Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 102

Chapter 102

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,284 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

its free,聽 mu zamu miki makeup,聽 har kayan da zaki sa kije Walima din mu zamu baki,聽 kuma bawai in an gama ba zaki dawo mana dashi,聽 no its yours,聽 dukkan ku nan bridemaids akwai kayan da zaku sa Anko ne" nan suka fara faraa,聽 suka shiga toilet masu wanke fuska nayi,聽 masu alwala nayi,聽 kasancewar Najwa na fashin Sallah yasa bata tashi ba, Matar tace "bari mu fara da ke" kafin Najwa tace wani abu,聽 har an aje makeup kit gabanta,聽 bata da wani choice da ya wuce聽 zama aka fara yanyara mata Makeup,聽 casual makeup dai haka,聽 sauran ma suka zo aka cigaba da yi musu, harta Zaineema ba a barta a baya ba, daga nan wata Official聽 ta bude wani dan Akwati, Ankon wasu riguna suka gani Peach and push pink and white gown,聽 tace "Please kowa ta dau daya" duk suka kalli juna kafin beaulinbilmoh ta sa hannu ta dauka,聽 sauran suka daddauka har Najwa da Zaineema, da yake Meela karamin jiki gareta tace "ni ya zaayi wanna riga ta min,聽 ai ta min yawa" matar ta murmusa tace "kar ki damu Maxi gown ce, da me karamin jiki da me babban jiki duk zai musu daidai,聽 akwai abun daurewa da zaiyi fitting dinki,聽 da taimakon officials dinnan yan matan Amarya聽 suka fito chas abunsu, nan suka cigaba da daukan kansu hotuna don sunyi kyau sosai. Fadin kyaun da Ziyada tayi bata lokaci ne,聽 duk wani kyaun da aka san amarya nayi ranar bikinta to Ziyada tayi irinshi har ta gaji, makeup聽 din da aka mata ya dace da ovalshaped fuskarta, sanye take da peach fitted gown da maroon Ashoke wanda yaji dauri a kanta,聽 wuyanta sanye da manyan Marjani wanda聽 daga kallo kasan sunji kudi, sai black net wanda tayi mayafi dashi,聽 kafanta sanye yake da聽 maroon highhills, hannunta kuwa rike yake da maroon clutch(purse).聽 Sosai Ziyada tayi kyau kuma ta fito a Amaryarta,聽 Aunty Aynarh ta fito daga dakinta itama ba a barta a baya ba sai da ta sa aka jagireta (lols) itama harda ita a makeup din,聽 dakin da ake shirya Ziyada ta shiga,聽 nan take ta shiga nanata "MashaAllah Ziyadatu,聽 kinyi kyau sosai" Murmushi聽 kawai takeyi,聽 nan tayi ta daukanta hoto,聽 hannunta Hajia Taatuh聽 taja suka sauka k'asa inda bridemaids suke,聽 suna ganin Ziyada ai sai suka sa ihu don haduwar da tayi,聽 itama idanuwanta ta dago ta kallesu,聽 ta bisu da Murmushi聽 don su ma sun mata kyau, nan fa aka hadu akayi ta selfie,聽 Najwa ta ma Amarya Hoto ta tura ma Maama ta whatsapp,聽聽 Maama ta ma Ziyada Adduan zaman lafiya a gidan Mijinta. Waya Hajia Taatuh tayi inda ta bada umurnin azo a kwashe kawayen Amarya,聽 ta kuma kira Baba Ado ta sanar dashi ya kira Zaid yazo ya dau Amaryarshi,聽 cikin mintuna da ba su wuce聽 20 ba,聽 Motoci suka zo a ka kwashi Kawayen Amarya har Zaineema da Najwa don duk sun saje cikin kawayen Amarya,聽 direct Afficient bristol Palace suka聽 nufa,聽 aka bar daga Amarya sai Hajia Taatuh sai Aunty Aynar da maikatan ta a Gidan,suna faman jiran zuwan Zaid. "In har Zan saka abu kak'i Zaid,聽 to haka zalika Alhaji Sadam zai saka abu kak'i" Zaid ya dago rinannun idanuwanshi ya watsa ma Baba Ado wani kallo, ya naji kamar ya harbe Alhaji Ado ya huta,聽 yayi babban Nadaman sako Alhaji Ado cikin lamarin auren nan, don bala'i sai da ya ganoshi a