Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 24

Chapter 24

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,226 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Adam butulu mana din kaga yana son ka. * Hello Lovers, ya kukaga Babi na Goma? Zaid be bata muku rai ba? Nidai ya ban haushi. Ya batan rai sai da na sa Omo da soso na wanke lol. #1love #ADAY #anatare #bibiliciousfreakingfans #nagode. Biebee Isa # [12:02, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Pg1鈨�1鈨� 聽 聽 聽 聽聽 Da gudu ya danna Motar ya bar Unguwar Gaba daya, Zuciyarshi na mai zafi, don me Baba zai ce ya manta da komai? Don me Baba zaice ya yafe musu, don me Baba zaice yai watsi da abun da ya k'uddurta ba zaiyuwu ba, he's waited for this time his whole life, he cant just push it away. Amma Zaid Baba ne fa, your Only Parent, wanda yake son ka fiye da rayuwa da kanta, dan guntun tsaki yayi chan kuma ya rage gudu ya ci birki k'iiiii. 聽 聽 聽 * Zubewa Baba yayi kan kujera yana maida numfashi a hankali a hankali, idanunshi a lumshe, Zaid ya gaya mai magana, Zaid ya watsa mai kasa a ido, Zaid ya nuna mai be isa dashi ba, it hurts really bad yanda ya dauke Zaid ba haka Zaid ya dauke shi ba, da Zaid zai tsaga Zuciyarshi, da ya ga shi kadai ne abunda yake so a Duniyan nan, dafe kanshi yayi da hannu bibbiyu domin kanshi ya mai nauyi. Ji yayi digar hawaye a k'afanshi, da sauri ya bude idanunshi tare da kallon kasa, Zaid ya gani kwance kan kafafunshi yana kuka, da sauri Baba ya dago Zaid, Zaid ya k'i dagowa ya daura kanshi kan cinyan Baba, yana kuka, Baba yace "Yadai Zaid?" Zaid yace "Kayi hakuri babana, ba zan sake ba". Ajiyar zuciya Baba yayi ya shafa kan Zaid yace "Baka laifi Zaid" Zaid ya girgiza kai, yace "Aa Babana, i'm so sorry, i mean it, ba zan k'ara ba ka yafe min, you are all i got kuma ina sonka with every breathe i take in" dadi ya lullube Baba, ya daga Zaid ya rungume yace "i forgive you Zaid, i'm not trying to take away your happiness, i know these people wronged you, amma Inallaha ma'asabirin" Zaid yace "Shikenan Babana, ya wuce" ya mik'e ya shige daki, yanda yayi maganan zaka san be kai har zucci ba, Baba ya bishi da ido yana kallon shi, ya san donshi yace maganar ta wuce, don yafi karfin shi, ba wai don yana so ba, anya baya nuna son kai cikin lamarin Zaid? Baya son ya rasa Zaid, gani yake zai iya rasa Zaid idan Mairo ta ankara dashi,amma in hakan zai ba Zaid fariniciki, zai cika mai burinshi, kuma zaiyi protecting dinshi until his last breath, Wayarshi ya ciro ya latsa yayi kira. 鈥�* B A Y A N聽 K W A N A聽 B I Y A R 聽 聽 聽 聽聽 Tun bayan maganarshi da Baba ya koma rayuwar daki,ba聽 ya bude k'ofar dakinshi,har makaranta ya yanke zuwa, haka Iya zata ta buga k'ofar don ya bude amma ba ya budewa, damuwa ce ta mai yawa,bai k'ara shan giya ba say tari sai ya bude zai sha sai ya fasa don yasan Baba ba zai ji dadi ba. Waya Iya ta ma Baba, Dama Baba bai Gari, ta gaya mishi halin da Zaid yake ciki,kullum sai sunyi waya,amma be taba nuna mai akwai wata matsala ba, hankalinshi tashe ya shaida mata yana nan zuwa Gobe da sassafe. Hakan kuwa akayi Washeagari wurin k'arfe 4 sai ga Baban Zaid ya dawo, be tsaya amsa gaisuwan da Maaikatan gidan ke mai ba ya shige cikin dakin Zaid, ya shiga kwankwasawa, Zaid