Chapter 6
Chapter 6
tana dagowa taga motar gidansu, da tsalle ta tashi, Mommy bata bari an tsaida motar ba ta bude murfin k'ofar ta nufo Zeena, itama da gudu suka rungume Juna suna Kuka, "I'm so so sorry my baby, i wont let anything come between us again" kuka dai zinatu keyi, Ziyada ta rungume k'anwarta, Daddy ma. AbdulMajid yace "Oya lets go home". NewDelhi India Bayan dawowarsu Makaranta, wurin Vijay Bhaiyya suka nufa, bayan sun gaisa kamar kullum, ta sanar dashi buk'atar ta na zuwa Nigeria neman Yayanta, karon farko yace "sam ba dashi ba" ta dinga mishi magiyan ya taimaketa, yace "Najwa main apane moorkhataapoorn yojana ka hissa nahin hoga (i wont be part of your silly plan)" sai da suka sha mahawara kafin ya amince, don shima yana son yaga Madam Yesmeen cikin farinciki, don sosai take kyautata mai, ya tambayeta idan tana da kudi, tace eh tana da piggy bank guda 5 tun tana yarinya take savings ciki, kuma tana da Sark'a suje su siyar, Kaveri ma tace zata bada nata gudummuwan haka ma Vijay bhaiyya duk sai a harhada, haka dai suka yanke hukuncin gobe za suje Nigerian Embassy don fara neman Visa. Hmm najwa Allah bada saa.. Rivers Porthacourt Nigeria Dogara ya iso Lafiya, ya gabbatar da kudadden nan gaban Zaid, Zaid ya bude jakkun nan, kawai sai yaji sam baiyi farinciki ba, to ya amsa Million Goma wurinsu to sai me? Sai me? Miliyan Goma zasu maido mishi Mahaifanshi? Zasu maido mishi Farinciki da ya rasa for the past 19years? Zasuyi making up wahalhalun rayuwan da ya shiga? Miliyan 10 ba abunda zasu mai,Ko Ownership documents din Shares din Familyn Abba Abu wanda dududu ba zai wuce 10% ba cikin dukiyoyinsu? These wont change a thing, harbi yayi da jakkan kudin, yace "ma Dogara ya tafi zai nemeshi" Dogara na fita Zaid ya durk'usa k'asa ya fashe da kuka, Kuka mai ban tausayiai tsumma zuciya,Rayuwarshi tun yana yaro ya shiga dawo mai tiryan tiryan kamar a lokacin komai ke faruwa, yafi awa daya a hakan kafin ya tashi da sauri kamar an mintsineshi, ya share hawayenshi kafin yayi shu'umin murmushin shi, yace ma kanshi "I've waited for this my whole life, i cannot be weak now,I'm Zaid Sada Abu, i do what i want and say what i want with no apologies" ya sake Murmushi da ya tuno wani abu "lokaci yayi da zan gana da Nana Asmau Mati Nakowa" ya dauko yar nokia dinshi ya latso Armstrong ringing daya ya dauka yace "Hello Oga" a dakile Zaid yace "Are you tired?" da sauri Armstrong yace "No not for you", "come over" kadai yace". Bayan Arstrong yazo suka shiga Mota suka dau hanya, sai da suka kusa fita cikin gari Armstrong yace "ina Zamu?" a takaice Zaid yace "Keep Driving". Armstrong yayi gum da bakinshi yana Mamakin Zaid, shekararsu bakwai tare amma kullum ji yake kamar bai sanshi ba,kullum a stranger yake, ga yanda ya fahimce shi; Yana da jin kai,Miskili ne na gidan gaba, da wuya ka ganshi cikin mutane, wani irin baudadden mutum ne, ba ka ta6a gane inda ya dosa, baida yarda ko kadan, bai son tambaya ko kadan, ko aiki ya saka kar ka tambayeshi don me?duk da ya san Waye Zaid da kuma Motive dinshi na destroying Familyn Abba Abu. Chan k'asan mak'oshi Zaid yace "Abuja zamuje". Hey Lovers! Me Zaid zaije yi Abuja? Shin Najwa zataci Nasaran zuwa Nigeria? Wattpad: @biebeeisa Please Dont Forget to Vote, Comment and Share. Thank you. #1love #ADAY #nagode #BibiliciousFreakingFans #anatare [11:30, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Pg4鈨� Zeenatu ta basu labarin abubuwan da ya faru tun daga ranan da aka dauketa, ba laifi ta danyi ladab ta nutsu ta bar rawan kai duk da ba a mata wani mugun abun ba, Bayan Sallahr Isha AbdulMajid ya sami Daddy a parlo zaune yake tambayanshi ko akwai wanda yake zargi da yake son ganin bayansu, a iya tunanin Daddy, zuciyarshi ba ta hango mai kowa ba, don shi yana da kyakyawan mu'amala da mutane, Mommy tayi charaf tace "Ai Boy in gaya ma, wannan aikin abokan gaba ne, sun ga Allah ya daukaka Mahaifinku, so suna hassadarshi, shi yasa suka bullo ta haka, amma ta Allah ba tasu ba, zamuyi tightening Security kan ku duka, you shall no go out without an escort" dariyan ba zaiyiwu ba AbdulMajid yayi, yace "sai kace wani dan jariri, aa, i dont need anyone to guard me, Allah shi zai kareni" Mommy ta rude tace "Haba Boy, kar kace haka, ka manta abunda aka maka jiya jiyan nan? Ka manta abunda aka ma k'anwarka? Ko bakaji lokacin da yace 'he's coming for us all?' dole sai munyi taka tsantsan" yace "Mommy, don yayi threatening dinmu sai kar mu cigaba da hidindimun mu? Don kar ya sake mana wani mugun abun? Kar ki manta, duk abunda ya samu bawa daga Allah ne" Daddy yace "haka ne Majeed, amma zaman lafiya yafi zama dan sarki". "Hello, Nana" a yangance Nana tace"yes, who is this" irin muryar da ke rikita yanmata Zaid yace "Erhm, you shouldnt worry about who am i, rather worry about what i have for you" da mamaki tace "tell me" yace "its about AbdulMajid Abba Abu" tana daga kwance ta mike tsaye tace "meya sameshi?" yace "bakomai, nasan baki da wani burin da ya wuce ki aureshi, i can make that happen"nan da nan ta rude tace "gaya min danAllah" yayi murmushi yace "ki sameni a Silverbird, by 9" dif ya latse wayar. Daga kai tayi ta kalli agogo 8:12pm, da sauri ta fada toilet don yin wanka,da yake guntun tunani gareta, bata tsaya tunanin waye wannan ya kirata ba, kuma don me yake son taimaka mata, sam bata wasa da abun da ya danganci Majeed, don Son shi take sosai tana ji zata iya komai donshi, bayan ta fito daga wanka ta chanchara kwalliyarta,ta dauki makullin motar ta ta bar gidan ba tare da ta nemi izinin kowa ba, ba tare da damuwan dare ba. Nana Asmau Mati Nakowa diyace tilo a gun Senator Mati Nakowa,ita kadai suka haifa,Sen. Mati da matar shi Sayluba sun dorawa Nana soyayyar duniya, suna mata duk wani abun da take so shiyasa take cin karenta ba babbaka, Nana irin Spoilt brat din nan ne wanda bata da me tsawatar mata,ba tajin magana ko kadan,ba abunda ba ta sha na daga kayan maye, ta bi maza ta bi mata,So Daya ne Tak, shi take wa AbdulMajid Abba Abu wanda kwatakwata ba ta gabanshi, sam bata burgeshi banda Mommynsa da take sonta, duk gidan daga Mommy, Zaineema sai Zeenatu ke sonta, ba da wani abu Mommy ke sonta ba sai don ita diyar Mati Nakowa ce, kuma Hajia Sayluba Aminiyarta ce, idan suka hada yaransu aure, zaiyi raising Standards dinsu, Mommy akwai son Abun duniya gashi su ba matsiyata ba, a cewarta da kudi ake neman kudi, bata abu don Allah, sai don neman suna, shiyasa yake abota da matan Senators, Gwamnoni da masu hannu da shuni, garin shishiginta ne ta shige ma Hajia Sayluba, ganin Nana na ma dan Mommy mahaukacin So ne yasa ta neman ma diyarta auren Majeed, Mommy
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169