, ya kalli Tea da Bread din da Majeed ya kawo mai kafin ya fita yayi tsaki, ta ya zai fara shan wannan abun? Sake latso Armstrong yayi yace "ya taho mai da breakfast". 2pm Lecture daya tayi ta dawo Gidan Anty Ainarh, Waya suke tayi tun bayan Sallahr Azahar, fake feelings dinshi yake ta karanto mata, ta yarda da duk wani kalamanshi, duk maganar da yayi ya samu zama a zuciyarta, har ta sanar dashi cewa yau zatayi maganar shi da Yayanta, ita tana so a musu aure as soon as possible" Zaid ya yi shiru yana jin haushita, wai ta ya zai fara auren yarinyar nan? Ya fa lura dagaske take, mts, kawai bari ya sa su Amstrong su mata fyade, nan da nan Zuciyarshi tayi mai gardama, ba zai bari hakan ya faru ba, to ko meyasa? Be son dogon tunani zuciyarshi ta sake mai wani tunanin, ko dai ya aureta din yayi making life dinta miserable, daga baya sai ya saketa ya wulakanta ta, yace "Wallahi kaman kin san a matse nake nima, please kiyi saurin gaya mishi, zan turo magabata na, nan ya cigaba da gaya mata kalan son da yake mata" ita kuma tayi ta shiga yanayin Masoya. Kalaman da ya mata amfani dasu yau sun matuk'ar Girgiza mata Zuciya, a ranta takeji, ba ta da Miji sai ZSA dinta, har tana ji in bata aureshi nan da nan ba, wani mummunan abu zai samu zuciyarta, tana Jin kunyan YaMaji, amma dole shi zata samu ta sanar mawa, tunda Zaid yace "ta gabatar da shi. Dakin Mummy ya shiga ya daga katifa ya ajiye package din Cocaine din a karkashin Gadon, murmushin mugunta yayi, yace " dole kiyi zaman gidan Yari, kama mutum da Cocaine a Nigeria babbam laifi ne wanda yake daidai da kisan mutum" ya fita cikin farinciki, zuwa Anjima zai kira Police Headquater ya gaya musu yaga wata dealer ta kawo Cocaine Gidan Alhaji Abba Abu" ya fita daga dakin da farincikin yau zai kara k'untata ma Mairo, ya koma Dakin Majeed ya latso Wayarshi ya soma magana cike da gadara da isa; "Labaran, zan turo maka numbern Alhaji Abba Abu, zaka kirashi, zaka ce mishi kaji labarin yana son saida Gidanshi, ka gaya mishi zaka siya da Gidan da Komai Miliyan 50, zaka bashi Sati daya yayi settling, zaka zo kuyi magana face to face" be tsaya jin abunda zaice ba ya kashe wayan. Da Marece Sun dawo Gida dukkansu, Majeed na gaya ma Daddy "duk a wulakance ake taya Gidan, daga masu cewa Miliyan 25, sai masu cewa Miliyan 20" Daddy yace "Maganar banza maganar wofi, ko Lokacin da Marigayi Sada ya gina Gidan nan ai ya kai Miliyan 20 din, balle yanzu da komai tsada yake, don sun ga ana bukatar kudin ne ya sa suke ma Gidan Tayin banza" Mairo taji wani dum a Zuciyarta, Abba har ya tuna Gidan Sada ne? Wai ba dai Asirin nan ya fara karyewa ba, wai Ya? Abubuwa na ta 6are mata, ta dai share tace "shiyasa nace muku a bar zancen saida Gida, don wulakanci, tayin banza a ke ma Gidan" Daddy yace "kina da abunda zaki biya Alhaji Nakowa?" tayi tsaki "ku rabu da dan iskan nan, daukaka kara zanyi" Daddy yace "kina da Matsala, Gida ko yau aka samu me siye miliyan 30 wallahi sai na saida mishi, fadan da yafi