Chapter 4
Chapter 4
duk abunda kuke so but dont hurt Zeenatu, zamu baku ko nawa ne" Zaid ya murmusa kamar suna gabanshi yace "good" AbdulMajid da k'arfin hali yace "ta ya zamu tabbatar da bakuyi mata komai ba, ta ya zamu san shes alright" Zaid yace "Majeed Abba, jikin da sauk'i kenan, i'm glad you are found, well Idi let her talk to her Family" Idi daga dayan 6angaren ya cire selotape din bakin Zeenatu da ke jin duk abunda ke faruwa, "Mommy, Daddy, Ya Majeed, ku taimakeni ina jin tsoro"聽 Zaid daga dayyan banagaren yace ya isa Idi, they've heard enough" duk suka rude suna kiran sunan Zeena, amma ba daman amsawa tunda idi ya maida Selotape din bakinta. 聽聽 Zaid yayi disconnecting call din Idi, dama Conference call ya hada, kafin ya cigaba da magana "Kun san tunda ta farfado take ta kuka, ta ki cin Abinci, har chocholates aka bata duk ta k'i ci, tana ta ihun kiran Mommy, well idan Mommynta na sonta kamar yanda take tunani she wont dare mess with me,聽 she wont involve the Police" da sauri Mommy tace "wallahi we wont, just tell us how much you want" kai tsaye yace "Naira Miliyan Goma" a take tace "Done, turo account number" yayi dariya yace i'm not stupid, zan kiraki gobe da safe i will tell you what to do" da sauri tace "Okay, okay, please dont hurt her" yace "it depends, the moment kukayi informing police zan sani, and i wont hesitate to kill her" cikin rudu tace "Wallahi ba zamu sanar da Police ba, wallahi ba zamuyi taking risk dinnan ba, na maka Alk'awaro" Zaid ya murmusa yace "Good, kinsan meyasa na kiraki? Ban kira Alhaji Abba Abu ba? Saboda nasan kece da gida, sai yanda kikayi dashi, Mijin tace, so tell your baby husband and your baby boy not to do anything foolish". "They wont i promise" Kai Kai Abun ya ishe Ziyada, hakurinta ya k'are, wannene wannan da yake gaya ma Iyayenta magana san ranshi? Daga ji ba babba bane, duk da a dake yake magana amma kana iya jin muryar k'uruciya a tattare dashi, tayi amanna ba zai wuce tsaran Ya Majeed ba amma ji yanda yake magana kamar ya sansu duka, tace "Kai Matsoraci, ashe kai dan k'aramin dan iska ne? Ashe akwai abunda kake tsoro? Ka fito ka tare mu gaba da gaba mana, dont be a coward" da sauri Mommy ta rufe bakin Ziyada, "haba kiyi shiru mana, waya saki magana?kar ki bata ranshi ya kashe 'yaruwarki a banza, donAllah bawanAllah kayi hakuri".聽 Ziyada cikin daga murya聽 tace "Mommy wannan ba Allah a ranshi" Zaid yayi murmushi sosai, yace "Hello Ziya, i'm coming for you, i cant wait to see you too, my regards to Zaineema". Dif ya latse wayar tare da cire simcard din, dukkansu baki hangame, a hankali Ziyada ta sab'ulo da ga kan gado, tace " He knows us All(ya san mu duka)". "Ohhhh, to ga Zaid ya faso, me suka mishi haka da yake neman hallaka su duka? Shin yana cin Nasara? Waye Zaid? Meye Asalin Zaid? Who is he? Who? Who? Wattpad@biebeeisa, they gt every post first. If you are enjoying this Show me some love by Voting and聽 Commenting . #Nagode #1love #ADAY #Bibiliciousfreakingfans [11:29, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Pg3鈨� Mamaki ya cika su ko waye wannan ya ma Familynsu Farin Sani, Daddy yace "Dole mu sanar da Police, dole a kama su, dole a hukuntasu, hukuncin Kidnapping a k'asar nan yanzu daidai yake da wanda yayi kisa" Mommy tace"Aa, ba zamu sanar da Police ba, ba