Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 29

Chapter 29

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

damuwa tace "is tarah baat karana band karo, tum vaapas ho jaega, mujhe pata hai (Ki daina magana haka, zaki dawo, na sani)" ta karashe hawaye na fita idanunta, itama Najwa na hawayen ta rungume Kawarta tace "tumhaaree yaad aaegee Kaveri (I'll miss you Kaveri) Kaveri tace "mujhe bhee tumhaaree bahut yaad aaegee (Nima zanyi kewarki Sosai)". Kaveri ta mik'e ta taje kanta, ta dan sa lipgloss, sai da sukayi hotuna kafin suka bar gidan. 锟� A B U J A聽 N I G E R I A "Dad, inaso ka bashi 20 million saboda robbing dinshi da akayi, they lost alot, ina so ka tallafa musu" Dad din Nana ya murmusa yace "is that all?" Nana ta turo baki kamar yar shekara 8 tace "sai kayi maganan Aurenmu" Dad yace "Shikenan, Gobe sai ayi Processing Kudin sai a kai musu Gidan ko Baby? Da murna tace "Thanks Dad" da gudu ta fada dakinta tana tsalle tsalle. Tunawa tayi da abunda wannan ya gaya mata tayi, shiru tayi tana tunanin meyasa zai tamaketa? Meyasa zai bata shawara? Kafa kafada tayi a ranta tace "indai hakan zai sani auren AbdulMajid to banda matsala, ba Syrup ba ko Giyace sai na sha" daidai tafiansu Mansion din Abba Abu, ta kur6e kwalba biyu ta syrup, ta fito tana layi, Bayan Mota ta shiga inda Mamarta take zaune da Baban, Driver ya ja su sai Maitama District. * Jiki na rawa Hajia Mairo ta tarbesu, ba kasafai Hajia Sayluba Nakowa ke zuwa gidansu ba, yau gashi kuwa harda Nakowan da kanshi ga kuma Nana, ina zaa saka dasu take tayi, ta zauna suka kwashi gaisuwa, ta mike tace "bari ta sanar da Alhaji Abba zuwansu" chan sai gashi sun dawo tare da shi da Yaran Gidan Baki daya, aka gaigaisa, tuni Nana ta matso kusa da Majeed kamar ta shige jikinsa, yana jin tana warin Maganin tari, Dad da Mom din Nana su ka musu Jajen abunda ya faru na Kidnapping Zeenatu, da kuma Robbing din Majeed. Sannan Dad yace da Alhaji Abba ga gudummuwarshi na Naira Miliyan 20 duk da abun da suka rasa ya wuce Miliyan 20, Daddy yace "Haba Alhaji Nakowa, wannan kudi sunyi yawa" Alhaji Nakowa yace "Haba Alhaji Abba, ka bar fadin haka, kaine fa? Zan iya maka fiye da hakan" karaf Hajia Mairo tace "mungode Allah saka da Alheri Allah ya bar zumucni" Hajia Sayluba ta amsa da "Amin". AbdulMajid ma yayi Godia, duk sukayi Godia. Alhaji Nakowa yace "To Alhaji Abba, maganar auren yaran nan, ina nufin AbdulMajid da Nana, ya kamata a zo kan Conclusion, gwara a musu auren tunda sun daidaita kansu, kan AbdulMajid ya sara, sun daidaita kansu? Inji wa? Kuri ya ma Babanshi da ido don yaji me zaice, shima Alhaji Abban, Hajia Mairo ya kalla, da sauri ko tace " Zaa fara maganar" Hajia Sayluba tace "Yaushe? Baby Nana fa ta matsu, gaskia gwara ayi auren, ko cikin satin nan ne, tunda ba wata matsala" Idon Hajia Mairo ya raina fata, to ina ma suka tsaida magana da Majeed, amma don kar ta bata alak'ar su da Hajia Sayluba tace "Shikenan sai ayi bikin k'arshen Sati" ba tare da ta kalla AbdulMajid ba". Nana ta hau murna harda tashi tana rawa don murna, takaici ya cika Abdulmajeed, rashin kunyarta yafi 6ata mai rai, ace bata kunyar kowa? Gashi gaban mutanen da ake kirarin zasu zama sirikanta take rawa? Be san lokacin da yace "Ba zan Aureta ba, ba zan taba Aurenki ba Nana" dim Parlorn yayi, Baki Hajia Mairo ta bude cike da