Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 122

Chapter 122

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,306 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gaggawa na me? Mun warke daga duk abinda aka mana,聽 kuma zamu Gida, ki bari da safe sai ayi Waya ko?" Maama tace "Wallahi Papi baka ji dadin da nakeji bane,聽 kawai doki ne ya sa ni mantawa" Paapa ta murmusa yace "muje mu kwanta,聽 abincin ma na san ba iya ci zanyi ba" tayi dariya tace "baccin ma ba iyawa zakayi ba,聽 kawai mu zauna mu jira garin Allah a waye" dariya yayi,聽 yace "gobe InshaAllah za mu fara processing Visa" tace "Allah shi kaimu" ya dan kalleta kafin ya mik'e yace "Zama be ganmu ba, muje mu nuna ma Allah jin dadinmu ta hanyar gode mai,聽 muje muyi nafila" tashi tayi ta bi bayanshi suka shiga daki don nuna Godiar su ga baiwa da jin k'ai din da ya musu. Suna yin Sallahr Asuba ta zaro wayarta zata kira聽 Najwa,聽 Paapa yace "Yesmeeenah.. Wai saurin me kikeyi?" ta cigaba da latsa waya tace "gwara ta san mun tuna komai,聽 kuma tana da uncle a Kano,聽 ta nemeshi" Pappa ya karbi wayan yace "Kul, kar ki sake, me kike so tayi?聽 Taje ta nemo Abba,聽 ta koma gunshi da zama Mairo ta san cewa diyar mu ce ta salwantar da ita?聽 Kinsan me tama Zaid?聽 Kinsan ko ta Salwantar da Zaid kamar yanda ta mana?聽 Kinsan ko yana raye ko yana mace? Ba mu san me ta mishi ba,聽 ba musan me zata mata ba in ta ganota, tunda dama ba kaunar mu take ba" Maama tayi shiru kafin ta jinjina kai,聽 tabbas hakane,聽 yanzu in Mairo ta gano Najwa,聽 Allah kadai ya san abunda zatayi聽 mata tunda ba imani ne da ita ba, Pappa yace "Zamu gaya ma Najwa, mun tuna komai,聽 zamu gaya mata zamu zo Gida, thats all,聽 koma meke nan,聽 in mun isa sai mugani". K A N O NIGERIA 8am Tun lokacin da ta tashi ko breakfast ba tayi ba ta dauki kudi ta fita,聽 yau ta sha alwashin zata fare neman Yayanta,聽 Cyber Cafe ta shiga,聽 inda tace musu zatayi amfani da system,聽 ta siya Time ta zauna ta fara searching Zaid Sada Abu,聽 clicking taga sunaye da yawa sukayi appearing,聽 mafi yawanci sunayen Larabawa ne, daga k'asa ta ga ansa Search for Zaid Sadam Audu The Youngest Multi Billionaire in Africa(bincika Zaid Sadam Audu, Matashin maltibilonaire na Afrika) ta shiga nan din duk da tasan ba shi din bane. Tamfatsesen hoton Zaid ya kusa mamaye screen din computer A ranta tace "Mijin Ziyada ne, ta ji labarin Yana da kudi sosai,聽 amma bata san shine multi bilionaire a Africa ba,聽 no wonder yake musu Mugunta ba tare da an dauka Mataki ba,聽 kallon hoton takeyi,聽 ta shagala da kallon idanuwanshi da yanayin聽 hancinshi da yanayin bakinshi, tabbas ta san fuskar nan,聽 akwai inda ta san fuskar nan,聽 a ina? Zuciyarta ta tambayeta,聽 wata sassan Zuciyarta tace "NURA KURMA" zumbur ta gyara zama ta shiga dunian tunani, nan take ta dinga hasasso dalilanta na tunanin Nura Kurma ne, amma anya kuwa? Nura Baki ne,聽 wannan kuma fari ne, ganin hujjojinta na amincewa da shine sun fi karfi,聽 da sauri tace "Yes,聽Shine,聽 ai ko shi Nura Kurman is fake,聽 karya yakeyi,聽 shi ba abunda yace shine ba,聽 ba kurma bane,聽 wani abu yake so tare da su Mummy,聽 kila ya ga bayyamsu don ta tuna mugayen Ayukkan da yake ta aikata tuna karawansu,聽 sanda take wargaza mai duk wani shirin da yayi,聽 tun daga cocaine,聽 da wannan聽 abunda zai yi sanadiyar karewan Mairo,聽 da maganunshi na cewa ta fira daga harkarshi,聽 dalilinta ya bar gidan,聽 saboda ta gane cewa ba kurma bane, shiyasa ya bullo ta Auren聽 Ziyada聽 don ya k'untata musu, ina ga shine dalilin da ya sa ya yi musu basaja,聽 don ya matso kusa da su,聽 don ya samu wasu informations kansu, akwai wani babban abu tsakaninshi da su Mummy, kila akwai wani abu da suka taba mishi ko family dinshi,聽 in ba haka ba,聽 don me zai bata lokacinshi da matsayinshi kan su da ko kafar Azzikinshi ba suyi ba?