karfin ka ka maidashi wasa, mu dai san mun rabu dasu" shiru dai tayi don ta san yanzu abunda ya sa kanshi, shi yakeyi. Majeed yace "dazun naje Gidan Aunty Aynarh, duk yaran na gaisheku" Daddy yayi murmushi yace duk suna lafiya ko? Sun sake jikinsu ko?" Majeed ya Murmusa yace "har ce ma Zeenatu nayi tazo muje Gida wallahi tace ba inda zata" sukayi daria banda Mairo da ta daure Fuska, Yauwa Daddy, munyi magana da Ziyada kan wani Yaron da ke nemanta, yana neman izinin zuwa gunku, don dagaske yake" Mairo tace "ba tada hankali? Muna cikin halin haula'i shine take neman dadako mana Aure?" Daddy yace "aa Maryam, ai kinga bata da masaniya kan abunda ke faruwa, kuma ai ba yanzu suka ce suke sin auren ba, gabatar wa zaayi, kafin komau ya lafa, sai inyi bugabuga na in mata abunda zan iya daidai gwargwado, don yafi da yarinya ta samu Miji a Aurar da ita, kai AbdulMajeed, kace mata ta gaya maka wanene shi, in anyi bincike, in mun yaba da halayen shi, sai ya turo Magabatanshi". Majeed yace "Daddy, Bincike ko bazai mana wuya ba, saboda ansan Yaron a Africa gabaki daya" Wuf mairo tace "wanene?" Majees yace "Zaid Sadam Abdu Gatan Marayu" Mummy da Daddy lokaci daya suka ce "Gatan marayu dai?" Majees ya jinjina kai, Daddy yace "Aiko mun je mishi gaisuwan Babanshi wata rana da zamuzo Kano" Mairo dadi ya lullubeta, shikenan karshen wahalarsu yazo, Dukiya da abunda ya tara ya linka Alhaji nakow so dubu dari, ta kasa boye farincikinta tace "Ai yayi sauri yazo wallahi, ko ina diyata ta ganshi? Allah me iko" tuni Daddy da Majeed suka gano inda ta dosa Daddy yace "Maryam, ki fita idona, ba auren Jari zanma da diyata ba, da shi ya ganta yace yanaso da ban amince mai ba sai ya nemi so gurin yarinya, amma tunda ita tace tana so, zanyi Binciken Yaro, duk da Zahirin yaro muka sani Babanshi mutumin Kirkine, in muka gano yana da wani hali ba za mu yarda ba, dole suyi hakuri da juna, abunda kike tunani ba haka zai faru ba, in abu ya tabbata Aure zamuyi ma yarinya ba maganin Matsalolin mu ba" Mairo a fusace tace "wai ni Daddy me kaji nace?" Daddy yace na dai gaya miki, ki fita Idona" tashi tayi fuuu ta wuce daki rai bace. Alhaji Labaran ya kira Daddy, ya karanto mai duk abunda Zaid ya gaya mai banda Kudin da zai biya, yace "zai zo ya ga Gida, sai suyi ciniki" Daddy yayi hamdala yace "kuzo kuga Gida Gobe, in Gida ya musu, sai ayi Ciniki". Sukayi Sallama, ya gaya ma Majeed yanda sukayi, Majeed yace " to Alhamdulilah, Allah ya sa su siya da daraja". Da daddare, Zaid ya kira PoliceHeadquater, ya basu bayanin Ganin da ya ma Matar Gidan da Cocaine, ya musu kwatancen Gidan Alhaji Abba Abu, nan da nan aka cika Motar Yan Sanda da Police sukayo Gidan Alhaji Abba Abu, suna Parlo Gabaki daya suna cin tuwo, Police suka shigo Gidan, gabansu ya fadi, Babban dan sanda yace "Ina Hajia Mairo Abba?" Mairo tace "ya akayi? Daga ina?" yace "mun samu labarin cewa kin shigo da Cocaine Garin Kano, yanzu ma haka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169