Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 152

Chapter 152

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Daddy yace "PureHeart" Ta tashi da gudu ta fada daki tana cewa "Kai Daddy kai Daddy" Paapa ya kalli Zaid yace "Gatan Marayu, na bar komai a hannunka" Zaid yace "I got this Pop" Paapa ya kalleshi yace "Pop?" su Ziyada suka fashe da daria, Zaid yace "Ina Nufin Baba" Daddy yace "Allah ya shiryaka, Sada muje ka rakani Zance ko?" Zaineema tace "don dai Aunty Aynarh ce Daddy wallahi da ba mu yarda ka auro wata ba" Daddy yayi daria yace "Kunsan dai da tsohuwan Zuma ake magani ba? Maryama ta Abba" aka hau shewa, Hajjo tace "yi maza ka saki layi gaban suruki" Daddy yayi daria yace "Ai Khalid Dana ne ba suriki ba" Khalid ya mik'e yace "bari na shiha cikin Gari, zan dawo Anjima" to sai ka dawo inji su, Hajjo tace "Ja'ira dauko gyalen ki raka shi" ta mak'e kafada, Daddy ya ja hannun Paapa suka fita, Hajjo tace ni ku jirani ku kaini Gida, ta bi bayansu bayan ta ma Maama Sallama, Zaineema ta kalli Maama, ta mata alama da ta bishi, ta mike ta gyara zaman gyalen da ke jikinta ta fita ba tare da ta ce ma khalid komai ba, Khalid ya bi bayanta bayan ya ma Maama da Zaid da AbdulMajeed sallama, Zaid ya ciro waya ya latsa yace "Ga khalid nan fitowa, ku kaishi inda yake so . Maama na kallon Zaid ta gefen ido, yanda yake waya ya matukar burgeta, wani sonshi takeji, tashi tayi ta shiga daki, Abdulmajeed na son ganin Najwa yace "Uhm, bari na ehm shiga ciki" Zaid yayi Daria, Abdulmajeed ya shige dakin Najwa ya rage daga Zaid sai Ziyada a Parlorn, ya k'araso gunta ya zauna kusa da ita ya riko hannunta ya kai saitin zuciyarshi yace "na wahala Babe, kinji yanda sonki ke neman fasa min zuciya?" kanta a k'asa tace "a randa ka gane Najwa, na ga ka mjn wani kallo, gabana ya fadi, na zata zaka tsaneni, na zata zaka sakeni, na zata zaka rabu dani" yace "Tab, kinsan Auren Zobe? To shi mukayi, kinsan me zai faru dani in na rabu dake kuwa?" ta dan dago tace "aa bansani ba, gaya min". "Erhm, kinsan me zai faru dani in na rabu dake? First, I will have a Headache, Heartache, Malaria then Typhoid and Kidneys stones, HIV and AIDS, Fcq, Tsd, Uccd, Rfs, Rabies and Ebola and I will die" wani irin dariya Ziyada ta fashe dashi harda kwallah, cikinta kamar ya fashe don daria, shima darian yakeyi, sai da tayi dariarta ma ishi kafin ta rungumeshi tace "Allah ya tsareka My Forever, hakan ma ba zai faru ba InshaAllah, amma meye Fcq? Tsd? uccd, rfs? Meye su?" daria yayi yace "yo wa ma ya sani?nadai san zan kasance tare da ke har abada da yardan Allah" kafin ya hade bakinsu cike da kauna. Murmushi suke ma juna kafin ya dora kanshi kan kafadarta, yana kallon Dakin Maama, fuskarshi ta dan sauya, ta lura dashi tace "Ka shiga, tana ciki" girgiza kai yayi yace "bata son ganina" girgiza kai tayi tace "ka shiga My Forever, nasan shes waiting for you, komai ya wuce, ka shiga ka ganta, kuyi magana" wani tunani yayi kafin ya dago ya bata peck kan goshi yace "nagode" tare da mik'ewa ya nufa "Dakin Mamaa da Sallama". Tana tsaye tana kallon Madubin jikin wardrobe dinta, ko da ya shigo ta hangoshi jikin madubinta, kamar jiranshi take ta sauke naunauyar ajiyar zuciya, baki ya cire yace "Maa" bata amsa ba illa runse idanuwanta da tayi daidai da saukowan hawayenta, a nutse ya taka ya rungumeta sosai yana hawaye, ba ta