Chapter 65
Chapter 65
kunne tana jin dadin yanda Hajiyar ke gaidata, kunsan Yarbawa da Biyayya, da kissa nan da nan Hajiya Ainau ta shiga Zuciyar Hajjo. Daddy yace "To Fallalu ku tafi ko?" Hajiya Aynarh ta dinga daga ma Hajjo hannu har suka bar Asibitin, hakan ya ma Daddy dadi. Idonshi ya sauka kanta, Ko ba a fadi ba ya san tana cikin damuwa, tunda suka gaisa dazun da safe da suka shigo ta mai ya jiki, be k'ara jin Muryarta ba, tana da damuwa, ina ma zai iya jin damuwarta, da ya yaye mata shi da iyawarshi, ya lura da yanda take tirjewa na bata son tafiya, har yanzu din ma tirje ma Hannun Ziyada takeyi "lets wait a little longer" yaji ta fada a hankali, Ziyada ta mata Ido da Mummy, Najwa ta marairaice tace "Please" Ziyada tace "OK". Mummy ta lura da su basu tafi ba tace "Ehen?" Ziyada tace "Erhm zan tsaya sai anjima ina zaki tafi" Mummy ta galla ma Najwa harara tace "kefa? Come on wuce" kafin Ziyada ta kare Najwa, Majeed yayi Charaf yace "Mummy, let her be if bata son tafiya,Najwa zaki bi su Hajjo?" Da sauri ta Girgiza kai Alamun Aa, yace "Oya zauna abunki" da sauri ta zauna, Mummy ta buga tsaki ta shige toilet, Majeed ya maida dubanshi ga Ziyada yace "Zuzu, Monday zaki fara Zuwa Northwest University, i'm sure zakiga a lot of changes, na san baki saba Schooling a irin Makarantun ba, not like your Base University" Murmushi tayi tace "I dont Mind at all YaMaji, Allah ya saka da Alheri Amin". Sosai yaji daidi yace "i'm proud of you". Ya maida dubanshi ga Najwa dake wasa da yatsun hanayentayace "Ina wayanki?" tace "Uhmm?" Yace "Uhm"tace "yana Gida" "ba ki mayi amfani dashi ba ko?" "Eh nasa Charge" Ziyada tace "ina zata iya amfani dashi bayan she spent the Whole day Crying, in ka ganta jiyan nan sai ka tausaya mata, ta shiva damuwa sosai, ta k'i barin k'ifar dakin nan, binibini sai ta lek'a ta Window taga ko ka farfado, da akace ka farfado kuwa murna kamar tayi mene, da Mummy ta koramu Gida tayi kuka taso ta kwana fa, tsakar dare ina ganinta tana Sallah tana cewa Allah ya sa karka mutu, hahaha Adduar da ta yi tayi kenan a baiyane, Allah ka sa Ya Majeed kar ya mutu" kunya ya lullube Najwa, ashe kowa ya san kalar damuwan da ta shiga? Nana sai binta take tayi da kallon tsana, Majeed ya dinga jin wani irin abu na ratsar shi, ya tsura mata ido, ganin bece komai ba ya sa Najwa dagowa ta kalleshi, karaf suka hada idanu, ta so dauke kai sabida wani kwarjinin da ya mata, amma ya datsen kallon yanda ba zata iya dauke ido daga nashi ba, da ido ya mata alamun ta zo wurinshi, a hankali ta tashi, taji kafarta ya mata nauyi, da kyar ta k'arasa har gabanshi, kanta a k'asa, Murmushi yayi mata, cikin k'asan mak'ogaro yace "have you been Eating?" da sauri ta daga kai ta kalleshi yace "kin rame, ki dinga cin Abinci, ina so idan na maida ma Maama ke tace kinyi k'iba" bata san lokacin da ta fashe da dariya ba, Ziyada ta kallesu tayi Murmushi tana raya wani abu a ranta, Nana ta buga tsaki tace "sai ki samu wuri ki zauna kin ma mutane tsaye a ka" da sauri Najwa ta koma wurin zamanta ta zauna, Majeed bece da Nana komai ba, ya dai so ta kalleshi ya tabattar mata "da cewa komai zai zama daidai" amma ta k'i dagowa balle ta kalleshi. Mummy ta fito daga toilet, tace "Yaro kaci Abinci mana, da kaina na dafa