Chapter 110
Chapter 110
let het ruin it" Sashen zuciyarshi ta tunasarshe shi,聽 da karfi ya banbareta daga jikinshi ya yasar da ita a kasa yace "kar ki sake tabani,聽 kina so kisan what changed? Zan gaya miki,聽 ban taba sonki ba,聽 i cant love you" dariya me hade da kuka takeyi tace "karya kakeyi,聽 biglie,聽 ban yarda ba ba zan kuma yarda ba,聽 kana sona,聽 shiyasa ka sa akayi bikinmu cikin kurarren lokaci,聽 you聽 cant wait to have me,聽 shiyasa aka aura maka ni cikin kwana biyu,聽 kana sona, so mai yawa, you love me that much" Zaid ya girgiza kai irin na tausaya makin nan yace "You are even more stupid than i thought, dont you get it? Ko da yake diyar Mamanki ce ke, bakwa ganewa, to barin gaya miki Na aureki ne don na Wulakanta ki, na tozarta ki, na Aureki ne don na dau fansa, wanda so far ina ganin da kyau, na Aureki ne don na kuntata miki da mahaifanki, baki fara ganin wulakancin ba? Na kawo ki Gidan da kuke takama naku ne a da, it was never yours, i took back whats rightfully mine". Girgiza kanta takeyi tana kuka tace " Karyane, wallahi kana sona, i refuse to believe all this, ka nuna min ingantacen so, ba zan yarda ba, in ma kana da wani unfinished bussiness da su Mummy ne, i dont care, ku zauna kuyi settling din kanku, ku yafe ma juna, amma kar ka min haka , donAllah kar ka min haka" Zaid yayi fuskan tausayi yace "Awwwn, My Poor Wife, ba kyason Mijinki ya barki ai?聽 Congrats Ba zan barki ba, amma zaki so mu rabu, duk da ba zan rabu dake ba sai na tabbatar na muku tabon da ba zaku taba mance ni ba" ya tsugguna ya dau jakkarshi ya fice daga parlorn ita kuwa rushewa tayi da wani irin kuka mai ratsa zuciya. A cikin Mota ya zauna ya dinga sauke ajiyar zuciya da karfi, kanshi ya dau chargi, In ranshi ya baci, abu daya kawai ke kwantar mai da hankali in ya shiga irin yanayin nam, da sauri ya fita ya bude booth, Akwatin Armstrong ya bude, Gwangwanin Giya sun kai goma daga gani masu tsada ne, ya dauko daya da karfi bude lid din zai kafa kai ya sha. "Zaid Alkawarin da ka mun kenan?" Ya rantse da Allah muryan Babanshi Sadam yaji a kwanyar kanshi, da wani irin murya kamar fatalwa, da sauri ya wurgar da Giyar hannunshi ya fada Mota聽 ya latsa horn aka bude mishi gate da sauri, ya fincika Motar da karfi ya fita daga Gidan, Driver dinshi da Odile suka shiga wata Motar suka bi bayanshi a guje. Saida ya kusa Minti 50 yana zagaye garin Kano, kafin ya samu ya dawo daidai, daga bisani ya buga tsaki da karfi? Meye hakan to?" Armstrong ya kira ya bashi umurnin ya wuce Airport Direct. 掳掳掳掳掳掳掳 Har wurin k'arfe biyu tana nan yashe a inda Angonta ya barta,聽 zuciyarta na tukukin zafi,聽 bata son yarda da duk wasu magananunshi,聽 zata cigaba da mai uzuri har ya dawo gareta,聽 a yanda ta fahimci maganganunshi, Akwai wata boyayyen zance tsakaninshi da Iyayenta,聽 a yanda yake yada mata habaici ta gane Iyayenta sun taba mishi wani laifi, to me zasu mishi?