Chapter 100
Chapter 100
dalilin da yasashi faduwar gaba ba, yayi shiru gabanshi na dukan chalugude, baba Ado yace "Zaid?" da sauri yace "Eh itace". Daddy ya juyo kan Ziyada yace "Ziyada kin amince in bada aurenki ga Zaid? Kar kiji nauyi ko wani abu in ba kya so, sai in basu hakuri, ki fada min ranki, farincikin ku ya fiye min komai" Ziyada ta sadda kanta kasa, Daddy yayi maganan duniya amma tayi shiru ba tare da ta tanka ba, yace "ko ba kya so?" nan ma shiru tayi, Alhaji Bello yace "Ziyada magana zakiyi kinji? Ba zamu gane me ke cikin ranki ba in ba magana ko alama kika mana ba, kina son sa, ko ba kya sonsa?" shiru tayi har yanzu ba tace komai ba, Mummy ji take kamar ta gwala kan Ziyada da bango, Alhaji Sani yace "kun san dai ma'anar shirun budurwar kirki, yana nufin ta amince kenan" Alhaji Kabir yace "aa kar ayi saurin yanke hukunci, duk tambayar da aka mata shiru tayi, ya kamata musan amsarta, muna iya bata lokaci tayi tunanita gaya mana sirrin da ke ranta". Abdulmajeed yace "Erhm, in zan dan iya magana da ita, zan samo mana amsar da takasa fada" Daddy yace "Eh Abdulmajeed kuje kuyi magana" hannunta yaja suka fita daga Parlorn, Daddy ya musu alamu da su bisu, su Mummy suka tashi suka tafi, be san meyasa yaji gabanshi na faduwa ba, what if tace bata sonsa? Plan dinshi ya zube kenan? Plan kadai? Cewar zuciyarshi, da sauri yace "eh, plan dina ne kawai, be san mesa ba amma sai ya tsinci kanshi da yin adduan Allah ya sa ta amince. "Zuzu lookat me, talk to me, kina sonshi? " cewar Abdulmajeed, da sauri ta kallo yayanta tace "YaMaji, a cikin halin da muke ciki, maganar aurena shine karshen abunda ya kamata ayi, muna cikin halin ha'ulai, Ya Maji--" ya katseta da cewa "shhhh, ki amsa ni, kina sonshi?" rungumeshi tayi da sauri tana gyada kanta a jikinshi, yayi daria yace "abunda nake sonji kenan" ya juya ya tafi yayi Parlor, ya rada ma Daddynsu a kunne, Daddy yace "to Alhamdulilah, yarinya ta Amince" duk sukayi hamdala suna faraa, Zaid ya sauke numfashi a hankali yana gode ma Allah. Alhaji Ado yace "Alhaji Abba ka bamu?" Daddy yayi daria yace "na baku" sukayi daria sukace "mun karba kuma mungode, muna so ayi Auren Ran Juma'a me zuwa in Allah ya kaimu" Daddy suka kalli juna da AbdulMajeed, Daddy yace "Alhaji, da wuri haka? Ni ina zaton sai daga baya zaa sa bikin kuma zaa sa a kalla wata 10" Alhaji Ado ya zaro ido yace "Wata Goma dai? Me zaa jira Alhaji tunda yara na san junansu, ka bamu kuma mun karba? Me zaa jira?" Daddy yace "haka ne, amma akwai wata yar matsala da ta auku, ina neman Alfarma a bamu lokaci mu maganceta kafin ayi ma maganar daurin auren yaran" Alhaji Ado yace "nasan kana so kama diyarka kayan daki, nasan kana so nyna bajintarka a matsayinka na Baban yarinya, nasan kana so kamata kayan daki kamar yanda ko wani uba yakr ma diyarsa, amma Ba fin karfi, ba nuna isa ba, ba ma bukatar komai, Yarinya muke so kuma kun bamu, ita ral muke so a daura aure Yaro ya dauki matarshi ya kaita Gidanta" Daddy zaiyi magana Alhaji Ado ya katseshi da cewa" Gatan Marayu na farko ya kan daura ma Yara 100 aure a rana wanda be sani ba fa, ya musu lefe ya musu kayan daki, to me kake tsammamin zai ma Yaronshi in ya tashi aure? Ka na tunanin zai