hotel din ds ya killace kanshi dom be son takura,聽 ya biyoshi hotel din,聽 gashi wai yanzu yana takura mai sai yaje wani Walima kuma wai shi zai聽 dauko Amaryarsa ya kaita,聽 har don yaki Baba Ado zaice da babanshi yake?" Baba Ado be damu da mugun kallon da Zaid ke watsa mai ba yace "Eh,聽 indai ka watsa min kasa a ido to kamar ka watsa ma gatan marayu ne,聽 don yanzu nine a matsayinshi,聽 in kuma zaka聽 watsa mai k'asa a ido to kar kayi abunda nake so" ina ma zai iya ihu ya huce takaicin tsohon nan, tsaki yayi ya finciki jakar da aka aje mai na kayan da zai sa ya shige toilet din wakeken dakin Hotel din, tsaki ya buga,聽 shifa ya gaji da sa wannan Babbar rigar,聽 dazu da daurin aure shi aka tilasta mai ya saka yanzu ma haka,聽 gwara ma na yanzu be da nauyi,聽 bakin yadi ne me aiki maroon,聽 ya ciro hula k'ube ya sa, agogo da zoben cikin jakkan duka haka ya saka.聽聽 sosai Zaid yayi kyau,聽 ya fito daga toilet din har yanzu Baba Ado yana nan inda ya barshi,聽 a zuciyarshi聽 yace "jarababben tsoho,聽 ko baba ya rasa abokai ne oho" ba tare da yace mai kala ba ya fita,聽 Baba Ado ya murmusa聽 ya bi bayanshi,聽 Zaid din ne sai ana mai haka. Benz din da ya ga an faka ya bude ya shiga baya,聽 na direban ya dan leka inda yaga Baba Ado tsaye,聽 Alhaji Ado ya gyada mai聽 kai, Driver ya ja motar ya fita daga farfajiyar hotel din, bakinciki dankare a zuciyar Zaid, text ya ma Armstrong "where the fu*k are you?(kana ina?)" a halin da yake ciki be iya magana don yana iya bude baki ya fashe da kuka,聽 Driver be tsaya ko ina ba sai Gidan Aunty Aynarh,聽 ba bata lokaci aka sanar da Hajia Taatuh, suka fitoda Amarya,聽 Driver聽 ya fito,聽 dayan bangaren baya ya bude聽 aka tura Ziyada ciki,聽 Hajia Taatuh bata damu tayi magana da Zaid ba don ta san be da kirki,聽 indai tashi ne zatayi abunda takeyi ai da batayi ba,聽 amma saboda Mijinta takeyi,聽 da marigayi Baban Zaid din,聽 ta rufe kofar motar ta kalli Steve Driver tace "we'll be right behind you" Driver ya sara mata ya shiga mota ya fita daga gidan Hajia Aynarh. Lumshe idanuwanta tayi a lokacin da ta shaki daddadan kamshin Zaid,聽 duk da bata kalleshi ba kanta a kasa yake, zata iya rantsewa yana walkiya don kyau,聽 taga kayan jikinshi baki ne, ta san yayi kyau har ya gaji,聽 dole ma yayi kyau, to ya ma ba zai yi kyau ba? Yana fari? Ta san yin kyanshi farilla ne,聽 Tana so ta dago kai ta kalleshi ko don taji dadi,聽 tana so ya sakar mata da murmushin da yake聽 mata,聽 amma ta kasa ta na jin nauyi,聽 wai tsaya ya mata magana? Ko sallamarta ya amsa? ai ya kamata suyi magana, shi ya a kamata ya mata magana, itace Amarya fa, a ranta tace "ka min magana my Forever, kace min komai,聽 koma meye ka cemin please" sun hau titi sosai be tanka ta ba,聽 bata san lokacin da tace "Ina wuni ba" duk yanda yaso ya amsata yak'i,聽 don yanzu haushin da yakeji ya danne daukar fansanshi. Bata damu ba tayi shiru, kanta a kasa har sukazo wurin Event din,Aunty Aynarh ma sun iso, wuri yayi guri, taro yayi taro, kowa ya hallara, chan na聽 hango Alhaji Abba Abu da makaraban shi, Baba Ado ma haka,聽 daga wani bangaren kuma Mairo ce sai fadi takeyi don ta samu yan kwarako su hajia Aliya, chan na hango su Sholingaye da Mrs Splendid suna fadi don sun zo bikin yan gata,聽 hanayen su dankare da zoben zinari wuyansu kuwa Sark'an

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});