聽 Akwai boyayyen Alamarin da ke tsakaninsu wanda ya sa yake daukan Fansa ta hanyoyinshi,聽 to ya akayi ba wanda ya ganeshi?" da sauri ta ba kanta amsa,聽 Multi Bilionaire聽 ne,聽 zai iya yin komai, komai zai iya yiwuwa a gunsa,聽 yanzu haka makeup ne.聽 Duk da zarginsa takeyi bata tabbatar ba,聽 amma Zuciyarta da duk wasu sassa na jikinta sun amince da hakan ne.聽 Ta kira Jaan ta gaya mai?聽 To tace mai me?聽 Ta bi diddikkin Mijin Kanwarshi? To yanzu da suka san tana cikin wani hali me sukayi? Gaya musu na nufin kara musu damuwa,聽 tana jin tausayinsu duka,聽 balle Mummy tun bayan dawowarta daga Gidan kullum sai ta zauna dabas tana sambatun kiran sunan Ziyada, da hawaye da majina sha6esha6e,聽 haka yaranta ke shiga damuwa,聽 kai amma Nura Kurma be da imani,聽 ko ma tace Zaid,聽 Mutane wasu ba sa tuna mutuwa,聽 wai ka k'untata ma danuwanka Musulmi kaji Me? Me zakaji? Kawai don mutum yana da komai a dunia sai ya zabi yayi Zalunci? Kai ko Kashe masa Mahaifa sukayi ai be kamata ya dinga musu haka ba,聽 wa ma ya san Mugunta nawa ya musu kuma yake shirin musu?聽 Wa ya san duk was misfortunes dake faruwa a Family din ko ba shine sila ba? Haba,聽 ko me suka mishi yana da karfin hadasu聽 da hukuma sai a musu hukunci daidai su,聽 ba ya dinga taking decisions a hannunshi ba,聽 kawai a ranta taji ta tsani halaiyar Zaid,聽 wannan beyi halin聽 Yayanta Zaid ba,聽 be ci a kirashi da sunan Kamili irin Yayanta ba,聽 wannan sai ya bata ma masu sunanshi suna,聽 da ba dan sunanshi irin na Mafi soyuwan Danuwanta ba,聽 da ta tsaneshi tsana me karfi,聽 yanzu zata tayashi da addua,聽 Allah ya shirya shi in me shiryuwa ne,聽 in kuma ba zai shiryu ba Alkah ya shiga tsakaninsu da su Mommy,聽 ya kuma kawo sanadiyar rabuwar su da Ziyada. Bata gama tunaninta ba wayarta yayi k'ara,聽 ta ciro da sauri ganin聽 8:30, Maama ce,聽 ta dauka jiki a sanyaye,聽 bayan sun gaisa tace "Diyata,聽 me ya sameki?聽 Ki baki da lafiya ne?聽 Kina ina?" Najwa cikin sanyin jiki tace "Wallahi Maama garin binciken Zaid Bhaiya,聽 na gane Mijin Ziyada shine wannan Nura da yayi faking shi kurma ne?" Maama tayi saurin chabewa tace "wannan Mugun? Wanda ya so framing dinsu da Cocaine? ya akayi aka aura mata shi to? " Najwa tace "shifa Mamma,聽 abun akwai confusion,聽 yana da kudi sosai,聽 yana daga cikin masu kudin Afrika,聽 Maama ya auri Ziyada, ya siya Gidansu ya kaita chan,聽 ya na gana mata azaba,聽 da Mumnynsu taje ya mata wulakanci,聽 ya hana kowa zuwa, Allah kadai ya san abunda yake ma Ziyada a chan" Maama ta ja numfashi cike da tausayawa tace "Kin ban labarin duk wasu abubuwan da ke faruwa,聽 Allah ya saka musu,聽 ke dai ba ruwanki,聽 na sanki da son bin diddigi, ki kula da kanki,聽 ki sani Muna nan zuwa Gida Nigeria, Paapanki ya tafi chan Embassy neman mana Visa,聽 InshaAllah muna nan zuwa cikin yan kwanaki聽 duk abubuwan da muka mance mun tuna su,聽 Zamu dawo Gida, tare zamu nema Yayanki kinji?聽 Ki kwantar da hankalinki ,聽 cikin kwanaki

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});