Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 75

Chapter 75

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Madubi yake kallon Nura, shi kuwa Nuran yasan shi yake kallo, so ya k'i bari su hada ido, kallon da ya mishi dazun ya so kwance mishi abubuwa da dama, a cikin idanunshi ya ga Tausayi fal, da ya cigaba da kallonshi, zai kasa aiwatar da abunda yayi niya, its better suyi avoiding Eye Contact, duk da shi Namijin Duniya ne, ya dade yana Jiran ranan da zasuyi gani gaka da 'yan Gidan, sai yau yake jin shi daban, jikinshi yayi Sanyi, amma in ya tuna Shekari nawa ya kwasa yana gina Fansarshi sai yaji Sanyin Jiki ba nashi bane, he went through alot to stop now, ba zai yiwu bane, lokacin da suka sha kwanan Gidan, Rayuwanshi ya soma dawo mai, ya tuna lokacin da ya bude Wallet din Baba Abba ya kwashe kudin Cikin ya gudu ko takalma be da a k'afa, duwatsu na chakar mai k'afa, ya gudu don tseratar da Rayuwanshi, Hawaye ya gangaro mai, ya sa hannu ya share, a idon Majeed, nan ya kara jin tausayinsu duka, horn yayi Fallalu Direba ya bude Gidan, ya shiga Yayi Parking. Nura ko ince Zaid ya daga kai ya bi Gidan da Kallo, komai na nan yanda yake, ba abunda ya chanza, Da ba dan Hajiya Mairo ba, da yanzu shi da Mamanshi, da Babanshi, da K'annen da Allah kadai ya san yawansu ne a Gidan nan, Kai, Wallahi dole ya Wulakanta Hajia Mairo da Zuriarta, ba zai taba yafe mata ba, duk sauran Farincikinsu sai ya rusar dasu, ya fara da Ziyada, sai ya bari lokacin da ya zamana ba zata iya rayuwa babu shi ba, lokacin zai Wulakantata, ya tozartar da ita, he'll break her heart up,shatter her dreams and she wont be able to love ever again. Hannun Naeela ya ji a na shi, ashe ana ta mai magana ya zo su shiga yana chan duniyar tunani, oh oops, hakan ma yayi, don abun yayi kama da Kurman gaske. 9:45am ne, Kan Dinning Table, Mummy, Daddy, Zaineema, da Hajjo keyin Breakfast, Majeed ya shigo da Sallama, Mummy ta amsa mai da faraa, "Boy, Har kadawo daga kai Ziyadan Makaranta?" ya gyada kai tace "zo zauna kayi breakfast" yanayinshi ya chanza, tace "Yadai Boy?" yace "Mummy bani kadai bane, tace " kai da su waye?" yace "Mummy, ni da wasu bayin Allah ne" a takaice ya basu labarinsu Naeelah, Mummy tuni ta fara hura hanci tace "AbdulMajeed, kafita ido na tun wuri, wato kaine Redcross ko? Kai kafi kowa Imani, to sannu Mai taimakon Agajin gaggawa, kayi na farko kaci Nasara, shine kace bari ka karo wasu har biyu ko? Mace har da Namiji, saura maka Mutanen dutsen Dala, ban ma san ganinsu tun wuri ka fitar da Mutanen kar in saba maka" kafin Majeed yayi Magana, tuni Zaid ya Banko Labulen Dinning din ya shigo, Hajjo, Daddy, Mummy da Zaineema suka Mik'e tsaye lokaci daya... 掳掳掳掳掳 Ghen Ghen, So Majeed yaci Alwashin taimakon Najwa ko ta halin k'ak'a, hmm this Majeed always Acting the Good Guy. Is Zaid really Playing Ziyada? Poor Ziyada, girl is into the guy like Sosai, anya Zaid zai taba Sonta? is there hope for these two? Zaid in Abba Abu's? Omg, What is Zaid doing? What will happen next? Dont ask me I really dont know. Zaid a Roof daya da Najwa? Seriously?. Hello Bibiliciousfreakingfans, ga Babi na Ashirin da hudu, kamar yanda nayi maku Alkawarin zaizo soonest gashi na cika. Nasan Zaku k'ara min Uzuri, saboda na koma Makaranta, abubuwan za su sake Yawa, amma nasan kuna tare dani kamar yanda nake tare daku. Bear with