Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 88

Chapter 88

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,240 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sai a bata min shiri, ko Aljani ne yau sai ya bar Gidan nan" a hankali Maigadi yace "Najwa" Zaid ya Kallo shi yace "wa?" "Najwa na cikin Gidan nan tabbas, na kan ganta tayi hanyar BQ" Zaid yayi murmushin takaici, itace ta san sirrinshi, itace ta ke rusa mai plan, fuska daure yace"wacece ita?" Maigadi yace "Bakuwar Majeed ce, Hajia bata sonta dai" cikin bacin rai Zaid yace "Ko ma wacece sai tayi nadamar shiga Gonata" yayi cikin gidan a Fusace. "Maama i miss you sosai wallahi" bam taji an bugo k'ofarta, gabanta ya yanke ya fadi, ganin Nura gabanta, ranshi 6ace, kallon juna suke ido cikin ido, tsanar junansu a zuciyoyinsu, duk da ta tsorata da lamarinshi, don shi din abun tsoro ne, Handsfree ta saka ta cigaba da cewa "Maama, idan an ma mutum laifi, ko an zalunceshi, ko an kwareshi me ya kamata yayi?" Maama tace "Sai Yayi hak'uri, sai ya bude zuciyarshi, sai Allah ya saka mai" Kan Zaid ya sara ya buga, ya san me muryar nan, definitely ya san voice dinnan, Najwa ta cigaba da cewa "Maama daukan fansa fa?" Maama tace "ai baa so mutum ya dau hukunci a hannunshi, is either ya kai kara gurin hukuma su bi mai hakkinshi, ko kuma ya bar ma Allah, shine kadai baya zalunci, shi kadai ne adali me Adalci" Najwa tace "Maama, misali Daukar Fansa ya maida ni abun tsoro fa?" Muryan Maama ya chanza tace "Najwa, ba zan yafe miki ba in Daukar fansa ya chanzaki for any reason, i pray ba wani abunda zai saki chanzawa daga halayenki da na sanki dashi, duk da na san tambaya kawai kike don neman ilimi, maaff karane ke lie seekhana (ki koyi yafe ma mutane)". Ba zai cigaba da jin Maganganun nan masu kama da saukar aradu a tsakiyar kanshi ba, ba zai jure jin Maganganun su ba wanda ya tsargu da shi suke, da sauri ya fizge wayar hannunta tare dNasoyana, yana huci, Najwa ta samu karfin guiwa tace " Ka fadi ranka, i know you can talk" da mamaki ya kalleta, "how long have you been stalking me?(tun yaushe kike bibiyata)" murmushi tayi tace "Tun randa kazo Gidan nan" "what happened yesterday was you right?" tace "Mummy na ne kaji muke waya da ita, kaji abunda ya kamata kayi, in laifi aka maka, ba ta haka ya kamata ka biyo ba, ka barsu da Allah, ko kai kara wurin hukuma, Allah ba Azzalumin kowa bane", So yayi ya mata lagalaga ya nuna mishi kalar Asarar da ta mai wurin mata jinajina, saidai ranshi ba zai bari ba, saboda me? Saboda mace ce, cewar ranshi, in ma yace zai buge ta me zaiji? Tsaki ya buga yace"stay away from me" da karfin hali tayi daria sosai tace "ka fara tsoro na ne? Too early, ai duk wani shirin da kayi nike warware maka, duk shirin da zakayi nan gaba zan warware maka, as long as ba zaka gaji da hada mugunta ba, nima ba zan gaji da warware maka muguntanka ba har sai asirin ka ya tonu". Hannu ya sa ya kwasheta da Mari, ya sake marinta ta dayan bangaren, tare da nunata da dan yatsa, " Stay the f*ck away from me, kika sake shiga harkata, I will Kill you, Believe That". Ya fita a fusace tare da buga k'ofar, Najwa ta zube kan Gado tare da fashewa da kuka mai taba zuciya. ******* Assalam Alaikum Masoyan ADAY, nasan kun dade kuna jiran Post dinnan, hakurin nan dai zan cigaba da baku, shi