Chapter 41
Chapter 41
proud of you, ina alfahari dake, bring your brother home, your Maama and i will be waiting, Allah ya miki Albarka diyata". Najwa ta murmusa tace "Amin Paapa na, take care of Maama and my Pooh, kuma donAllah kar kuyi fushi da Vijhay bhaiya ni na saka ya min Alkawari ba zai fada muku ba" Pappa yace "Najwa donAllah ki kula da kanki, nasan you're 18, idan kika ga theres no progress, come straight home kinji?" tace "Naji Paapa, Maama na fushi dani ko?" yace "Ya zatayi fushi da abun alfaharinta? She's just scared" Maama kar ki ji tsoro, Allah zai kareni, zan dawo gareki and ofcourse with My brother, now bless me please" Maama ta shara hawayenta, tana murmushi tace "Allah ya Albarkaci rayuwarki Najwa, Allah ya kareki daga sharrin mutum, karfe da Aljjan, Allah ya dawo dake lafiya". "Ameen, naji ana kiranmu zaa fara boarding, i will call you dana isa Nigeria" haka sukayi sallama, zuciyoyinsu na Alhinin rabuwa da junansu. * * Tana farkawa taji cikinta na kukan Yunwa, sai a lokacin ta tuna, rabonta da abinci tun abinci Maama da ta ci daren jiya, dazun a Jirgin India-Dubai bata ci komai ba.聽 Kamar Mallaman Jirgin sun san zuciyarta, don kuwa abinci aka fara rabawa seat by seat. Ta bude abincin ta ga Taliya da miya, warin Miyan ya bugi hancinta, haka kurum taji amai yazo mata, amma da yake yunwan take ji bil hakki, ya sa ta dauke numfashinta tana tura ma cikinta taliyar. Da tayi yunkuri sai da ta fara amayo abincin da ke cikinta gabaki daya. Mutumin da ke kusa da ita ya kalleta cike da tausayi, yanda ya ga ta galabaiita ya sa shi tausayinta, "sannu kinji, sannu" bata iya amsa mishi ba, danna alert din seat dinsu yayi alamun suna neman attention. Jim kadan sai ga attendant din jirgin ta iso, Mutumin yace "She threw up, help her please" Mallamar Jirgin ta taimaka ma Najwa suka shiga toilet, wata kuma ta gyara inda Najwa tayi Aman. Kafin aka dawo da ita, yace聽 "miss, get her fruits and vegies with Orange Juice please" da murmushi Mallamar Jirgin tace "Right away sir" ya juyo ga Najwa da murmushi yace "Sannu, it happens haka, maybe baki san warin spices dinne shiyasa kikayi amai, but ga Fruits zaa kawo miki ki daure ki sha zai zauna InshaAllah" kai kawai ta gyada mai ta na mamakin shi, be ji kyamarta ba, ya cigaba da cin abincinshi, Jim kadan aka kawo mata Fruits, yauwa gwara hakan kan Abincin nan mai wari a cewarta , ta ci banana, apple, grapes da Lemu, ba laifi cikinta ya dauka. Mutumin ya gyara mata zaman Kujeranta, ya kunna mata Tv, haan, mamaki take, to ko shi wannan ba Dan Nigeria bane? Ta ganshi da kirki, muryan Aisha ta tuna inda take mata warning kan Yarda da mutane, har tana cewa; "Wasu zaki gansu da kirki, but they are only trying to get advantage of you, wasu chance kalilan suke nema, kar ki bari Kirkin da wasun su zasu nuna miki ya sa kiyi sake ki yarda dasu, they are very manipulative, so Najwa, dont trust anyone". Kai ta gyada a ranta tace ba zata bari kirkinshi聽 yaci galaba a kanta ba. 