Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 161

Chapter 161

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya warware mata ribbon din da aka daure mata gashin dashi, gashin ya sauka kan kafadunta, sai salk'i da walk'i yake, da yatsun hannunshi ya dinga sharce mata gashin, Man da ya bi hannunshi ya chusa anashi gashin kai din, ya matso da ita daf dashi har suna jin hucin juna, yace "My Forever!! Ina sonki sosai" lumshe idanunta tayi ta bude so biyu "Nima ina sonka sosai" Mayafin ya daura mata a kai yace "mutafi ko?" gyada mai kai tayi don jikinta ya soma mutuwa. Jakarta ya karba kafin ya ja hannunta su ka fita daga dakin Paapa suka nufa na Maama don yi mata Sallama. *** A bayan seat ya tattarota gabaki daya jikinshi yana shak'ar kamshinta, waya yake da Abdulmajeed "Yeah, na dauki matata mun bar gidansu Baby, eh din bazan barta din ba, da mijinta ta dinga kwana wani gida, hahaha Mallam gata dai" sa mata wayan yayi a kunne "Hello YaMaji, ina wuni, eh mun tafi, tana chan Aunty Karima na gyara mata jiki harda lalle zaayi, hahah dagaske YaMaji, Allah shi kaimu sai da safe" Zaid yace "Mallam sai na ganka Gobe" ya datse wayan. "Babe, wai gyaran jikin na meye? Naga jikinku ba wani abun gyara, gashi ne kuma kunje saloon, to meye zaa gyara" gyara kwanciyarta tayi a jikinshi, tace "ka tambayeni gobe in Aunty Karima ta gama gyaran, zaka ga Changes" yace "i cant wait" ya rungumeta a jikinshi har suka iso Guest house dinshi. A wannan daren suka jiyar da juna kauna, sunyi missing juna kwarai dagaske, su ka kwanta manne da juna. Washegari bayan sunyi breakfast, suka shirin zuwa Gidan Maama lokacin ana gobe daurin Aure. Kyan da Najwa ta kara abun ba a magana, duk inda ta zauna ta tafi sai ta bar kanshin jikinta, an hana Abdulmajeed ganinta, Zaid ma sai da ya shiga chan ciki ya samu ganinta, ya kebe da Aunty karima, yace "DonAllah Aunty kiyi ma Ziyaa times 3na Baby, zan biya" hannunta ta ware tace "baka da kunya ko?" daria yake yi ya fita ya dinga gaisawa da kawunnishi da goggonshi, ba abunda ya kai Yanuwa dadi, babu abunda yakai zumunci dadi, a da yana da kudi yana da komai, amma be taba jin farinciki irin na kwakin nan ba, dama shi yana da son mutane, dalili ne ya maidashi miskilia, amma yanzu ji yake yafi kowa Jin dadi, haka ya dinga binsu one by one yace "Goggo Aisha Indo, ba ki da matsalar komai ko? Inna QueenBilkis baki da damuwan wani abu ko? "Ummu Abdoul akwai abunda kike so? Maman haneef in kuna da bukatar wani abu ku fada donAllah bansan me zan muku ba. DonAllah ku fada min bukatunku" sai suyi murmushi suce "Zaid, ba komai, Yaya A'i ta bamu komai, indai muna da bukkatar wani abu, zamu sanar da kai InshaAllah" yace "Yauwa donAllah, nagode" ya tashi da sauri ya nufa Dakin Paapa don ya san nan zai isketa. Da Sallama ya shiga, ya iske tana shan Koko da kosai wanda Kwaiseh Maryama tayi da farar safiya, yace "Omg, Maama k'osai, i miss it wallahi" dariya tayi tace "Zaid" shima dariyar yayi, kan Gado ya zauna inda take zaune, yace "Ina kwana Maa" ta ansa da "muna lafia? Ya kuka kwana?" yace "lafiya lau, ya hidima da kuma baki?" tace "Alhamdulilah" yace "wai gidan nan be muku kadan ba? Naga ko ina da mutane, ta ya kuke kwanan?" tayi daria tace "lafiya lau Zaid, tsaf muke kwana ba takura, abunda kwana ma ake ana fira" ya sa