zakuma ku cigaba dayi, da kunsan tun yaushe nake typing page dinnan da kun sha mamaki, sai yau Allah ya sa na gama page din. Dalili daya ne na rashin samun Post akai akai, MAKARANTA, makaranta ya samu gaba wallahi, Semester yazo gangara, abubuwa sunyi zafi, nakusa fara Jarabawa, in kuma nace zan cigaba da muku typing zan shiga Hakkina, kuma Karatuna gaskia shine a gaba, hakan yasa zan saka Aya a wannan Page din, bayan Hutun Makaranta, zuwa Decemeber, zan cigaba daga inda na tsaya In Allah ya kaimu rai da lafiya, a lokacin ne zaku samu post a kai akai cikin kwanciyan hankali ba tare da wani excuse ba da Yardan Allah. So ina fatana zaku fahimce ni, kuma ku kasance tare dani, tare da adduoin samun nasarar da saar Jarabawa, don shi kadai ne son da zaku nuna min. Nagode Allah ya kaimu lokacin.... R anar da muke Jira tazo, Najwa da Zaid Ido da Ido Zaid zai auri Ziyada? Ya rayuwar su zata kasance bayan sun koma Gidan Hajjo? Kamar Mairo zata fara k'osan saidawa, lol, idk. Me zai faru in Paapa da Maama suka dawo Nigeria? Ya Zaid zaiji in ya san Mahaifanshi na da rai? Maama zata yafe ma Zaid in ta san abubuwan rashin imanin da yayi da sunan rashinsu? Najwa kuwa zata cigaba da son Majeed in ta gano abunda Mommynsa ta ma Iyayenta? Tambayoyi da yawa wanda amsar su kadai zaizo ne bayan Kun kasance tare dani. Remember Patience is a virtue. I heart you all. #1love #ADAY 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg2鈨�8鈨� 聽 聽 A fusace ya fita ya shige Dakinsu, kanshi na harbawa, ya sa hannunsa biyu ya rik'e, dakin ke juya mai, a daddafe ya isa ga Bango, Muryar nan, Muryar Matar da yayi waya da ita, ta tuna mai da Maaman shi, kanshi yayi zafi sosai.聽 Jigab ya zauna a kan Kujera, ya ciro wayarshi ya latso Armstrong,聽 ringing daya ya dauka, cikin sanyin murya聽 yace "Arm, come pick me up" zai bar Gidan nan,聽 to me zai tsaya yi?聽 Wannan yarinya ta gama kwance mishi komai,聽 this game is over,聽 no not yet,聽 tunda聽 bai gama da Ziyada ba,聽 bai Mallaki Gidan ba, but zamanshi ya k'are a gidan a matsayin wani Nura ko kurma,聽 zai fito musu a asalinshi. 聽 Wayarta ya sake ringing a karo na biyu,聽 hawayenta ta share tare da janyo wayar ta kara a kunne "Hello" jim akayi kafin akace "Najwa,聽 Lafiya聽 kuwa?聽 Yana jin muryanki haka,聽 are you OK?" kamar jira take ta fashe da kuka,聽 hankalin Maama ya tashi sosai,聽 ta hau聽 tambayarta me ya faru,聽 da kyar ta ce "wani ne ya mareni" a dan rude tace "Mari Najwa?聽 Me kika mai ya mareki, dama gidan nan ana cutar dake?" sai da Najwa ta tattaro natsuwarta kafin tace "Maama, ba sa min komai,聽 akwai wani da ya shigo gidan shi,聽 shibda sister聽 dinshi, suka yi faking identity dinsu,聽 Sunanshi Nura,聽 he pretended to be deaf and dumb, Majeed brought them in,聽 Maama,聽 nura is upto no good,聽 so da yawa Ina kamashi yana waya聽 a baya,聽 so da yawa ina kamashi yana basu umurni"聽 nan ta kwashe mata magananun da ta ji Nura nayi har na Cocaine,聽 da yanda聽 ta taimaki su Majeed.聽 Maama ta na sauraren Najwa,聽 ta jinjina kai,聽 tace "Tabbas, Mugu ne Nuran nan,聽 ya kware da mugunta, best thing to do,聽 ki gaya ma Abdulmajeed,聽 ki gaya musu dawa suke聽 zaune,聽 yana nufar su da Sharri, ke kuma ki kula da kanki,聽 ba imani gareshi ba" Najwa tace "Maama ki min addua,聽 i'm scared" Maama

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});