Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 52

Chapter 52

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,193 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

, Daddy yace "kingani Maryam?" Mummy tace "to wallahi dole yarinya ta fito ta dinga aiki don ba za mu dinga ci da katuwar banza ba". Ta kalli Ziyada tace " come with me my daughter" fuu ta wuce Ziyada ta bi bayanta. Daddy ya sauke numfashi yace "kuyi hakuri Majeed, ku kara hakuri" ya wuce daki, Nana ta wurge su da harara tayi daki. Majeed ya kalli Najwa da ke yashe a k'asa, gashin kanta ya rufe fuskarta, ya taka har gabanta ya tsugunna, kamar zaiyi kuka yace "Najwa i'm so sorry, ki yafe min, ban san haka zai faru ba". Da kyar ta dago kanta tace " Ya Majeed, ba laifinka bane, its nothing, kar ka damu" yace "me ke miki ciwo? Me kikeso?" a hankali tace "i am hungry" da sauri ya tashi ya nufa kitchen, flask ya dauko ya hada mata tea, anci saa akwai bread ya dauko mata ya kawo yace "gashi ki fara da wannan, kafin na dafa miki indomie, tashi kije daki " kai ta gyada, ta mike a wahalce ta tafi daki, ta fara cin bread din tana hadawa da tea din. ** Majeed wurin Mummy ya nufa, Ziyada ta mai nuni da yayi hakuri, ta tashi ta fita ta barsu da Mummy, "Mummy donAllah ki dinga hakuri, yarinyar nan abun tausayi ce, Mom donAllah ki kara hakuri, nan da lokaci kadan zata koma wurin Iyayenta please Mommy" ita bata san meyasa ba ta tsani yarinyar, zuciyarta kanyi zafi duk lokacin da ta hada ido da ita,yanzu ma bata son maganar da sukeyi, tayi saurin chanza maganan ta hanyar cewa "Dan Deputy Governor Amjad yaga Ziyada yana so kuma, zai zo" Majeed yayi shiru chan yace "ina fatan ba tallanta kikayi ba" Mummy tace "aa wallahi ina gida Mom dinshi ta kirani ta ke rokana wai yaronta yaga Ziyada yana so, kuma dama tana son mu karfafa zumuncin mu" ga yanda tayi magana zaka rantse da Allah iyakar gaskiarta kenan, Majeed yace "to duka Ziyadan kwana nawa tayi a Kanon tunda muka dawo garin? Ina ya ganta?" Mairo ta daburce tace "Oho fa, kila ko a makaranta, ai inaga ba damuwa bane ba ko?" Majeed yace "hakane, amma in Ziyada bata so, sai dai yayi hakuri". Mairo tayi yak'e tace " Eh mana" amma a ranta tace "dole ko ta yarda". * "Zaineema kidaina zama cikin daki, ki dinga fitowa cikin 'yanuwanki, kullum ki dinga kulle kanki cikin daki? Sai kin kamu da wani ciwon?" kamar jira takeyi ta fashe da kuka tace "Wallahi Daddy sharrine, sharri aka min, ba ruwana da kowa, ban taba sanin wani da namiji ba in ba Khalid ba, Daddy ya k'i yarda dani, ina son Khalid, ina son komawa dakina, i dont want it here" Daddy ya rungume diyarshi yana shafa bayanta, yana matukar tausayin yaranshi, ba yaran kadaii ba, shima yana tausayin kanshi, akwai abubuwa da dama da be san yanda zai fassarasu ba, akwai abubuwa da yawa da yake sonyi, amma ya kasa, akwai abubuwa da yawa da yake son ya tabuka, akwai abubuwa da yawa da yake son tunawa amma be iyawa. Kwalla a cika mai ido yace "Zainee, hakuri zaki cigaba dayi, ki mika wa Allah Alamuranki, inaji a jikina komai yazo k'arshe, tashi kiyi wanka yaruwarki ta dawo, na san duk hayaniyan da akayi ba ji kikayi ba don hankalinki be gurin" Zainee tace "Ziyada ta iso?" kai Daddy ya gyada mata ta mike tace "barin shiga toilet". Ya murmusa tare da fita daga dakin. * Add Shiga dakinta tayi, idonta ya sauka kan Bakuwar da ke kwance kan