Chapter 50
Chapter 50
hakuri ina zuwa, da sauri ya fita Najwa ta bishi da ido. Nana ya iske a dakin baccinsu, yace "Nananah, donAllah zo ki kama Najwa ki kaita toilet" Nana ta wurga mai harara tace "dazun da ka rungumeta a kirjinka fa ka fita da ita fa? Ai yanzuma sai kaje ka dauketa ka kaita toilet" ya dan rausayar da kai yace "dazun ai laluri ne, k'one kafa tayi, a sume take fa Nana, donAllah kar ki zama mara tausayi muje ki kamata" yanzun ma ai laruri ne sai kaje ka dauketa ka kaita ka jirata tayi abunda zatayi in yaso kai mata tsarki". Ranshi ya baci, ya juya ba tare da yace mata komai ba, bari yaje ya rok'i Zaineema kila ta zo ta taimaka ma Najwa. Yana fita wata zuciyar tace ma Nana, kar fa yaje ya dauketan, da sauri ta bi bayanshi da ya kara ta6a Najwa gwara ta kai zuciyarta nesa ta taimaka mata, Majeed naganin tabishi daki yaji dadi ya tsaya a waje, wata uwar Harara Nana ta buga ma Najwa sai da hanjinta suka kada, tashi Karuwa in kamaki ki shiga toilet" duk da Najwa bata san maanar kalmar 'karuwa' ba, amma tayi amanna ba kalmar arziki bace. Kamata tayi sukayi toilet, dan gayya Nana ke janta, Najwa tun cikin wando ta fara fitsarin saboda Azaba, bata ga Amfanin kamota da Nanan tayi ba, don riketa tayi kamar tana kyamarta, Najwa ta fara hawaye, tayi tsarki ta zuba ruwa a inda fitsarin ya taba, Nana ta sake kamota ta jefata kan Gado, da gayya ta kuma take kafar da ya k'onen. Najwa ta sa hannu ta gumtse bakinta da sauri gudun kar ta sake Ihu, hawayenta ya yawaita, Nana ta buga tsaki ta sursurfa mata zagi kafin ta wuce. Majeed na ganinta yayi saurin cewa "tayi ko?" Ba tare da jiran amsan Nanan ba ya sa kai dakin, Nana tayi saurin rik'oshi tace "Tace Bacci zata koma" Majeed ya dan dakata yace "Is that So?" tace "Yes" ta ja hannunshi suka shiga dakinsu. Nana na karantar damuwa a fuskar Majeed, kar dai ace ya damu da wanchan karuwar ne, gaskia ita ta gaji, daurewa dai tayi tace "My Majeed, you look worried? Don ko don yarinyar nan ne?" gabana na dukan chalugude don gudun amsar da zai bata, iska ya furzar kafin yace mata "Nana, ban ci Test din da mukayi a Dubai ba Ba su ban aiki ba". Nana ta rausayar da kai tace " shine ka damu haka? donAllah share, zan ma Dad dina Magana, zai kula da mu duka" Majeed yayi murmushin takaici ya daiyi shiru be ce komai ba, nan Nana ta fara soki burutsun ta, da ya ga zata matsa mishi sai ya mike ya shiga Toilet. Bayan Kwana Biyu. Ba laifi tana taka k'afar da kanta ba tare da an kamata ba, a cikin kwanaki biyun nan ta gama karantar Halayyen Abdulmajeed. Mutum ne mr kirkin gaske, yana da kawaici da kauda kai, yana kula da ita yanda ya kamata, ganin ana kyararta in ta fits cin abinci yasa shi dinga kawo mata Abincinta daki. Kafarta ya fara bushewa don maganin hausa ya amso mata gun wani Sarkin Baka (likitan fatar Gargajiya) Wannan Kenan. * "Maryam kin tuna Aina'u Habib?" Mummy ta ta6e baki don ta ganeta tsaf, Abokiyar Aikin Daddy ne tun shekaru 18 da suka wuce lokacin yana Koyarwa, Sosai Matar ke bata haushi, haka kurum bata mata ba, shirun da tayi ne ya fahimtar dashi ta ganeta, ya cigaba da magana, amma wannan karon hankalinshi na kan Majeed. "Abokiyar Aikina ce in the 90s, after a long time mun hadu dazun a traffic, ta tambayeka, nace mata you've grown alot