barsu su siya koda kara ne?" Daddy yayi jim kafin ya kalli Abdulmajeed neman shawara, da ido ya gyada mai kai Alamun ya amince, Daddy yace "haka ne, toh Allah ya saka da Alheri, Allah ya kaimu Jumaa din" Alhaji Ado yace "Ameen, ba shishigi ba, amma wata irin matsala ce da kuke son magancewa?" Daddy yace "ba wata damuwa bace, kar ku damu" Alhaji Ado yace "haba Alhaji, tunda ka bamu diya ai an zama daya, ka gaya mana ko menene". Daddy ya yi shiru kafin yace "Akwai Alhaji Nakowa da muka samu sabani dashi--- tiryan tiryan ya kwashe labarinsu da Alhaji Nakowa zuwa yau" Allahu Akbar, Zaid dai duk wani guiltiness ya kamashi, be taba jin tausayin mutanen nan ba ko kadan amma yau da Daddy ke bada labarin sai yaji wani bangare na zuciyarshi na tausaya musu, da sauri gudan zuciarshi ke mai gargadi da kar ka sake kaji tausayin Azzaluman nan da suka maka katangar karfe da mahaifanka, da sauri ya yakice tausan da ke ranshi, be ankara ba sai ji yayi Alhaji Ado na cewa "Alhaji Abba, tunda yanzu an zama daya zan bada Miliyan 30 din ku biyasu" Daddy yace "gaskia ba zan amince ba, abun ai sai yayi yawa, gaskia ba zan yarda ba, abin da kukayi ma mun gode Allah bada Lada" Alhaji Ado yace "Haba Alhaji Abba, ashe baka yarda an zama dayan ba, to in ba mu ma Zaid ba wa za mu mawa, na gaya maka duk nan ba wanda be ci albarkacin Gatan Marayu ba, duk abunda muka mishi ko danshi bamu fadi ba wallahi" Zaid kamar ya makure Baba Ado, ya sanshi da kafiya, biya musu bashin nan na nufin basu da wata damuwa, meyasa yake da shishigi ne? Tsaki yake ta bugawa a ranshi yana cewa shifa baba adon nan da matsala yake, shi kuwa Daddy ya san cewa in suka rasa tallafin nan ba wanda zai sake tallafa musu, this is the only chance they have, amma be bi san zucianshu ba yace "duk da haka , kuyi hakuri we are not your responsibility, in sunyi aure duk abund zai mata ba me hanashi matarshi ce". Ganin ba zai amince ba dabara tazo ma Baba Ado, yace "to in ranta maka mana? Da bashi a kan mutane irin Alhaji Nakowa gwara gida ko? Zan ranta maka, in ka samu sai ka biyani" Daddy yace "to ina iya amince ma rance, amma gaskia ba kyauta ba, kuma 25million ne, don mun basu 5, zan dinga biyanka a hankali a hankali" Zaid kamar yayi Ihu don haushi, yasan siyasa Alhaji Ado ya mai, ya san ba zai taba karban kudin ba, shikenan ya yanke musu wahala, kamar yayi kuka, nan dai suka cigaba da tataunawansu cike da mutunta juna, Alhaji Ado yace "gobe zaayi banking a biya Alhaji Nakowa kudinshi, Alhaji Bello yace bayan daurin Aure zaayi gagarumin walima" Alhaji Sani ya ciro rafar 1000 guda uku yace "ga Sadakin Amarya" duk abubuwan da akeyi bakinciki ya turnike Zaid, shifa neman aure yace su zo su mishi ba san iyawa ba, be san lokacin da ya mike ya fita ya bar parlorn ba, ba su damu da shi ba don ba su ma lura da ya fita ba, ba jimawa suka tafi. A GURGUJE Mairo harda takawa tayi don Dadi da taji sun dangwalo Arziki, har ce ma Ziyada take ta zo ta hau bayanta ta goyata ta share mata hawaye, a zuciyarta take hasko yanda rayuwa zata canza mata, zata fito gari ta taka duk wanda ya tabata, zata gurza ma makiyanta rashin mutunci, Ziyada kam farinciki damke a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169