Chapter 14
Chapter 14
suka rungume juna. Ya kalli jama'an dake gurin yace "InshaAllah ran Jummaa zaayi 'yar gutun walima don taya Abba Murna". Da haka aka watse 聽聽 Ranar juma'ah aka sha Walima a Company da yanzu Ya koma ABBA ABU & SON's FURNITURES,inda Alhaji Sada ya k'addamar da taron ya shaida ma Mutane cewa komai yanzu na Alhaji Abba ne. Mairo na jin mutane da yawa suna tsegumin abun, har wata na cewa "ina aka ta6a irin haka? Komai fa ya mallaka mai, anya an bar Alhaji Sada haka kuwa?" dayar tace "me kike nufi?" tace "gaskia wannan aikin asiri ne, ba cikin hayyacinshi yake ba, waye don zumunci zai yi kyuata da hardwork dinshi gaba daya, kuma da ranshi da lafiyar shi, bawai ya ba shi manager ba, gabaki daya fa ya mallaka mai?" dayar tace "gaskia da alamar tambaya,Aikin Asiri ne" hankalin Mairo ya tashi, nan tazo ta musu tatas, ta kore su daga wurin waliman, ba a gama Waliman ba ta wuce Dorayi gun k'awarta Aliya Bashir. * 聽 聽 "Ina zaton nagama mai wuyan, ashe da yawa mutane sun dago ni". Aliya tace "Ai muddin Mutane na ganinsu, to tunanin da zasuyi tayi kenan" Mairo tace "anyi baayi ba kenan" Aliya tace "kawai a kiyi mai gaba dayan" Mairo ta kalleta da alamun tambaya tace "Mai kike nufi?" a takaice tace "ki shek'e su duka" Mairo ta gwalo idanuwa tace "kai, aa, ba zan iya ba, rashin imani na be kai nan ba" daria sosai Aliya tayi, tace "aiko ya kai nan, tunda kikayi abunda kikayi, ai Mairo, kwatakwata baki da Imani, hakan kawai ne mafita, in ko ba haka ba, Mutane zasuyi ta surutu har Asirinki ya tonu" Mairo tayi kasak'e tace "yanzu dai meye abun yi?" tace "gobe ki shirya muje gun Mallam sai ya baki maganin da zaki shek'esu" da haka sukayi Sallama suka rabu. * 聽 聽 "Anya zata iya kisa?" zuciyarta tace "da Asirin ki ya tonu fa?" nan da na Shaidan yayi mata busa, zuciyarta ta bushe ta yanke hukuncin gobe zasu koma gun Mallam. Jin muryar Abba tayi a Kanta inda yake cewa "Maryam tunanin me kikeyi haka?" a tak'aice tace "tunanin Kashe Sada da Yesmin nikeyi" ya zaburo yace "Saboda mene Maryam? Sun ba mu duk abunda muke da burin samu a rayuwa" tace "hakane, amma zamansu a doron k'asa barazana ce a rayuwata, shiyasa na yanke hukuncin kashe su" da sauri ya rik'o hannunta, "Kiyi Hakuri Maryam, ba sai kin kashe su ba DonAllah, Sada danuwa na ne, kuma ina sonshi sosai" tayi tsuri tana kallonshi, kar fa soyayyar danunwan nan ya bata mata shiri, kar fa Abba ya fara mata musu, a dakile tace "sai ka za6a ko ni ko shi" da sauri yace "ke na za6a uwar 'yayana, ina sonki, kece farincikina, zan iya rabuwa da kowa don in zauna dake, amma Sada danuwana ne, akwai Babba Alaqa tsakaninmu, ina neman Alfarma da ki barshi raye,in bakya bukatar ganinsu zan sa shi su bar garin,amma kar a kashe su donAllah Maryam" tausayin Mijinta ya kamata amma ta dake tace "in kuma hakan zai bani farinciki fa?" yace "da hannuna zan kasheshi don baki farinciki, amma ina rok'onki da kiyi hakuri" shiru tayi tace "zanyi tunani, har k'asa ya durk'usa yana mata godia". A Wannan daren bai runtsa ba, kwana yayi yana kuka, tana sane dashi amma tayi banza ta kyaleshi, ainun ya bata tausayi, nan ta yanke hukuncin da safe zata koma gun Mallam. * 聽 聽 "Mallam yayi dariya, yace "Mairo, kin raina aikin da na miki, aikin da na miki