maka, Taliya kake so ko Shinkafa?" kai ya girgiza alamun "aa" yace "bana jin cin komai Mummy" tace "OK, ka gaya min in kaji Yunwa kaji?" kai ya gyada mata" ya maida kai ya kwanta, kusa da Ziyada Mummy ta zauna, ta na jan diyarta da firan Amjad, don daga Nanan har Najwan haushi suke bata. Sallamar Daddy da Hajia Ainau ya ratso kunuwansu, duk suka zuba ma k'ofar shigowa Ido, Daddy ke gaba, sai Hajia Ainau, sai wata yarinya rik'e da kwandon basket, Gaban Mummy ya yanke ya fadi kamar taga fatalwa, yanayin da ta gansu sun shigo suna fara'a kamar wasu maaurata, Najwa da Ziyada suka amsa sallamar, Mummy ta fara huci kamar Jirgin da zai tashi sama, Aunty Aynarh ina wuni? Cewar Ziyada da Murmushi, duk miskilancinta bata ma Hajia Aynarh, Matar da ke zuwa Abuja don kawai taga 'yayan Daddy? Hajiya Aynarh tace "dont stand there, come and give me a big hug" da sauri Ziyada ta k'arasa gun Hajia Aynarh ta rungume, Daddy sai faraa baki kamar gonan Auduga, duk da bata san Najwa ba amma taga tana kama da Alhaji Sada, itama bude mata hannu tayi alamun itama tazo, tasowa tayi cike da kunya ta rungume Aunty Ainau, tace "wacece Wannan?" Daddy yace "Najwa kenan, Bak'uwad Majeed ce" Hajiya Ainau tace "Allah Sarki, kamar Jinin Marigayi" be gane Marigayin da take nufi ba sai kawai yace "Eh haka fa" cike da Kissa tace "Hajia Mairo ashe Yarona beji dadi ba?" Mairo ta fara kumfan baki, Hajia Aynarh ta murmusa a hankali daidai yanda Mairon kadai za tajita tace " sai haushi kikeyi kamar karya" a fili tace "Haba, ba kya ganin Yarona na bacci, be fa da lafiya, ke kullum muka hadu sai kinyi ihu, to Allah ya baki hakuri". Hajiya Aynarh ta k'arasa inda Majeed ke kwance, Nana ta kalleta tace "Sannu" bakin harara Hajiya Aynarh ta wulla mata, bata amsa ba ta kai hannu goshin Majeed, a hankali Majeed ya bude Ido ya zubeshi kan Aunty Aynarh, Murmushi yayi yace "Aunty" tace "yarona ya jikin?" cike da shagwaba yace "naji sauki Aunty kice su Sallameni" Nooo boy, ka kara hutawa, har sai BP dinka ya gama sauka ko?, hakuri zakayi, kaci Abinci?" a hankali ya gyada kai alamun "aa" tace "har past to1? Aa ba zan yarda ka zauna da yunwa ba" ta juya da sauri, ganin Najwa ta fi kusa da Basket din da Gloria ta ajiye ya sa ta cewa "Baby na, dauko min Basket din nan, kizo ki zuba mishi Amala" ta kalleshi tace "da kaina na Tuk'a maka, na san kanaso, zakaci ai?". Kai ya daga alamun "eh". Start from the beginning Shikenan, abun ya gama kashe Mairo, tun zuwan Hajia Aynau ta tsaya sandare kamar an dasata, anya matar nan ba da Jinin Oduduwa take tsafi ba? Ji yanda kowa ke sonta, ji bakin Daddy, ji Ziyada, ji Majeed din da yanzu yace mata ba ya jin Yunwa, amma daga zuwanta ace zaici Abincin Yarbawa, wai Amala, muryan Hajia Aliya ta tuna inda take mata gargadi *"Wallahi Mairo kashinki ya bushe in Ainau ta shigo Gidan nan, Yarbawa? Ki raba kanki da kishi da Bayarabiya, Wallahi sai kin raina kanki, don su wuce tunaninki, Mugun yaniska ne, matsafa, kaf zata siye Mijinki da Yaranki kaf, duk su dawo karkashin ikonta"* da k'arfi Mairo tace " Inaaaa Sam, ba zan yarda ba, na fi k'arfinki Ainau, nafi karfin ki bakar Matsafiya, kurwa na da na Iyali na kur, ba ki isa ba wallahi, kinje kinyi barbade
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169