Chapter 113
Chapter 113
a barta ta fita,聽 ki tambayeta gata nan,na san hurting your kids means hurting you, and hurting聽 you gives me Joy and Happiness (na san in an taba yaranki kamar an tabaki ne, ganin cikin聽 wuya da rinsti na sani farinciki da annashuwa)聽 babban farincikina shine na ganki ke da Iyalenki cikin Bakinciki da kunci,聽 everything that has happened聽 to you,聽 i enjoyed every聽 bit of it(duk abubuwan聽 da suka faru da ku,聽 naji dadin ko wanne daga ciki)". Mairo tace "Meyasa kake haka?聽 Me na maka?聽 Me muka maka? In laifi muka maka,聽 dan Adam Ajizi ne, sai mu rokeka gafara,聽 me yayi zafi haka Zaid?聽 Babanka Marigayi Sadam mutumin kirki ne,聽 meyasa kake haka?". Pillow ya dauka ya wurga mata a fuska ya nunata da hannu,聽 "kar na sake jin kin furta babana da dattin bakinki, baki san komai game dashi ba" Zaid ya kalli Ziyada yace "Na sani,聽 Ahap i knew it,聽 Mamanki Dakikiya ce, ta ya zaayi ta san me ta min bayan聽 shes the dumbest person that ever lived(tafi kowa dakikanci a duniyar聽 nan) . Ziyada bata taba zaton Zaid be da hankali ba sai yau, zubewa tayi a gabanshi tana kuka mai ratsa zuciya ta rungumo kafarshi, tace "Zaid, na rokeka da sunayen Allah kyawawa,聽 na hadaka da girma da zatin Allah ka bari,聽 Ya Isa haka, Enough聽 is Enough,聽 bansan meke tsakaninka da Mummy ba, ban damu ba ko ta saka mutun gabas ta yankashi ba,聽 ban damu da sannin zunubanta ba, we all are sinners(dukkan mu masu zunubai ne) ,聽聽 whatever she did she's still my Mother and you will show her some respect,聽 ka barta hakan nan,聽 you can hurt me if you want for all i care,聽 but stay away from my Family, Please,聽 na rokeka don darajan Magabantanka da suka rasu". Be son meyasa ba,聽 maganganunta sunyi tasiri a zuciyarshi,聽 kanshi yayi nauyi ya dafe kanshi da hannu bibbiyu kafin ya furzar da huci me zafi,聽 "its not worth it" yace ma zuciyarshi, *Ziyada*,聽 yana da ita,聽 matarshi ce,聽 zai aje ta kusa dashi,聽 yayi duk abunda ya ga dama da ita, ba wanda ya isa ya hana,聽 Ajiye Ziyada a gurinshi zai fi bakanta mata rai,聽 zata dandani zafin raba 'ya da Mahaifiya, kamar yanda ta rabashi da nata iyayen,聽 gwara shi ya san sun mutu ba zasu dawo ba,聽 amma ita zata dandani jin zafin rashin diyarta alhalin tana raye, tunanin ya take?聽 Wani hali take ciki?聽 zai kasheta, zai rabasu,聽 ba zata sake ganinta ba. Da wannan tunanin ya matso daf da Mairo yace "ki tashi,聽 ki tashi ki bar min Gida,聽 kar na sake ganinki kusa da Gidana,聽 ka.聽 naku a Unguwar nan,聽 kika bari wani yazo Unguwar nan,聽 zan sani,聽 and i will come for you all" Mairo tayi Jim, tace "ka sake Ziyada,聽 na tafi da ita,聽 zamuyi disappearing daga rayuwarka,聽 ba zamu taba showing kanmu a gabanka ba" Murmushi聽 ZAID yayi yace "Ni na nemeku,聽 ba ku kuka nemeni ba,聽 you cant disappear from my life, Sakin Ziyada kike so nayi?聽 Zan saketa a lokacin da naga dama,聽 but for now,聽 she stays with me,聽 so ki bar Gidan nan at once,聽 kafin a fiddaki dole". Ita ta san gardama da Zaid aikin banza ne,聽 kai shi kotu kamar ta hak'a kabbarinta ne ta shiga da kanta,聽 bata da wani karfi ko wani abun da zai sa tayi going against him,聽 karawa dashi kamar suicide ne,聽 ba zatayi wannan gangancin ba balle da ta san Ziyada na hannunshi,聽 ba zatayi kuskuren nan ba,聽 Kan guiwowinta ta zube tana kuka, Ziyada tace "Mummy ki tashi聽 please" tace "Ziyada,聽 zanyi komai a kanku,聽 durkusawa gabnshi ba komai bane,聽 Zaid ina rokonka, kayi hakuri,聽 ka yafe min, na hadaka da Allah kayi hakuri,聽 kar ka rabani da Diyata,聽 kaji tausyain wannan Uwar,聽 Diyarta kawai take so a kusa da ita,聽 kafi mu karfi,聽 kafi mu iko,聽 ka tausaya mana, zan jure rashin komai,聽 banda rashin 'yayana, komai kake so zan maka,聽 kar ka rabani da ita please". Anzo gurin, Ran Zaid bace idanun nan sun kada sunyi Jazir cikin tsawa yace "Ashe ba dadi?