Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 81

Chapter 81

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kudin sa Miliyan 30 a tsakanin Watanni Uku, in ba haka ba, Kotu zata kwatar mai hakkinshi da karfi, kuma zata fuskanci fushin Hukuma, duk wanda Hukuncin nan beyi mai ba, to yana iya daukaka k'ara zuwa Kotun K'asa" A nan Alkali ya kawo k'arshen Shariar Hajia Mairo, da Alhaji Nakowa Kotu, Alkali ya mik'e kowa ya mik'e. Kasa Motsi tayi ta kasa yarda, komai sai kware mata baya yake, tana ganin Alhaji Abba ya fita a fusace, ina ma zata iya hawaye, tana kallon Alhaji Nakowa da Iyalanshi suka tako har gabanta da Murmushin Farincikin yace "Da wa ta 6are Hajiya Mairos? Na gaya miki sai kinyi nadama, tsautsayi ya sa ki ka makani kotu bayan baki da ko sisi, while kin san komai yanzu in baki da kudi ba a damawa dake, bansha wahalan komai ba, har kawayenki, da Miliyan daya kachal na sayesu, hahah kin ban tausayi fa, anyway duk inda zaki nema min kudi ki nemo min, kafin kotu ta Wulakanta min ke, hahah ku mu tafi". Nan suka barta zaune da ta rasa abun yi, da k'arfi ta sake Ihu sai da Kotun gaba ki daya ya Amsa. ***** Ghen Ghen Ghen...... Najwa kina rusa ma Zaid Plans ko? Allah ya sa ya gane kece, he'll roast your skinny ass back to NewDelhi India Lol. Haha, ya kuka ga Shari'ar Nakowa da Mairo? Anya Mairo tayi deserving haka? Wannan sharri kala kala? Who wants justice for Mummy? Mummy kar kiji komai, akwai Allah. A bar Mairo haka? Yayyy Loverz, i made it, dama nace zaku jini yau, so please ku cigaba da mun Uzuri kunji? Makaranta, ba kullum zaku dinga samun post ba, maybe once a week, but i know you love me zaku min uzuri, so please bear with me. And Yay Wattpadians, You know you are the best right? ADAY yayi hitting 6k votes Wallahi naji dadi sosai, lets keep rocking it, ILYSVM nagode Sosai, Allah ya samu Aljanna duka, da masu voting da Ghost readers din, amma dai ghostreaders, hmmm nayi shiru. Please Vote and Comment line by line. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg2鈨�7鈨� Yana shiga Gida ya ci karo da Najwa, yanayin da ta ganshi a ciki ya bata tsoro, ko da aka gano Asirin Nana ba ta karanci abunda take karanta a fuskarshi ba yanzu, tsoro ya bata, a hankali ta matso kusa dashi huci yakeyi a hankali, yak'i kallonta, yak'i bari su hada ido, cikin sanyi tace "Meri Jaan (Rayuwana)" runtse idanunshi yayi, be ma san su hada ido, saboda yanayin da yake ciki, hannu ta sa ta kamo hannunshi, janshi tayi har gaban 2sitter, zaunar dashi tayi, ta wuce kitchen da sauri, roban Ruwa me sanyi ta dauko da Cup, tsiyaya mai tayi ta mik'a mishi, beyi gardama ba ya karba cup din ya kafa kai, kurba uku ya shanye ruwan tas, ganin haka ya sa ta karbi Cup din, kara tsiyaya mai tayi ya sake karba ya shanye tas, zama tayi dan kusa dashi ta fara nanata " Inalillahi wa ina ilaihir rajiun" tayi ta maimaitawa har sai da Majeed ya fara bi, haka sukai tayi har tsawon Minti Uku, kafin ya samu dan natsuwa. Daddy ya shigo Gidan shima a sukwane, hankalinshi shika tashe, Najwa ta tabbatar abunda ya samu Majeed shi ya samu Daddy, shima ruwan Sanyin ta dauko mishi, ta tsiyayya mai, ta bashi ya sha, a hankali yace "Nagode" wucewa tayi daki ta sanar ma Hajjo, halin da ta ga Daddy da