Chapter 58
Chapter 58
ta fito rai bace, bata san abun da zai dameta, ta fito ta kalli Hajjo shekeke, ta so ta ganeta, don ta san ta, da wayonta ta je gidan Hajjo, don dai kawai sun dade basu hadun nan bane, ko nuna alamun ta santa batayi ba tace " YaMajeed gani" a dakile yace " baki iya gaisuwa ba? Ko ba ki ganeta bane?" baki ta turo tace "Ina wuni?" Hajjo ta amsa ta na Murmushi, Majeed yace "Barin kira Mummy". Duk da Gabansu duka faduwa yakeyi, amma sun dake, Majeed ya shiga Dakin yana Sallama, fushi takeyi dashi da Daddynshi sabida zuwan Hajia Aynau, yace "Mummy, munyi bak'uwa" hararshi tayi tace "waye" yace ke dai taso "Mummyna" jan hannunta yayi suka fita Parlo, Najwa ta hango, bata gane ta kusa da ita ba, Ranta a bace tace "dawowa da ita kayi?" har suka zo gaban Tsohuwar, Mairo tsakani ga Allah bata gane ko wacece ba, sai da Hajjo ta bude baki tace "Mairo mun wuni Lafiya?" kamar ta arta a guje don dago me muryan baki na rawa tace "Hajjo?" ta juya ta kalli Majeed cikin rashin fahimta. "Me kikeyi a nan Hajjo?" Majeed yayi saurin cewa "don Uwa ta zo Gidan danta sai ace me tazo yi?". Majeed ya kalli kannenshi yace "Ziyada, Zinatu Muhsin, Meet your Grandmother, itace Mummyn Daddy" Mummy tace "Majeed What are you Doing?meyasa ka kawota nan, ya ma akayi ka san inda take?" Majeed yace "Mummy, Hajjo ta dawo nan da zama, mutuwa ta raba, gidan Danta ne" wani Shewa Mummy ta sake tace "Kutumar Bala'i, ka fara shayeshaye ko Majeed? Kowa ka gani ka kwaso kace nan ko? To Wallahi baka isa ba, tun kuruciyata ban zauna da Hajjo ba, yanzu ba zan zauna da ita ba Wallahi, dole ta koma inda ta fito" be bi ta kanta ba yace "Ziyada, ina so ki koma dakin Zaineema da zama, ki bar ma Hajjo da Najwa dakinki kinji?" Ziyada tace "Okay Yaya" da dan Dokinta, ba wai tana da saurin sabo bane, amma sai taji son Kakarta, ta matsa kusa da ita tace "Najwa taimaka ki tayani kwaso kayan Tsohuwar nan, barin nuna mata dakinta" Hajjo tayi dariya tace "kece dai Tsohuwa, kina gani na sabon Jini" Najwa tayi daria, Ziyada ta kama hannun Hajjo ta mik'ar da ita. Mummy ta finciko Ziyada, tace "kar ki tabata" Majeed shima ya janye Mummy tare da daga murya "Enough is Enough Mummy, uwar Mijinki ce kike ma haka as if she's a piece of trash?" Mummy tace "She is a Piece of trash" Ran Majeed ya baci yace "Mummy, Wa billahilazi Laillahaillahuwa, ba me bina bashin rantsuwa, idan kika takura, ko kika muzguna wa Hajjo while her stay here, Z.an tafi, zan barki Mummy, and i will never Come back, kindai ji rantsuwar dan Musulmi" baki na rawa tace "Majeed are you threatening me?" yace "i am not, na dai gaya miki,idan na tafi, i will make sure you never see me again" to ya tabo kahon zuciyarta lakwas tayi, huci takeyi, bata son abun da zai rabata da Majeed, fuu ta wuce daki kamar zata tashi Sama, ya kalli Nana yace "And Najwa, shes my Guest ba ruwanki da ita, ko kallon banza kikayi mata, dagaske zan rabu dake Nana" Nana ta k'ulu iya kuluwa, ta tashi a fusace ta wuce daki, Ziyada tace "karki damu Tsohuwa, muje Daki" Hajjo tayi dariya tace "zaki san tsohuwa in saurayinki ya ganni yace ni yake so" sukayi daria duka, Majeed yaji dadin yanda Hajjo ta sake lokaci guda, ya zaro wayanshi ya kira Daddy