聽 Iye ashe ba dadi?聽 Ashe da zafi? An rabaki da diyarki,聽 ashe abun da ciwo?聽 To ai abunda kikayi ne aka miki,聽 Tarihi ne ke maimaita kanshi, Ha!聽 Karma issa bitch huh?(K'aikayi ne ya koma kan Mashek'iya ko? ) Thats what u do,聽 in kin manta barin tuna miki,聽 You turn Brothers聽 against Eachother(Kin raba kan yanuwa) , you turn Child against his own Mother (kin juya Da Kan Uwarsa Mahaifiya)聽 You Seperate Child from his parents by killing them(Kin raba Da da Mahaifanshi,聽 ta hanyar kashesu),聽 so don an rabaki da Diyarki i think ba wani abu bane its fair Enough" Saura kadan fitsari ya kubce mata, wasu abubuwan聽 da suka faru shekaru sama da 20 suka fado mata,聽 cikin sakwan da be wuce talatin ba ta gama nazarin maganganunshi,聽 brothers against brothers yana nufin Abba da Sada kenan, Son Against his own Mother yana nufin聽 ta juya Abba kan Hajjo kenan,聽 da kuma Seperating Child from their parents wato ta raba Zaid da Iyayenshi, amma ita ta san bata kashe kowa ba,聽 wanda taso kashewa kuma ai guduwa-- bata karasa tunaninta ba ta dago rinannun idanunta ta kalleshi, bakinta ta rufe da hannu bibbiyu tana girgiza kai a hankali ta furta *"ZAID. "* Murmushi ya sakar mata,聽 da sauri sauri ta dinga ja da baya da baya ta fita a guje Ziyada zata bi bayanta yayi saurin chafkota,聽 ya hadata da jikinshi,聽 da sauri ta ture shi tace "Mugu Azzulmi,聽 Allah ka saka mana" ta ruga daki a guje ta sa key聽 ta fada a gado tana cizgar Kukan da bata taba zaton ta taba irinshi ba tunda uwata ta haifeta. Tafiya take kamar Guguwa,聽 bata san inda take jefe kafarta ba,聽 kamar wata Mahaukaciya sai sambatu take; "Hajiya Ji mana" cewar Mai Napep din da tunda ta fito daga Gidan yake binta,聽 banza tayi dashi,聽 Parking Adaidaitan shi yayi ya fito,聽 ya biyota,聽 pincikota yayi suna fuskantar juna yace "Ko ki聽 ban Kudina wallahi tallahi ko na miki zindir na miki wanka da ruwan kwata a nan gurun" Mairo ta tsura mai ido,聽 bata gane kalaman da ke fitowa daga bakinshi,聽 kawai sai ta juya ta barshi,聽 Mai Adaidaita聽 cikin Zafin nama ya sha gabanta ya dauketa da Mari, nace "ki ban Kudina ko na miki bugun burauba" Hawaye suka shiga sunturi a kunatun Hajia Mairo,聽 ta kalli yaron sama da kasa,聽 ko ya Girma Zaineema聽 da kadan ne, amma sai ya daga hannu ya mareta?" ta girgiza聽 kai tayi gaba,聽 Mai Adaidaita ya sake hasala,聽 ya finciko Mayafinta ya wurgar k'asa,聽 yace "kin zata wasa nakeyi ko? Wallahi zindir zan miki in baki ban kudina ba" nan ya shiga kiciniyar cire mata Riga, daidai nan wata Dalleliyar Mota ta tsaya a gefensu,聽 "kai Assha,聽 Lafiya?" cewar wani Magidanci da ya fito daga Motar,聽 Mairo Kunya kamar ta bude kasa ta shiga,聽 Mai Adaidaita yace "Kawai Alhaji,聽 wannan Matar ta sa na dauko ta daga Sharadda Phase 2 na kawota nan,聽 sai聽 cewa tayi bari ta shiga ta kawo min kudina,聽 na fi karfin Minti 40 tsaye nan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169