Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 87

Chapter 87

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yana dakin baccin ki" Zaro ido sukayi duka, a tare suka Maimaita "Cocaine?" "inji uban wa yace haka?" Inspectore yace "Kina iya fito mana da su, a sallameki tare da fahimtar juna, amma ba ma hukuma wuya zai kara miki charges ga laifinki, tun kafin mu kai ga bincikarki, ki fito dasu, muna da Na'ura me bincikar kayan maye(cocaine detector), indai yana Gidan nan, duk inda suke zamu ganesu, ya ba sauran umurnin kuna Detector din su hau bincikar Gidan, haka suka bar bazu suka hau bincike da Injin din. A Dakinsu Mairo, ba inda ba a duba ba, na daga k'ark'ashin Gado, saman ceiling, toilet, Wardrobe, ko ina, duk wani lungu da sak'on dakin Mairo sai da aka duba, amma baa ga komai ba, an bincika ko wani Daki na gidan, Najwa ma na daki taga an shigo bincike duk tabi ta tsorata Majeed yace " ta kwantar da hankalinta, bincike suke" haka ma dakin Majeed, aka binciki jikin Nura da ke baccin karya, da gan sai dakin yara, da dakin Zaineema, ko ina na cikin Gidan sai da aka bincika, har da jikinsu sai da aka sa naurar nan aka bincikesu, sai da suka zagaya baya Boysquaters amma shiru, kowa ya dawo yayi reporting "All Clear Sir" Inspector da Mamaki yace "are you sure?" Daddy yace "you know we can sue you for this?(kunsan muna iya kai k'ararku Kotu saboda haka?)" "Ka bar yaniskan Daddy, sai Kotu ta shiga tsakaninmu, in banda cin zarafi, a rasa inda za a zo neman Cocaine sai Gidan nan?" ta ci kwalar Inspector din "Danubanka sai ka nemo min Cocaine a cikin Gidan nan, saboda kun raina mu, binciken ku zai kawo ku nan? To muje ka kara bincikar mu, ko in kwale ma jikina har ciki kagani ko na boye a chan" da kyar Majeed ya raba Mommy da Inspector, Inspector ya basu hakuri, ya sanar dasu cewa waya aka musu aka basu kwatancen Gidan, aka tabbatar musu cewa Akwai Cocaine a dakin Hajiar" Daddy yace "Shikenan, bawani abu, but next time, dont barge in to people's house without an Evidence" suka sake basu hakuri suka wuce. Mairo ta hau haki, Wallahi Alhaji Nakowa ne, shine da iskancin nan, aiko sai na mai Wulakanci, da ni yake zancen, Daddy yace "Maryam, tunda dai basu ci nasara akan mu ba, sai mu gode ma Allah, don tsakanina da Allah na mugun tsorata, sai mu sake kula da lura, koma waye, Allah ya fisu" Majeed yace "Nagode ma Allah yaran nan ba sa nan, da hankalinsu a tashe yake". Allah ya kara tsare mu suka amsa da Amin banda Mairo da ke ta huci. Zaid ya zube ya zauna dirshen a k'asa, lately things are not going as he planned, karo na uku kenan, yana shirya abu yana rugujewa, amma yana da tabbacin wannan, da kanshi ya daga katifa ya saka Cocaine dinnan, ko dai basu bincika da kyau bane? Amma da detector sukayi amfani, ya san yanda abun ke aiki, ko da nesa da kilometer 10 ne zaiyi detecting wurin, Zuciyar shi ta raya mai "wani ya dauke ya salwantar kamar yanda yake bata maka duk wani shiri" A Fili yace "to waye?" shi yasan lokacin da yake shirinshi ba kowa a Gidan, to ko Aljannu ne? Kai Impossible, in ma daukewa akayi wani ne ya dauke, wanin da ya san duk shirin da yakeyi, koma waye zai biya abunda yayi, cocaine dinnan ya kai kusan Miliyan in saidawa zaayi, don ma abun ko a jikinshi, da wani ne da yayi kukan