Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 163

Chapter 163

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

cewa wayyayu ne, hutu da kudi sun zauna musu, fira suke na yarda gobe zata kasance, su ma sunji sanarwar Hajia Mairo a radio, wata tace "Ahh, Uwargidanki ta burgeni Aynarh, ba ruwanta har gayya take" wata tace "ke ba duk bariki bace, mun san komai ruwan kissa ce dai kawai" dayar tace "ke ai hakan yafi, indai akan burge Miji ne, kowa ya biya allonshi ya wanke, ba boka ba mallam, nidai Aynarh ina rokonki kar kiyi kishin jahilan matan nan" Hajia Aynarh ta dara tace "kawayen Arziki, kunsan banda damuwa, ba ruwana da ita, zamuyi zaman lafiya, don mu ba yara bane, amma ina anzo kan Miji, kowa yayi ta kansa" shewa suka sa suna Jinjina ma Aynarh, nan suka fara zancen Manya, kafin sukaji Sallamar Mata da dan hayaniya daga waje. Maama ce ta rafka sallama kafin sauran suka rufa mata baya, wanda harda Mairo, da yake abun na Mata ne masu kissa suka tarbesu hannu bibbiyu ganin Mairo, Mairo na ganin haka itama ta kwasa a guje ta rungumo Hajia Aynarh, Hajia Rufaida babbar Aminiyar Aunty Aynarh ta rangada guda, Mummy tace "Kanwata, na k'agara kizo Gida mu hadu mu kwantar da hankalin Mijinmu" itama da yake ta iya tace "wallahi Yayata nima ji nake kamar na jawo gobe, na kagara na kasance tare da ku" nan Manyan mata a ka sa shewa, Mummy tace "Lefenki ne muka kawo miki inji Mijinmu" Aunty Aynarh tace "Ahh, Allah sarki Abbana, har da dawainiya?" Mummy tace "wallahi dawainiya kam, saiti biyu daya na Uwargidarshi sarautar Mata, da kuma ta amaryarshi wacce bata laifi" kamar wasu kawaye suka kashe ta hanyar tafawa, Maama da marakabanta saidai su bi Mummy da kallo, su bi Aunty Aynarh da kallo, sun san dukkansu Kissa da Kissisina ne, wanda yafi shi ya iya" nan aka jawo Akwatuna aka bubbude suna kallo suna yaba kayan. *BAYAN DAURIN AURE* Daga inda aka daura auren aka dunguma zuwa _ Abba Abu & Sons Furninshing Company_ don yin Reception na daurin auren da kuma Walimar Bude _ Abba Abu & Sons Furninshing Company_ cikin Haraban Company aka saka canopies da kujeru, akayi decorating wurin. Sanye yake da Milk Shadda da ta sha Aikin sky blue, annurin fuskarshi baya daukewa, hakan ne ya fito mai da cikar zati da kamalarsa, ya hadu iya haduwa, ga Kyaun Fuska ga na Hali, Namiji daya tamkar dubu, burin ko wacce diya mace, Abdulmajeed Abba Abu kenan Angon Najwa Sada Abu, an daura aure burinshi ya cika. A nan wurin taron bude sabon Kamfanin Babanshi yake gaisawa da abokansa da suka zo taya shi murna, sai hotuna suke tayi, ya dan samu ya kebe da Zaid yace "Kai, nidai na tafi Gida, zanje ganin Matata" Zaid yayi daria yace "kai dai ba an daura ba shikenan, ka tsaya mana ana ta zuwa maka murna, kuma kasan yanzu zaa bude Company dinnan, your presence is needed" Abdulmajeed yace "Kai, wallahi Gida zani, company zaa budeshi with or without me, and Abokaina su samu Aliyu gashi chan sai na dawo" be jira cewar Zaid ba ya faki idonsu Daddy ya sabe, Zaid ko sai daria yake. Taron ya samu hallartan Manyan mutane zagaye da duniya, Shugaban Kasa be samu suwa ba sai ya turo wakilinshi, nan aka ci aka sha, Baba Abba yayi godia ga mutanen da sukazo tayashi murna, nan aka zo bude Company, Baba Abba na gama mutanen na baya, Scissors aka bashi don ya yanka abunda akayi ado wanda zai sadaka da cikin Company din, Alhaji Abba rike da Scissors din, gefenshi Danuwanshi ne rabinjikinshi Alhaji