Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 139

Chapter 139

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,286 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kafin tayi jihadin fara magana kamar haka; "Yarana, ban san ta inda zan fara muku bayani ba,聽 amma ina so ku sani cewa i'm truly sorry, i'm truly sorry for not being a good Mother,聽 ban zame muku Uwa wanda zakuyi Alfahari da ita ba,聽 amma ku sani ina sonku fiye da rayuwa da kanta,聽 kuyi hakuri da Uwar da Allah ya baku,聽 don na san kuna nadamar kasancewa nice Mahaifiyarku,聽 in kunsan abunda nayi a baya,聽 You'd wish you had a different Mother--" Abdulmajeed ya katseta da sauri ta hanyar dafe mata fuska da hanayenshi biyu yana kallonta "Haba Mommy, wani irin magana kike haka? Ki sani,聽 Mu聽 'yayanki ne,聽 bamu damu da abunda kikayi a baya ba, ba zamu taba da nasanin kasancewar ki Uwar聽 mu ba, you are our a Mother and we love you,聽 so ki bar irin wannan maganganun kinji? " Yaken dole tayi tace "ba ku sani ba,聽 Shekaru da suka gabata,聽 Mummy tayi aikin sa6o da yawa, Mummy has wronged too many people聽 in different ways, Mummy bata damu da kowa ba sai kanta,聽聽 kunga wanda suka聽 shigo dazu ai? Uncle dinku ne da Matarshi,聽 Iyayen Najwa,聽 Hardasu a ciki wanda na ma laifi, Sada ya mana komai na rayuwa musamman ma kai boy, ya soka kamar nashi,聽 a School AbdulMajeed Sada kake bearing kafin naje aka ma change of namez duk don So da Kaunarka da yakeyi, amma na sa kafa na shure na saka sun bar k'asar na rabasu da danginsu na raba Sada da Daddynku saboda wani selfish interest dina, but ina so ku sani Mummy tayi nadaman duk abubuwan da tayi, Mummy has regret everything, zatayi duk yanda zatayi don ta gyara laiffukanta, Daddy yayi fushi sosai,聽 na mishi laifi babba,聽 zan tafi,聽 zan bar gidan聽 sai ya huce" Idanuwa suka zare.聽 "No kar ku daga hankalinku, i'll be back for you,聽 i promise,聽 zan tafi for some days, har sai Daddy ya yafe min,聽 zan dawo,聽 bana so kusa kan ku a damuwa,聽 ku kula da junanku,聽 take care of yourselves har sai na dawo,聽 Mummy is going to be fine only if she knows you all are fine, kunji?"聽 rungumeta sukayi banda Abdulmajeed da ya tashi yana share hawaye,聽 daga abunda ya faru daga abunda ta gaya musu duk da ba straight ta fada ba ya gane abubuwan da ta aikata,聽 kuka yake yana tunanin "ya zaayi Mamansa ta kasance cikin irin mutanen nan" lallashinsu take tayi har sai da taga zuciyarta zai kare, itama zata fara nata kukan gaban yara ya sa ta聽 ma Abdul ido,聽 zuwa yayi shima ya fara lallashinsu Muhsin da Zinatu kafin sukayi shiru, ta tashi tsaye ta bude drawer ta dau mayafinta zata fita daidai kofa Zaineema tace "Mummy,聽 DonAllah kar ki tafi" bata juyo ba聽 tace "Daddynku na cike聽 da bacin rai,聽 in ya sauko zan dawo聽 donAllah ku kwantar da hankalin ku kunji?" Ziyada na kuka tace "Mummy to bari muje mu bashi hakuri,聽 zai yafe miki,聽 just dont go" Mummy tace "Aa,聽 ba yanzu ba, please kuyi hakuri,聽 in ba ku barni ba,聽 ba zan tafi ba,聽 kuma Daddy zai cigaba da ganina,聽 ranshi na baci,聽 kun taba ganin bacin ranshi? " AbdulMajeed ya share hawaye yace "Mummy,聽 ki tafi,聽 kije" gyada kai tayi tace "ka kula min daku" da sauri ta fita tana kuka. Maama na jin fitowar Mairo ta fito itama cikin dabara ba tare da su Daddy聽 sun sani ba,聽 bakinta na nauyi ta bude da kyar tace, "Hajia Mairo Ina Zaid?" kuka mairo ta fara tana girgiza kai,聽 gigirgiza kai me maana Biyu "ko Aa,聽 bansan inda yake ba, ko kuma Aa, ya mutu" ganin bata da abun fada ya sa tayi gaba da sauri ta bar gidan gabaki daya.