Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 151

Chapter 151

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

murmusa yace "bakomai" Zaid yayi Murmushin yake da ya tuna Zaineema bata furta mai ta yafe mai ba, amma yayi yak'e yace "Khalid, Gobe zamu tafi Nigeria please, akwai wani abu da nake so a warware ma mutane" Khlaid yace "No its not possible, nan da kwana takwas zan fara Jarabawa, dana gama zan zo Nigeria, i promise" hankalin Zaid ya tashi yace "Ka gane Khalid, ina karkashin fushi da barazanar tsinuwar Mahaifiyata in har ban gyara laifuka na ba, ka taimakeni, wallahi da munje gobe, Friday, Saturday zan saka a dawo da ku harda Zaineeman, donAllah ka taimaka min" Khalid ya danyi tunani kafin yace "To Shikenan ba matsala, Nagode". *A Gurguje* Bayan Kwana Biyu. Convoy din Zaid ya shigo Harabar Gidan Alhaji Sada Abu, Already kowa ya halarta banda Hajia Mairo da Maama da ke chan cikin dakin , su Zinatu da Muhsin Daddy ya sa Abdulmajeed dauko su daga Gidan Hajia Aynarh, amma yanzu suna School. Kafin ya shigo k'amshin turarenshi ya sanar da yan Parlorn Isowarshi, Manyan kaya ke jikinshi wanda rabonshi da su tun ranar Daurin Aurensa da Baba Ado ya tilasta mai ya sa, duk da Janpan da ya sa hakan be hanasu gane ramar da yayi, Zaid na isowa ya nufa kujerun da Daddy da Paapa ke zaune ya durkusa ya gaishesu cike da girmamawa, suka amsa mai cikin sakin fuska. Karasawa yayi ya gaida Hajjo, ya nufa Abdulmajeed, Majeed ya mike tsaye ya mika mai hannu da niyyar su gaisa, Zaid ya rungumeshi tare da cewa "I am so sorry brother, ka yafe min" Abdulmajeed ya gyads kai yace "komai ya wuce brother". Zaid ya murmusa ya kalli inda yan matan ke zaune, ya karasa gunsu ya kalli Najwa yace "Namaste Baby" daria tayi tace "Welcome Bhaiyy" ya kalli Zaineema cike da jin kunyarta yace "Hello Sister" ba yabo ba fallasa tace "Hi Bro" yanda ya lura shes sad yace"Everything is going to be fine, i fixed everything" a zuciyarta tace "fix everything a ina? Bayan ka rabani da. Mijina" amma a fili murmushin yak'e tayi, Finally Idonsa ya sauka kan Ziyada, wanda ta ke jin tsoron ya k'i mata magana, tana cikin wannan zulumin kunnenta ya jiye mata muryashi na fadin "My Forever" a hankali ta dago ta kalleshi suka hada ido, da baki ya mana nuni da 'i love you' ita kadai taji, da sauro ta sauke idonta k'asa. Daidai shigowar Maama da Sallama, bata yarda sun hada ido ba ta zauna, don wani abu janta yake ta nufeshi ta rungumeshi, nan da nan Zaid ya shiga taitayinshi, zai karaso gunta da sauri ta daga mai hannu tace "Kwana Biyar sun cika, kayi abunda nace?" cikin rashin karfin jiki yace "Eh Maa, nayi duk abunda kika ce" tace "Ehen, kai muke saurare, ka maida komai muhallinshi" fita yayi da sauri ko minti uku ba ayi ba sai gashi dauke da wata jakka, Khalid kuma na bayanshi, Khalid ya musu Sallama, Zaineema na ganinshi ta damki hannun Ziyada gabanta na faduwa, Khalid ya durkusa ya gaidasu a mutunce, suka amsa mai, ya karasa inda Abokinshi yake, suka gaisa, kafin Zaid ya fara magana. "Maaa, Wannan shine khalid Mijin Zaineema, yana wani course a America, da naje Kaduna na samu labarin yana America, so sai naje America na mishi bayanin abunda ya faru, na bashi shaida, ya kuma gamsu da abunda na gaya min, shima ya tabbatar min da cewa dama ya fahimci komai, jira yake ya dawo daga America yazo ya dauki matarshi, na tambayeshi gafara ya yafe min, a gabanku zan sake