yace ya dawo gida akwai bakuwa na jiranshi, Daddy yace dama yana kusa da Gida gashi nan dawowa. * Daddy na dawowa Majeed be ce mai komai ba ya ja hannunshi ya turashi dakin Ziyada. * Mairo kuwa kamar tayi hauka cikin daki, meke faruwa da ita ne? Asirin da tayi ya fara karyewa ne? Ya akayi Majeed yaje Gidan Hajjo? Ya akayi Hajjo ta yarda tazo Inda suke, bayan Boka ya tabbatar mata da cewa sun rabu kenan da Abba? Ya akayi Abba ke mata gardama har ya na wurganta da mugun kallo Tab duniyar na juya mata baya, a fili tace "na shiga uku ni Mairo".. 掳掳 Bibilicious freaking fans, da fatan munyi Sallah lafiya, nagode da yanda kuke hakuri da rashin post din da ke zuwa muku da wuri, ku min uzuri, ina da patient din da ba lafiya, ku sata a adduoinku don Allah, Allah ya bata lafiya ya sa Zakkan jikine Amin. So ya Wannan Babin? Me kuke tunanin zai faru nan gaba? Any hunches? guesses? No? Drop your Votes and Comment Line by line Please. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg2鈨�1鈨� Ramewa, tsamurewa da Duhun da tayi ba zai sa ya mance Fuskar nan ba, Fuskar da tayi sanadiyar kawo shi Duniya, Fuskar Mahaifiyarshi ya gani a jikin Madubin dakin Ziyada, hawaye suka soma suntiri a kuncinshi, bai tantance ba, shin dagaske ne itace ko ba ita bace ba, Matsowa yake tayi har sai da ya zo daf da daf da ita kafin ta zube kan guiwowishi gabanta. Ba su ji shigowanshi ba, sai dai ganinshi sukayi durk'ushe gaban Hajjo yana Kuka, baki na rawa tace "Abbaaa" cikin muryan Kuka yace "Ummma", Ziyada ta ja Hannun Najwa suka fita suka bar musu dakin. Kasa daurewa Hajjo tayi ta fara Hawaye, Daddy kasa magana yayi dai hawaye, sai ya bude baki zaiyi magana sai ya kasa, Itace tace " Kar ka damu Abba, Kayi Magana". Kuka mai sauti ya sake kamar karamin yaro, "Umma, ni mai laifi ne na sani, ni watsatse ne na sani, ni butulu ne na sani, duk son da kika nuna min, Umma ni na sa k'afa na shure, ni na wofintar dake, fiye da shekaru 5, bansan cin ki ba, ban san shan ki ba, Umma Allah ba zai barni ba, kema ba zaki yafe min ba, amma Umma ki sani, bansan meke dawainiya dani ba, amma Wallahi ba yin kaina bane, Wallahi bansan ya abubuwa ke faruwa ba". Murmushi mai ciwo tayi, ta dago hannu ta shafa fuskarshi, tace " Abba, na sani, na san ba yin ka bane, kar ka damu, Akwai Allah, Allah ba Azzalumin kowa bane, Allah na yafe komai banda hak'k'in Mutum, in dai ina da Hak'k'i, Allah ka bi min Hakki na akan duk wanda ya shigo tsakani na da Yaro na, Allah ka bi min Hakkina, Wahalan da nasha Allah ka sani, Allah ka isar min, kayi shiru Abba,kar ka sake zubar da hawayenka, na yafe maka". Gyada kai yayi amma ya kasa tsaida kukan, Kamo kanshi tayi hannu biyu, ta karanta mai Ayatul Kursiyu da AmanarRasulu, sai wasu daga cikin ayoyin Shi'fa, ta tofa mai akai ta shafa kanshi, shiko ya saura kanshi a kan cinyarta yana sauke Ajiyar Zuciya. * Ziyada ta ja Najwa Kitchen don daura Abinci, Ziyada jin kanta take cikin Farinciki, Zahiri bata da san mutane amma sai taji ta sake da Najwa, kawai yau Nishadi takeji, Tuwon Semovita Miyar Egusi tace da Najwa zasuyi, Najwa dai kallonta take tayi da ta kasa daurewa sai tambayanta tayi meye tuwo?" Ziyada
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169