hanashi ba, hawayensa ke zuba a kan kafadunta, bakinshi na rawa yace "Maa" hannunta na rawa ta kai kan sajensa tace "Zaid, Zaid My Son". **** Hello Lovers! Ya kuke? Sorry sorry na makamakale kwana biyu. So how's this page ? Kowa ya yafe ma kowa? Ina fata yan ™Zaid kun yafe ma Mairo, da kuma yan ™Majeed sun yafe ma Zaid? Nima dai na yafe musu lol. Ehen kunji Zaid zai kamu da cututtuka for Ziyada? Hmm. Intresting. NajwanMajeed? AbbanAynarh? So the Million Dollar Question. *ARE YOU READY FOR THE FINAL AND LAST PAGE?* #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode. Biebee Isa. 💭A DADE ANA YI....sai gaskkall Wattpad:@biebeeisa Pg4⃣0⃣ Hannunta biyu ya kamo, haka kamar dan shekara 11 yake ta tsala kuka mara sauti amma me ciwo "Maaa, kice baki tsaneni ba donAllah, kice kin yafe min, donAllah kice Allah ya min Albarka, Mami ki samin Albarka, na tuba, ba zan k'ara ba, ba zan sake ba, kiyi hakuri kinji Maa". Kamo fuskarshi tayi da hannu biyu tana shafashi kamar tana son gano wani abu daga gareshi cikin sanyi tace "kayi hakuri D'ana, na bamu wahala, na wahalar da zukkatanmu duka, nifa na haifeka, ta ya zan tsaneka? Kuskure kayi kuma ka gyara, kuma a lokacin da akwai wata hanyar gyaran da zakayi ba tare da da na nuna maka jan ido ba, da nayi, hakan da nayi ne daidai, ka yafe min Yarona" dan yatsar shi ya sa mata a baki tare da fadin "Shhhh Ma, kar kice komai, gaki a nan, hakan ya wanke min komai, balle kuma meye laifi in Uwa ta hukunta Danta? Shh, kukan ya isa" ya sa hannu ya dinga share mata hawayen da ke zuba a fuskarta ba tare da damuwan goge nashi da ke zuba a nasa fuskar ba. Cigaba da shafa fuskarshi tayi, hawayen ba su bar zuba ba, amma fuskarta cike da annuri, ta so tayi hakan tun ranarda ga fara ganinshi, dama be bata ba, "Haka ka koma? Haka ka zama? Wannan yarona ne? Haka ka Girma? Ina Alfahari da kai Zaid, wallahi ina alfahari da kai" rungumeta yayi yace "Naji dadi, Naji Dadin da kike Alfahari dani, Naji dadi Mami, ina sonki fiye da rayuwa da kanta, kece komai na Mami, naji dadi da ba ki tsaneni ba, naji dadi wallahi" dariya tayi sosai tace "nima naji dadi, ba zaka gane kalar farincikin da nike ciki ba, nima ina sonka Yarona, Allah ya Albarkaci Rayuwarka, Allah ya Albarkaci Rayuwarku kai da k'anwarka Najwa, ya Albarkaci Rayuwarku tare da Yanuwa da yaran Musulmai duka". "Ameen" ya amsa, yana jin kanshi a cike da murna, yana jin dadin yanayin da ke shiganshi, Allah ka sa karshen bakincikin mu kenan, Allah ka sa mu samu dauwamamiyar farinciki, Allah nagode maka, Alhamdulilah Ala kuli hal". Ba ta damu da Girman da yayi ba, bata damu da saura k'iris ya shiga shekara 30 ba, rungume dan yaronta takeyi tana shafa kanshi kamar dan shekara 11 da ta bari a Hassan Ibrahim Gwarzo, ta yi kewanshi sosai, kalamai ba zasu baiyana farincikin da suke ciki ba, ba ta so ta daina jin dadin nan, Godia take ta ma Ubangiji Azzawajala da ni'ima da baiwar da ya ba Danta, zaune tayi kan Gado, shima ya zube kan guiwowinsa tare da daura kanshi akan cinyoyinta, tana shafa mai laulausan gashinshi, suna fira irinta Da da Mahaifi. (Ubangiji ka bar mu da Mahaifanmu, ka kara mana So da k'aunarsu, kasa suyi Alfahari damu, kasa duk wata kalma da zai fito daga bakinsu ya kasance Albarka suke sama na, Cikin Mahaifan da suka rasu Ubangiji Allah

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});