Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 12

Chapter 12

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,211 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

zaa yi Waliman bude Sabon Shago da Sabon Gida. 聽 聽 聽 Hankalin Mairo a tashe da taga Babban Gida kamar wannan, Hassadar ta ya motsa ta shiga kushe gidan wai gida kamar gidan yan yankan kai,yan walima suka bita da ido, kallon ko wani lungu da sak'on gidan takeyi zuciyar ta ba dadi, wani zazzabi mai zafi take ji, zuciyarta聽 bata farfado daga tashin hankalin da ta shiga ba aka dunguma a kaje Sabon Shago. Daga nesa ta hango Wani katafaren Gini wanda ya k'awatu da hasken Fitila, idonta ya kai ga SADA ABU AND SONS FURNITURES, a tare aka shiga, Alhaji Sada baki har kunne, Alhaji Abba da Yesmin na gefenshi yana nuna ma mutane wurare a cikin shagon, wurin sai kanshin Italian furnitures yake tayi, wurin ya k'ayatu, ga maaikata, baki wangale Mairo ke tunanin yaushe Sada yayi Acheiving聽 haka,聽 bata damu da yawan mutanen da ke kallonta ba ta daura hannu a ka tana zubda hawaye, harsada ba zai barta ta sake mintuna ko daya a gun ba, da sauri ta juya ta fita daga shagon, ta tsaida taxi tace a kaita Dorayi. * 聽 聽 "Hmm kin ban mamaki, wai yanzu akwai abunda zai gagareki Mairo Sani?, duk kaifin basirarki? Har yanzu baki gama da Yesmin ba?" wlh da nice ke da tuni na yarda k'wallon Mangoro na huta da k'uda"Mairo tace"uhmm Wallahi Aliya abun sai a hankali, duk na rasa yanda zanyi,Sada na controlling Mijina, Mijina na k'arkashin shi, sai abunda Sada yace yakeyi, rannan harda marina yayi saboda Sada" Laiya ta rik'e baki, Mari? Mari fa kikace, Dank'ari Mak'ari, nan gaba mugun bugu zai miki ya barki kwance" "ya zanyi Aliya?" Aliya tace "tsaya kiji in baki labari,Mijina ke da Arziki duk cikin familynsu, kowa ya kwaso shara kan Mijina yake zubarwa, yayi Hidiman Gidanshi, yayi na yanuwanshi,daidai da ruwansha shi ke siyan musu, komai yake musu, ni ko inda akwai abinda na tsana be wuce yanda yake musu bauta ba, don a guna bauta ne yake musu, aiko na yi shige da fice na, na rusa lamarin, yanzu da nike miki magana, Ba uwar da yake musu, ya tara daga ni sai 'yayana, In gaskia tazo a fadeta, kin ga da Mijinki ne k'anin Mijina da ba zan dinga barinshi yana muku Hidima ba, kowa yaci gashin kanshi, Lallai Yesmin na k'ok'ari da har ta ke bari ya muku Hidima" da sauri Mairo ta katseta, ta san halin Aliya, yanzu zata gaya mata magana tace "Hegia, nima ina mamakin kauda kai irin na Yesmin, yanzu dai gaya min, ta ya kikayi shige da fice har Mijinki ya zama me jin maganarki?" ko shakka Aliya tace "gyara zama ki sha labari, bani kunnenki" nan ta mata bayani a kunne, suka kwashe da daria suka chafe hannu."Shegia Aliya Bashir, ba Allah a ranki" tace "tsaya nan,kallon ruwa kwado ya miki k'afa" Mairo ta nisa tace "yanzu kina tunanin akwai halin Abba ya mallaki dukiyar Sada gabaki daya?" Aliya tayi wuf tace "tsaflillahi" ke dai kawai ki shirya gobe Asabar na rakaki Marmara. * 聽聽 WASHEGARI K'arfe Biyu da Rabi ya ma Alhaji Sada, Yesmin da Hajjo gidan Alhaji Abba, sun zo daukarsu zasu tafi Visiting dinsu Zaid,dama Alhaji Abba ya shirya,ya fito da Zaineema,Yesmin tace "Zainee ina Mamarki?" Abba yace "Mairo bata jin dadi tun safe, tace a gaida yaran". "Allah sarki in mun dawo ma dubota" cewar Alhaji Sada, ya ja Mota suka nufa makarantar HIG. Tana jin tashin Motarsu