Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 107

Chapter 107

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,274 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ciki ta kasa,聽 su kadai zasu gaya mata meke faruwa,聽 da sauri ta tashi ta nufa daki dan kiran Mommy a waya,聽 tana son jin komai, abubuwan da suka faru a baya kafin a haifeta,聽 turus ta tsaya da ta tuna wayarta na hannun Zaid,聽 ba kuma ta isa ta fita ba,聽 hawayenta sun kare karkaf,聽 ta fada toilet don yin Alwala don ko Azahar batayi ba. **** A cikin Jirgi Armstrong聽 ya lura da Zaid聽 yayi nisa cikin tunaninshi,聽 ya dan tabo shi yace "Are you OK?" Zaid ya danyi tsaki yace "I'm fine" arm yace "You want to talk about it?" Zaid a fusace yace "Shut the f**kup Arm" Armstrong ya daga hannunshi sama yace "Sorry,聽 naye shiru".聽 Duk yanda be so yayi tunaninta ya kasa,聽 kawai ya dauko earphone babba ya sa a kunnenshi ya kura volume duk dai don ya manta da tunanin da zuciyarshi keyi. Bayan kwana biyu.... PORTHACOURT 10am A daddafe yayi kwana biyun nan,聽 wani hali take ciki?聽 Me takeyi?聽 Ba wai don ya damu ba fa,聽 kar ma ayi zaton ya damu, kamar an tsunguleshi ya tashi聽 a zabure,聽 ya kira Arm,聽 yace "book a flight to Kano"Armstrong聽 yace "why?" a fadance Zaid yace "Stop Asking question聽 stupid,聽 book the goddam flight" Armstrong聽 yace "OK i got you" ya kashe wayan ya kira waya,聽 chan ya sake kiranshi yace "Sorry boss,聽 they'd be no flight to Kano today(saidai聽 kayi hakuri,聽 ba jirgin kano yau)" ran Zaid a bace yace "Seriously? Then get my Private Jet" Armstrong聽 zaiyi magana Zaid ya katse shi da cewa "Arm if you wont get me to Kano i'll find someone who will(Arm in ba zaka kaini kano ba,聽 zan nemo wanda zai kaini)" cikin聽 sanyin jiki Amstrong yace "OK boss" Amstrong ya kashe wayan yana mamakin meke samun Zaid,聽 duk ya sukurkuce lokaci guda,聽 ya zabure yana abubuwa kamar someone that is desperate,聽 da wannan tunanin ya iso Gidan Zaid, Driver ya kai su inda Private Jet din ZSA yake,聽 kasancewar Amstrong ya iya tuk'a Jet,聽 shi ya tuk'a Jet din,聽 a hanya Amstrong聽 ke tambayan Zaid meyasa yake son komawa Kano da gaggawa,聽 Zaid yace saboda yaje a cigana da kuntata ma Ziyada,聽 in ba sa tare zata fi sakewa, tafi walawa,聽 shikuma be son ganin ta sakata ta wala, amma in yana nan zata takura ta zama cikin kunci. Armstrong ya tabe聽 baki,聽 yayi shiru da bakinshi don kar yace wani abu a hayyayako mai. KANO 1pm 聽聽 Abin duniya yayi ma Mairo cunkuso, komai ya tsaya mata cak ta rasa meke mata dadi. Banda tunani kala kala bata komai. Hankalinta na tashi a duk lokacin da ta kira wayar Ziyada taji switched聽 off, Tun auren Ziyada batasan inda aka kaita ba, tayi tunanin duniya ta gano amma ta kasa. Ta gaji da Kira wayan Ziyada don baya shiga, nan fa ta rinka surfa ma MTN zagi kala kala tana kwashe masu albarka. Duk da haka ba ta daina trying number dinba, a hakan har charging wayanta ya kare kap. Garin masifa da rawar jiki taje ta 茩one charger saida haya茩i mai firgitarwa ya fito. Gefe ta koma ta rukuba tana huci, abin duniya yana damunta,聽 ta tambayi daddy da Abdulmajeed duk sunce basu san inda Gidan Ziyada yake ba,聽 duk da sun san ko ba dade ko ba jima sai ta san inda diyarta ke zaune,聽 Wani dabara ya fado mata taje wajen dangin oduduwa watau Hajia Ainau domin tabbas tasan inda take,聽 ita ta kaita dakin Miji. Da farko tayi kememe da shawarar amma kuma saita tuna batada wani tudun dafawa, gwiwa a sanyaye ta rinka fizgan jiki har Gidan Hajia Aynarh,聽 ita wallahi bari dai ta gano gida ziyada, sai tace ma Zaid tana bukatar Mota don abun kunya ne a ce tana surikar Gatan Marayu kuma tana hawa Keke Napep聽 . 