Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 23

Chapter 23

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bar wammam taurin kan, yace "Son yanzu ina kakeso?" a tak'aice yace "Uniport" ba tare da ya so ba yace "whatever son wants, he gets" Zaid ya murmusa yace "Nagode Babana you're the best". 聽 聽 聽聽 Bayan Shekara Biyu 聽 Garin Porthacourt gari ne me zaman kanshi, kazo nazo, ba kalar Mutanen da babu a Garin, Mutanen kirki, Mutanen banza, ba irin sana'ar da ba a yi a Garin. Warri Garine a PH, mutanen Warri sun bambanta da sauran biladam, da kaga d'an warri zaka shaidashi, Warri people sun k'ware da Damfara, Sata, Kisa, Chuwachuwa,419, Kuma sune suka fi yawa a Uniport. 聽 Zaid na ganin mutane kalakala,a shekaru 8 da yayi a PH yana sane da halaiyar Warri People, suna da son abun duniya balle in suka ga akwai kudi hannunka sai su nemi su shige maka, in baka da saa su kwalkwaleka tas. Armstrong Warriboy ne kuma coursemate din Zaid, zai girmeshi sosai tun level100 yake son su kulla abokantaka ko don yaci kudinshi don yana ganin聽 kalar Motocin da yake shigowa Makarantan, halin Zaid na bashi mamaki, zai zo lectures,amma in ya zauna wuri daya to sai an tashi zaiyi motsi, ba ruwanshi da kowa, be ma kowa magana, haka kawai yake rayuwanshi shi kadai, duk yanda Armstrong yaso shige ma Zaid, Zaid ya dade wurin, tunda suka hadu a wani night club, randa Zaid ya sha giyarshi ta farko yayi tatul, Armstrong ya kaishi Gidanshi, daga ranar suka fara shiri, ya zamana duk Makarantar Armstrong kadai ne abokinshi, kuma ba wai kansu daya ba, a banzace Armstrong zai ba Zaid shekara 5, amma saboda kudin Zaid ya maida kanshi karami Zaid na takashi son ranshi. 锟� Mata ko chaa suke ma Zaid, su zagayeshi suna mai magana amma ci kanki bece聽 musu, da yawa suna ce ma Zaid ya amince su bashi kansu amma sam basa burgeshi, bazai gane ba, yana kashesu sosai, akwai murmushin da yakeyi na gefen baki, in akwai abunda yafi burge mafi akasarin Matan be wuce smirking din da yakeyi ba, shi ko ba don ya burgesu yakeyi ba don Sam Mace bata gabanshi, yanda Babansh ya rayu ba Aurre, shima haka zai rayu ba aure, ba zai taba aure a rayuwanshi ba. Zaid be dauki Mace wata abar arzikki, a ganinshi Mace Matsala ce, Mace shuuma ce, Mace munufaka ce, Mace daya ya sa shi tsanar Mata gabaki daya, shiyasa baida lokacin Mace bai ganinta da gashin Azziki. * 聽 Yayi k'okarin mancesu, ya kasa, yayi k'okarin yafe musu, ya kasa, yayi k'okarin cizgesu a rayuwarshi ya kasa, yayi k'okarin cigaba da rayuwanshi da Babanshi abun alfaharinshi amma ya kasa mance abunda suka mai da Mahaifanshi, ya kasa mance radadin rashin Uwa, ya kasa mance kwanakin da ya bata yana kuka, ya kasa mance dareranki da ya kasa bacci saboda rashin Mahaifa, k'ila sun mance dashi, k'ila sun mance sun kashe mai Mahaifa, k'ila suna rayuwarsu ba tare da damuwan komai ba, while shi nan yana da komai amma he still feels empty, ya kasa mance Alwashin da yayi, ya kasa hak'ura, dole ya binciko su, ba zai taba samun natsuwa ba har sai ya san halin da suke ciki ya tarwatsa musu Rayuwarsu duka, they surely will pay for what they did to him and his Family. Da damuwa ya mai Yawa ya dauko gwangwanin Star guda biyu a fridge dinshi ya kwankwada, a hankali a hankali ya fara samun natsuwa. Sallama Baba yayi a dakin ya kutsa kai, runtse