聽 Zuciyar Mamma ta fara harbawa, Zaid ya mutu, ba rabon su sake haduwa, Allah ya sa mai ceto ne, hawaye masu zafi ne ki fita daga idanunta, ji tayi an rungumeta ta baya, Najwa ce,聽 ba tare da ta kalleta ba聽 tace "He is gone, Zaid baida rai ya mutu" kara rungumar juna sukayi suna kuka,聽 sai da kusan mintuna7 suna tsaye kafin Maama ta karasa gun Pampon da ke gurin ta wanke fuska, atleast yanzun hankalinta zai kwanta,聽 tunda ta san Zaid be raye,聽 ba kamar da da take cikin kokonto ko yana da rai ko babu ba. Da kyar Abdulmajeed ya samu ya lallabi k'anensa da ban baki, Lek'awa Maama da Najwa sukayi dakin, sukaa musu Sallama,聽 kallon? Maama sukeyi kawai ba su sa wacece ita ba, Maama ta kallesu da Murmushi ta nuna聽 Abdulmajeed da yatsa tace "AbdulMajeed dina, zaka tuna ni?" a sannu ya girgiza kai, ta murmusa tace "ba zaka gane ni ba,聽 its been long" ta gefenshi ta kalla, Ziyada,聽 kallonta takeyi sosai kafin ta dauke idonta ta kalli Zaineema tace "Ga Zaineema nan,聽 na ga kanku daya da wannan beauty din shiyasa nake son gane wacece Zaineen tsakanin ku biyu, well nasan ba zaki gane ni ba kema,聽 coz when i left,聽 you barely talk" kasalaceccen Murmushi Zaineema,聽 Maama ta kalli Zuzu tace "Ya Sunanki?" a hankali tace "Ziyada" beautiful inji Maama,聽 ke kuma fa? ta fada tana kallon Zeenatu,聽 cike da shagwaba tace "Zeenah" Maama tace "inye sunan yan gayu,聽 come here dan yarona,聽 zo inji wa ya taba min kai" Autan Mummy ya taso yana matse hawaye, kiris yake jira ya fashe, ta dauke shi tace "ya sunanka?" turo baki yayi yace "Muhsin" tace "Inye, look at my handsome boy,聽 duk kafisu gaye, yi daria na gani" abunka da yaro ya dare baki yana kyalkyala daria, saukar dashi tayi ta zauna kan bedside drawer. "Sunana Aunty Yesmin, Maama zaku dinga ce min kunji ai?" duk suka gyada kai, "Ni Matar Uncle Sada dinku ne,聽 kunsan shi?" nan ma suka gyada kai, ta cigaba da cewa "Uncle Sada shine Autan Umma Hajjo,聽 Kannin Babanku ne,聽 Immediate Brother dinshi,聽 lokacin聽 da muka bar gari,聽 Abdulmajeed da Zaineema kawai aka haifa, its been long,聽 ba zasu tuna mu ba,聽聽 so bana tunanin ko hoton mu kun gani,聽 So This is Najwa,聽 Our聽 Only Daughter,聽 cikin ikon Allah ta zo Gidansu ma ba tare da sanin kowa ba,聽 Rashin Sani yafi dare duhu,聽 nidai na san ta na gidansu Abdulmajeed da Ziyada, coz labarin su kawai ake ban,聽 haha,聽 ta ban labarin yanda kuke kula da ita, unknown to you kuna kula da jininku, Mungode Allah muku Albarka" da Amin suka amsa,聽 yanda sukeyi ya sa ta gane suna cikin Alhinin tafiyar Uwarsu,聽 sai ta lura da akwai shakuwa mai girma a tsakaninsu da Uwarsu hakan taji tausayinsu,聽 ta murza hanayenta biyu tace "kunsan me?" bata jira amsarsu ba tace "Hajia Mairo na burgeni sosai wurin yanda take so 'Yayanta,聽 tana sonsu fiye da komai,聽 lokacin in Abdulmajeed ke聽 Zaineema basu da lafia,聽 to zaka ganta cike n damuwa,聽 har kuka zaku ga tanayi,聽 in ko Abdul ya dawo Gida yana kuka wai wani yaro ya bugeshi,聽 to nan fa ake yinta,聽 nan zata sabi gyale taje gidansu yaron ta bugi uwarshi wai danta ya bugan mata da" daria suka saka gabaki dayansu,聽 ba su taba kokonta a son da Mummynsu ke musu ba. Ganin sun washe yasa Mummy

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});