Chapter 112
Chapter 112
sukuni, to ai ko wacce mace dole ta bar Gida, ki kwantar da hankalinki, gobe zan sa YaMajinki ya kawo miki su Muhsin da Zinatu, yanzu dai je dauko min kudin Napep, na bar shi a waje, ai ina nan har Dare". Ziyada ta girgiza kai tace "ai banda kudi" Mummy tayi wata 'yar dariya, "Habadai baki da kudi, kice dai baki da chanji" "0ya je kar6o min wurin Mijinki". Ziyada na so tace ma Mummy ga Zaid nan fa zaune amma Mummy sai sakin layi take, kamar ance ma Mairo ta kalli chan, Mummy na kallon chan cikin Parlo ta ga Zaid Zaune kan Kujera 3sitter ya hada kafa daya kan daya yana kallonsu, kululu cikinta ya kutsa, haka kurum taji faduwar gaba, kallon Mijin Ziyada da tayi daga nesa sai ta ga ya mata kama da wani kamar Abbanta, wayancewa tayi ta yashe hakora inda ta karasa gunshi tana ashe ga Alhajin nan, zama zatayi yayi saurin dakatar da ita ta hanyar cewa "Dakata, kar ki zauna min a kan kujera" Mairo tayi sauran kallonshi ta ga fuskarshi cike da gargadi, Ziyada ta karaso da sauri tace "zo Mummy, zo muje Dakina" Zaid yayi karaf yace "Haba Ziyaaaa, ya zaayi zatayi magana da Sirikinta kice tazo ku shiga daki? Hajia Mairo ai akwai maganar da zamuyi ko?" Mummy ta dara ba tare da damuwan ya kirata da Hajia聽 Mairo ba, ita ko Ziyada taji haushin rashin karan da Zaid ya mata, in be iya kiranta da Mummy ai gwara yace mata Hajia kawai, banda sunanta, Mummy tace "sosai ma, akwai maganganun da nake so muyi" yace "Yauwa Hajia Mairo, fadi matsalolinki in magance miki su". Zaman Dirshen tayi a k'asa kamar me rok'on gafara, Ziyada tayi saurin rintse idanu don yanda Mummy ta zube k'asa kamar Marokiya, ta fara magana "Alhaji, kamar yanda ka sani, mun samu karayar Azziki, Akwai wani manafuki Alhaji Nakowa ya kala min sharri wai ya biyoni bashin 30million bayan karya yake, sai da abu ya kaimu ga Kotu, abubuwa da yawa sun faru, har muka saida wannan Gidan da kuke ciki, ashe kai ka siya bamu sani ba, bayan wannan Yarona wato Yayansu Ziyada ba ya aiki, Babansu ma ba yayi, ko mota bamu da, yanzu duk chunkushe muke a gidan kakarsu, inda kuka zo da manyanka, a takaice dai muna cikin wani hali, babu yayi yawa, Amma Allah me share kukan bayinsa ne, ya turo mana kai a cikin Rayuwarmu, me zamu tambaya bayan baiwar da ya mana na sakoka cikin gidan Rayuwarmu?." Zaid da ke sauraron duk wani zancenta聽 ya Murmusa, abun nema ya samu, yace "Gidan nan na waye kafin ku saida?" da Murmushi tace "Na mu ne" Zaid yace "Ina nufin Mamalakin gidan" tace "Gidan Maigidana nane" Zaid ya ciza hakori "Are you sure?" da sauri tace "Eh, Gidanshi ne bamuyi shekara da dawowa dindindin ba, Abuja da muke zama, saboda rayuwa sai muka saida gidanmu na Abujan muka dawo Gida, ai da yake mun dade a Bariki, gwara a dawo Gida". Ta karashe tana daria. Zaid yace " So wurin wa ku ka聽聽 karbi Gidan, ko ku kuka gina shi, ba ku kashe wasu kun musu haye ba?" Mairo ta kalleshi a firgice, ta girgiza kai baki na rawa tace "Aa, tun asali namu ne". Zaid da ranshi ya baci amma sai ya danne yace " Yanzu kina so na sama ma Yaronki da Mijinki aiki, kina so na dawo muku da Gidanku, kina so na siya muku Mota, na dawo muku da duk wani abunda kuka rasa, Saboda me?" tayi daria taxe "Sabida ka isa, saboda in kayi haka ba zai taba