hannu ya dauki kosai ya dangwala yaji yace "Maa, ina fatan ba wani abu ko?" tace "ba wani abu Gatan Marayu" turo baki yayi kamar dan yaro yace "in akwai ki fada donAllah" tace "haha, Harda hadani da Allah?" tace "Ka hado Akwatina Sha 12 na lefe, 6 na hajia Aynar, 6 na Hajia Mairo" yace "sai me kuma?"tace "Sai Allah ya maka Albarka" zai rungumeta ta tashi tace "kai son jikinka yayi yawa, haka matarka zata haihu, a dauki yaronka kaima a daukeka" daria yayi yace "Maaa, shekarun da baki daukeni bane nake so ki fanshe min shi, amm... Tsaya, Maa, Ziyaa ta kusa haihuwa ne? Tana da ciki?" Maa ta durk'usa ta kwashe kwanoninta tace "ka bincika ka gani" ta fita ya bi bayanta, ya koma dakin Yanmatan inda su Ziyaa suke, yace "Babe, Come" hannunta ya ja be damu da cousins dinshi da abokan wasan dake wurin ba ya fita da ita sukayi dakin Paapa yace "Babe, Are you Pregnant?" wani murmushi ya subuce mata daga baki, yace "ki gaya min Please" tace "nima fa jiya Aunty Karima ke fada min don taji nace ina son cin kwado" wani nishadi ke fuzgan shi yace "Ziyaaa, Aunty kariman ne za ta gaya miki kina da ciki? Ke baki sani ba?" cikin kunya tace "ina gama Period muka tafi Bauchi, kuma a lokacin.. Erhm, erhm" ya matso daf da ita yace "Shhh, na san me ya faru a lokacin" hade bakunansu yayi cikin kwarewa kafin ya saketa yace "ina sonki sosai, my forever, Allah ya inganta, amma tun lokacin baki sake period ba?" tace "ya kamata na sake tun a india, amma banyi ba" yace "24 days kenan rabonmu da India, you are pregnant Babe" ya dagata cikin murna yana jin dadi, ita ko sai dariya takeyi, tace "My Forever, barinje Aunty Karima ta fara min lallen kaji" yace "Nima zanje Gidan Daddy, Mijin baby na jirana, zamuje wani wuri ne" tayi Daria ta mai peck a kumatu tace "ka gaida YaMajin" zata juya ya ri'kota tare da manna mata hot kiss a baki ya juya ya fita yana jin dadi mara misaltuwa, ita ko mamamkin farincikin da ke bayyane a face dinshi take. Hajia Mairo zaune kan Kujera ta Alfarma wato Royal Chair, ta daura k'afa daya kan daya, tunani take kan zaman da zasuyi da Hajia Aynarh, bata san ya zaman zai kasance ba, amma abu daya ta sani, ta san duk yadda zatayi don kar ta nuna Kishinta ko rashin son Auren nan sai tayi, bariki ce itama ai ta iya, ba wai dangin Yarbawa kadai suka iya Kissa ba, itama ta iya, ba zata bari abunda ya faru a baya ya sa tayi sanya ko ta ja baya ba, tasan tayi sakaci akan tarairayar Miji a baya, amma yanzu ba zata bari hakan ya faru ba, bata damu da tana da Yara ba, k'ara'i ne sai tayi, sai ta fanshe shekarun da ta batas a banza, zata zage damtse ta faranta ran Mijinta, ta tuna randa ta dawo gidan ta zage damtse wurin faranta mai rai, kuma ga dukkan alamu yayi kewanta kamar yanda tayi nashi, kuma InshaAllah zatayi k'okarin zama lafiya da Hajiya Aynarh, ta san tayi laifi me girma, amma Allah ya san ta tuba, tana rokon gafararshi kuma tayi Alkawarin ba zata sake komawa halaiyarta ta baya ba, zata manta da abunda tayi a baya, duk da abun zai dinga fado mata har karshen rayuwarta, amma yanzu dole ta gyara komai. Waya ta dauka ta kira Managern Gidan Radio na Meela FM, cike da isa take magana a matsayinta na matar Alhaji Abba Abu, ta bada sak'o, kafin ta hau kiraye kirayen waya, k'awayenta wanda

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});