Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 62

Chapter 62

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wai ba ta rik'e ba, dan uwarta wani da zaice be rike numbern uwarshi ba?". Majeed yace "muga Numbers din" "kika sake kika nuna mai numbers din ya bi bayan wayan kinsan Majeed da bin didik'i ya gano gaskian lamarin k'aryarki ta k'are" Zuciyar Mairo ke mata gargadi, da sauri tace "Nagoge numbers din" Majeed yace "Mummy ki bar Najwa please, idan bata so ta baki numbern Iyayenta ba dole bane, ta fada bata so Baban ta ya san inda take saboda zai mata auren Dole, da sanin Mamarta ta zo Kasar nan, ba ruwanki" Mummy tace "kai wani irin sakarai ne? Cutarka takeyi wallahi, yaudararka takeyi" Majeed ya kalli Najwa ya kalli Mummy yace "Allah ya san da Zuciya daya nake zaune da ita, inta cuceni ita da Allah, zata cigaba da zama damu har sai randa tayi niyyar tafiya Gida, So Mummy please, this should be the last time, Enough is Enough" Mummy ta bude baki cike da mamaki, Najwa kuwa taji ba dadi, anya Majeed ya chanchanci haka? Kallonta yayi yace Zo Najwa, yayi gaba, da sauri ta bi bayanshi. * Mota ya shiga ta bi bayanshi, horn yayi aka bude musu gate ya fita daga gidan, ba me ce ma danuwanshi k'ala, sun danyi tafiya kafin ya shiga wani katafaren guri, daga sama ta karanta *Farm Center* ya dan kalleta yace "i'll be right back" duk da hawayen da takeyi sai da ta murmusa, ya fita, ba a fi minti 20 ba sai gashi ya dawo da leda a hannu, ya mik'a mata ta kalleshi, yace "karba mana" ta sa hannu ta amsa, ta bude, kwallin waya ta gani *Gionee P2* ta dago kai ta kalleshi, ya murmusa yace "You can call Maama whenever you feel like, simcard din sai after 24 hours zai zama active, kiyi managing, na san its not like your Iphone6, amma--" katseshi tayi tace "Allah ya saka da Alheri, Allah ya biya, Nagode, i cant thank you enough" Murmushi yayi, ya kunna mota suka dau hanyar Gida, sai da ya tsaya Eatery ya siya ma su Ziyada Snacks, a hanya yake ce mata "Najwa, ki k'ara hak'uri Kinji? Everything will be Alright" farinciki takeyi, ta ma mance da abunda ya faru, wannan wayar ya share duk wank bakinciki Mummy, ba zata iya gode ma Majeed ba, anya ta mai adalci kuwa? Bari dai ta gani, if he's worth her trust. WASHEGARI Kallonta yayi da takaici, baya tunanin ko Asuba tayi, gari ya gama Wayewa, 8 saura, tun dazun ya ke ta neman Credentials dinshi amma ba alamun su, ba inda be bincika ba, da ya ga ya kusa zautuwa da nema, ya sa shi buga Nana"Nana nah, tashi donAllah" bacci be isheta ba, syrup din da ta kwankwada jiya ba su saketa ba, cikin magagin bacci tace "My Majeed, ka barni donAllah, kaina na ciwo" sausautar da murya yayi ace "Ki daure ki tashi kiyi Sallah" ko motsi bata k'ara ba, zuwa yayi ya dagata Sama ya sada ta da toilet, yana jin tana mishi mita yayi mata shiru. Sai da ta idar ya ke ce mata "Nikam Nana baki ga inda na ajiye folder din Credentials di na ba?" gabanta ya yanke ya fadi, in-ina ta soma yi "aa, aa wallahi, bani na dauka ba" jin yanda tayi maganan ya sa shi dakatawa ya kallota sosai, jijinta ya fara rawa, mamaki ya rufe Majeed, me ke sa Jikinta na rawa? Sai kace mara gaskiya? Majeed ya danyi nazari, ji yanda take wuk'i wuk'i da ido, anya kuwa?. * Dabara ta fado mai yace "Kin