me please. Tsakani da Allah 'yan Labe (Ghost Readers)kuna k'ona min rai, ganin gari ne zai sa kayi karatu a Wattpad amma voting ya gaggareka? Haba mana? Ba kusan yanda nake son ganin Notifications din Voting din da kukeyi ba, ba fa zai rageku da komai ba, donAllah yan labe ku bari, haba mana, ba girmanku bane, yanda kuke karantawa kunajin dadi kuyi wa Allah kuyi Voting nima inji dadi. Ehen to the real wattpadiansbibiliciousfreakingfans, sorry didnt get to reply your comments, was super busy, lets keep rolling Aye? we good now, Vote and Comment Line by Line. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode Biebee Isa Add Vot DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg2鈨�5鈨� Daya bayan daya ya ke binsu da kallo, su ma duk shi suka zuba ma ido, idon Zaid ya tsaya chak kan Hajjo, yana tunanin inda ya san fuskar, tabbas yasan Fuskar nan, amma a ina, 'Umma Hajia ce' cewar zuciyarsa, zubewa yayi a k'asa, Majeed yayi saurin tarban shi, Mairo ta fara surfa bala'i, "danubanka waye sa'anka a nan da zaka shigo kana bin mu da wani mugun kallo?fita danubanka" da sauri Zaid ya daga Ido ya watsa ma Mummy wani mugun kallo wanda zata rantse da Allah taji tsoro. Naeela ta shigo da sauri ta zube inda Zaid yake, tace "kuyi mai afuwa, be san abunda yakeyi ba, ya ga 'yallabai ya shigo ne, shiyasa ya biyoshi, kuyi mai aikin gafara" ta tallabo Zaid ta mikar da shi, tace "Ya Nura mu fita, mesa ka biyo shi?" sosai Hajjo taji tausayinsu, tace "ka sa musu Abinci Abdallah" Mairo tayi karaf tace "Burauba ne!" Daddy yace "Maryaaam" alamun gargadi, ta kalli Daddy kafin ta wuce fuuu kamar zata tashi sama. Zaineema ma ta tsame hannunta ta shige ciki. Daddy ya kallesu yana me tausauya musu "AbdulMajeed, ka basu abinci suci" yace "to Daddy" ya matso inda warmers din suke aje, ya zuzzuba musu a plate, Hajjo tace kuzo ku zauba ku ci" Naeela tayi murmushi ta karaso, Zaid na tsaye yayi kamar beji ba, sai da Hajjo ta mik'e ta kamo hannunshi tana fadin "Zo nan Jikana, Zo kaci abinci" kallonta yakeyi sosai, wani abu na ratsa zuciyarshi, 'Jikanta' ko ta ganeshi ne? Binta kawai yayi ya zauna kan dining table din. Matso mai da Plate Hajjo tayi da sauri ya kawar da fuska a ranshi yace 'i cant eat this shit', Taliya ne da Miya, ya ma zaayi yayi breakfast da Taliya da Miya?, kuma yana kallon kalar taliyar ya tsaneshi, shiyasa ba zai iya ci ba, shi da duk kayan Abincin Gidanshi na waje ne, Hajjo ta tabo shi, ta mai alamu da ya ci, kai kawai ya girgiza mata, Naaela da ke cin abincin tace "Hajia ya k'oshi, da Safen nan na sai mashi k'osan talatin ina jin ya k'oshi, idan yana jin yunwa zai min alama" Hajjo tace "to shikenan" Majeed yace "Daddy, wai da Boysquaters zan sauke su?" Daddy yace "anya, Majeed? Ina ganin BQ dinnan duk karikitai ke ciki" Majeed ya danyi shiru sai chan yace "da Mummy zata yarda, ita Na'ilar sai ta zauna tare da 'yanmatan, shikuma Nuran sai mu zauna tare a dakinmu". Hajjo tace "ita Yarbudurwar sai tazo nan dakin mu hadu da Najwa" Daddy ya nisa yace "hakan ma yayi" Majeed yace "Mummy fa?" "kar ka damu da ita" cewar Daddy, Naeelah ta zube k'asa tana godia harda kukan farinciki, ta k'ara da cewa, zata dinga fita neman aiki, in Allah ya sa aka dace, zan tara sannan mu san nayi, Mungode". Hakan kuwa akayi, tana gama Kalaci Hajjo ta

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});