be tanka ba a zatonshi Iya ce, saida Baba ya ciri baki ya kirashi, "Zaid taso ka bude min" gaban Zaid ya fadi, yana mamakin me ya dawo da Baba yau Wednessday? A hankali ya rarrafo gun k'ofar ya bude jiki a sa6ule, da azama Baba ya kutsa kai ciki, ya nufa inda Zaid ke tsugunne,nan da nan ya ga ramar Zaid, ya fad'a yayi bak'i, hannu ya sa ya janyo Zaid tare da rungumeshi idanunshi a lumshe, jikin Zaid da Zafi, Baba yace "Zaid what did you do to yourself? You look Miserable, what are you turning yourself into?" baki na rawa Zaid yace "i'm sorry Babana,kar ka damu please" Baba yace "hmm, na san damuwarka, na san meyasa ka haka,ina zuwa" Baba ya tashi ya bar dakin, chan sai gashi ya dawo da wata k'atuwar envelop, murya a dishe ya mik'a mai envelop din yace"if its because of Abba Abu's details here you go" farinciki ya ziyarci Zaid, amma abun mamaki kawar da kai yayi ya k'i amsa, Baba yace "ka karba, you've waited all your life, take it" cikin murya me kama da ta rada yace "bana buk'k'ata kuma" Baba yayi ajiyar zuciya yace "Zaid, you have Rights to this, ba zan tauye ma na, you are grown up now about 21years, i shouldnt be deciding what you should or shouldnt be doing,make your own decision, so take this envelop, everything you need is there, the whole Information" sosai yaji dadi amma sai yace da Baba,Is this Ok with you?" Baba ya daga kai yace "Go ahead Son" hannu biyu Zaid ya sa ya karba envelop din. Baba ya mik'e yace "barin shiga wanka" Allah Allah kawai yake Baba ya fita yanzu, yana fita Zaid ya bude Envelop din, da hotuna ya ci karo. Hoton Farko Hoton tamfatsesen Gida ne. 锟� An rubuta full address and description na Gidan a Maitama district,sai kuma daga k'asa a kasa Late Sada Abu's property. Zaid ya hadiye miyau, wannan gidan ma na Babanshi ne kenan, shine suka tare da zama ko? Mu je zuwa dai. 锟� AbdulMajid da Zaineema aka sa a jikin Hoton na biyu, Sosai Zaid ke binsu da kallo one by one,Abdulmajid, his loving brother,yayi girma be da matsalar komai, kilan tun bayan tafiar shi ya manta dashi, while shi kullum sai yayi kukan rashin shi, haushi ya cika fal zuciyar Zaid,tsanar Majid na ratsa shi kafin ya kai dubanshi ga Zaineema,look at his Zaineema, duk ta girma abunta,a yanzu ba digon sonta ko kadan a ranshi. A k'asan hoton aka rubuta details in su, AbdulMajid, Oxford University, yana karantar Medicine yana 2nd year dinshi,ga numbern wayanshi,email address dinshi,Facebook and twitter account. Zaineema tana Nigerian Turkish tana SS3. 聽 Ajiye hotonsu yayi ya dauko na wacce a ka rubuta Ziyadatu,Sosai yayi mamakin bayan Zaineema Mairo ta haifa yarinya har ta girma haka?,clearly yarinyan looks young and preety, nan itama aka bada details dinta na tana primary 5 a wani Primary School. 锟� Sai Hoton Autan Abba Abu wato Zinatu, yarinya ce da ba zata wuce shekaru hudu ba, ran Zaid sai tafasa yakeyi wato 'yayan Baba Abba Hudu, ba wanda ya san nan gaba nawa zasu k'ara haifawa, shi an kashe mai mahaifa, su kuma suna nan suna ta hayyafa, da Maamansa na nan, kila itama da tayi 4 ko 5 nan take idonshi ya dira a kan hoton mutanen da ba zai taba mantawa ba, Hasken da suka kara, ko k'ibar da sukayi be sa su chanzawa a idon shi ba, ba

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});