Sada, dayan gefen kuma Zaid gatan Marayu ne, sai autanshi Muhsin, akace ya yanka bayan an irga ukku, k'asa k'asa Daddy yace "Zaid, ina danuwanka?" Zaid ya dan sosa k'eya yace "Erhm Daddy, yaje ya dawo" tsaki Daddy yayi ya yanka dan igiyar ledan aka hau tafi raf raf raf, yayi gaba aka biyoshi a baya, shiga sukayi da jamaa duk wani lungu da sak'on Company, nan aka yi addua a masu bada gudunmuwa na badawa.. Zaid na waya ya hango Baba Ado sun shigo Kamfanin da mutanenshi, da sauri ya katse wayan beyi zaton zai samu daman hallartar taron ba, yana zuwa ya rungume Baba Ado, "Barka da Zuwa Baba" Baba Ado yace "Allah ya ji k'an Gatan Marayu, muna lafia?" yace "Alhamdulilah, barka da zuwa, Bismillah" alamu ya ma Idi, tuni aka ma Baba Ado wurin zama kan wata kujera ta Alfarma, Zaid ya shiga cikin Kamfanin ya ma Daddy da Paapa magana cewan ga Abokin Babanshi yazo, da sauri suka k'araso inda yake, yana ganinsu shima ya mik'e ya mik'a ma Daddy hannu don suyi musabaha, dan rankwafawa Daddy yayi alamun Girmamawa, don Baba Ado zai girmeshi nesa ma ba kusa ba, yanda Daddy yayi haka Paapa yayi, suka gaisa cike da Girmamawa, Baba Ado yace "Alhaji Abba na tayaka murna, ga Amarya ga kuma sabon Kamfani, Allah ya sa Alheri, ya kwabe tsautsayi da fitina" Ameen suka amsa gabaki daya, Zaid yace "Baba, wannan shine Babana Mahaifi, ashe basu mutu ba, suna k'asar India" maida hankalinshi yayi gurin Paapa, Paapa ya dan sadda kai, Baba Ado ya dafo shi yace "Allahu Akbar, ashe da rabon ku gana" Paapa yace "Munji labarin komai daga wurin Zaid, munji kalar guddumuwar da kuka ba Zaid, ba abunda zamuce sai Allah ya saka da Alheri ya biyaku da gidan Aljanna, Allah ya kareku daga sharrin mutane da Aljannu, Allah kuma yaji k'an Baban Zaid ya gafarta mai, Allah ya biyashi da Gidan Aljanna" Baba Ado ya murmusa yace "Ameen Ameen" Zaid yace "Ina Aunty Taatuh?" yace "tana Gidan Hajia Aynarh, ka san tun bikinka suka zama kawaye, ina Matarka?" Zaid ya dan sausauta murya yace "ka kuma zama Kaka" Daddy yayi alamun zai bugi Zaid, yayi daria ya doje, Baba Ado yace "kunsan, ban taba ganin farincikin Zaid haka ba? Ban taba ganinshi ya sake da walwala haka ba, Allah yaji k'an gatab marayu, burinshi ya sama mishi farinciki" Zaid ya murmusa yace "Allah ya ji kan Babana" suka amsa da "Ameen". ****** GIDAN AMARE. Duk sunci gayu cikin shiga ta Alfarma, Ziyada da k'awayensu na dakin Najwa ana ta kai da kawowa, Najwa tayi kyau harta gaji, Meenerhparrot's glam tayi mata makeup, sanye take cikin wani cream lace, da mayafinta sky blue, sosai tayi kyau, k'amshi baa magana, tun a cikin gidan ake ta selfie, Maama ta shigo dakin cikin shiga ta Alfarma tace "Zaineema, ki hada ku ga motoci chan ku shiga ku nufi Gidanku, mu mun tafi daukan Amarya, ku wuce chan Mummynku na jiranku" Zaineema tace "to Maama yanzu zamu tafi" Maama ta fita suka bar Gidan ita da tawagarta zuwa daukar Amarya Hajia Aynarh. Zaineema tace "Oya ku tashi muje Gida" Ziyada ta mik'ar da Najwa, Kaveri da sauran cousins din su Najwa kowa ya tashi ya gyara mayafinshi, su ka fita daga dakin, kamar daga sama sukaji Sallamar Ango,ga Ango ga Ango, Najwa na jinshi ta sadda kai k'asa, hannu ya ba Zaineema sukayi musabaha, Ziyada kuwa ta sa ihu "YaMaji ka ganka kuwa, wannan haduwa haka?" be amsata ba ya hau amsa gaisuwan yanmatan Amaryan dake wurin kafin yace "Ina zuwa haka Zuzu?" tace "Gida zamuje" Zaineema ya

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});