babban aiki ne, zaki iya sa duk wani mai jinin Mijinki abunda beyi niyya ba, kawai fadan yanda kikeso abun ya kasance ne kawai naki" tace "Mallam, yanzu kana nufin duk abunda na sa Sada da Yesmin zasuyi?" yace "da kikace ya mallaka ma Mijinki komai yayi gardama?" tace "haka ne,yanzu dai da nayi niyyan kashesu, amma na fasa, kawai ina so su shiga duniya, chan k'ololon duniya, kar su sake waiwayen inda muke, suyi nesa da har abada ba zamu sake haduwa ba balle wani ya shaidasu, ina so su zama tamakar mattatu a gun kowa" Mallam yayi daria yace "hakan kawai zaki kallesu kice musu, zaki sha mamaki" tace "naji wannan, amma ina so kaima ka k'ara da naka aikin yanda aikin zaifi ci, ko sunan K'asa Nigeria sukaji gabansu zai fadi balle suyi niyyar zuwa" yace "ki tashi ki tafi, baki da matsala, daga ranar da kika sa su suka bar garin,ki k'addara kamar an sa su a k'abari ne an rufe". Sukayi godia duka suka bar wurin Mallam. A hanya Aliya ke tambayan Mairo "Shin dansu fa Zaid?" Mairo tace "wannan tsinannen yaron, da yana nan da harda shi duk zaa hada, amma ban iya jira har ya dawo,bari a fara da uwayenshi, ni da hannuna zan murk'ushe shi, ke dai sa min ido". Aliya tace " kai Mairo ba Imani" tayi daria tace "gunki na koya komai".Suka chafe suka saka daria. * 聽 聽聽 "Na yanke shawara Abba, zaa barsu da ransu, amma zan sa su suyi nisa su bar kasar, ba za su sake dawowa ba" jim yayi gabanshi na faduwa, ta lura da hakan tace "ko ka fi son a kashesu?" da sauri ya girgiza kai yace "a saka su suyi nisa da mu din" tayi Murmushi to tashi muje gidan". * 聽 聽聽 Yesmin na ganin Mairo taji gabanta ya fadi, murmushi ta k'irk'iro tace "Sannunku da zuwa Yaya Abba ina kwana?" yayi murmushi cike da tausayin su yace "Lafiya lau Yesmin" a dakile Mairo tace "ina Sadan?" cikin Sanyin Jiki Yesmin tace "yana ciki" cike da tsana tace "ai sai kije ki kira mana shi" shigewa tayi sai chan suka fito tare, Jikinshi sai rawa yakeyi ina zai sakasu, "sannunku da zuwa, Maman Zaineema ina Zainee?" Abba ne yace "tana gidan Hajjo" "Allah sarki" Mairo ta tashi tayi tattaki har gaban Sada tace "Ina so ka dauki matarka, da wasu 'yan kudi, ku bar k'asarnan, kuyi nesa da k'asar nan, kar ku sake waiwayen Nigeria, duk inda ka san muna iya haduwa ko ba dade ko ba jima kar kaje gun, wurare kamar Makka da Madina, Ina so ku manta da Mahaifarka, ku tashi ku tafi yanzu" hawaye ya sulalo ma Sada, Abba ma kuka ya fashe dashi, Yesmin da ta daskare tana jin umarnin Mairo gabanta ya fara dukkan chalugude,ta bude baki tace Mairo, me kike ji dashi? Me kike tak'ama da shi da zaki ce mu bar k'asa? Baki da hankali ne?" Mamaki ya cika Mairo, ta ya akayi Yesmin ke kawo mata gardama?kar fa ta bata mata shiri, da sauri Sada ya zo ya ja hannun Yesmin suka shiga daki "hada kayanki" kadai ya iya ce mata, kuka takeyi sosai, tace "haba Sada, nagaji, ba inda zani, ba inda zanje, ina nan, nagaji da cin kashin da Mairo take mana, ina take so mu tafi mu bar Zaid?" da sauri Sada ya dawo gaban Yesmin, ga mamakinta Kuka taga yana yi, ta tsorata sosai ganin bawaye kwance kan idon Mijinta, yace "Yesmeen, i'm not loosing my mind, thing is, ina kasa yi ma Mairo gardama, yanzu maganan na da mukeyi, delay din da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169