asara, kwalliya be biya kudin sabulu ba, zai gano ko waye, ko da Aljanni ne, zai gane be da wayau. ***** *KAFIN DAREN* Tana lura da duk wani taku na Nura, ta ga ya shigo da wani package a Hannu, hankali kwance ya sa makulli ya bude k'ofar Dakin, ya shiga beyi Minti biyu ba, ya fito, shikadai ya fito ba package din, a ranta tace to meye ciki? Kila wani sharrin zai k'ulla musu, ya sa Mukulli ya sake kullewa ya soma kiraye kirayen waya a Parlor yana bada Orders wurare dabandaban, ta lura shi din wani babba ne, yanda yake waya yana bada umurnin kudi kaza ayi kaza dashi, to meyasa yake yin haka? Ko wani laifi suka mishi yake son daukar fansa? Haka dai tayi lamo tana ta sakawa da kwancewa, babban burinta ta dauko package dinnan ta ga ko menene. Ba zata iya shiga dakin ba, saboda dakin kulle yake, tana wannan zantutuka har aka kira Azahar tayi Sallah, Jim kadan taji Nura na waya, da Alamu da me Gadi yake waya, don da sauri Nura ya shige dakin Majeed, kila sanar mai yayi Madam ta dawo. Mummy na dawowa dakinta ta bude ta shiga, chan ta fito ta shiga kitchen don daura musu Abinci. STORY CONTINU Start from the beginning "This my only Chance" cewar Najwa da sauri ta bude kofar ta lek'a window taga Mummy a kitchen tayi wuf ta shige dakin, ta fara neme neme a drawer ta duba har cikin wardrob bata ga komai ba, ta saka stool ta duba saman wardrob bakomai, hankalinta ya kai kan karkashin Gado, ta na dubawa kuwa ta ga Package din, ta zaroshi da kyar, taji alamun tafian Mummy, ta san halinta, zata iya cewa itace ma ta kawo ko me ke ciki, da sauri ta bude Window ta wurga abun, ya fadi ta baya, ta rufe da sauri tayi hanyar fita sukayi kicibus da Mommyn, gaban Najwa ya yanke ya fadi, Mommy ta bita da kallon tuhuma, tace "Me kike yi a dakin nan?" Najwa tace "zuwa nayi na gyara muku ashe a gyare yake" Mommy ta bita da kallon rashin yarda tace "in na duba abuna ban gani ba kece" Najwa tace "Nayarda" Mommy tace wuce ki ban wuri "Munafuka" Najwa tayi sauri zata wuce, Mairo ta sake mata rankwashi a tsakiyar Kai, Najwa ta danyi kara tare da guntun hawaye ta fita da sauri ta fada daki, tana luluya kanta saboda azaba. Saida ta gama kukan zafin kanta kafin ta tashi ta zagaya bayan window din dakinsu Mummy, daukan package din tayi ta zagaya baya, chan BQ, a hankali ta bude package din, wasu Garin powder ne kusan leda biyar anyi sealing dinshi, ko ma meye ne tasan ba abu me kyau bane, pit toilet din wurin ta bude ta shiga, ta bude masai din, ta jefa chan cikin shadda ta rufe ta fito, ta wanke hannuwanta ta koma cikin Gida. Wannan Kenan. ************* Murmushi tayi a ranta tace "atleast na rage ma Jaan wani bacin rai, ashe dama Cocaine ne?Allah ka shiga tsakanin mu da mugaye, ta gyara kwanciyarta ta koma baccinta. Bacin rai ya hana Zaid bacci, jira yake safiya tayi ya gano waye ke mishi abubuwan da yake mai. Kamar Kullum su 3 sun fita, Zaid ya fita wurin Maigadi rai a bace, "Kai, bayan su AbdulMajeed akwai wani a Gidan nan ne?" Maigadi ya girgiza kai alamun aa, yace ka tabbata yaran gabaki daya aka tafi dasu?" Maigadi yace "eh, akan idona naga Hajjo, Ziyada, Zaineema, Muhsin da Zinatu suka bi Hajia Ainau, duk sun tafi" Zaid yace "kai, Akwai wani a tare damu, ya zaayi sai nayi shiri,

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});