har kayi aure, she was suprised, tace kayo saurin girma, ta tambayeni inda kake aiki, na gaya mata ba aikin nan, so tace ina gaya ma ka kai mata CV dinka, InshaAllah zata nemo ma Lecturing a WUDIL, don yanzu she's a Dean. Karaf Mairo tayi tace " Lecturing? Majeed din ne zaiyi lecturing? Daddy Mallamin Makaranta fa, Allah ya sauwake, kawai sai a ga Yaro yaje wani makaranta koyar da Dalibai, Yarona ya fi k'arfin wannan, so tell your Old Friend bama bukata" Majeed zaiyi magana Mummy ta dakatad da shi ta hanyat daga mai hannu, beyi shiru ba, yace "Mummy Lecturing fa, meye aibin zama Lecturer? They pay Good, atleast zamu rage ma kanmu wasu nauyin". "No Son, bama bukatar taimakon wannan Bayerabiyar, ba donAllah zata neman maka aiki ba, tun kana karami take bin Daddynka, so bama so, bamu san me take shiri a kanmu ba, besides i have plans for you, just be patient". Majeed yayi shiru, Daddy yace " Maryam--" Mummy tace "Allah Daddy Majeef ba zaiyi Lecturing ba, akwai abunda nake mai hange" Tashi Majeed yayi zai bar Dakin Mummy ta tsaidashi a hanyar cewa "Ya maganarmu, inace kafan nata ya warke? Yaushe zata tafi?" Rausayar da kai yayi yace "Mummy ki dan kara mata lokaci" kafin ta ce wani abu ya bar dakin da sauri. * Tashin Hankalinta be wuce tafiyar da Majeed yace mata zaiyi ba, taya zata rayu da Mutanen da k'irik'iri suke nuna mata tsana? Anya zata iya zama har yayi wasu kwanaki baya gidan? Amma da ta tuna kalaman Majeed inda yake ce mata "Kwantar da hankalinki zakiyi, ba dadewa zanyibba, k'anwata kawai zan dauko daga makaranta, sai in dan bincika in akwai offer din Aiki but ba dadewa zanyi ba, befi 2-3days ba, so karki damu everything will be fine". Bakinta na rawa tace "Mummy fa?" yace "tace zaa kula da ke har in dawo" jim tayi ba wai don ta yarda dashi ba, ko safiyar nan sai da ta zabga mata harara, ta san fa Mummy bata santa, amma don me zata cemai zasu kula da ita? Isit a trap?" lura yayi da ita yace "karki damu Najwa Mummy will take care of you for me, ita tace haka, kuma i trust my Mom more than anything, in zatayi zatayi, in ba zatayi ba ba me sata yi, so since she said it, to zatayi, kedai kawai ki dinga shafa maganin nan akan lokaci" Yak'e kawai Najwa tayi ta gyada kai. PORTHACOURT Ng Ya san Hardwork din Mahaifinshi ne, ba zai manta ba, lokacin K'asar Italy Babanshi da Mamanshi sukaje don ganin Haduwar Company din nan, tuna Mahaifanshi ya k'ara tada mai hankali, sun rabashi da nashi Mahaifan, amma suna zaune da nasu Yaran, ba zaiyiwu ba,a hankali zai watsa su duka. Wayarsa ya dauko yayi dialing number ya kara a kunne yayi magana umurni ya bada da a rushe ABBA ABU AND SON'S FURNISHING COMPANY, ba don komai ba sai don idan sun shiga matsi suna iya saida Companyn su samu kudi, to kuma zasuji dadi, shi kuma zai shiga k'uncin, don Bak'incikinsa shine Farincikin Iyala Abba Abu, amma inyayi haka, tunda yana da possesion of Takardun Mallakan Gurin so komai zaizo a sauk'ake. ** Bayan wasu 'yan kwanaki K A N O Gidan wata tsohuwar k'awarsu Hajiya Balaraba Matar Depyty Givernor din Garin suka nufa, bayan long process aka ma su Hajia Mairo da Aliya wurin her Excellency. Suna haduwa suka hau shewa, chan cikin dakin suka k'ulle suna firan yaushe
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169