聽聽 Babu kunya ba tsoron Allah tayi ma Hajia Aynarh聽 sallama a dakile聽 da mamaki Hajia Ainau take kallonta bata taba zaton Hajia Mairo聽 ta san gidanta ba,聽 nan ta murtuke fuska ta amsa mata sallamar ciki ciki. "Ina wuni ina gajiya?" Hajia Mairo tace don tana son suyi su gama ta tafi gidan diyarta, "lau" kawai Hajia Ainau tace saita cigaba da abinda takeyi wato shan kankana, batayi mata tayi ba banda danna waya na rashin dalili data soma,聽 don聽 har ranta tana kishin Hajia Aynarh.聽 聽聽 Hajia Mairo idan ranta yayi dubu ya 蓳aci amma saita danne saboda ita take neman taimako wajenta. Murya yana rawa ta tambaya Hajia Ainau inda Ziyada take. 聽聽 "Nima ban sani ba" Hajia Ainau ta amsa mata a takaice, 聽 Kakalo murmushi Mairo tayi saita ce, "Haba Hajia kiyi hakuri mana Dan Allah ki fada min inda take, wallahi inasan ganinta ne. 'Yata ce kwana biyu kenan ina kiranta a kashe,聽 dole nake shiga damuwan rashinta,聽 ki gaya min please" 聽 Ita kam Ainau halin ko ta kula tayi sai laste laste take na na' urar bature. Mairo kam sai magiya takeyi har saida H. Ainau tace mata cikin izgili "jeki tsohon gidanku tana chan" a zatonta Gatse Hajia Aynarh takr mata,聽 tace "DanAllah聽 ki gaya min,聽 tana ina?" tace "Haba Hajia Mairo, ya zaki zo kina min ihu akai,聽 nace miki tana tsohon gidanku na GRA,聽 me kike so kiji bayan nan?聽 DanAllah ki rabu dani" "Ban gane tsohon gidan mu ba" ta fa蓷a ido a warware gabanta na bugun taratara 聽聽Hajia Ainau bata ce mata ci kanki ba, nan tabama banza ajiyar ta. Saurisauri gudu gudu Mummy ta fita daga gidan ta taro Adaidaita聽 tace a kaita GRA,聽 kuma tsakani ga Allah聽 ko kudin Napep聽 din bata dashi,聽 in taje ta bada. *** A cikin kwanaki biyun nan,聽 wanda ya san Ziyada ya ganta ba zai ganeta ba cikin wannan yanayin,聽 duk ta rame ta jeme,聽 akwai abinci a gidan,聽 amma bata iya ci ko ta dafa,聽 bata bacci don fargaba ta ya zata kwana a gidan nan ita kadai,聽 sai dai bacci barawo ya saceta,聽 ta sha kokarin guduwa marasa imanin nan ba sa barinta fita ,聽 ba hanyar guduwa,聽 hawayenta har sun kafe,聽 kukan ma bata iyayi,聽 Ziyada dai ta koma abar tausayi, tana kan daddumarta tana Addua taji alamun an bude kofar parlo,聽 a guje聽 ta kwasa ta fita聽 parlon,聽 ganin Zaid tayi sanye cikin riga top聽 da ta waje da wando jeans Zai rufe kofa. 锟� Ajiyar zuciya ta sake a guje ta rugo gunshi ta runkukumeshi tare da fashewa da kuka,"My Forever,聽 kar ka sake bari na ni kadai DonAllah" be son kukan nan,聽 aa yana so,聽 ta cigaba,聽 it gives him joy, hannu ya sa ya tureta ya wuce daki,聽 binshi take a baya tana tambayarshi聽 me zata dafa mai,聽 ya shiga daki ya buga mata kofa a fuska. *** Isowarta ke da wuya,聽 ta ci karo da gidan makil da masu tsaro,聽 tace ma me Napep barin anso maka kudinka, yace "to Hajia kiyi sauri" ta wuce tana sababi,聽 tazo shiga aka dakatar da ita,聽 tace "Kai gafara chan,聽 matsa min in shiga" wani yace "baa shiga Hajia" cike da masifa tace "ban gane baa shiga ba" yace "Umurni ne聽 daga Oga,聽 yace kar a bar ko waye ya shiga" Hajia Mairo聽 ta

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});