tambayansu Yafiya, Zaineema, Khalid don Girman Allah ku yafe min, na tuba" a kusan tare sukace "mun yafe maka, Allah a yafe ma Mana" Zaineema harda Murmushinta. Ya bude jakka ya ciro Wasu Takardu, da Key, ya k'arasa gun Baba Abba yace "Daddy, ina neman yafiya da Albarkarka, ka yafe min duk wani bakinciki da na k'unsa maka, ba don ni ba" Daddy yace "Zaid, na yafe maka wallahi, ban rikeka ba, ban ga laifinka ba dama" Zaid ya jinjina kai ya mika mishi wani Folder yace "wannan Takardun Mallakan Furnishing Company ne da na saka aka rushe, wannan Mukulin *Abba Abu &Sons Furnishing Company* ne na saka an gina ma, a halin yanzu an saka kayan aiki, an kuma dauki Maaikata" Daddy yace "Zaid, Asali *Sada Abu $Sons Furnishing Company* ne, kamar yanda ka sani, nashi ne, it was never mine" Zaid yace "To Daddy wannan kuma tsaakaninka da danuwanka ne, nidai a haka na gani, kuma a haka zan danka mai" ya mike, Daddy ya kalli Paapa zai yi magana Paapa yace "Aa Yaya, Dont Start Please, Naka ne" Wani irin farinciki ya ziyarci zuciyan Daddy, wanda ya sashi rungume danuwanshi. Zaid ya dauki sauran Takardun ya karasa gun Abdulmajeed yace "Brother, wannan naka ne, wannan mukulin Motarka ne da su Arm suka kwace a hanyar Zuba, ga kuma Credentials dinka, na san na cuceka, bazan gaji da fadin na Zalunceka, amma kayi hakuri, ka yafe min, donAllah"Abdulmajeed ya bude hannu ya rungumeshi yace "My Brother" hawaye suka fara yi a tare kafin Zaid ya zauna a k'asa. Ran Maama Fes Zaid ya wanke kanshi, ya bata mamaki yanda ya tafiyar da komai cikin dabara, shes proud of him. Daddy yace "Toh Alhamdulilah, Allah mun gode maka daka kawo mu wannan rana, mun gode maka da kawo mana karshen wannan takadamar, ina me kara karkatar da hankulan mu kan Hakuri, yafiya da juriya" nan Daddy ya bata lokaci gun musu nasiha me ratsa zucia, kafin Papa ya daura da nashi sukayi Adduan zaman lafia da so da kaunar junansu, suka shafa, aka tambayi inda akwai me magana Abdulmajeed yace yana da, Paapa yace "Yi Magananka Abdulmajeed". Abdulmajeed yace "wani Bukata nake dashi gun Danuwana da kuma Daddy" Zaid yayi saurin cewa "ka fadi ko meye Bro, InshaAllah zan maka" Abdulmajeed yace "i want you to find it in your Heart to forgive our Mother" dan jim Zaid yayi, kowa ya zuba mai ido yana kallonshi kafin da karyayen muryarsa yace "Duk laifukan da na muku duk kun yafe min, ni waye da ba zan yafe mata ba? Allah ya yafe mana gabaki daya" Farinciki ya darsu kan zuciyar yaran Mairo, barin ma Ziyada, Abdulmajeed yace "Daddy, on behalf on ni da kannena, muna baka hakuri akan laifij da Mumny ta maka, munsan ta ma babban laifi, amma kayi hakuri, ka yafe mata, ka maidota dakintaz na rantse maka Mummy ta gane kuranta, Daddy Please" su Ziyada da Zaineema harda Najwa suka durkusa suna rok'on Daddy ya yafe ma Mummy, Daddy yayi dan Jim yace "Allah ya sani ina son Maryam sosai, ina kaunarta, ta min laifi, amma wanda ta fi ma laifi sun yafe mata, kuma shima ubangiji muna mai laifi Ya yafe mana, kamar yanda Zaid yace mu su waye da ba zamu yafe ba in aka mana laifi? Na yafe ma Maryam, amma na barta ta koyi zaman duniya, zan dawo da ita, bayan Aurena da Aunty Aynarhnku". Dariya sukayi duka sukace "Daddy Aure kuma?" Murtukr fuska yayi yace "Eh din Aure, ko na wuce ne?" Daria sukayi duka, Paapa ya daura da cewa, "da kuma auren Dana Abdulmajeed da ya ma sunanta Yaya??"

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});