Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 56

Chapter 56

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kalli Zaid yace "bros you wan giveam Job?" Zaid ya murmusa yace "No" Amstrong da mamaki yace "Ha'an, wetin dat guy Original Credentials dey do here?" Zaid be tanka shi ba, ya cigaba da latselatsen waya, Amstrong ya gano me Zaid ke niyyanyi, yana so Majeed ya shiga tashin hankalin rashin Credentials dinshi, baya so yayi aiki a ko ina, shiyasa ya sa aka kawo mishi, Duk rashin Imani da taurin zuciyan Armstrong ya tausaya ma Majeed. Amstrong yace "Bros, Easy, E don do now, mey you leave that Family, e tey where you dey cause them trouble, Abeg E don do(Bros, kabi a hankali, ya isa hakan nan, ka rabu da Family dinnan, Ka dade kana ja musu Matsala)". Zaid yayi daria yace " I never start na(ai ban ma fara ba)". Amstrong ya bude baki "Haa, this one wey you dey trouble the pikin, mo go kill the Mama na, na her beef jam her Son(Kai, wannan da ka ke matsa ma Yaron, Muje Mu kashe uwar mana, dama haushinta ne da kake ji ya shafi dan). Zaid yace " listen Man, This woman is very tough, killing her means ending her sufferings, i love seeing her suffer, i cant bring an end to her sufferings, so i will sit and enjoy every part of it(Saurara kaji, wannan matar Shegiyar kanta ce, kasheta na nufin sauk'aka mata wahalhalunta, ina farincikin ganinta a tashin hankali,so ba zaiyi in kawo karshen wahalarta ba, zan cigaba da muzguna mata ina jin dadi". Zaid ya kalli Amstrong yaga beji dadi ba, yace "Guy, why do you even care?" Amstrong yace "Noo, i dont, just that i dey feel for the guy, him dey pay for him Mama mistakes(Ba wai na damu bane, kawai yaron ke ban tausayi, yana biyan laifikan Mamanshi). Zaid ya jinjina kai a gyara zama kafin yace "One thing about Hajia Mairo is that she loves her Family and Money very much, literally these two things are her Happiness, she's very tough and rough, you cant hurt her easily, hurting what she loves most is the only thing that can break her, that is why i keep on bugging her Children Especially the Older One(Hajia Mairo na san 'Yaya da Kudi, Farincikinta kenan, Mata ce kamar Maza, ba kasafai zaka iya bata ranta ba, taba yaranta ko Dukiyarta kadai ne zai girgizata sosai, shiyasa nake takura ma Yaran, Musamman Babban)" muryan Zaid ya k'ara kaifi wurin fadin "i'm going to take everything she's ever wanted away, i will keep making her life a living Hell, then i'll watch her break till the end of her Pathetic Life" Lamarin Zaid ya fara ba amstrong tsoro, kai kawai ya gyada. K'amshin turarenta ya cika Parlorn Gidan Abba Abu, kanta ta ma gurin zama, tana ta sallama ba a amsa ba, ta shigo da kanta, kamar daga Sama sai ga Daddy ya fito, murmushinta ya fadada, a duk lokacin da ta ga Alhaji Abba Yanayinta na chanzawa, Soyayyar da take mishi na nan dank'are a ranta, saboda shi ta k'i zaman Aure, Aurenta 3 tun lokacin tana fitowa saboda shi, amma kwatakwata bata gabanshi, ta san Sharrin Hajia Mairo ne, amma ta san wani wuri a zuciyarshi na sonta. "Hajia Aina'u kece a gidan mu, sannu da zuwa" muryar Daddy ke amo a kunnuwanta, ta lumshe idanu tace "Alhaji Abba, nazo muku Jaje ne, ashe abunda ya faru kenan?" da jimami yace "Wallahi kuwa, abu da haka yazo, kawai muka wayi gari muka ga wuri a rushe, kuma wai an saida filin" Hajia Ainau da tausayi tace " Allah