ta sa6i gyalenta, ta kwashi kudi mai yawa ta kulle gidan ta fice, taxi ta hau ta nufa Dorayi gidan Aliya Bashir. * K'aton Carpet aka shimfida a k'asa k'ark'ashin Bishiya, duk suka Zube a k'asa, Sosai Zaid ya rame, dama tunda AbdulMajid ya dan fishi kumari, Zaid kwance jikin Mamanshi, Baba Abba yace "yadai yarona?" AbdulMajid yace "Baba tun jiya Zaid yake ta kuka,kuma yace baisan meke damunshi ba" Hajjo tace "nidai ince bai jin dadi don tun da yazo be yi wani magana sosai ba kuma be dauki Zaineema ba" Sada yace "abunda zai hana Zaid daukan zaineema ba k'aramin abu bane" Yesmin ta kalli danta tana karantar shi, shirushiru ba halinshi bane, a hankali ta lumshe idanunta ta bude tace "Zaid baka da lafiya ne?" Kai ya girgiza, tace to me ya sameka? Yace"Mama ni gida nake so, i want to be with you" tace "haba Zaid, ko term daya ba kuyi ba, kayi hakuri, baga danuwanka ba kuna tare? Kanaso babanka yayi asaran kudin Makaranta?" ya girgiza kai, yace "nidai ku tafi dani yau ku dawo dani gobe"ina so inje gida ne" Baba Abba yace "Zo, ya tashi ya je gunshi yace "Bakason boarding?" ya gyada kai yace "na ma Alk'awari ba zaka dawo 2nd term na, zan chanza ma makaranta a dawo da kai kuda da mamanka" nan ya danji dama a ranshi, abinci Yesmin ta zuba musu duka sukayi lunch, har yanzu Zaid bai warware ba, har Lokacin tafiarsu, ya shiga kuka sosai, Visting dinsu na farko beyi kuka ba, sai wannan, Yesmin hankalinta tashe amma daurewa takeyi balle da ta ga ya mak'alk'aleta yana kuka sosai kamar bazai sake ganinta ba, itama hakan takeji kamar ba zasu sake haduwa ba a hankali ta rada mai a kunne "I love you Zaid, dont you ever forget that, take care of yourself" kai ya daga mata ya sake fashewa da kuka, ya karya musu zuciya duka, Sai da Alhaji Sada ya tsawatar mai kafin ya saketa, sannan ya rungume Babanshi shima, haba Sojan Baba Abba, ka bar kuka mana, bakaji yace zai cireka ba? Ya gyada kai, "maza share hawayenka" ya kalli AbdulMajid yace ku kula da junanku" suka juya suke wuce, Yesmin na waigen danta, sabon kuka yazo ma Zaid ya ruga da gudu cikin makaranta, waiyo ji take kamar ta bi bayanshi. 聽 Marmara Mallam danlami yace "Naji bayananki, me kikeso ayi?" ta kalli Aliya, Aliya ta mata alamun kiyi magana tace "Ina so Mijina ya daina min gardama, ina so yayi duk abunda na sashi, ina so yayi duk abunda nikeso, ba ma shi kadai ba, dukkan su, duk wanda nace kar yayi abu, kar yayi, inaso ,su zama mai jin maganata a ko yaushe" Mallam yayi dariya yace "angama sai me kuma?" tace "aa Mallam a fara da wannan, in an ci nasara sai in dawo" Mallam ya daka mata tsawa yace "kina da tantama ne? Kina tunanin aikina baya ci?" da sauri ta girgiza kai, Aliya ta mata nuni da ta badhi hakuri, nan ta sake bashi hakuri, ya hakura ya buk'aceta da ta sake tambayan wani abu, tace "So nake duk dukiyoyin Sada ya dawo k'asan Abba, komai da ya Mallaka ya mallaka ma Abba" yayi dariya yace "ke da kikace bakya son kowa ya maki gardama, ai wannan aikin kine, ke zaki sa shi duk abunda kike so, kuma dole duk suyi abunda kikeso, tashi kije komai zai tafi kamar yanda kikeso, ni aikina ban bada magani, ban bada komai, ni zan miki aikin da kaina ku tashi ku tafi zan fara aiki". Suka mai Sallama bayan ta Zube mai duk kudin da tazo dasu tace zata dawo bayan aiki. 聽 **聽 聽 **聽聽 ** 聽聽 Ghen! Ghen! And this is

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});