聽 聽 Da Yamma suka Iso Lagos Nigeria, bayan sun fito daga jirgin, kowa kama gabanshi yayi,Najwa ta dauka akwatinta da School Bag dinta ta fara tafiya,daga gefe taga inda ake Changing Kudi, ko wani irin kudi zuwa Naira, ta k'arasa ta gaidasu, ta ciro kudi 200usd(dollar 200)aka chanza mata. Daga dan gefe taga masu saida registered sim cards, dama Aisha tace ta siya MTN, haka ko akayi, ta siya, wuri ta samu daga gefe ta zauna, bayan ta bude simpack din sai ta ga sim din ba zai shiga wayarta ba. Waigewaige ta farayi, daga nesa ta hango wasu matasa guda biyu zaune suna zaman banza, da sauri ta k'arasa garesu. Da turanci ta gaishe su, suka amsa mata da pidgin English, tace donAllah su taimaka mata da Sim Card dinnan, dayan ya ansa sim din yana kallonta, dayan yace wani irin waya ne? Ciro wayarta tayi k'irar Iphone6 ta mika musu, wani murmushi yayi kafin yace "guy make i go cut the sim to nano, i dey come"dayan yace "Oya now i dey your backa" cikin turancin shi mara k'arko yace "mata zaije chan baya ya yanka mata sim din sai ya sa mata a wayan yanzu zai dawo" Najwa me tsarkaken zuciya tayi murmushi tace Ok, ya juya yayi baya. Mintuna 15 suka shude be dawo ba, Najwa ta dan matsu da rashin dawowanshi, ta kalli abokin tace "Where is your friend?" shima ya dan daga kafada yace "I no know, ma go check on him, wait here" Najwa ta daga kai, shima abokin ya samfe. Shiru shiru dai, basu ba alamun su, tayi tunanin zuwa siyan Ticket din Kano kar ya k'are kafin su dawo mata da waya, tana tafiya tana waigen su, to ina zata siya ticket din? Wani tagani tsaye kamar Mutumin da suke tare a cikin Jirgi dazun ta karasa gunshi tace "DonAllah ina ake saida Tickets din Kano?" ya murmusa yace "wani Jirgi?" ta ta6e baki tace "ko wanne" yace "kina son Arik?" ta gyada kai tace "eh" yace "muje in rakaki to" tace "donAllah bawai aiken ka nakeyi ba ko, amma donAllah ko in baka kudin ka siyo min Ticket din, ban so inyi nisa da nan, na ba wasu Wayata su karya min sim su saka mu tun 30mins back, har yanzu ba su dawo ba, kar in bar wurin nan su dawo suyi ta nema na" daga Maganganunta ya gane k'uruciya tattare da ita, amma a zamanin nan wake yarda da wani har ya bashi Waya wai zaije ya dawo, ya dan yi murmushi yace "kawo kudin" tace "Nawa ne?" ya gaya mata ta irga mai yan dubu dubu ta bashi tare da godia, yace ta bashi wasu takardun tafiyar ta ta dauko ta bashi. 聽 Har mutumin ya siyo Ticket din ya kawo mata tana nan tsaye inda ya barta, yace "gashi, Jirgin mu zai tashi 7pm" ta amsa ta k'wakulo murmushi don a yanzu ta fara tsorata da rashin dawowansu, yace "basu dawo ba?" ta gyada kai, yace "kingane?ba zasu dawo ba, halin yan Nigeria suka miki, sun gudu" ta tsura mai ido tana son gasgata abun da yake gaya mata, "No, basu gudu ba zasu dawo" zasu dawo? Ta ya kika san zasu dawo? Sun gudu fa, in ba ke ba waye zaice zai ba wani wayarshi yaje ko nan da chan ne?" Najwa tayi shiru idonta ya kawo ruwa, ta so tsaida su amma ina hawayenta ba zasu tsaidu ba, ta fara kuka mara sauti a hankali tace "i cant lose that phone, Paapa na ya siya min" daria ta dan bashi amma be dara ba, yace "kiyi hakuri Paapa zai sake siya miki wani kinji ko?, yi shiru ki bar kukan nan" duk yanda ta so yin shiru ta kasa, haka ya dinga lallashinta da ya samu tayi shiru yace "take care Jirginmu zai tashi by 7" cikin sanyin murya tace "whats the time now?" ya gaya mata tayi saitin agogonta, ya wuce Masallaci don
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169