hakki daga cikin dukikiyoyin da abunda ka tara ba, sabida kafi karfin haka, balle kuma kai Mijin Ziyada ne, zaka fiddo Family dinta daga cikin halin da suke ciki" yayi murmushi yace "kina burgeni Hajia Mairo, kina da wayau" ta fara yashe hak'ora, ya cigaba da cewa "Amma ke wawuya ce" da Ziyada da Mairo suka kalleshi a lokaci guda ido a zare. Ya cigaba da cewa "Ke Wawuya ce in kikayi tunanin zan taba daukar tsinke na baku, Ke wawuya ce in kika taba tunanin zan taba taimakon ku ko da dukiyana na zuba kasa sabida yawa, Ke Wawuya ce in dama kin taba daukan Gidan nan a matsayin naku, it was Never Yours, and it will never be yours, none of anything you had was yours, nothing was ever Yours, and you are nothing but a fake manipulating,conniving,hypocritical bi**h (Gidan nan ba naku bane, be taba zama naku ba, ba kuma zai taba zama naku ba, ba wani abunda kuke dashi da da naku ne, ba ku da komai, kema ba kowa bace face Makaryaciya, Munafuka me cin amanar wanda take tare dasu,me zamba cikin aminci)". Cikin Zafin nama Ziyada ta ruga da gudu kicin,wuka ta dauko tayo kan Zaid da gudu zata chaka mai, har ta daga hannu zata chaka mai ya kama hannun ya murde mata shi da sauri ta sake wukan tare da kara, ya murde mata hannu ta baya ya sako kanshi kan wuyanta. Hajia Mairo ta rugo gunta yace "kika matso nan sai na sa an harbeki wallahi" hankalinta tashe,聽 takasa fahintar maganganun Mijin Diyarta,聽 tsakani ga Allah bata san inda ya dosa ba, idonshi ta kalla taga ya kada yayi jazur,聽 rashin imani tagani kwance a idonshi,聽 tsaf zai iya sa a harbeta, ta daga hanayenta sama tace "ba zan zo ba,聽 amma please dont hurt her". Be bi ta kan Mummy ba ya fisge dankwalin kan Ziyada yayi cilli dashi聽 yana shishinar kanta,yana mata magana a kunne "Kina so ki kasheni? Don na fadi gaskia?聽 Don ina tona ma Uwarki Asiri? ba zaki iya ji ba ko My Forever? Ba zaki iya jin gaskian wacece Hajia Mairo ba, saboda you cant take it, but wallahi sai kinji, Your Mom is a Monster,聽 zata iya yin komai don Kudi da Shahara,聽 she can kill for money wealth and fame,聽 No she already Did, she's a Killer,聽 she's a murderer,聽 zata iya Kashe Yaro sa'an Zinatu,聽 or maybe Muhsin".聽 Tashin hankalin da tunda uwata take ciki bata taba shiga irinshi ba ta shiga yau,聽 ba zata iya dauka ba. Luuu Ziyada ta fadi kasa a jikin Zaid,聽 sakinta yayi ya ruga Fridge da sauri ya dauko ruwan sanyi,聽 kafa ya sa ya hambare Mairo da ke kan Ziyada tana kuka da k'arfi. Ya kwarara ma Ziyada ruwan Sanyi a jiki,聽 Ajiyar zuciya ta sake da karfi kafin ta daura da kuka me sauti,聽 dagata yayi ya na girgiza kai "No,聽 No My Forever, no, ki tashi ki gaya mata dalilin聽 da ya sa na aureki,聽 tashi ki gaya mata" Ziyada kuka takeyi ta kasa magana,聽 sake ta yayi ta fadi k'asa. Ya kalli Mummy yace "Hajia Mairo,聽 barin gaya miki dalilin da ya sa na auri Ziyadarki, na aureta ne聽 Saboda na k'untata mata,聽 na kuntata maku gabaki daya,聽 na aureta ne saboda na mata wulakanci, wulakanci nake mata,聽 ran da aka kawo min ita rannan na tafi Porthacourt,聽 bayan na karbe wayarta,聽聽 am sure kin kirata kinji wayar kashe,聽 kafin na tafi na saka securities,聽 inda na bada Umurnin kar wanda ya shigo min gida,聽 itama kar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169