Sarki, Allah ya saka muku, ya bi muku hakkinku, haka "Rayuwarmu* take yanzu, masu k'arfi sai su danne hakkin marasa k'arfi kuma gwamnati na kallo, Allah ya saka muku Alhaji" Sosai ta burgeshi ya amsa da "Ameen" cike da kissa tace "ina mutanen Gidan?" Daddy yace duk suna cikin Daki, ya ciro waya ya kira Majeed yace "kai fito ga Auntynka Aynarh tazo" Hajia Ainau ta maimaita 'Auntynka Aynarh' a ranta, dadi ya ziyarce ta, akwai Hope kenan, Jim Kadan Majeed ya fito daga Daki, da murmushi ya k'araso Parlor. "Aunty Ina kwana" "lafiya lao, Majeed Ashe abun da ya faru kenan?" Majeed yace "Wallahi kuwa Aunty" tace "Allah shi kyauta, ya tsare gaba" ya amsa da "Ameen" tace "Na ma Daddynka maganan Lecturing, bansan ko kunyi maganan ba" Majeed ya dan shafa k'eya yace "Eh munyi" tace "yanzu ka dauko min CV dinka, in tafi dashi" Majeed yace "Ok, barin dauko" ya tashi ya shiga ciki, bedside drawer ya jawo don dauko Folder dinshi, wayam, ba komai, da mamaki ya san da hannunshi ya ajiye a nan, nan ya shiga dubawa drawer drawer, be gani ba, ya dauko Jakkan Laptop ya duba be gani ba, Nana ya tada don tambayarta ko ta chanja mishi wuri, Nana ta hau inda inda, kwana 3 da suka wuce tana ta jiran wayan Wannan bawanAllah be kira ba, har ya fara ganin wautan ta na bashi ba tare da sanin ko da number dinshi ba, tsoro ya cikata sai tayi k'arya tace "bata gani ba" Majeed yayi shiru ya fita, yace "Aunty, zan kawo miki har gida, banyi photocopy ba" tace "Ok Yarona ba matsala, sai kazo" . Kamar daga sama suka ga Mummy gaban Hajia Ainau tana huci, Hajia Ainau ta murmusa tace "Hajia Mairo Ya gida ya yara? Ashe abun da ya faru kenan?" Mairo cike da masifa tace"tsohuwar Minahika, uban me ya kawoki? Jaje kikazo ko munfunci" Majeed yayi saurin shan gabanta ya ja ta baya"Mummy Please" ta bangaje Majeed tace "Tashi ki bar min Gida, kar ki sake zuwa mana Gida, tsohuwar kilaki" Hajia Aina'u ta mik'e da murmushi daidai yanda Mairo kadai zata jita tace "Zaki ga kilakanci duk randa na auri Abba, kashin ki zai bushe Hajia Mairo, ba kamar ki ba, ba Boka ba mallam zanyi taking over gidan gabaki daya, duk wanda ya biya allonshi ya wankeshi" ta dauki jakkarta ta bude murya tace "toh Hajia Mairo da Alheri, Allah shi kyauta gaba" Majeed ya bi bayanta, Daddy yace "Hajiya Aynarh, mungode Allah bar zumunci" abun mamaki ya kalli Mairo ya galla mata harara ya shige ciki. Baki bude Mummy ta bi Daddy da ido, wannan matar tana shiga hancinta ta k'udundune ita take ikirarin auren Abba, ji yanda Majeed ke binta kamar wani me neman gafata, aiko zata shayar dasu madaran mamaki. * Majeed yace "Aunty donAllah kiyi hakuri, bansan meyasa Mummy ke haka ba" H.Aynar ta murmusa tace "haba Majeed, bakomai Wallahi, inda sabo ma saba, so kar abun ya dameka please" murmushi yayi yace "Mungode Aunty" ta bude motarta ta ciro wani Envelop tace "gashi ko" Majeed ya mak'e hannu, tace "haba Majeed, kar ka min haka donAllah ka karba, nasan you are in need" Majeed ya sa hannu biyu ya amsa yana Godia, har ga Allah tana son Jinin Abba, sosai takeson Majeed, ta ja Motar ta ta wuce, sai da ya ga tafiyarta kafin ya shiga Gida. Cikin Dakin Daddy yayi Sallama, yana jin yanda Mummy ke balbale shi da Masifa, Daddy yayi banza da ita ya k'yale, Majeed ya girgiza kai, ya shiga da Sallama, Daddy ya amsa yace "har ta tafi?"

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});