kaima Daddynki ne ya nemo min Aiki?" baki na rawa tace "Aa" Majeed yace "to wa kika kai mawa?" bakinta na karkarwa "Wani ne yace in bashi Credentials dinka zai sama maka aiki a Inland Revenue" Majeed yayi k'uri yana kallonta, ji yake kamar ya fadi don wani jirij da ke dibarshi, a hankali yace "Nana sai ki bashi Original Copies? Ina kika taba ganin anyi haka? Haba Nana, ba wannan ba, kirashi yanzu kice mai zanzo in karba Original Credentials din, in yaso sai in bashi photocopy, Nagode". Tayi shiru, ko motsi ta kasa, ya sake cewa " kirashi Nana" baki na rawa tace "banda Numbernshi, da Private Number yake kirana" ruf ruf idon Majeed ke kullewa yana budewa, baya son yarda da abunda kunnuwansa suke jiye mai, yayi kamar beji me tace ba, ya sake tambayarta, "Nana, ki kirashi yanzu inje in karbo Folder na" da tsoro ta sake maimaita mai "Banda numbernshi, ban san da me zan sameshi ba, shi ke kirana ba nike kiranshi ba, yace in aikin ya samu zai gaya min, suprise nake son yi maka, shiyasa ban gaya ma ba" jin shiru be amsa ta ba ya sata kallonshi, ganinshi tayi a k'asa, a kidime ta karasa gunshi, ba ta san yanda akayi ya yanke jiki ya fadi ba. Ihu ta sake da k'arfi tare da fashewa da Kuka, kukan da takeyi ne ya hada kan 'yan Gidan Gabaki daya a dakin. Mummy kamar tayi hauka, ta tataro Majeed jikinta tana kiran Sunanshi, Hajjo kadai tayi tunanin dauko ruwa ta yayyafa mai, ina be ko mosta yatsa ba, Ziyada da sauran Yaran sai kuka suke tayi, Najwa ma fuskarta yayi Ja, duk cikin tashin hankali suke, Daddy yace "Ziyada kira Fallalu akai shi Asibiti" da gudu Ziyada ta fita. Chan sai ga Fallalu nan yazo, aka Cicibeshi akayi Asibiti dashi. Daddy yace "su tsaya a gida" shi da Mummy da Nana suka tafi Asibitin. ****** Masoya ga Wani Babin, ya kuka gani? Spoiler Alert; Zaman Nana ya kusa k'arewa a gidan Abba Abu, kuma akwai sabon Member a gidan, Guess who?. Har yau ba zan fasa gode muku da kuke kasancewa tare dani ba, na san bana muku update akai akai, Wallahi i've been busy ne, in nace zan dinga yi a kai akai zanyi shine fiii sha a wuce gurin, kuma ba zai yi dadi ba, kuma ba zaku so hakan ba, Nafiso na natsu na muku a tsanake, da haihuwar yuyuyu gwara daya kwakwara. Ku cigaba da kasancewa tare dani. Ehen Wattpadians! You know i love you ko? Show me love Vote and Comment line by line please. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg2鈨�2鈨� Ka sa sukuni tayi, duk yanda ta so ta daure ta kasa, toilet ta ta kunna pampo shige tare da fashewa da kuka, kuka take sosai kamar an aiko mata da sak'on Mutuwa, bata san ta shak'u da Majeed ba, bata san zata shiga damuwa haka ba, me ya sameshi? inalillahibwa ina ilaihir rajiun, Allah ya baka lafiya, ban san ne zanyi ba if anything should happen to you Ya Majeed". Sheshekar da takeyi ya fara k'ara, Hajjo da Ziyada da ke cikin damuwa suka k'ura ma K'ofar Toilet din ido, Hajjo tace "Ziyada, kamar kuka nakeji" Ziyada ta dan kasa kunne tace "Najwa ce" ta mik'e don dubota. K'wan k'wan ta kwankwasa mata, "Najwa bude K'ofar" Najwa na jin muryan Ziyada tayi saurin wanke fuskanta, ta fito, bata san sunji Kukan da take tayi ba, ta murmusa cikin rashin gaskiya, Hajjo tace "zo nan Najwa, menene abun kuka? Addua

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});