聽 Zaid fa ba zai wuce tsaran YaMaji ba,聽 in kuma laifi suka mishi ko wani nashi meyasa zasu yarda ya aureta,聽 to menene? duk yanda taso gano kullaliyar da ke ciki ta kasa,聽 su kadai zasu gaya mata meke faruwa,聽 da sauri ta tashi ta nufa daki dan kiran Mommy a waya,聽 tana son jin komai, abubuwan da suka faru a baya kafin a haifeta,聽 turus ta tsaya da ta tuna wayarta na hannun Zaid,聽 ba kuma ta isa ta fita ba,聽 hawayenta sun kare karkaf,聽 ta fada toilet don yin Alwala don ko Azahar batayi ba. **** A cikin Jirgi Armstrong聽 ya lura da Zaid聽 yayi nisa cikin tunaninshi,聽 ya dan tabo shi yace "Are you OK?" Zaid ya danyi tsaki yace "I'm fine" arm yace "You want to talk about it?" Zaid a fusace yace "Shut the f**kup Arm" Armstrong ya daga hannunshi sama yace "Sorry,聽 naye shiru".聽 Duk yanda be so yayi tunaninta ya kasa,聽 kawai ya dauko earphone babba ya sa a kunnenshi ya kura volume duk dai don ya manta da tunanin da zuciyarshi keyi. Bayan kwana biyu.... PORTHACOURT 10am A daddafe yayi kwana biyun nan,聽 wani hali take ciki?聽 Me takeyi?聽 Ba wai don ya damu ba fa,聽 kar ma ayi zaton ya damu, kamar an tsunguleshi ya tashi聽 a zabure,聽 ya kira Arm,聽 yace "book a flight to Kano"Armstrong聽 yace "why?" a fadance Zaid yace "Stop Asking question聽 stupid,聽 book the goddam flight" Armstrong聽 yace "OK i got you" ya kashe wayan ya kira waya,聽 chan ya sake kiranshi yace "Sorry boss,聽 they'd be no flight to Kano today(saidai聽 kayi hakuri,聽 ba jirgin kano yau)" ran Zaid a bace yace "Seriously? Then get my Private Jet" Armstrong聽 zaiyi magana Zaid ya katse shi da cewa "Arm if you wont get me to Kano i'll find someone who will(Arm in ba zaka kaini kano ba,聽 zan nemo wanda zai kaini)" cikin聽 sanyin jiki Amstrong yace "OK boss" Amstrong ya kashe wayan yana mamakin meke samun Zaid,聽 duk ya sukurkuce lokaci guda,聽 ya zabure yana abubuwa kamar someone that is desperate,聽 da wannan tunanin ya iso Gidan Zaid, Driver ya kai su inda Private Jet din ZSA yake,聽 kasancewar Amstrong ya iya tuk'a Jet,聽 shi ya tuk'a Jet din,聽 a hanya Amstrong聽 ke tambayan Zaid meyasa yake son komawa Kano da gaggawa,聽 Zaid yace saboda yaje a cigana da kuntata ma Ziyada,聽 in ba sa tare zata fi sakewa, tafi walawa,聽 shikuma be son ganin ta sakata ta wala, amma in yana nan zata takura ta zama cikin kunci. Armstrong ya tabe聽 baki,聽 yayi shiru da bakinshi don kar yace wani abu a hayyayako mai. KANO 1pm 聽聽 Abin duniya yayi ma Mairo cunkuso, komai ya tsaya mata cak ta rasa meke mata dadi. Banda tunani kala kala bata komai. Hankalinta na tashi a duk lokacin da ta kira wayar Ziyada taji switched聽 off, Tun auren Ziyada batasan inda aka kaita ba, tayi tunanin duniya ta gano amma ta kasa. Ta gaji da Kira wayan Ziyada don baya shiga, nan fa ta rinka surfa ma MTN zagi kala kala tana kwashe masu albarka. Duk da haka ba ta daina trying number dinba, a hakan har charging wayanta ya kare kap. Garin masifa da rawar jiki taje ta 茩one charger saida haya茩i mai firgitarwa ya fito. Gefe ta koma ta rukuba tana huci, abin duniya yana damunta,聽 ta tambayi daddy da Abdulmajeed duk sunce basu san inda Gidan Ziyada yake ba,聽 duk da sun san ko ba dade ko ba jima sai ta san inda diyarta ke zaune,聽 Wani dabara ya fado mata taje wajen dangin oduduwa watau Hajia Ainau domin tabbas tasan inda take,聽 ita ta kaita dakin Miji. Da farko tayi kememe da shawarar amma kuma saita tuna batada wani tudun dafawa, gwiwa a sanyaye ta rinka fizgan jiki har Gidan Hajia Aynarh,聽 ita wallahi bari dai ta gano gida ziyada, sai tace ma Zaid tana bukatar Mota don abun
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169