mamaki, bata taba tunanin Abdulmajid zai watsa ta gaban Mutane haka ba, kafin tayi magana Nana ta fashe da wani irin kuka mai kama da Ihu, Hajia Sayluba da Alhaji Nakowa hankalinsu ya tashi, Alhaji Nakowa na hargowan "Mai zan gani haka Hajji Abba?, ya Danka ke tada hankalin Diya?" Alhaji Abba yace "Decision dinshi kenan, we cant force him in baya so" ran Alhaji Nakowa ya 6aci, zaiyi magana Hajia Mairo ta tareshi da cewa "kuyi hakuri Alhaji, ku ban Miniti Goma, i'll talk sense to Majeed, donAllah kar kuyi fushi, just 10 mins" Jiki na rawa taja AbdulMajeed zuwa dining section, Alhaji Abba da Ziyada suka rufa musu Baya. Hajia Mairo ta tallabo fuskar Majeed da ya kada yayi Jazir yana huci kamar Zaki tace "Yaro, meyasa kakeson kunya tani a idon jamaa? Meyasa kake son tona min Asiri?" da mamaki yace "Mummy ki gaya min hanyar da nake son kunyataki, taya zan kunyataki?" AbdulMajeed rashin Auren Nana na nufin ka kunyanta ni, ka tozartani, ka sa nayi karamar magana, na mata Alkawarin Aurenka, ka taimakeni, bana son Alak'ar mu da su ta yanke, ka kalla yanzu, Millian 20 suka bamu, don rashin da mukayi, waye zai dauki zunzurutun kudi har miliyan 1 ta baka a wannan maran ta buhariyya? Wa zai baka miliyan 1 kyauta? Amma ji kyautan Miliyan 20, an ninka maka abunda aka karbe ma, ai ko don wannan dole ka Auri Nana" Alhaji Abba yace "Aa Maryam, ki bishi a hankali, in fa yace baya so ba zamu tilasta mai ba" Hajia Mairo ta fashe da kuka "Kaima ko Abba? Yanzu in sukace zasu kwace kudin fa? In suka datse wata Alak'a da mu fa? Ai asirin mu ya tonu, Majeed ka kasa ganewa, auren Nana Alheri ne, ba zamu ta6a karayar azziki ba, yanzu daba su tallafa mana da kudin nan ba, ba ka tunanin zamu fada kwata haba Majeed" Ziyada ta kalli Hajia Mairo sama da k'asa tace "Mummy You Sold Ya Majeed's happiness for 20million? I'm not suprised Mommy, kin fi san kudi kan yaran cikinki" da sauri Hajia Mairo ta juyo ga Ziyada tace "Haba Ziyada, kar kice haka, Wallahi kune farincikina, i want a better future for all of you" Kukan da takeyi ne ya sa Ziyada shiru, Mairo ta cigaba "na maka abunda kakeso tun kana ciki, nayi abubuwa da dama don saboda kai da k'annenka, nima kamin just this one thing, please Majeed, in sonta ne bakayi da anyi auren za ka soma sonta" cikin daga murya yace "wai kinsan wacece Nana Nakowa kuwa? Yarinyar da bata da tarbiya, yarinyan da ake mata kirarin 'Nancy mai maza da mata?' yarinyar da ke shan kayan maye? Is this the kind of girl you want to call a daughter inlaw?" Hajia Mairo ta dauke wuta dif, da ido ta ma Alhaji Abba magana da ya tausasa danshi. Alhaji Abba yace "AbdulMajeed, kana da shaidan tana aikata wadannan abubuwan da ka lissafo? Ka yarda ran kiyama a tsaidaka a muku hisabi? Ka taba ganinta da idonka ko gaya maka akayi?" jiki a sanyaye yace "ban taba ganinta ba, ji nayi ana fada" Alhaji yace "to kayi saurin yin Istighfari, yana iya yuwa sharri ake mata, kuma ko ba sharrin bane, kai ba ka gani ba, muma bamu gani ba mu dinga aiki da zahiri, kar ka manta zato zunubi ne ko da ya zama gaskia". Istighfari yayi a zuciyar shi, Mairo tayi karaf tace " Ai mutane akwai shaidar zir, don an ga Ubanta na da Azziki shisa ake mata Hassada" a dake Majeed yace "Whatever dai, Nidai ba zan aureta ba". Kafin su ankara sai jin Ihun Hajia

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});