Gadonta, jefi jefi take sauke ajiyar zuciya, Ziyada ta kutsa kai sosai cikin dqkin ba tare da tace ma Najwa komai ba ta shige toilet, Najwan ma bata san ta shigo ba, wanka Ziyada tayi ta fito ta shafa mai ta sa kaya. Jin motsinta ya sa Najwa dagowa a hankali, idonta fes kan Ziyada, ta madubi Ziyada ta ga Najwa na kallonta, kamar karta juyo, amma sai ta samu kanta da juyowa sosai suna fuskantan Juna. "Me yasa muke yanayi? aa ba yanayi mukeyi ba kama mukeyi, kama ba na wasa ba" zuciyar Ziyada ta raya mata, tunanin da Najwa keyi kenan itama shi din takeyi, chan sai tayi murmushi har ranta tace "Ziyadatu, welcome home, i'm so sorry nayi using dakin ki, nayi using toilet dinki, nayi using kayanki, nayi using Gadonki, kiyi hakuri, Ya Majeed ya kawoni nan" Ziyada kallonta kawai takeyi sosai kafin chan tace "Dont worry, i dont Mind" ta juya ta cigaba da shafa Mai, tana gamawa ta bude wardrobe dinta ta zaro Doguwar riga ta saka. Zinatu da Muhsin suka shigo dakin da gudu suka rungume Ziyada suna fadin "Oyoyo Ya Ziyada" murmushi tayi tace "Kun kwaso warin rana kuke hugging dina? Ku wuce kuyi wanka ku cire uniform" Zinatu tace "Dhurr, bana warin rana saidai Muhsin" Muhsin yace "liar, Ya Ziyada, ina Chocholates din da kikace zaki kawo min?" ta mik'e ta jawo jakkanta ta ciro ledan Chocholates ta bashi, ya fita da gudu yana murna. Zinatu ta tabe baki tana ma Ziyada nuni da Najwq tace "kingan Karuwan nan? Ya Majeed yazo da ita" Ziyada ta dago cike da tashin hankali idonta bude tace "Zinatu, ina kikaji wannan word din?" Ko a jikin Zinatu tace "Aunty Nana tace Karuwa ce" Ziyada tace "Get out" Zinatu tace "What?" cikin daga murya tace "nace "ki fita" Zinatu ta buga tsaki tace "mtsw dama baki dawo ba" kafin ta fita. Ta gefen ido take kallon Najwa, da alamun taji abinda Zinatu ta fada, haka kurum Ziyada taji ba dadi, sharewa dai tayi ta ciro Chocholate DiaryMilk ta ba Najwa, Najwa ta girgiza kai Alamun Aa, Ziyada ta ajiye mata kan cinyarta, ta juya ta bar dakin, Najwa ta bita da ido, kafin ta dauki Chocholate din tana sha, tayi missing chocholates sosai, Ziyada taji tausayinta, Majeed ya bata labarin haduwansu, ita bata da matsalan zama tare da ita. *WASHEGARI Kamar yanda aka fi cewa, Ziyada tafi kowa Miskilanci duk cikin yaran Hajia Mairo, ba ruwanta da kowa, magana be dame ta ba, Miskila ce, ba ta shiga harkan kannenta balle raini ya shiga tsakani, tana jan Girmanta, bata shiga harkan da ba nata ba, shiyasa ma yanzu ta cigaba da cin Abincin da ke gabanta, ba tare da ta tanka Mummy ko Nanan dake ta muzgunawa Najwa ta hanyan sata aiki mara amfani, tana sane dasu amma sai tayi kamar bata san sunayi ba, har lokacin da Nana ta daga hannu ta kamtse Najwa da Mari wai don ta kawo mata Plate, plate din ya fadi kasa by mistake, sai kawai ta mareta, Najwa taji marin nan sosai, Ziyada kamar zatayi magana amma ta fasa don a ganinta ba ruwanta, kuma ai Najwan na iya ramawa, sai kuma Mummy da ta rankwasheta wanda ta ga hawaye a idon Najwa. Rigimar Nana yasa ta cewa Najwa ta tashi ta mata Ginger Juice, akwai Ginger a fridge, tayi grating tayi sieving, Najwa ta shiga kitchen din don cika umurnin Nanan, Mairo tace "Maiya ai naso ta kawo gardama yanzu in nakasa shegia, wallahi s tsaneta kamar mutuwana" Nana tace "Wallahi Mommy na fiki tsanarta, sai kinga yanda My

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});