Majeed, mikewa tayi tana sallalami, fita tayi Parlo, "Abba me ya faru?" a raunane ya dago kai ya kalleta, a hankali ya kwashe komai ya gaya mata, a fili take maimaita "Inalillahi wa ina ilaihir rajiun, ita ko Hajia Mairo me ya aiketa? Inace an bar maganar da dadewa?to yanzu meye abunyi?" Daddy ya sauke numfashi yace "Biyan Kotu kawai zaayi, amma ban san inda zamu samo Kudi ba" Majeed ya nisa kafin yace "A sayar da Gidan nan" Daddy yace "AbdulMajeed" Majeed ya katse shi ta hanyar cewa "Daddy, ina zamu samu 30.5 Million? Daddy, mun rasa komai fa, ina ganin mu sa Gidan nan a Kasuwa din gudun cin Mutuncin Alhaji Nakowa da Kotu" Daddy ya jinjina kai yace "Haka ne" Hajjo tace "Sai mu koma chan Rijiyar Zaki ko? Tunda tsaf gidan zai kwashe mu duka" haka suka cigaba da maganan sa Gida a Kasuwa har Mairo ta shigo ko Sallama babu. Kallo daya zaka mata kasan cewa damuwa ta cika zuciyarta fal, tayi kalar tausayi, duk ta fita hayacinta, kujera ta samu dan nesa da Hajjo ta zauna tana mayar da numfashi, Majeed ya so mata magana amma ganin zai kara cikin damuwarta ne kawai ya sashi yin shiru, Mairo ta ja tsaki karo na ba a dadi, ta dan muskuta tace "Sai na shayar da Alhaji Nakowa Madaran Mamaki wallahi, sai na nuna mishi ruwa ba tsaran kwando bane, in banda iskanci, ni zai yi wa Sharri? Shi kudi ko? Duk ya siye su Suwaiba, To wallahi sai na daukaka k'ara, sai munje Babban Kotu da su" dukkansu tsura mata idanuwa sukayi, chan Daddy yace "Enough Maryam, please, mun yanke Hukuncin zamu Saida Gidan nan, a biyasu kudin su, wata Shari'ar Sai A lahira" wani ashar Mairo ta laliyo, tace "in sun isa hadari ya daukeni, ba su isa mu saida gidanmu ba, ba su isa bane". Muskutawa Majeed yana rufe idanuwanshi a hankali, saboda zafin ds suke yaji muryan Daddy na cewa "Na bar sakar maki komai na Gidan nan Maryam, na bari, ni zan ja ragamar Gidana, daga yau, ba zaki sake yin wani abu ba tare da sani na ba, ba zaki sake yanke hukunci ba tare da shawarata ba, in kuma kikayi, Maryam, zan baki mamaki Wallahi" yana kaiwa nan, ya tashi ya kalli Maman shi, ya mata alama da zai shiga daki, kai ta gyada mai, ya wuce ciki, Hajjo ta kai dubanta ga Mairo tace "Hajia Mairo, hakuri zakiyi ku koma Gidana, dakunan zasu ishemu duka" wani irin harara Mairo ta buga ma Hajjo, kafin ta ta figi gyalenta tare da Mukulli ta fita. Duk suka bi bayanta da Ido, Hajjo tace da Majeed "Abdallah, Allah ya maka Albarka, kar ka sa damuwa a ranka, tashi ka shiga daki, ka huta ma ranka, komai yayi zafi maganinshi Allah, tashi ka tafi" Majeed ya tashi ba tare da yace mata komai ba ya shige dakinshi, tashin hankali bai sa ya tuna wani Nura ba, be ma lura be dakin ba, Zama yayi kan Gado tare da fashewa da kuka, wannan wani irin bala'i ne, ya Allah ka kawo mana k'arshen wannan Musiba, Allah ba mu ds wani wayau sai wanda ka bamu, Allah ka sa muci Jarabawarmu" sai da yayi kuka san ranshi, kafin ya zube kan Gado. **** "M y Forever, kinsan ya nayi kwanakin nan ba tare da na ganki ba? Eyi? A daddafe nayi su, i couldnt even focus on the work, kawai naji ba zan iya k'ara kwana daya ba tare da na ganki ba, na bar aikin nazo Kano" Wani Murmushin jin dadi Ziyada keyi, Allah ya san son da take ma BawanAllahn

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});