ido Baba yayi, Zaid ya ji kunyan yanayin da Baba ya ganshi, yasan Baba ya san yana shan kayan Maye kuma ranshi na baci, amma dole ce yasa yake hadawa da kayan Maye, don sosai yake da damuwa. Baba ya zauna gefen Zaid, be damu da warin giyar da Zaid keyi ba, fuskar Baba tayi Ja don bakinciki yace "Zaid, i know i've trained you Well, na baka tarbiya daidai iyawata, Allah shaidane, na baka tarbiya irin yanda ya kamata, Zaid ina tsoron Allah ya tambayeni kan Halaiyarka, ina tsoron Allah ya kamani da hakkin聽聽 baka Freedom, na kan tambayi kaina, shin ban baka Gata da yawa ba? Shin gatan nan beyi yawa ba, Shin Allah ba zai kamani da Hakkin sangartan dankai da nayi ba?聽 Zaid ban taba kunna sigari ba, amma yau Zaid gwangwani daya na giya ya maka kadan sai biyu ko fiye da haka,Zaid kaji tsoron Allah, kar ka bari rudun Shaidan ya rinjaye ka, in kana da damuwa ka gaya min, InshaAllah zan yaye maka damuwarka" Sosai Zaid yaji tausayin Baba, amma Zuciyarshi ta gama bushewa, yace "i have one request" da sauri yace "me kake so Zaid?" yace "I want all details about Baba Abba and his Family, ina so in son ya suke? Ina son in san ya rayuwarsu take? Ina son sanin komai game dasu, and i will have my Revenge, till then i'd be anything you want me to be" Baba ya kalleshi,聽 da wata irin murya baba ya furta " Zaid, na zata mun wuce wurin da dadewa, Yanda Abba da Iyalanshi suke is none of your bussiness ba ka matsala dasu, Allah kadai zai bi maka hakkinka ranar gobe Kiyama, Allah zai saka ma wanda aka cuta, ka wuce nan, ka zarce su, Dukiyarka tafi karfinsu duka, ba abunda zakayi da abun su, just let them be, basu da Mahimmanci, they dont matter at all, you are better off without them, so No, you are getting no information about them and thats final". Cikin daga murya Zaid yace "Aa Babana, i want to cost them their Happiness, ina so in saka su a tashin hankali, fargaba, bakinciki, uk'uba, ina so su dandani abun da na dandana, i grew up with that aim in my heart"聽 Fuskar Baba tayi Ja, ya nuna shi da yatsa yace "I did not raise a Monster, I did not raise a heartless human, get your Humanity switch, Switch it on" Idon Zaid bushe, this may mean nothing to you, but it means everything to me, idan baka fahimceni ba, Mutanen da suka Kashe min Mahaifa, mutanen da suka tarwatsa farincikina, mutanen da sukayi silar abubuwa da dama, sune kake so na tausaya mawa? Sune kake so in ji k'ansu? Mahaifana fa? Hmm, zan dauka fansa na, ba uban da ya isa ya hanani, nobody can Stop me, not even You Baba--". Tass Baba ya tsinke Zaid da Mari, abunda be taba faruwa ba, ko kallon banza Baba be taba ma Zaid ba, da Mamaki Zaid ya dafe kuncinshi idonshi ya rine yayi Ja, Baba da ya lura da abunda yayi yayi saurin toshe bakinshi cikin tsantsan Nadama, be taba zaton zai taba sa hannun shi kan Zaid da niyyar duka ba, murya na rawa Baba yace "Zaid i'm so Sorry, kayi hakuri, nayi saurin hannu,erhhm, I know i'm not your Father" cikin tsawa Zaid yace "then stop pretending to be" fuuuu ya wuce ya bar dakin da gudu ya fada Mota ya danna horn maigadi ya wangale gate, kafin Baba ya fito Zaid ya bar Gidan". Haba Zaid, Meye haka kakeyi? Baba ya fi karfin wulakanci a wurinka, ya wuce haka a gunka, be chanchanci haka daga gareka ba, kar a zama dan

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});