zamuyi gangancin nan ba, ka manta sharuddanshi? Yace zai kashe Zinatu, Daddy yace "Yanzu Maryam sunci bulus kenan? Miliyan Goma? Ga fargaba? Ba ma wannan ba, kina nufin haka zaa bar maganar? Ina da tabbaci sune sukayi ma AbdulMajid haka, ina mamakin ko waye, gwara dai ayi bincike" Ziyadat tace"gaskia Mommy a sanar da Hukuma, abi mana hak'kinmu, idan account number zai turo tsaf zaa kama su a sauk'ak'e" Mommy tace "Sai dai ya kira goben, Unless my Daughter comes back to me, we wont inform anybody, "Abba, muje mu fara processing hada kudin" Daddy yace "Maryam, there's a way to get her back AbdulMajeed be ce komai ba don zuciyar shi na zafi, Mommynsu bata jin shawara, dole abunda take so zaayi,suna haka ne Nanah ta shigo da gudu tana kuka, ba ta fada ko ina ba sai kan AbdulMajid, har sai da Ziyada ta matsa da sauri don k'iris ya rage ta fado kanta,tana kuka tace "My Majeed are you Okay?" tsaki yayi tare da cije baki, Mommy tayi saurin zuwa gunta tana murmushin k'arfin hali tace "Nana, hakuri zamuyi, jikin da sauk'i" Nana ta daure fuska tace "Wasu tsinannun ne suka Mashi haka? Matsiyata, in kudi suke so ba ya basu ba? Har sai sun taba lafiyar jikinshi? Yanzun nan Momcy ke fada min, anfara investigation din?" Mommy tace karki damu an fara, nan ba da jimawa ba asirin su zai tonu" ba tare da k'ara cewa wani abu ta juya tana shafar fuskar Majid, Ziyada ta kauda fuska, Mommy da Daddy suka fice. NewDelhi India Najwa ta bushi iska, hankalinta a tashe, kamar ba jiya Maama tayi Alk'awarin daina kuka ba ma gashi ta cigaba, ranta na k'una ta kalli k'awarta tace "main kya kar sakata hoon usake aansoo ko rokane ke lie Kaveri? (What can i do to stop her tears Kaveri?)". Kaveri ta jinjina kai tace "usakee khushee vaapas jaane ke lie ek raasta khojane (Find a way to return her happiness)" Najwa tace "How Kaveri?" Kaveri tace "Everything is easy with the internet(komai na zuwa a sauk'ake ta yanar gizo)" tunanin be taba zuwa mata ba, da sauri ta bude laptop dinta da ke kan gado yana chargy, ta kunna bayan ya kunnu ta sa Modem dinta ta ta shiga Searching a Google, 'Zaid Sada Abu' tayi Searching wasu sunaye ta gani da suka fara da Zaid, ko Sada, dayan bayan daya ta dinga bincika amma no match found ake nuna mata, Najwa ta sa kanta k'asa a hankali ta furta "Ya Rahman" Kaveri tace "it means he's not on any Social Network" "It appears so" inji Najwa, don da yana wani Social networking kamar su 'Facebook' 'Twitter' 'Instagram' da anyi recommending a goggle, kanta ya kulle, sai gaf da Maghrib Kaveri ta tafi gidansu. Najwa bata saduda ba, sai da ta gwada searching 'email' me dauke da 'gmail' da 'yahoomail' wani wuri ta sa 'Zaid Sada Abu', wani gun kuma 'Zaid Sada' duk ba nasara, haka tayi registering facebook ta dinga Searching masu suna Zaid, ta dinga bi amma ba ta samu komai ba, ta gama ta shiga Instagram, duk wani dubaranta ya k'are amma ba wata nasara, haka fa zube kan gado tana hawaye mai dumi, a hankali tace "Ya Rahmanu, what do i do now?" Diary (littafin sirri) dinta ta janyo ta bude ta fara rubutu kamar haka; Dear Diary I am on a mission to stop my Mother's tears, i searched for my Brother thoroughly through the internet but to no luck,Me zanyi? Ya Zanyi?" Ta daga kai kamar me tunani,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169